PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
43
By gentle
Lady💃🏽
Anan akasamu wata malama tayimata wanka akaimata sallah aka Kaita makwancinta"' Usman koda suka dawo gida kasa sanarda labila yayi..
Saidai yafadawa khadija itakam tace menene abun boyewa tunda tatafi Kenan bawai xatasake dawo waba""
Itah tasanarda labila dakanta"" bayan tayi mata nasiha duk dahaka saida labila tayi kuka bawai dankomai ba tanajin tausayin mahaifiyar tane abunda zataje tatarar akabarinta
Khadija tayita bata hakuri hawayenta tashare tariko hannun khadija tace nibawai rasuwantane yasakani kukaba kituna irin ayyukanda """ tayi aduniya naso ace dakanta tanemi kuyafemata
Tajuya kanta gefe gashi tarasu babu Wanda tanemi yafiyarsa Khadija tadafata tace haba labila kema kinsan munrigada munyafe mata""
Labila murmushine yasubuce akan fuskarta tarungume khadija cikin jindadi tace nagode sosai sahiba Allah yabaki abunda kikeso duniya da lahirah..
Tace Ameen dadare tanaxauna falo kaleed yashigo da sallama ta amsa masa tayimasa sannu daxuwa yayimata gaisuwa dakuma fatan Allah yajikan mahaifiyarta itakuma Allah yabata hakuri tace Ameen
Sannan takirah sunansa ya amsa zatayi magana ya dakatar da itah yace nikam batayimun komaiba koda tayimun nayafe mata kinji Kanwata
Labila tace nagode Yayana"" shima murmushin yayi sannan yamike yahaura sama"" Usman ne kawai labila takasayiwa magana dazaran takalleshi saita tuna irin abunda mom taimasa jikinta yayi sanyi takyaleshi..
Bayan sati daya darasuwar ta hafsat matar hafis tahaihu namiji sati yana zagayowa akarada masa suna Abubakar sadiq
Wannan karon su khadija bikine dasu sulaiman dahiru muktar kaleed"" matakuma labila Zainab na ima"" tuni ansoma shirya amare kowanne yakai lefensa hmmm lefen kaleed daya hadawa Zainab dinsa abun saiwanda yaganie
Ana saurah sati biyu biki khadija tahada kayansu sukayi Niger tareda labila dakyar tasamu Usman yabarta dama tanason yaye su anwar saboda cikin dake jikinta Amman batasanar da Usman ba
Tatar katasu takaiwa hajiya husna sapna da anwar takaiwa inna hajiya tanafadamata zata yayesu tasan ansamu rabone
Tareda zahara u takoma ranarda suka sauka sunkwaso gajiya sai washe gari suka gunduma Zainab na ima dasu labila zuwa Maiduguri
Naga kokarin khadija datagane gidan hajiya tarana da sallama suka shiga gidan sunsameta tana sallamar wasu amaren tanaganin khadija tasaki fara tace yata kece yau agidan nan marhabin lale kizauna mana""
Khadija tana murmushi suka zauna bayan tagama sallamarsu tazauna suka sake gaisawa tace ina kikabaro yarankuma??. Khadija tana dariya tace suna hannun hajiya
Tace harkin yayesu kodai ankusa samar masu Kane murmushi khadija tayi tace amare nakawo maki hajiya sonakeyi kiyimasu gyara na musamman komai dakomai
Wadan nan kanne nane wannan kuma tanuna labila matar Yaya nace""" zainab takalli labila aranta tace kenan wannan itace matar ya kaleed guntun tsaki taja taka war da fuskarta gefe
Hajiya tace karkidamu za ayikomai kamar yanda kikeso"" khadija tace saura sati daya afara shirye shiryen inaso zuwa rana itayau angama komai zandawo intafi dasu
Tace haba yata aikema tunda kikazo hardake za a gyare Amman kwana bakwai sunyi kadan saidai ko goma"" khadija tace harkwana goma maigida bazai barniba yanzun ma dayan dabaru nasamu yabarni
Tokoyanzun kihada da dabarun aishi za ayiwa gyara bazanbarki kikoma hakaba gaskiya "" dole khadija tazauna ranar akasoma tsimasu
Zainab bata zama kusa da labila nikam nace bakiga kamarda sukeyiba Dan da labila da kaleed duk Usman sukabiyo Amman kishi bazaibar zainab tagane hakanba.
Cikin kwana hudu sukai jajir abunsu komai ya cicciko gwanin sha awa ansha wahala da Zainab kafin tasoma sha dangani take aikin banzane sukeyi danbabu namijinda zata yarda yarabeta saiyagaji Dan kansa yasaketa """ saida khadija tayimata dagaske sannan tayarda tasoma sha Amman dakuka takesha""" khadija kullum cikin bada hakuri take sa arta daya Usman baisan inda tajeba daya iskota"" tuni an soma raba Katin daurin aure"" gidan kaleed kuwa yagama tsaruwa anzuba kaya aciki kowane bangare dakalarnashi kayan
Dan Usman yace bayason sukawo komai wannan kadai godiyane akan rikonda sukaiwa yaronsa""
"" " kaya kam an narkasu kamar hauka "" ana Saura kwana hudu daurin aure su labila sukabaro Maiduguri hargida khadija tamiyar dasu washe gari suka koma Nigeria
Sai lokacin sukuma sukasoma rabon Katin biki labila kin gayyarma tayi bangaren Zainab ma haka"" ranar dasuka dawo usman fushi yakeda khadija
Hmm sunashiga daki zance yasha banban abunda usman baitabayiba shiyayi😭 khadijà tasha godiya dasa albarka
ana jibie daurin aure kaleed yakoma Niger danshi acen abokansa suke tunda yaje yakeyawon rabon kati da abokansa bashi yasamu kansaba sai washe gari dadare gashi yanason ganin zainab Amman yanbiki sunyi yawa agidan bayajin zai iyah shiga
Halima yakirah yabata katin daurin auren yace takaiwa Zainab tace to taruga gidan wayarsa yadauko yakirata tadauka kamar zatayi kuka dantun safiyar yau tashige daki takasa yiwa kowa magana shikenan gobe warhaka tazama matar wani
Yanajin yanayin muryanta yasan kuka tayi yace menene Kanwata, ??? Murya dasashe tace bakomai ya kaleed kainane yakeyimun ciwo.tuni hankalinsa yatashi
Yace kinsha maganie
Tace ah nasha dantasan zaitashi hankalinsa tace aiyayi saukima halimace tashigo da sallama tace Anty gashi inji ya sultan takarba batareda tadubaba tace masa namenene???
Murmushi yayi yace kiduba kiganie yayimata sallama kuru tayi tana kallon Katin aranta tace baxan kalli kayan takaiciba kila nasane dashi da labila konawane dawanda bansan kowayeba tsaki tayi taxuge Jakarta tajefashi aciki
Washe gari
Shabiyu daidai narana "" dubban jama a suka halarci daurin auren kaleed Usman & Zainab hassan ""
Na ima kabeer & husaini Ali
Muktar Muhammad & labila Usman
Akan sadaki dubu hamshin
Aisha✍🏼☠ *HATSABIBIN BOKA*☠