← Book details Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 13 OF 41

PART 2⃣

Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read

16
By gentle
lady💃🏽


Usman ranar shikadai yakwana itama Khadija kinzuwa tayi wai itah adole tayi fushi shima damuwarda yake ciki bayasoma tazo kusa dashi

Bayan kwana biyu doctor lawal yakirashi awaya yabashi hakuri akan yadawo kurajen lubabatu sun sake yin ruwa kuma tsutsotsin yanzun sun sake lunkawa

Wadan nan masu bakaken kaine ruwan jikinta zasurika tsotsa"" warinta yasake lunkuwa tunsanda allurah tasaketa take ta ihu duk tarude asivitin

Kuma anwanke mata ciwon Amman Sam bawani haske kamarma anasake karo ciwonne sai suma takeyi" tunjiya aketayimata allurar barci

Usman yace Toni mezanyi mata doctor dazaran naganta raina sake baci zaiyi kataimaka duk taimakonda yadace kayimata kayimata nizanbiya kudin Amman bana bukatar ganinta

doctor yayi shiru daga bisanie yace gaskiya iya taimakonda zamuyimata munyi abun yacitura yanzukam aikin karshe dole ayanke mata Kafa inhar ciwon nan yacigaba dacinta

Usman yanisa yace shikenan sainazo"" saukowa yayi daga sama yasamu su khadija zaune sunyi shiru yawuce abunshi ko kallonsu baiyiba

Wayar khadija ce tahau ruri tadauko yayansu taganie cikin fara a tadauka takara akunnenta tareda sallama

Daya bangaren aka saukarda ajiyar zuciya yace inawuni maman anwar tace lafiya qalau yayansu ya Niger??? Yace gatanan dai wlh gabadaya hankalina yadawo wajen mahaifina

Inason zuwa naganshi please idan babu damuwa shiru khadija tayi yakatsemata shirun yace please inacikin wani hali karkice ah ah yanada mahimmanci arayuwata

Khadija tanisa tace banki takaba ammanfa gidan ba lafiya tunranarda nadawo nasamu ankwantarda mom asiviti

Yace nibanada damuwa da itah kawaidai kicemun kawai nazo"" khadija tace shikenan saikazo idan kasauka kakirani saina tura adaukoka yace yauwa nagode

Lubabatu kam tasake kwamtsewa ganin kowa yajaye karyarta takusan karewa tayanke shawarar dole taga sajida

Da suwaiba tazo ganinta tace ta aramata wayarta takirah labila tace tadaukomata wayarta labila tace kiyi hakuri mom dad yace bazamuzo hospital dinba

Lubabatu tace shikenan kidauko wayaata kibawa driver saiyakawomun tace to tadauko tasamu muhd tabashi tace yakaiwa mom hospital yakarba yatafi

Bakin kofa sukahadu da Usman shikuma zaifitowa daga asivitin baiko kalleshiba yawuce shikuma saiyadauka baiganshi bane

Yawuce dakin Sam yakasa kohadiye yawu saida yamata yajiki yabata wayar yajuya yafita tacewa suwaiba tawarware mata hannunta daya

Tawar waremata takunna wayar low b3 matakekirah
lambar sajida takamo takirah saida takatse ba adagaba

Tasake Kira sannan akadauka hello tace sajida kina ina??? Tace ayya Kawata banagari wlh kinsan inashire shiren yin birth day na Dubai shine nakeshirya wajenda zamuyi dakomai dazamu bukata

Kawata zamu holefa danhaka kisan yanda zakiyi kitambayi sarkin ikonki Dan watadaya zamuyi anan nagakamar tsoronshi kikeyi

Lubabatu hawayen takaicine sukazu bomata gakudi ga lokaci Amman babu abun takamar wato lafiya
Komai kudinka komai mulkinka idan bakada itah saikaga kudin tamkarma basuda wasu amfanie

Sundade suna alwashin wannan birth day din Ashe bada itah za ayishiba saita fashe dakuka sajida tace nashiga uku menene yasakaki kuka Kawata Kodai akwai matsalane???

