← Book details Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 66 OF 80

Sashe 66

Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

B'angaran su Sallau kuwa zuciyoyin su suna cikin mawuyacin hali damuwa da b'akin ciki yasa Uwa! A gaba sam bata ganin tarin alkairai dake gidan domin yanzu basa awo tunda nau'in kayan abunci akwai a gidan Wanda Mama ta aiko musu dashi,, Sadiya da Iya sun had'e Kansu Sam basa shiga shirgin Uwa! Duk da irin habaice-habaice da take musu, girikin su suke su koshi har su bawa mak'ota Sadiya na fad'in"Hafsatu kin iya haihuwa albarakacin kaza k'adan gare keshan romo, mutukar Uwa! Taji to ranar yini take tana zage-zage, duk tabi ta zauce kullum ga ganta da d'aurin k'irji da ta d'aga hammta tsami! Da hamami za gume gurin gashi ne, cunkus! Yayi jajazur dashi,,, Komai ya hautsine mata ga jikin Sallau ya k'ara rikice wa sosai yake jin jiki kafarsa d'aya ta daina aiki tare da hannushi guda ga wani irin tari da yake Wanda idan ya turnuk'e masa sai yayi a wa guda yanayi majina me had'e da jini na futowa, amma duk da wannan halin da yake ciki mumman zuciyarsa bata risina ba,, Iro ya bud'a uwa duniya,, Mabaruka kuwa dama sai tayi sattitika a waje in kaga ta kwana a gida to akwai dalili. Walidi ne me dama-dama shine yake zuwa kasuwa duk ya bar abunda yake Allah ya shirye shi kullum cikin shiwa Balaraba albarka yake, yana Dan kula da iyayen sa babu laifi kasancewar yana zuwa makaranar magariba ta maza ana fad'a musu hakkin iyaye kan "yayansu, Duk sanda yaji Uwa! Ta damu da Zan can Lantana kan yak'i dawo wa sai yayi dariya yana fad'in " Kema wasa kike wallahi ki cire tsammanin dawowar Lantana ai ta tafi kenan , Lantana ce zata daula irin haka ta dawo, kuma Ku nemi yafiyar Allah kuma Ku nemi Afuwar Balaraba don wallahi duk hakkinta ne yake bibibyar Ku, mussaman kai Babanmu" Sallau babu bakin magana sai da kawai ya daga kai sama.

Ita ko Uwa cewa take, "In har sai na bawa Balaraba hakuri sannan al'amurana zasu gyaru wallahi gwara in mutu in huta"

*********
*********
*********

Numfashin su ne suka dunga had'uwa guri guda,, Saboda tsananin kusancin da yake tsakanin su, tsinin hancin sa na tab'o nata hancin leb'unansu na goguwa da juna,, lumshe ido tayi tana jin wani yarrrr!! A jikinta,, hannun yasa ya na wasa da siraran leb'unanta masu taushi da sanya masa kasala,, bud'e idonta tayi tana kallon sa, bata da bakin magana,, domin ko tace zata yi to asirin ta na iya tunowa shiyasa ta yi shiru da bakin ta, babu zato taji ya bud'e mata k'afafu ya shiga tsakiyar ta, gami da d'ora bakin shi kan nata,, abun mamaki sai ta tsinci kanta da bud'e masa bakinta ya zaro harshen ta ya fara tsotsa tamkar Wanda ya samu alawa,, numfashi take futar wa me wahala, shi kuwa ubangayar ya gigice inda yake zuba mata kiss na gani na fad'a Wanda ba ko wacce mace zata samu haka daga gurin sa, ba, tana can wata duniyar taji saukar hannusa a k'irjinta da sauri tayi yunk'urin ture shi ta kasa, domin ya sanya mata k'arfin sa, kuka ta farai masa ganin da gaske yake yak'i ya daina abunda yake, mata, zare bakinsa yayi daga cikin nata, ya mayar wuyanta yana lasa, da harshen sa, sai ga Balaraba tana kyarma duk jikinta cinyoyin ta sai karrrr-karrr suke yi jin wani irin salo da yake mata, duk bayan sa take tana kukan shagwaba hakan ya k'ara gigita shi, sosai ya ke mata wassani masu zafi har sai da yayi nasarar cire mata rigar jikinta dake duguwa ce ya rage daga ita sai brz da pant,, ya samu yanda yake so shima ya rage kayan jikinsa ya fara cakud'a mata jiki, kai ranar Balaraba taga yanda maza suke sosai ta furge ganin yadda duk kamanin sa suka sauya, Abu da Safiya babu duhu in banda abun d'a namiji komai ai yana san sirri,, tsabar tsoro bai bar ta ta saki jikinta ba balle itama ta kwashi roman damukurad'iya,, Shi ko ai bai saurara mata ba sai da ya tabbatar da ya samu gamsuwa yadda ya kamata, duk ya b'ata mata jiki da bedshirt da abunshi,, jikinsa a mace ya sauka daga bed din daga shi sai k'aramin Wanda ya nufi toilet, kunya ta hana shi kallon fuskar ta.
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
_*GIMBIYA BALARABA*_
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*

```MARUBUCIYAR```

*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUD'I*
*GIMBIYA BALARABA*
*TSANTSAR BUTULCI*

_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_

_________________________
```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades```
_________________________

