PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
11
By gentle
Lady💃🏽
Jiki sanyaye tabi bayanshi"" tana sake sake aranta menene dalilin wannan aune aunen"??
Usman yanazuwa baikalli mutanenda suke wajenba yafada dakin bakowa acikin dakin domin doyinda yakeyi bazaka iyah daukar wasu awanni acikiba
Lubabatu idonta biyu dantaki yarda tayi barci kamar daga sama taga Usman yafado kamar anjefoshi bata tabaganinshi cikin tashin hankaliba
Me kuma akaimasa??? Yanaxuwa yamika mata takardar hannunsa sam yamanta batada hannun karba tunda andaureta
Murya ahankali alamar tanajin jiki tace menene yake damuna Usman?? Nina San dakyarne idan zanwarke wannan ciwon wani mugun kallo yawatsa mata yace kitabbatama ahakan bandamuba lubabatu yaushe kikazama haka??? Mena rageki dashi??? Mekika nema agidana kikarasa???
Idan saboda kudine kinsan inadasu idankuma Dan jarabane lubabatu nima bankasaba!
Kitunafa harnemanki nakeyi kina guduna Amman kika iyah zuwa wajen wani kibashi kanki lubabatu kincuceni wlh saiga hawaye sharr suna sauka akan idonsa
Lubabatu tace mekake nufi Usman?? Cikin karaji yace kinsan komai nadaina sauraren kirsarki yausaikin fadamun wajen wakike zuwa wanene kikabawa kanki Wanda yafini awajenki???kifadamun dakarfi yafadi hakan yaduke bakin gadon yana kuka
Lubabatu tafashe da kuka dansaiyanzu tagane inda maganarsa tadosa tace haba Usman meyasa zakayimun wannan mummunan zargin???
Koda kowa yakiranie Yar iska nasan kaibazaka kiranie dawan nan sunanba domin kasan halina fiye dakowa kasan abunda zan iyah aikatawa dawanda bazan iya ba
Wlh usman nibantaba bawakowa kainaba kayarda danie lokacinda ina budurwa banyi iskanciba da aurena zanyi gaskiya bakayimun adalciba wajen furta wannan maganar
Dasauri yadago yace adalci??? Keharkinada bakin furta hakan??? Kece kikai rashin adalci wakanki danhaka kiyi kuka dakanki"" cikin karaji tace ya isah haka mana Usman zanyimaka karyane nafadamaka wlh niba Yar iska bace kafahimceni mana
Shima cikin fada yace baxan taba fahimtarkiba kuma bazan yarda dakeba wannan shaidar kawai tagamsar Dani inhar kedin bakitaba bawa kowa kankiba taya akasamu cuta maikarya garkuwar jiki ajikinki???
Lubabatu tawaro ido murya raba raba tace Usman kana nufin kanjamau??? Nashiga uku HIV acikin jinina???
Murmushin gefen baki yayi yace kwarai lubabatu
Idan nayi shedarki ada bazanyi yanzuba idanma nayi zankaryata kaina tunda ga cutar tabayyana ajikinki yashare ragowar hawayen fuskarsa yace bani kika cutaba lubabatu kanki kika cuta!!
Cikin kuka tace kayarda dani wlh niba Yar iska bace"" takardar yadauka yajuya zaifita takwala masa Kira Dan Allah kayi hakuri wlh bansan yanda akai hakan tafaruba
Kowaigenta baiyiba dakarfi takwalla kara tace wayyo nashiga ukuna tafashe dakuka su hajiya ne dasauran wadanda suke waje sukayo dakin
Cikibis sukai da Usman yana kokarin boye ragowar hawayenshi yaratsasu yafita khadija zatashigo yaja hannunta tabaya
Dasauri tajuya labila ma hartakai kofa yakwala mata Kira atsawace tawaigo yace muje kishiga mota "" batareda musun komaiba tawuce
Khadija tace waime yake faruwane dady duk kasani cikin rudanie wannan gwaje gwajen jinin Duk na menene???