Lubabatu tace babba makuwa Dan Allah kitaimaka kidawo yau kisameni ina hospital sajida ina Neman taimakonki komai ya lalace kowa yagujeni harda yata mijina yahanata zuwa gurinda nake inason taimakonki kodan narama cin mutuncin da akamun

Sajida tace shikenan zakiganni kuwa sainazo taka she wayar Sam lubabatu tamanta suwaiba tana dakin Amman suwaiba batagano inda maganar lubcy tanufaba

Ranar sajida tabaro Dubai Amman koda jirginsu yasauka marece yayi shine tayanke shawarar tabari sai washe gari

Washe gari karfe Tara tashirya ta isah asibitin wayar lubcy takirah tayimata kwatancen inda zata sameta tunda tatunkari wajen tadade hancinta aranta tace menene yake doyihaka kodaima wanine yamutu ba asaniba

Tanaturah kofar dakin taga lubabatu sai kuda suke binta""" sajida ta kwalalo ido tace lubcy kece kuwa??? Takalli kanta tace nice sajida karaso mana

Sajida hannunta yana Dade dahancinta danyan hanjinta harmotsawa sukeyi Sam lubabatu bataji haushintaba waje tasamu tazauna dadan nesa da itah tace garin Yaya hakan tasameki lubcy???

Tashere hawaye tace tsautsayi sajida nayi danasanin amincewa dakawa duk khairat ce ummul haba isin jefani cikin wannan bala in

Ina zaman zamana takaini wajen bokanta Ashe kaina nakarbowa maganie bakishiyaba kalli yanda nakoma"" itakuma tagujeni

Sajida tace wayakaiki lubabatu😳 kinmanta sharadinda *hatsabibin boka* yabamu farkon zuwanmu wajensa???

Lubabatu tace wlh ban mantaba saida nafadawa khairat komai gamedashi Amman tace in share bazaiyi komaiba

Sajida tace aikuwa taturaki ga bala I domin babu makawa *hatsabibin boka* bazai kyalekiba kehar itama bata tsiraba Amman taya akai kika amsarwa kanki maganie bayankince bakyazuwa wajen boka

Lubcy tace wlh karya nakeyi inayin hakanne kawai dannakawarda hankalinku kudauka bana Neman maganie

Sajida tace kinatsammanin koda kowa yayarda nidin zanyardane kawaidai nabikine ayanda kikace nan lubabatu takwashe komai tasanarda itah harkomawarta wajen bokan takaredacewa

Sanadin fyadenda wadan nan yanfashin sukai mana Ashe nakamu dacutar HIV tasake fashewa dakuka

Sajida tace bokan yacemaki bashine yayimaki wannan aikinbako??? Lubcy tagyada kai sajida tace tabbas babu makawa wannan ba aikin kowabane saina *hatsabibin boka*

Lubcy sauran kadan tafado dagasaman gado"" tace dagaske sajida???😳 Tace koshakka babu nayarda zaiyima fiyedahakan

Komai zai iyah aikatawa agareki tundahar kikataka dokarsa Amman kinyi ganganci gashi kinkai kanki kinbaro

Lubabatu tace nashiga ukuna 🙆🏿wlh daman irinhakan nayiwa gudu Amman khairat tazugeni gashi abunda tajamun sajida kitaimakamun inrabu dawannan ciwon ya isheni

Sajida tanisa tace yanzu hanya daya dole muje gidana inada madubin dayabanie sainakirah makishi kibashi hakuri lubabatu tasaki murmushi dukda zafin ciwon jikinta baihanata jindadi arantaba hartasoma kiyas ta tsiyarda zatashuka idanhar tawarke saitasa khadija mahaifinta yayunta Usman sunkwashi kashinsu ahannu motarda aketurah guragu datake dakin nantasaka lubabatu bayan tataimaka mata tasa kayanta

Asace tafitoda da itah tabaya tazagaya tabawa masu tsaro cin hanci tafita datai makonsuma tasakata amota dancemasu tayi kasar waje za akaita tanarufe motar tajata saigidanta..................


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠
Chapter 13 · 0% Book details