_*DEDIGATED*_
_*TO*_
_RAHAMA ALIYU_

_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_

*🅿102*

Balaraba ta rasa ta inda zata fara,, tsabar takaicin abunda yayi mata, Duk jikin rigar ta ya b'aci da abunshi babu damar ta sanya ta gudu tunda taga inda ya aje mukullin,, yanzu daga ita sai briz da wando, hawayen bak'in ciki take sharewa, tana tunanin yaya za tayi yanzu. Lullube jikinta tayi da bargo har fuskarta,, tana jin motsin futowar sa daga toilet d'in tayi shiru abunta har yanzu ba ta daina hawaye ba

Shirya jikinsa yake yana satar kallonta ganin ta rufe fuskarta,, ko motsi ba tayi,, a tsakana ke ya shirya tsaf Cikin shigar sa ta ko da yaushe wato kayan su na sarauta, turaren shi ya fesa tas dashi kana kallon shi kasan yana cikin walwala da farin ciki,, har inda take ya k'ara ya tsaya a kanta kusan minti biyar yana nazarin ta.

Duk da take lullub'e tasan da mutum a tsaye a kanta,, jikinta ne ya fara d'aukar zafi, gyaran murya yayi gami da fad'in"jimana" Banza tayi dashi ba tan ka masa ba

Zama yayi kusa da ita yana Jan bargon, ta rik'e da kyau, "Wai meye haka kike ne ? Sai kace wata " yar k'auye uhumm? Ki tashi ki kimtsa jikin ki ni zan fita"

K'in kula shi tayi, sai shashekar kukan ta da yaji,, yasa jikinsa yin sanyi yace"Kuka kike"?

A sark'e tace"Ba dole nayi kuka ba haba wannan abun takaici duba fa yadda ka b'ata min jiki da kaya na, yanzu wane kayan zan sanya"?

Fuskarta a lullub'e take maganar.

Sai yanzu ya fahimci yayi kwab'a rigar ta ya d'auko yana dubawa,aikuwa duk ta b'aci,,, bai CE komai ba ya mike tsaye had'e da cire alkyabar dake jikinsa kai s.tsaye toilet ya nufa da ita, da kanshi ya bude injin wanki ya sanya rigar ya wanke mata tass ya busar da ita,, hannushi rik'e da rigar ya futo daga toilet din ya tsaya kanta yana fad'in "Tashi gashi na wanke miki"

Cikin mamaki ta bud'e fuskarta tana kallon shi,, aikuwa rigar ta gani a hannushi da alama kuma a wanke take, hannu ta ziro ta karb'i rigar tana dubawa,, kallon ta yake fuskarsa babu yabo babu fallasa, ita kam mamaki take wai da kanshi ya wanke mata Riga,tarasa gane wane irin hali ne dashi,,

K'asa-k'asa tace"Ka matsa daga kaina to zan sanya rigar"

"Baki Isa ba"
Yafad'a kai tsaye ya cigaba da cewa "Ki tashi kawai kije ki tsarkake jikin ki sannan.

