Sashe 37
Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza kai yayi kawai yayi shiru, hakan ya nunawa Moddibo bai yadda ba, shiru yayi bai sake maganar ba yana jin tsoron kar ya botsare masa, yasan halin kayansa.
****
Sai bayan sallahr la'asar suka dawo gida, Moddibo ko zama baiyi ba, ya k'ara futa shi kad'ai a mota,
Balaraba suna zaune ita da Bushira suna jiran zuwan Moddibo domin yayi mata waya yace gashi nan kan hanya, "yan kayanta ta had'a a k'aramar a kwatu, ta had'a nasu Sadiya da Usuman tanayi tana kukan bakin ciki da halin damuwar da take ciki, Bushira sai tausar zuciyarta take, Lantana ce yi sallama ta shigo d'akin tayi musu wani irin kallo,na raini da wulak'anci tace" Au kuka kikeyi, dan mugun hali, in ceko "yan gulma sun fad'a miki d'aurin auran ki da d'an uwanki ne,shine kike koke-koke banza,to ko kukan jini zakiyi sai dai kiyi munafuka kawai,ai da wannan lalatar da kike gwara ayi miki aure kar ki jawo mana abun kunya a gari"
Haka Lantana ta k'araci zage-zagenta ta futa, basu ce mata komai ba, suna jiyo shewarsu Uwa da "yayanta a tsakar gida, sai zaginta suke, Iro ne ya shigo shima ya zauna anayi dashi,
Wayarta ce tayi k'ara Moddibo ne, ta d'aga wayar gami da karata a kunne, cikin sanyin murya tace" Yusuf, ka zo ne"?
"Eh ina cikin unguwarku, na bari ay sallahr Magariba duhu yayi sai in zo"
"Yawwa dama abunda nakeso ince kenan" tafad'a tana kokarin kashewar jin alamun za'a shigo d'akin, Iro ne ya shigo yana wani lasar baki, idonshi tar! a kan Balaraba, yace"amaryata ya akai ne"?
K'okarin tsallake Bushira yake yi yaje kusa da Balaraba yw zauna, Bushira tayi saurin janye k'afarta hakan yasa ya fad'i k'asa kamar wani soko, dama ga jiki babu k'wari ya mik'e yana layi yace"ke tashi ki futa zani magana da amarya ta"Wari ne ya cika d'akin na tsamin hamta da warin ganye, zuciayarta taji tana wani irin tashi, Balaraba kuwa tuni ta toshe hancin ta, Bushira tace"kai in banda abunka Iro ai kamata yayi kai da zakazo gurin amaryar ka kaci kwalliya kazo kana k'amshi, ba wari ba, yanzu abunda za'ayi kaje kayi wanka kasa kaya masu kyau ka fesa turare in kanaso amaryar taka ta saurareka, jin abunda Bushira tace, yasa ya washe baki yana kallonta yace"kina nufin ta yanzu ta amunce dani"?
"Sosai kuwa"
Balaraba tanai masa murmushi kamar gaske
Futa yayi daga d'akin yana fad'in yanzu zanje kuwa in shek'awa amaryata kwalliya"
Yana futa suka fara dariya kasa-kasa Bushira tace"wannan ya kasance a mijinka ai ka shiga uku da wari da tsamin hammata"
Cikin takaici da damuwa Balaraba tace"rabu da shashasha mahaukaci kawai"
Dariya kawai Bushira take mata.
