PART 2⃣
Hatsabibin Boka Part 2 Complete Hausa Novel · about 5 min read
1
By gentle
Lady💃🏽
**--**--**--**--**--**-
Dasunan Allah mai rahama maijinkai"" dukkan yabo da godiya sun tabbata ga mahaliccin kowa dakomai"" Allah yakaramana imani da tsoron sa Allah yabamu ikon kiyaye dokokin sa""
**--**--**--**--**--**-
Kamar dai yanda nafadamaku wannan kagaggen labarine bawai anyi hakan da gaskeba nayi tunanin kawomakushi akan wadansu dalilai Wanda baikarantaba yasamu yakaranta domin akwai darussa dadama wadanda zasuyimasa amfanie nikaina banayishi Dan kainabane nayishine domin wannan yanafaruwa saimu kiyaye duk abunda kaji acikinsa inhar kanadai dagacikin masu irin halin saikatuba kadaina Allah yaganardamu haskiya ameen
**--**--**--**--**--**-
Takai karshen maganar dacewa wannan shine dalilin zuwana kasarnan""
Kaleed yace yanzun wannan matar tana duniya??? Kuma yana zaune da itah??? Khadija tace toyazaiyi kamar Wanda kasan yana tafiya acikin duhu atsammaninka zaihangi abunda yake gabansa tokamar hakane"" kasani dadynka baisan komaiba baisanma tanayiba shima kanshi ba abarsa banzaba ""
Kaleed yace yanzun kuma ido za azubamata bayan kinsan komai bakidauki matakiba
Khadija tace mezanyi kaleed sanin kankane nafadamaka mahaifiyar kawatace babu abunda zan iyah yimata sainakeji kamar nayiwa mahaifiyata
Kasani komai daren dadewa saidubunta tacika banaso nafadi aibunta dan maimunatu tace koda nafada kallon makaryaciya za amun kokuma maitabin hankali Dan babu Wanda zaice zata iyah aikata makamancin abunda ta aikata kaifa wandama kaji yanzun kawai
Shiru kaleed yayi aransa kuwa saisake sake yakeyi"" Khadija tace yanzun kaga kana iyah fara soyayya da kanwarka""
Murmushin gefen baki kawai yayi yamike yawuce baicedasu uffan ba yakusa fita saiga zainab tatashi tayita kwalamasa kirah yayimata banza yawuce bangarensu
Dawoda hankalinta tayi wajensu khadija tana kallonsu da tambaya abakinta Amman takasa furtawa saikuma tajuya dakinta dasauri
Khadija tace aidama nasan duk yaji wannan labarin dole hankalinsa yatashi Amman zuwa gobe zaidawo normal""
Mamar zainab tace Allah yasa"" khadija tace Ameen sukai zugun zugun"" kowa dakalar tunaninsa
Sai dare khadija takoma wajen hajiya harta baro gidan batasake ganin kaleed ba shima baishigo gidan ba saida yasake tambayar hassan danshi haryanzu baigama yarda cewa Sudin basune suka haifeshiba
Saida hassan yasake tabbatar masa ""yasake dabashi hakuri akan yayarda da kaddara itama khadija dakake ganinta halinda tashiga yasoma yazarta naka tundakai babu Wanda yasake bitakanka Amman ita haryanzun anakan so agakarshenta
Kaleed yadago raunannun idanunsa yace kuma duk aikin wannan matarne?? Yace kwarai nan yakwashe komai yasanardashi
Sai kaleed yaji nashima dasauki shiko zaiso ganin wannan mata anya batacikin zuriyar fir auna???
