Sashe 73
Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zuwan Azima gurin yasa Waziri ya bar dariyar da yake yi,ya d'ora hannunsa akanta fuskarsa cike da walwala da farin ciki yace"Kin gama min komai yarinya ta, hak'ika kin cika "yar halak d'iyar abokina aminina ya iya haihuwa ki fad'i duk abunda kike buk'ata zan yi miki". Jiki a sanyaye Azima tace." Nifa na soma nadamar abunda nayi gaskiya yanzu ina dana sani" Waziri da Tsito suka kalli juna, Tsito yayi wani murmushi, Yace." Ki daina nadamar abunda kika aikata idan kuma kina jin tsoro kar sunan ki ya futo ranar da asiri ya tuno to duk ki daina, aiki inda Mak'asudu a ciki baya karyewa sai dai Idan wanda yayi aikin ne ya kar ya doka saboda kije ki kwantar da hankalin ki,babu abunda zai faru,daga yau ma zan fara aiki domin zan daure wa duk mutan gidan baki" Azima ta sauke ajiyar zuciya gaskiya halin da taga mijinta a jiki ya bata tsoro amma aikin gama ya Riga ya gama, Waziri yace"Shiga ciki ganin zuwa" simi-simi ta shige cikin gidan nasa.
To duk wani alk'awari da Waziri yayi wa Tsito sai da yq cika masa mota guda akaiwa Tsito da tashi da ta kayan arzki ya tafi garin su, Hajiya Kulu ma tayi masa kyautar bajinta dake ba sosai take zama a gida ba shiyasa duk bata San abunda yake faruwa ba sai da Waziri ya shiga har gurin ta da sassafe ya sanar mata, murna ta dunga yi mak'iyinta ya gurgunce dama ita babban bakin cikinta shine kar yayi mulki tunda ita Allah bai bata 'ya'ya mata ba.
Babu irin aune-aunen da ba'ayi ba, abu d'aya yake nunawa k'afafun shi lafiya suke, cike da dumbun mamaki da al'ajabi suka dawo gida suna tunanin meye abun yi,
Waziri kuwa bayan sun rabu da Tsito gida ya koma ya shiga keb'antaccen d'akinsa da ya rataye fatocin su k'adan gare, Kunama da kulb'a gami da b'eran dunka bango guda ya kafe su, tsakiyar su wani Jan yanki ne a n daure wani Abu a tsakiyar sa, shiri yayi sosai ya nufi fada yana wani irin taku na k'asaita shiga Sarki aikuwa fada na cike da mutanan sa munafukai ya zauna suka fara aikin zugashi da wasashi shi kuma yana jin dad'i.
******
Yanda aka futa dashi haka aka shigo dashi dama tun safe Labari yaje kunnensu Limam da Galadima da Wambai don haka suna tsaye aka futo dashi daga motar, suna kallon ikon Allah kowanne yana mamaki da tu'ajibi k'afafun Sarki! Sun kumbura sosai, ba kamar d'azu da safe ba.
A daran ranar mai girma governor yazo suka zauna da Sarki! Duk aka basu guri, dake akwai sha kuwa a tsakanin su, Governor yace."Ina ganin wannan ciwon naka tafarar d'aya anya ba jifa bane? Nifa ka sanni da lek'e-lek'e saboda yadda yanayin al'amarin namu yake, gaskiya ina zargin jifa ne kuma duk wanda yayi maka makusancin ka ne"
Sarki! Yace."Kaga ni kuma bana wannan tunanin kawai nafi gazgata cewar jarraba ce daga Allah" Governor ya gyad'a kai yana tunani minti biyu yace."Shikkenan yanzu dai na sanya ayi mana vizar dani da kai dasu Shatima zamuje Saudi'a akwai k'wararun likitoci islamic a can insha Allahu kome ye zamu gane zamu samu sassauci" Gyad'a kai kurum yayi, . shiga don duk sun damu ne, amma sam baya jin wani ciwo a k'afar shi, illa kawai motsa ta da ya kasa yi duk da haka yanaji zai iya yin duk abunda mai lafiya zaiyi. Sallama sukayi governor ya mike ya futa mutanan sa suka rufa masa baya.
