← Book details Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 80 OF 80

Sashe 80

Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel · about 4 min read

*****
Balaraba ciki ya tsufa sosai ya shiga wata tara yayin da Halisa ma NATA yake da wata shida,me Martaba kullum cikin sarauraren haihuwar ta yake tayi kib'a sosai ga wani girma da cikin yayi shiyasa sai ya shiga gida sau uku a rana har India lya futa sallah baya komawa fada sai ya koma ya ga jikin nata.

*****
Ranar litinin misalin k'arfe goma da rabi na safe Allah y sauke ta lafiya inda ta haifi 'yaya uku rigis duk maza, cikin hukuncin Ubangiji haihuwa tazo mata cikin sauk'i ba tare da tasha wahala me tsanani ba, Ubangiji kenan me bayarwa da hanawa Allah ya azurta me Martaba da 'yaya uku lokaci guda, gida ya d'auka gari ya d'auka tunda ga ranar aka fara shagali babu kama hannun YARO,Mama kullum a tafe take gurin 'yayanku kullum cikin yi musu hidima take, shi kam me Martaba ai da k'yar yanzu yake zaman fada, kullum yana nanike da baby's din sa tare da Queen d'inshi da yake jin yanzu ta zame masa wani b'angare na RAYUWAR sa, ranar suna yara suka ci sunan Abdullahi Abdulraham Abudr jabbar, shagali da aka gudanar har sai da na wajan gari ya San dashi domin gidanan tv ne suka dinga d'auka suna watsa shi duniya me jego da 'yayanta tare da me girma Me martaba sunga kauna da soyayyar mutan gari,. Iya ce ta zauna mata har sai da akayi arba'in, sannan aka had'a mata shatara ta arziki aka kaita har gida, tare dasu Sadiya da Usuman zasuje Hutu kafin a koma makaranta. Tofaaa! Yallab'ai fa na ganin ta fara sallah ya bud'e huta domin can gurin Halisa babu bayani cikinta ya tsufa gashi daman can raguwa ce bata d'aukar laluransa, Balaraba ta karbe shi hannu biyu ta fara shayar dashi madara da Zuma irin na aure, sai ga Yallab'ai yana kin zuwa fada, kullum yana kan aiki 😄Balaraba tace batasan wannan ba, sai da yaga ranta ya b'aci sannan ya cigaba da zaman fada, hakan ma tana raya masa zai gudu ya biya buktarsa sannan yayi Wanka ya koma, aikuwa ciki ya samu babu shiri.

Watansu Abdulrrahan uku Halisa ta haihu 'yan ta gwaye duk mata, Wai-wai murna gurin Yallab'ai ya samu 'yan mata masu kama dashi, ranar suna an dagargaji buki babs suka ci sunansu Hasana da husaina.

Balaraba kuwa ta fahimci wani cikin ne da ita sai ta fara Neman yaya zatayi gudun karsu Abudul su sha ciki.nan family dector dinsu yace babu matsala zata cigaba da shayar dasu da nonon ta, amma cikin na kaiwa wata shida dole ta cire su daga nono sai a dorasu kan madara me kyau. Aikuwa haka akayi yara suka cigaba da shan nono Mamansu cikin koshin lafiya, inda Yallab'ai ya durfafe ta, ganin yadda yake kwasar gara, kunsan dai mace me yaron ciki abun marmari ce ga mijinta.

*Alhamdullahi* *Alhmdullahi*
*Alhmdullahi*

Nan na kawo karshen wannan littafin Ubangiji Allah ka yafe min kurakurana abunda na rubuta dai dai Allah kasa a amfana ka sanyamu cikin ladan baki d'aya
👏🏻👏🏻

*🦹🏼‍♂BABBAN YARO🦹🏼‍♂*
Cigaban littafin.
_*Yaro da kud'i💵💵*_
*WASA FARIN GIRKI📲*

*INA KUKE MASOYA LITTAFIN YARO DA KUD'I, TO MAZA KU GARZAYO KU CASKALO KU ANTAYO KU SAMU CIGABAN YARO DA KUD'I WATO BABBAN YARO WASA FARIN GIRKI, YANZU AKA FARA KAFCEN, WANNAN DABAN YAKE DA SAURAN DOMIN YAZO MUKU DA SABON SALO ME SANYA KU NISHAD'I, BABBAN YARO LITTAFI NE ME K'UNSHE DA RIKITA-RIKITA, BABBAN YARO!!!!! BABU SHAKKA YA AMSA SUNAN SA🦹🏼‍♂💷 BABBAN YARO YA ZO DA SABON SALO MAI SAKA NISHAD'I MAZA KU GARZAYO KU SAMU NAKU KAN KUD'I NAIRA D'ARI UKU KACAL KU BIYA KU SAMU BABBAN YARO DOMIN KU GA YA KAFCAN YAKE🦹🏼‍♂. Hummmm!!! KAR KU BARI A BAKU LABARI...... DUK ME BUK'ATA ZAI NEMI TA WANNAN NUMBAR KAMAR HAKA*
08089965176
07084653262

*NI CE DAI HAR ILA YAU*

_BINTA UMAR ABBALE_

```MARUBUCIYAR WANNAN LITTATAFAN```

*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUDI*
*GIMBIYA BALARABA*
*TSANTSAR BUTULCI*
*LADIDI K'WADAGA*

*MUJE ZUWA MASOYA NA*

A KAFTA!!!!!!!!!!!!!!

*BABBAN YARO CIGABAN LITTAFIN YARO DA KUDI🦹🏼‍♂💵💵💵💵*

Kar Ku bari a baku labari
Chapter 80 · 0% Book details