Sai bayan sallahr isha'i sannan Moddibo yazo, yana zaune cikin mota yana tunani,sai yaga gilmawar Walidi, ya sauke glass d'in mota yana kiransa, dawowa Walidi yayi ya tsaya, ganin fuskar Moddibo yasa ya washe baki yace"yallabai barka da zuwa"
"Barka kadai abokina"
Moddibo ya fad'a ya cigaba da cewa" kaje ka kiramin Gimbiya"
Da sauri Walidi ya tafi, lokacin duk sun watse a tsakar gidan babu kowa, sabuda haka da sauri ya shiga d'akin Balaraba tace"yawwa dama kai nake nema d'auki wannan a kwatun ka futa dashi, zakaga wani mutum da mota a bakin lungu" Walidi yace"ai shine ya aiko ni ma yanzu" "Ok yi sauri ka kai masa" hannu biyu yasa ya d'auka ya futa da sauri,su kuma suka mik'e suna yafa mayafansu, Bushira ta rik'e hannun Sadiya, Balaraba ta rik'e hannun Usuman a haka suka futa daga gidan, lokacin babu mutane sosai a waje, sai yara k'ananu, sabuda haka basu fuskanci komai ba, nan Walidi ya bud'e bayan motar ya zura jakar ya mayar ya rufe ya tsaya yana hangowar zuwansu Balaraba, Moddibo yana ganin tawowar su ya bude mata kofa, su Sadiya tafara sakawa, ta tsaya suna sallama da Bushira Moddibo ya zuro kanshi suna gaisawa da Bushira, kud'i ya ciro wanda bai san adadinsu ba, ya mik'a mata, ya k'ara ciro wasu ya mik'awa Walidi dake ta washe baki, yace "ina neman alfarma a gareku da ku rufe wannan abu a tsakanin mu, in kukayi haka kunyi jahadi,bayan komai ya lafa zan muku kyauta ta mussaman"
Bushira tace"Babu komai Yallab'ai"
Godiya yayi musu ya kunna motar cikin sauri yaja motar, su kuma suka bar gurin cikin mamaki kyautar kud'in da yayi musu.
Shiru cikin motar babu wanda yace komai sai da suka hau titi sosai sannan Moddibo ya juyo fuskarasa d'auke da murmushi yace"Gimbiya wannan ce Sadiyar"?
A hankali tace"Eh"
"Kai masha Allah kuna kama da ita amma ba sosai ba"
Murmushi tayi kad'an da damuwa a fuskarta tace"Yusuf ina ka shirya a jeni ne"?
Fuskarshi ya gyara yana kallonta ta cikin mudubin motar,yace"gidan mu mana amma kina keb'antaccan guri,wanda babu wanda zai san dake a gurin"
Ajiyar zuciya ta sauke hankalinta ya kwanta tace" nagode Yusuf Allah ya kara mana so da k'auna"
"Ameen gimbiya ta"
yafad'a yana kallon Usuman dake kwance kan cinyarta yace"yayi bacci kenan"
"Baccin dai yake so yayi" tafad'a tana shafa kansa
Girgiza kai yayi yace"yaran suna bani tausayi sosai, in sha Allahu maraicinku ya k'are"
Wasu hawaye masu zafi ta d'auke tace"godiya a gareka gwarzo na zuciya ta,a yanzu banda kowa banda komai sai kai, nice kai, kai ne ni"
Sosai Moddibo yaji dad'in wannan kalamin nata, wani irin nishad'i yake ji a zuciyarsa
Hanyar gidan Sarki yaga ya nufa, bata kawo komai a ranta ba, sai da ta gansu dai-dai kofar shiga cikin gidan sarautar yana kokarin shiga da Motar tace" me za muyi a nan"?
Fuska sake yace"bana ce miki k'ebantaccan guri zan kawo ki ba,kinga nan gidan babu wanda zai san kina ciki,
Shiru tayi kawai gabanta yana wata irin fad'uwa, wata doguwar kwalta dake shimfud'e a cikin gidan suke bi, a hankali yake jan motar har suka iso shashen Sarki! me gadin gurin ya bude masa get ya shiga da Motar, gabanta ya dina fad'uwa wanda bata san dalili ba, duk inda ta kalla a gidan wasu irin tambari ne da zane-zane irin na sarauta anyi musu ado da wani abu mai kyalli,kasancewar a kwai haske tarwai a gurin, yasa taga hadiman dake kaiwa suna kawowa a gurin kowa da aikinshi, gurin aje mota suka nufa, tana ciki motar ta zama "yar k'auye ganin wasu shirga-shirgan mota masu kyau irin na masu a mulki,a fake a gurin, shima gurin k'ayata shi da wata rumfa, mai mai d'auke da ado mai tsari, parking d'in motar yayi, da sauri wani fade ya bude masa ya futo ya tsaya ya jingina jikin motar, ya futo da waya,yana k'okarin kiran Sarki!