To a can babban falon Fulani ma Ashe tattauwar da ake kenan Liman ne ya bada sha'warar suje saudi'a wannan Asibitin dai da governor yake magana akai.
Ko da Halisa ta shiga part d'insa tun kafin ta zauna ya fattatake ta, jiki babu k'wari ta futa, tana da tasanin shirman da tayi masa d'azu.
Balaraba kuwa abunda tasan zata d'auka taje ta d'auko a part d'inta ta kullo ta dawo gurinsa, kula take dashi sosai tana jin wani irin tausayin sa, kallonta kawai yake yana mamaki ashe tana sonsa.
Yana zaune gefan gado da k'aramin littafi a hannunshi yana dubawa idonsa sanye da glass d'insa na fama ta futo daga toilet d'inshi jikinta daure da towol din sa,da wani akanta ta nannad'e kanta, had'a ido sukayi da sauri ya kauda kansa, ita yanzu kunyar sa ta ragu lafiyar sa kawai take so shiyasa bata jin kunyar saka kaya a gabansa ba, so take tagama abunda take taje gurinsa taji ko da akwai abunda zatayi masa, yau tayi Wanka tsarki dadduma ta shimfid'a ta tayar da sallahr isha'i ,, dago kansa yayi yana kallonta sosai, zuciyarsa yace"Tayi Tsarki kenan hummmm! Lallai yau akwai budiri😍
*Bari muga yaya za'a buga kwallon😂*
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
_*GIMBIYA BALARABA*_
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*
```MARUBUCIYAR```
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUD'I*
*GIMBIYA BALARABA*
*TSANTSAR BUTULCI*
_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_
_________________________
```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades```
_________________________
*DEDICATED*
*TO*
*RAHAMA ALIYU*
_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_
*🅿111*
Saurin kauda kansa yayi daga kanta ganin tana zuwa gurin sa, kallon littafin dake hannunsa yake,sai ka rantse da Allah bai san da zuwan ta gurin ba, zama tayi kusa dashi ta d'an tsurawa littafin dake hannusa ido, ta lura yana da son karanta littafan addini,nan ta tuna da program d'insa da yake duk ranar juma'a, ake sanyawa tashoshin redio, a nutse tace."Ya jikin" ? Hankalinsa na kan littafin yace." Alhamdullahi " shiru dakin yayi minti biyu tsakani tace."Ko kana buk'atar wani Abu"? girgiza kai kurum yayi,kallonsa tayi zuciyar ta tace."Ubangiji Allah ya baka lafiya" k'asa-k'asa yace." Kashe mana hasken futular nan, na duba dana wayata" Mik'ewa tayi a nutse ya bita da kallo cike da so da sha'awa, futular ta kashe dakin yayi duhu sai hasken wayar sa, kad'an, zama tayi inda ta tashi tayi shiru tana zancan zuciya. Yace." Ki kwanta mana" a hankali tace." Idan na kwanta kuma kai zaka kwanta ban sani ba ko da wani taimako da zanyi maka kar bacci ya d'auke ni". Murmushi yayi iya kacinsa leb'ansa yace."Hakane, kawai kiyi kwanciyar ki, idan ina buk'atar wani abu zan ta she ki" Hawa bed din tayi sosai taja bargo ta rufe iya kacin k'irjinta fuskarta a bude.