Hajiya ce tashigo falon dasuke tanata danneman fada"" hassan yace wai wannan fadan mariya na menene?? Wayatabaki cikin daren nan"" guri tasamu tazauna tace wazaitabani idanba ita ba
Yarinya saitaurin kan bala i ninagaji ace mutum bayajin hakuri "" kaleed itakawai yake kallo Amman hankalinsa da natsuwarsa sunawajen zainab
Hassan yace tome kuma tayi yarinyarda ko lafiya bata ishetaba"" tace hmm waifa tundazu taketa kuka nayi tambayar duniya tafadamun meke mata ciwo taki saifaman amai takeyi kuma na kumallo Dan bubu komai acikinta
Nibansan inda tatsiro dawannan dabi arba kuma nabata abinci takici"" kaleed baikoji karshen zancenba yamike zuwa bangaren su zainab din
Falon general yasamu kannenta suna kallo yaratsasu zuwa dakinta tana kwance haryanzu kuka takeyi tanajin sallamarsa tayi saurin share hawaye tarufe idonta
Tsaye yayi akanta daga bisanie yace damakinbude idonki dannasan ba barci kikeyiba
Dan muskutawa tayi tace Yaya barci nake fa"" murmushi yayi yace ahakan tokitashi magana zamuyi
Tashi tayi zaune tanaboye fuska" yace kidaina boye fuska nasan kuka kikayi ai gashi ankawomaki abinci bakiciba
Fuska ta yakuna wlh banajin dadin abincinne kawai"" yace idan nace kicifa??? Tace zanci kodabanajin dadinsa
Yace good tomaza tashi kiwanko bakinki kici abinci akwai abunda zanfadamaki yayi maganar yanaa sakarmata murmushi
Batareda musun komaiba tamike tashiga toilet din dakin yabita dakallo kirjinsa yana harbawa""
Bata jimaba tafito"yazuba mata abincin"" Yakoma gefe yana danne dannen wayarsa yakan Dan kalleta tagefen ido jefi jefi
Dasun hada ido saisu sakarwa juna murmushi kafin tafarga hartacinye"" sai yawo da chokali takeyi cikin plate bakomai
Kaleed yace bakomaifa aciki konakara makine??? Saiyanxu takai hankalinta akan gabanta tadan zaro ido taji yunwa sosai Amman bata taba tunanin zata iyah cinye wannan abincinba
Yasauko zaikaramata tace ah ya kaleed kabarshi nakoshi " yace banyardaba ""cikin shagwa babbiyar muryanta datake saukarma kaleed kasala tace wlh dagaske nakeyi nakoshi koso kake cikina yafashe
Yace"" idan yafashe nizankaiki adinkei "" tace Kai Yayana yanzun kanaso cikina yafashe??? Ah ah ainasan bazai fasheba danbabu Wanda natabajin yace cikinsa yafashe dankawai yaci abinci yayi maganar yana jawo kula yaxuba mata bamai yawaba yace oya! Cinyeshi saikisha magani dare yayi yayi maganar yana kallon agogon wayarsa
Tacinye Wanda yazubamata"" tasha maganin sannan yace takwanta yayi mata saida safe sannan yafita tabishi da kallon Kauna"" sunansa takirah ya kaleed"" harya fita yadawo dabaya hannu yadaga mata alamar ya???
Tayi murmushi Cikin jin kunya tace bakafadamun abunda kaceba"" yadan dafakai kinga kuwa namanta Amman kibari saigobe""
Tabata fuska kai ya kaleed kaifa kace danaci abincin zaka fadamun"" yace tokinshirya karbar albishirin??? Tagyada kai cikin murna
Cen kasan makoshi taji maganarsa yace ilove u"" talumshe idonta tabude bayau tasabajin kaleed yacemata hakanba Amman bata tabajin dadinta irin yauba murmushi yayi yace night yakashe mata wutar dakin yafita
Kannen zainab duk sunyi barci "" saisu uku ne kawai""
Yace" sutashi suje sukwanta yakashe kayan kallon dama""kuwa duk sungaji da kallon kamar abun dole yana " kashee kayan suka bingire wajen yasakai yayi hanyar bangarensa
Zainab kam saida yadade dawucewa sannan takoma takwanda danta Dade tanakallon gunda yatsaya
Washe gari kaleed yashiga bangaren hajiya yagaida itah"" ta amsa yace ina Mamar anwar"" tana daki yanzun kuwa tashiga kwantarda su sunkoma barci
Batama rufe bakintaba saiga Khadija tafito tana ganinshi tasaki fara a kaleed ne" yace ah nine ina kwana"" tace lafiya qalau katashi lafiya
Yana kallon kasa yace alhamdulillah"" waje tasamu tazauna sukasoma firah "sai kusan karfe shadaya yace bari yaleka wajen aikinsu tayimasa adawo lafiya
Al amarin lubabatu kuwa" tunda tadawo wajen bokan khairat tareda maganie tajikashi tayi wanka saitasamu dansauki takwanta harbarci yadauketa cen cikin barcinta taji kamar ana kartarta"" tazaburah tamike idanuwanta suka sauka akan kurajenta dasuka sake zama manya manya tamkar wadanda aka sakawa takin zamanie!!!
Aisha✍🏼
☠ *HATSABIBIN BOKA!!*☠