← Book details Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel Local reading mode
CHAPTER 23 OF 41

PART 2⃣

Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 4 min read

28
By gentle
lady💃🏽


Hmm. Sister na naga sakonki "" kuma nagode Amman baki karanta abunda nafada sosaiba idankuma kin karanta baki fuskanci mena fadaba babu kuskure acikin maganata

Duk abunda zakayi aduniya matsawar basaboda Allah zakayishiba baida amfani kwarai akwai Sanadi zaiyiyu inason wance saboda tayimun alkhairi kaza Amman kuma sonda nakemata saboda Allah ne..

Sister duk Wanda zaisoki akan wani dalili bawai Dan Allah ba dazaran kinrasa abun nan zaidaina sonki """ inason masoyanda kobayan raina zasurika tunawa Danie suna sakani acikin addua

Akwaisu nasani kuma akwai wadanda kawai dannishadinsu suke sonki bilkisu shin zakiyi alfahari da masoyinki Wanda baitunaki saidan saboda wani Abu??

Dazaran fa bakyatare da abun shikenan soyayyar takai karshe ni aganina da irin wannan soyayyar karama rashinta

Sosai inason masu sona saboda Allah nimakaina inasonsu saboda Allah kuma nakasance ina alfahari dasu sosai

Bilkisu nagode kwarai banida kamarki kinsanfa ko shawara masoyinka shine yake baka itah gataki jinjinar👍


Tasoma sharar kwallah tace yanxun lubabatu wannan aika aikar tayi kamar ba musulmaba???

Habaa me akeyi darashin imani kamar waacce bazata mutuba"" Usman yace to hajiya idanke kinsan haka ai itah batasan hakanba
.
Babu tayanda zakihada jahili damai ilimi" idan mutum yanada ilimie akwai Dan dama dama koda zaaiyi barnar maisauki zaiyi
Hafis kuma shiko magana ma kasayi yayi danshi mamakima yake wai lubabatu ce tayi wannan danyen aikin hajiya tashare hawaye tace yanzun ina lubabatun take,??? Inafatar bagidanka kabartaba danwannan annobace zama da itah babban hadarine
Ohh ni binta Allah sa yaran nan karsuyo wannan mugun halin dabakin kishi.

Suka amsa da Ameen Usman yasanarda itah yanda sukai yabata key din tsohon gidansa wanda yake saukarda baki

Hajiya tace aikara haka Allah yashiga tsakaninmu da wadannan mutanen ameeen."" Suka cigaba da tattauna maganar lubabatu Allah sarki shiyasa akeson bawa komai zai aikata ya aikata abun kwarai

Tokuwa har abada bazaitaba tabewaba ina amfanin badi barai yanzun duk Wanda yaji abunda ta aikata saiya la anceta hakan ynada dadi

Su Usman basu Bar kanoba saikusan goshin margib sunsha yawo kaleed yaga gari suna kaiwa kaduna ana kiran sallar isha i

Alwala kawai sukayi sukawuce masallaci "" bayan an gama sallah Kaleed yariga Usman fitowa danyanxun hankalinsa yana wajen zainab

Gashi yace zaikirata baikirataba yanzun zatasamu damar cewa yamanta da itah

Kaitsaye dakinsa yanufa saman gado yazauna sannan yadauko wayarsa yakamo number ta yadanna calling"""

Tasoma ringing batadauka ba saida takusa katsewa akadaga""" yayi sallama maimakon ta amsa saita fashemasa da kuka

Gabadaya kaleed yarude yace innalillahi Kanwata lafiya me akaimaki waime yasa kuka bayayi maki wahala??

Dan Allah kidaina kukan nan wlh banason jin kukanki harciki zuciyata nakejinsa please kitaimaka kiyi shiru kinji waye zaibata maki rai alhalin kinada kaleed dinki ahannu

Haba tawan kodai nine naimaki laifi??? Kiyi hakuri sarauniyata baza asake ba saiyanxu tayi magana Dan maganganunsa sunsa taji Dan sanyi sanyi aranta

Tace ya kaleed nidai kadawo hakanan Dan Allah sonakeyi naganka"'' ido yawaro yace rufani mana annurin zuciyata yaushe nazo dahar zance indawo kwana dayanefa kawai nayi
.
Tace waine awajenka ko?? Aini kam kwanan nan daya jinsa nakeyi kamar wata daya inason ganinka please kadawo hakanan..cikin muryar kuka tayi maganar


Kaleed yadafe kansa bayajin dadin kukan nan nata kokadan yana konamasa rai""" yace naji kidaina kukan nan"" ta share hawayenta tace zakadawo goben ???

Shiru yayi saida tasake magana yace zeena! Bangama abunda yakawoniba kiyi hakuri zuwa sati daya Dan Allah aigashi muna waya kullum nikaina nayi kewarki

Baki ta tabe kamar yana ganinta tace wlh bawani kewana dakayi Dazunfa cewa kayi inbari kakirah nayita zaman jiranka saiyanzu katuna dani kana cen wajen wacce tafinie

Kaleed yace ina kanwata aibabu wacce tafiki awajena duk fadin duniyar nan yasake gyara kwanciya kinsan ana iya sake mata ko budurwa Amman baxaka iya sake Yar uwaba saboda jininku daya kawaidai xan aure tane dantana sona

Ya kaleed waime yasa bazaka fasa auren nan ba please muzauna warmu ahaka yashafo kansa yace bazan iyaba

Tace sabodame?? Aransa yace saboda kece matar Amman afili saiyace nariga nayimata alkawari banaso tadaukeni makaryaci

Kokinason akirah kaleed dinki mayaudari??? Tace saime kowazai kiraka cen badai agabanaba kuma ni nasan kai ba mayaudari bane nidai kadawo Yayana wlh bandako lafia

Zaiyi magana akaturo kofar dakin tareda sallama"" ya amsa sallamar yace shi go labilace tashigo kanta yana kasa tace ya kaleed dad yace kazo muci abinci hannu kawai yadaga mata alamar to tajuya tafita kaleed yace Kanwata inazuwa zankiraki anjima

Tamarai raice fuska tace bayan muna fira zakatafi waime yasa baxasu Barmun kaiba darana bakahutaba yanzuma dadare haka

Yace toyazanyi daddy nanefa" baisan sanda yafurta hakanba" tace haryazama dad awajenka tunda zaibaka yarsa ka aura shikenan saikadawo

Taka she wayar murmushi yayi sannan yamike yafita yasamesu zaune saman dinner shi kawai akejira yayimasu sannu dahutawa sannan yazauna Usman yace kaleed munje sallah tare dakai shine kataho kabarni inata warar idon nemanka Ashe gida kazo

Yasosa kansa yace ah wlh'"" khadija tace bisimillah bayan tagama zubamasu
.


Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!!*☠
Chapter 23 · 0% Book details