" Babu fa kaya. a jikina fa"
Tafad'a jikin haushi.

"Eh na sani"
Yafad'a yana zama kusa da ita,, yana fad'in "Ko ki tashi ko nayi me gaba d'aya, babu abunda akai miki kin lanjare, ita Azima ai jaruma ce"

Haushin abunda yace yasa ta mike a fusace daga ita sai k'aramin wando da briz ta nufi toilet d'in da gudu... .. Domin tana ganin ta tsaya sanya zai kalle mata jiki
😃
Ni ko nace Balaraba kenan yanzu ma ai ta kalle miki duk wayon ki Sarki! Ta fiki"

Dariya yake sosai bayan shigar ta ya mike a nutse ya sauka k'asa.Lokacin da ta futo baya d'akin cikin sauri ta sanya kayan ta, ta sauka k'asa,, yana zaune kan kujera da waya a kunnen sa, da alama waya take, da sauri ta nufi k"ofar futa tun kafin ya gama wayar ya b'ullo mata da wata tsurfar,, ba zato taji yace"Jirani mana mu tafi tare zanje mu gaisa da Mama"

Da sauri ta futa ba tare da taji karshen maganar tasa ba,yaya ma za'ayi ta jera dashi ga mutane da dama ai da kunya,, yanzu ma bata San abunda zata cewa Mama ba in ta koma.

*******
Shamsiyya kuwa kullum tana tafe a hanyar gidan Arrama ba ta dawo wa sai dare, sai sun gama sha'aninsu kullum yana fad'a mata ta kwantar da hankalin ta, kamar ta auri Sarki ta gama ne,, Uwa yau da bakin ciki ta tashi a gidan kasancewar ko ina ta juya babu dad'i gashi bata da ko kwabo yanzu bata sai dai komai duk jarin NATA ya k'are gurin bin malamai da bokaye,, Tsarkar gida ta futo tana ta surfa bala'i ta zauna kan kujera sai durawa Lantana ashar take tana fad'in"Ban tab'a ganin tsohowar najadu ba irin wannan matar kiri-kiri ta gudu ta barni da wahalar jiyyar danta shegiya munafuka Ashe da ta karb'i asirin domin taje ta aiwatar ba abunda ya kai ta bane, to Wallahi yau sai naje na tona mata asiri a gidan,wai ni zata munafurta shigiya tsohuwar najadu"

Sallau na daki yana jin Uwa na zagin mahaifiyar shi bakin ciki kamar ya kashe shi,,, cike da taikaci yace"Uwa!! Yanzu Lantana kike zagi? itama fa a matsayin mahaifiyar ki take""

Cikin masifa tace"Rufe min baki mutsiya ci kawai Uwata ko uwarka ni wannan munafukar matar bata haife ni me halin "yan wuta"

Wani mugun tari ne ya sark'e Sallau yana daga hannusa guda yana son yayi magana ya kasa da k'yar yace"Uwa!ke ba matar rufin asiri bace kije na sake ki saki uku tunda kika zagi mahaifiya ta"

"Ahayye nanaye"!!! Ayurrrrrr" Yau Allah ya raba ni da k'aya mutan gida Ku futo Ku taya ni murna"

Sadiya da Iya duk suna jin abunda ya faru sukayi shiru suna mamakin abunda dama ya kai Lantana gidan sarauta duk Dan ta cutar da Balaraba ne, Allah yasa Allah ya tona mata asiri.. Iya bata tsinke da al'amarin ba sai da taji Sallau na fad'in ya saki Uwa saki uku sannan ta futo daga daki tana salati gami da fad'in "Assha Sallau ka yanke hukuncin da bai dace ba, Sallau ba a saki cikin fushi"
Chapter 66 · 0% Book details