Sai misali k'arfe goma sha biyu da rabi ya rufe littafin ya aje shi, hannusa ya sa ya jawo while chair d'insa da ke gefe ya sai ta sosai cikin k'arfin hali ya hau ya nufi toilet, a nutse yayi uzirinsa ya futo, kai tsaye mirrow ya nufa, turaririka ya fesa sosai a jikinshi, motsin sa taji yasa ta bude ido sai taga yana k'okarin sauka daga while chair d'in, da sauri ta sauko ta ruk'e hannunsa ya zauna bed din sosai, ta sanya hannunwan ta ta d'auko k'afarshi ta Dora a hankali haka tayiwa d'ayar ma, a raunane tace."Shiyasa fa nace ko kana da uziri me yasa baka tashe ni ba".? Cikin duhun d'akin yake, ganin yadda fuskarta ta nuna alamun jimami da tausayi, gyaran murya yayi yace." Kar ki damu toilet na shiga kuma na futo Cikin hukuncin Allah". Ajiyar zuciya ta sauke a hankali ta koma ta kwanta tana kallon shi yana k'okarin gyara kwanciya, lumshe ido kawai tayi tana shak'ar k'amshin tura ransa masu sanyi duk jikinta ya mutu jin saukar nuffashin sa a kusa da ita, babu zato taji hannusa a jikinta yana k'okarin jawo ta ya rungume, kallon fuskarsa tayi sai taga idonsa a lumshe, tanaji ya jawo ta jikinsa ya rungume k'am, gami da cusa fuskarsa tsakanin wuyanta, shiru tayi tsigar jikinta tana tashi, nuffashi ya dunga saukewa akai-akai taji yana k'okarin cire mata rigar bacci, hannusa ta dafe takasa dago kai ta kalle shi.....har sai da yayi nasarar cire mata rigar jikinta, ya d'auke ta ya d'ora ruwan cikinsu, fuskokinsu suka had'u guri guda, rintse ido tayi tana mugun jin kunyar sa da mamakin abunda yake lallai bashi da dama, abu yake tamkar mai cikkakiyar lafiya, wuyanta ya rik'o da hannushi guda, muryarshi bata futa sosai yace"Kiss me plaesa". Balaraba ta dinga jin kanta yana wani irin juyawa saboda lokacin da yayi maganar wani mugun kamshi mai dad'i ne ya futo daga bakin sa, cikin sigar jan hankali mace ya k'ank'antar da muryar shi yace." Ki kula dani kin ce in ina da buk'ata nayi miki magana, toum ke nake buk'ata a yanzu, yanayin yadda yake mata wasa da gadon bayanta ne ya furgitata, sai ta hau kufce-kufce zata sauka daga kansa, ya rike ta sosai yana k'okarin b'alle mata briziyya, murya a sark'e tace."Kayi hakuri kai da baka da lafiy..... Ka tsata yayi ta hanyar fad'in" Lafiya k'alau mutukar a wannan fannin ne babu abunda bazan iya ba" Shiru tayi masa tana jinsa yayi dubara ya zare mata brziyya jikinta ya wani kara damk'e ta sosai yana sakin wata irin azabbabiyar ajiyar zuciya jin taushin brast d'inta a tsakiyar k'irjinsa, a gigice ya lalubo bakinta ya had'a da nasa ya farai mata lafiyyan kisses masu wahalar mantawa, Balaraba taji kamar ba'a cikin duniya take ba jin wani mugun dad'i da shauki yana dibanta, ga gashin k'irjinsa yana tsikarar ta a jiki, nan take ta sakar masa jiki, suka fara shan soyyayarsu irin ta ma'aurata. Nan na futo na barsu domin ganin sirrin wasu bashi da amfani.......Cikin dabara da hikima irin tashi ya dinga lallab'ata har ya samu ya mayar da ita cikkakiyar mace, Balaraba tayi kuka sosai kuma ta razana da jarumtar sa, cikin zuciyarta take fad'in"Babu Lafiya ma yayi mata wannan aiki ina ga idan ya samu sauk'i .. Ni ko nace Balarana kenan Sarki! fa lafiyansa lau kawai matsalar shi rashin k'afa babu wani Abu da mai cikkakiyar lafiya zai nuna masa.