PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read
19
By gentle
lady💃🏽
Lubabatu jiki asanyaye tamike tasoma takawa ahankali tana tafiya tana waigen dakin sajida tanaji kamar tabugeta tadauko madubin ita inazatayi dawan nan ciwon???
Harkunya takeji wannan mugun doyi bakin motar suka kai sajida takwalawa driver nagidan kirah tace yayi sauri yamiyarda itah asibiti cikin wata motar tasaka lubabatu tayimata Allah yasauwake
Lubabatu tace toyanzu saiyaushe??? Sajida tayakuna fuska tace saiyanda hali yayi danni anjima kadan zankoma Dubai bangama abunda yakainiba maybe zandawo next weak"" Allah yasauwake
Tasakai takoma cikin gidan lubabatu tabita dakallo wasu hawaye masu zafie suka zubomata"" takaici nadama danasani babu abunda baizo mataba abokanta dasuke Sonta sunayin nan nan da itah saboda lalurah tasameta shine zasu gujeta
Kodayake mijinta ma yagujeta balantana su Ashe Duk Wanda yake kusa dakai yana lallake maka munafukin Kane
Bazaka gane hakanba sai idan wani abu yasameka jisajida menene batayiwa sajida ba duk yawonda suke zuwa itah takedaukar nauyin komai dazasu bukata Amman itane take Dade hanci saboda doyinda jikinta yakeyi
Usman yana hanyar zuwa hospital Dan yagama shirye shiryen fita da lubabatu kasar waje domin sunada kayan aiki sosai tayiyu tasamu tarabu dawan nan ciwon yanzu Sam tafita ransa Amman babu yanda zaiyi albarkacin yaransa dasuka Haifa da itah dole yanema mata maganie daga haka zai sauwakemata
Komai takeso zaibata Amman zamada itah yakare shiyanzu koson ganinta bayayi haryakai hospital din yana sake sake aikuwa sunsha banban danfitarsu kenan da sajida Usman yazo
opishin lawal yasoma tafiya yayimasa bayanie yace aiko yajidadi dan gaskiya abun atausayamata. Ne dantanajin jiki tare sukafito zuwa dakinda aka kwantarda ita
Suna bude kofar sukaga wayam tare suka kalli juna doctor yace to inakuma tatafi??? Kamar sunhada baki wajen fadin haka
Doctor lawal yafito Usman yabiyo bayanshi daki daki akayita nemanta ba agantaba haka sukayita tambayaa koda wani yagansu
Wasune sukace tabbas sunga wata mata tafita da itah cikin keken guragu akaje akatambayi masu gadi sukace tabbas wata mai bakar mota Amman cemasu tayi fita da itah za ayi kasar waje ""
Lawal yayita fada yace yaushe zakubari afita damarar lafiya irin wannan batareda annuna maku takardar sallamaba lallai kuna wasa da aikinku Saikusan yanda zakuyi kukare kanku danmuddin ba agantaba kuntashi aiki
Usman yamarasa bakin magana lawal yace Yakoma gida yaganie idan baisameta cenba sai asan matakinda za adauka yabar asivitin zuwa gida
Khadija suna zaune falo da labila tana bawa su anwar kamu saiga kiran kaleed da murmushi afuskarta tadauka tareda sallama daya bagaren aka amsa tace badai kana nufin harkun kawoba yayi murmushi munyi saurine tace ah mana""
Yace nikuwa naga kamar mundade ma tace naturo driver nasan yanakan hanya yace gawata farar mota naga ta tsaya kusa danie
Khadija tace ah shine saikazo
Yace OK yakashe wayar muhd yagama fkng din motar yafito yana kallon kaleed yace ikon Allah ashedai da gaskiyar hajiya alhaji yanada kani maikama dashi.
Yakaraso wajen kaleed yabashi hannu suka gaisa"" yacemasa yahanya?? Kaleed yace alhamdulillah Kaine akaturo kaje danie??? Yace ah nine hajiya tacemun kai kanin alhajine danaganka zanganeka gashikuwa Ashe haka kuke kamadashi
Saidai kawai kanuna masa kaidin sabon jinine kaleed yace ko??? Muje haka rana tana dukana muhd yace halan daga kasar waje kake?? Yayi maganar yana budemasa gaban motar yashiga
Kaleed yace meyasa kacehaka??? Tonaji kace rana tana dukanka kasan turawa sune basason rana mukan airana tagama duma mamu munyi lubus"" kaleed yayi murmushi yace daga gidan kankara nake dangarinmu koyaushe sanyine cikin ba a yayi maganar
Muhd yace haba saihaka Dan farin naka yabaci tolallai saidai karika yawo dalema dankuwa kafin kabar garin nan saikakoma kamarni sai in bajimawa zakayiba
Nima dakake ganina sanda nazo garin nan bazaka nunamun fariba kaleed yayi murmushi kawai yamaida kansa akan motocinda suke kaikawo saman titin
Suna kaiwa hospital din lubabatu tacewa driver yakaita gidanta Dan itah haryanxu bata tabbatarda maganar boka ba cewa yaranda suke bata tsoro amafarki yaran khadijane Amman shine tasheka masu karya tace wani waje tasamu kanta
Driver yace haba hajiya meyasa tunfarko bakisanar daniba saida nakawoki nan nifa hakuri kawai nakeyi wannan doyin yadameni
Tunsanda nadaukoki nakejinsa haba cikina haryasoma lalacewa lubabatu damamaki tace hadi nikake gayawa magana??? Kamanta alkhirinda naimaka idan kamanta intunamaka asanadina sajida tadaukeka aiki
Dabadan niba daharyanxu kanacen kana bara akan layi yace nasanda haka kuma tundahar kinsamu abun gorantamun bakida lada inharkinyine saboda lada
Bayankuma aiki namaki kika samamun aikin yaja tsaki yajuya kan motar zuwa gidan lubabatu wlh Dabadan kar hajiya taji nashuka maki rashin mutunciba takoreni dasaman titin nan zanjuyeki gabadaya motar nan tagumie kamar inashakar mushe karama mushe wlh saiyakama kuka aini nashiga uku idanhar nakaiki lafiya bankwanta asivitiba azoyimun barka wannan aisaiki tashi karamin gari da doyinki waima menene yake wari ajikinki koduk rashin wankane????🤔
Kuyi hakuri dawannan wlh bañsamun lokacine yañxun
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