*_Muje zuwa_*
*Comment Vote and Share*
[24/07, 16:56] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
^^^^^^^^°
_*GIMBIYA BALARABA*_
^^^^^^^^^^
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®{REAL BINTU BATULA}👄*
_*MARUBUCIYAR*_
```Nana khadija```
```Yaro da kudi```
```Gimbiya Balaraba```
_*DEDIGATED*_
_*TO*_
```{RAHAMA ALIYU}```
_ZAMANI WRITES_
_ASSOCIATION_🤝🏻
```Bisimillahir-rahamanir-rashim```
*🅿59*
Ya zaune a farlo cikin kujerar shi ta hutawa, wani k'aramin littafi ne a hannunshi irin na addini yana dubawa, idanunshi sanye da farin tabarau na k'ara k'arfin gani, yana cikin wasu kaya na shan iska, cikin nutsuwa yake duba littafin,sai yaji wayarshi dake can kan kujera tana k'ara, alamun an kirashi, mik'ewa yayi a nutse ya k'arasa inda wayar take yana dubawa Moddibo ne, a nutse ya daga, gami da yin sallama,
Moddibo yace" gani nan zan shigo da ita"
"Wacece" yafad'a cikin sigar tambaya.
Cikin mamaki Moddibo yace"har ka manta da maganar mu ta d'azu kenan"?
Shi sam! ya manta da sunyi wata magana dashi,sai yanzu tsaki ya d'anja k'asa-k'asa yace"naman ta ni, ina fatan kaja mata kunne dai"
"Baka da matsala da ita insha Allah"
Kashe wayar yayi,ya ajeta kusa dashi ya cigaba da duba littafin dake hannunsa.
A nutse Moddibo ya kalli Balaraba dake tsaye duk jikinta yayi sanyi, cikin zuciyarta take cewa anya batayi ganganci ba kuwa, ta guda daga gidansu,tabi wani namiji uwa duniya,duk tsiyar naka,shine naka amma tayi amanna da Moddibo ba zai cuceta ba.
Hannun Usuman ya kama, suka fara tafiya, cikin nutsuwa yake k'ara kwantar mata da hankali, ganin da yayi jikinta yayi sanyi k'alau.
Wata k'atuwar k'ofa me murfi biyu taga sun nufa, suna isa bakin k'ofar wasu bayi ne tsaye d'aya a gefe d'aya a gefe hannusu rik'e da wata sharb'ebiyar bulala, suna ganin Moddibo ne sai d'aya yayi saurin bud'e masa suka zub'e suna kwasar gaisuwa, a nutse ya amsa musu, suka gaida Balaraba, ta amsa a dake! sannan suka shiga ciki,
Ji tayi k'afarta ta nutse a cikin wani abu mai taushin gaske, da sauri ta kalli k'asa inda taga wani kwantaccan kafet ya mik'e samb'al har inda Sarki! yake zaune, wani mugun k'amshi ne ya ziyarci hancin ta, lumshe ido tayi cikin jin d'adin k'amshin ta bud'e ido tana rarrabashi cikin katafaran farlon mai d'auke da set d'in kujeru uku, ko wanne da sentar teble d'inshi a tsakiya, a tishawa su Sadiya da Usuman suka fara, saboda sanyin air condition d'in dake farlo, wannan atishawar da yaran sukayi itace tasa ya d'ago kanshi cikin isa yana kallonsu daga can bakin k'ofa, shi kuma Moddibo dama ya gano shi a can in da yake hutawa, a nutse yake tafiya domin zuwa gurin, Balaraba kuwa sam bata lura da mutum a gurin ba da suka shigo, shiyasa da taga Moddibo yayi wani gurin sai ta zage,jiki tana ta kalle-kallenta na k'auyanci.