Batareda yakalletaba yace kishige muje nace murya sake takirah Zahara u tace muje gida
Sukawuce gabadaya motar muhd sukashiga su uku baya dashi da driver gaba sukawuce babu Wanda yasake cewa komai harsuka kai gida ana tsayarda motar yaballe murfin motar yayi cikin gidan dasauri
Khadija da labila suka kalli juna jiki asanyaye suka fito zuwa cikin Gida Usman baya falon
Saman kujera sukazube kowannensu yabuga tagumie
Bangaren su lubabatu kuwa koda su hajiya sukaga yawuce kawai saisukayi wajen lubabatu wacce takeda ihu tanakiran tashiga uku ta lalace
Hajiya tace meyasameki kike kiran wannan muguwar Kalmar idan zafin ciwone yayimaki yawa addua zakiyi ba ihuba
Lubabatu tagirgiza kanta tasan bazasu tabagane bala in datake cikiba tabbas bazata debe dayan biyuba wadan nan barayinne suka lika mata kanjamau
Sunyi tambayar duniya akan tafadamasu Amman banda kuka babu abunda takeyi sukagaji sukasa mata ido hajiya fitowa tayi tashiga motarda sukazo tareda Abdul tacewa driver yakaita gidan Usman
Tunda sukabar asivitin sai sake sake takeyi aranta harsuka kai gidan"" tafita motar Abdul yabi bayanta da sallama sukashiga gidan
Tacewa khadija ina babangida??? Tace hawa nahudu hajiya tajuya Kaitsaye zuwa bangarensa tasamu kofar akulle dakarfi takwankwasa kofar taji shiru
Cikin daga murya tace babangida kazo kabudemun kofarnan koranka yabaci"" tsayin mintuna biyar yazo yabude cikin faduwar gaba tace Usman kuka!!
Yauce rana tafarko da hajiya takirah sunansa"" saman kujerah"" yaxauna yadafe kansa danjiyake yana saramasa kamar yadare gida biyu
Jiki asanyaye hajiya tazauna tasassauto da muryanta tace menene yasaka kuka haka babangida??? Tunda naga hawaye a idonka nasan abun bakaramin Abu bane meyafaru???
Dafarko fadataso taimasa Amman yanzu ganin yana kuka duk saiyabata tausayi!! Sake fashewa yayi dakuka kamar wani karamin yaro
Hajiya tace kadaina wannan kukan bashida amfanie kasanardani menene yake damunta??? Nasan duk wannan akan ciwon matarkane nasan kanasonta Amman hakuri zakayi insha Allah zata warke sumul aicuta ba mutuwa bace
Usman yatsagaita dakukansa yace hajiya lubabatu tacuceni mena rageta dashi dubi gidan nan hajiya kekanki shaidace bana tauyemata hakkinta menene amfanin dukiyarda natara inhar matata zatanemi Abu awajena batasamuba
Inayin kokari wajen ganin nasauke duka nauyin dasuke kaina"" banrageta dakomaiba tabangaren auratayya Amman lubabatu saida ta ha inceni
shiru yayi hajiya tace ha intakuma kamar tame??? Takardar yadauko yanuna mata takarba taduba sake murza idonta tayi Dan tabbatarda abunda tagani tahau sallallami
Babangida a ina lubabatu tahadu dawannan cutar matarda kofita batayi kardai Kaine kasamata itah!??
Yace hajiya kenan nikaina dafarko naso dorawa kaina Amman ta ina?/ nida bana neman mata sanin kankine ko lokacinda nake saurayi bansabawa Allah ba saiyanzu Dana aje Yaya
Hajiya tace hakane nayarda dakai Amman sauran mutane bazasu yarda dakaiba" zasuce Kaine kasamata la akari da kyawawan dabi unta
Yace hajiya taya zanlika mata alhalin nibanda komai khadijama batada komai hajiya tace dagaske??? Tonatayaku murna itakuma Allah yashiryeta nibanga zamaba kano zankoma dama banajin dadin jikina
Tamike tanamai bashi hakuri yayimata Allah yakiyaye Yakoma itakuma tasauko khadija tana ganinta tamike
Hajiya tace nizankoma Allah yasauwake sukace Ameen nan tabar Abdul tafita tashiga mota driver yajasukafita gidan
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