PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
37
By gentle
Lady💃🏽
Saida haske yasoma fitowa nafita nasamu Dan adaidaita mukaje dataimakonsa nasakata adaidaitar tashi mukaje hospital aikuwa nasha fadan likitoci
Dancewa sukai bama zasu taba taba sukabarni babu kalar magiyarda banyiba sukace wannan saurace mezasuyi mata
Bayan sunbar wajen dakamar mintuna biyar saiga nurse din tadawo dasauri tanata bani hakuri sannan takaita dakin haihuwa
Nikam nagama fiddarai da rukayya saikusan shabiyu tahaihu yaro namiji Khalkyawa gashi jajir dashi kamar kakwanta jini yafito
Dakin Hutu aka Kaita dantahuta saida aka karamata jinie da ruwa"" Nina dauka rukayya zatayi sanyi tunda tawahala Amman tana tashi tahau masifa waisonayi tamutu to ta Allah batamuba dagani har makotan unguwarmu saitayimana wankin babban bargo
Takumayi dankuwa bargon ma saiya tausaya mana yanda mukai yaushi makotanmu saigashi suna barin unguwar suna komawa wata
Darana zaman gidanka ya gagareka dadarema haka wadanda suka tsira daga tsafinta Kali lanne wato wani Abu danagane talaka idan yana addua sautari zakqsameshi kamili yana yawan azkar
Amman abunda zaibaka haushi dazaran budi yamasa yawa sai hidindimun aiki susha masa kai kullum buxy yake bayasamun damar tsayawa yayi azkar
Shizaisa dazaran anyi masa aiki suduf zaikamashi abokanan kasuwancinsa wadanda sukejin haushi idan Allah ya daukakashi ko matarsa
Yadace lokacinda kasamu budi saikasake dagewa kafidama saikaga Allah yakareka dakai da dukiyarka
Nikaina nasan nayi sakaci da addua danbakoyaushe nakeyiba shiyasa rukayya da bokanta sukasameni aruwan sanyi
Rukayya kam saifariya ake anhaifi kyakkyawa saitacemun dani yabiyo datayi kuka Amman yanxu bakinciki nakeyi da yaronta aikoba komai tafi fateema iyah haihuwa
Dan yaronta yafi Na fateema kyau saidai bakinciki yakasheni Amman yaronta saiyayi arxiki danyanada jarinsa wato kyau
Auren jari zaiyi Dan bazai auri Yar talakawaba komai kyanta "" habaicikam nashashi yafi cikon kando datazauna maganar kenan ranarsuna banda kawarta babu Wanda yazo dagama harcewa tayi gayyar na ayya idan basuzoba sundauka haushi zanji dagadai ankarawa namansu auki
Ai ita karama dabasu zoba itah taradawa yaronta suna qaseem tanakiransa da maifarin jinie" tunsanda tahaihu maimakon tasamu lafiya saiciwo yacigaba dacinta duk sanda taje asiviti magana dayane batada jinie..
Kuma itah tasan tanacin abubuwanda suke karawa mutum jinie
Baxa a wuce sati biyu ba bata reda anyimata Karin jinie ba hakan yasa akayita yimata awo ko akwai ciwonda yake shan jinie ajikinta
Anyi awon kashi fitsari jininta Amman basuga wani ciwon ba alokacin rukayya tasoma sanyi
Abunda bamu saniba yaronda tahaifa aljanine babansa"" lokacin da taje Neman haihuwar hatsabibin boka yaturo mata wani aljanie acikin hadimansa
Shine yatara da itah tasamu ciki "" wannan yaron ba ruwan nononta yake tsotsaba jininta ne yakesha
Tun rukayya tanama iya daukarsa hartakasa karshe yayen karfi dayaji taimasa aikuwa ranar da ta yayeshin ya Aniya kuka
Bayajin rarrashi kwanansa biyu baici komaiba saiya mutu da rukayya tasan abunda tayi dabata aikata hakanba domin aljanin acikin yayansa bayason kowa kamar yanda yakeson wannan yaron
Lokacinda yamutu aljanin bayanan *hatsabibin boka* yaturasu aiki wani gari saibayan kwana uku da mutuwarsa yadawo alokacin har rukayya tasoma miyarda jikinta
Tana barci yafitomata acikin barcinta alokacin yagamasanin sanadin mutuwar dansa idanuwansa sunyi jajir saboda kukan dayayi
Tana ganinsa ta tsorata takata iska yaxama yasauka kusa da itah yashakureta" ta yita kakarin mutuwa Amman baikyaletaba saida tasuma
Yasake watsamata ruwa tafarfado tana nishi dakyar tabude baki tace kaiwaye mekuma naimaka dakakeson kasheni dariya yasheke da itah alokaci daya tareda kuka
Nawani lokaci cikin kakkausar murya yace nine uban danki"" wanda kika kashe saboda zalunci kinsan bazaki iyah bashi abincinda yakesoba meyasa kikaje Neman haihuwa
Kisani nine nasadu dake kikasamu ciki kuma yaronda kika Haifa ina sonsa sosai jinin jikinki shine abincinsa meyasa kika kashemun yaro???
Narantse dakarfin izzata nima sainayi sanadin mutuwarki kafin nakasheki saina ganamaki axaba kala goma shabiyu
Saikin koma tamkar dabba a idon kowa sainarabaki daduk wani abunda kikeso yanda nayi kuka kema saikinyi saikin gwammace dama hakura kikai yanda Allah yayoki dabakije Neman haihuwaba
Yanagama fadar haka yawatsa mata wani Abu ajiki takwamtsa ihu tatashi zunbur tana kallon jikinta gashi tahada zufa sai waige waige takeyi
Ta share zufa dafarko tamaida mafarkin wasa Amman saigaciwo yatasota gaba kuraje suka fitomata ajiki hannunta ya shanye da kafarta
Kai intakaice maku labari komai najikinta yasauya nayita kashe kudina a iska harkasar waje Amman basauki takira kawarta suje wajen *hatsabibin boka* kozai taimaka masu
Aljanin yasakasu demuwa suka kasa gane dajin ranarda suka dawo sukai hatsari kawarta tamutu gaban idonta
Kwanya tafito Amman alokacin itah bata sumaba sanadin ganin abunda yafaru da kawarta takwalla ihu tasuma saidai tafarfado taganta asibiti
Tayita kuka tana kiran sunana akatambayeta wayeni awajenta tace mijinta akanemeni danaje tana kuka tasanar Danie komai duk abunda tayiwa Fateema tace tasan alhakin fateema ne yakamata tana zamanta lafiya da Fateema Kawa tazugeta me akeyi dawani kawancen
Tanagama bani labari nabaro asivitin ko kallonta banyiba gidan Antyna naje nasamu faruq yanagidan da matarsa
Inakuka nashiga tana ganina tamike tana tambayar lafiya nace Anty ta cuceni tarabanie da matata da Yayana
Zaunar danie tayi tana cewa wacece kuma Muhammad cikin kuka nacemata rukayya nan nafadamata komai
Nace yauyau zanje kano naga matata tace nayi hakuri xuwa safe faruq ma yace zaizo yaga Dan uwansa da mahaifiyarsa
Saidai kafin safe ciwo yarikeni dakyar naga safiya tsaye aka kwana a kaina
Aisha ✍🏼
[4/24, 8:44 AM] +234 703 962 5239: ☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