Sashe 51
Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Bar wannan maganar Hajiya,domin in kina yin ta jikina har wani d'aukar zafi yake,yanzu ke wace shawarar kika yanke kan al'amarin domin inji shirinki,nasan kema dai ba daga baya ba gurin shirya mugunta"
Hajiya Kulu ta gyara zams sosai,ta kwashe masa duk abunda ta tsara,har da zuwan d'an bori, me suna Tsito, Waziri ya girgiza kai, gami da cewa"In yazo nine zan bashi masauki ina fatan dai ya iya aiki"
Hajiya Kulu tace"Idan kaji aiki ma d'aya kenan,Tsito k'arshe ne,duk wani aljani dakake ji da gani, yana aiki dashu,kuma in ka nemi kayi magana dasu zai kirasu kuyi magana, babu wata shirka da tsubbu da bai iya ba,mutuk'ar zaka'aje masa kayan aiki,zaka ga aiki da cikawa"
Gyad'a kai Waziri yayi cikin jin d'adi yace"Hak'ika wannan shine irin Wanda nake so, na samu,na lura yanda kike k'warzanta shi,har kashe mutum zai iya yi ko"?
Hajiya Kulu tayi dariya, har da dukan hannun kujerar da take kai, cikin annushuwa tace"K'aramin aiki kenan,ai nake fad'a maka,yanda nake jin labarinsa gurin Jakadiya tace,a rana in yasa kansa,zai iya bawa aljanunsa k'afa masu goma,su sha jini su k'oshi"
Waziri yayi murmushi yana ji a jikinsa buk'atarsa ta kusa biya, yace"Yaushe kika ce zai zo ne"?
"Gobe Jakadiya za taje ta d'aukoshi"
"Allah ya kaimu"
Waziri ya fad'a ya cigaba da cewa"Tabbas idan yayi mana aiki me kyau,zan yi masa muhimiyar kyauta,ta ban mamaki"
Hajiya Kulu tace"Kai dai kaje ka kwantar da hankalin ka kawai,ai buk'atarmu kamar ta biya ne"
Waziri ya mik'e tsaye, da niyyar tafiya, gaskiya yana cike da farin ciki, tabbas yasan Hajiya Kulu ba tun yau ba,makirar maca ce kuma muguwa ce,ta inna niha,duk hanyar mugunta,ta sani,sallama sukayi,ko wanne zuciyarsa fara tas, suna Allah-Allah gobe tayi D'an bori Tsito ya dura,a gidan, domin ya fara aiwatar da aikinsa.
****
Bayan sallahr Isha'i Mama ta aika Jakadiya Shafa'atu domin ta kira mata, Balaraba a cewar ta zaman kad'acin da Balaraba take,zai iya haddasa mata wani ciwon, babu yadda ta iya, ta mik'e ta bi bayan Jakadiya,domin baza ta iya sab'awa umarnin Mama ba,lokacin su Sadiya sunyi bacci.
Sosai Mama take hira da ita tana dan janta a jiki,duk domin ta sake,tasa Jakadajiya tana basu labarai na ban dariya,sai ga Balaraba,ta saki jiki sosai har tana dariya. duk abunda bata gane ba,a game da labarin da Jakadiya Shafa'atu take bayarwa sai ta tambaye ta,ita kuma ta fad'a mata, k'arshe dai Mama Fulani tayi musu shiru kawai tana kallonsu da murmushi a fuskarta,taji dad'in sakin fuskar da Balaraba tayi.
Yana kwance, cikin Sofa yayi lif kai baka ce a kwai mutum cikin d'akin ba,duk wannan abunda yake faruwa yana ji,tun futowar Balaraba, ya nemi nutsuwarsa ya rasa hatta baccin da ya rufe masa ido nemansa yayi ya rasa,ya lumshe ido kawai yana sauraron muryarta wacce ta kashe masa jiki, ashe haka yarinyar take da surutu,muryarta nada dad'i,abunda yake fad'a kenan cikin zuciyarsa.
Mama Fulani ce kawai tasan yana gurin,domin da futo ta ganshi a kwance har tayi masa maganar tafiya shashensa yace"Sai ad'an jima zai tafi"
Yanzu ma murya ta d'an daga kad'an tace"Magajin Sarki!"
Da sauri Balaraba ta kalli inda Mama take kallo,gabanta na fad'uwa yanzu da yana gurin ta saki jiki take,dariya sai kace wata shashahsa, k'asa tayi da idonta lokacin da ta hangi inuwarsa kwance kan kujera, dake gurin da yake babu wadataccen haske,ya k'ashe k'wai shiyasa lokacin da ta futo bata ganshi ba,
Jin muryar Mamansa yasa yayi gyaran murya,yana daga kwancen yace"Na'am Mamana"
Cikin tausasawa tace"Yau da alama dai nan zaka kwana,ko"?
Shiru na minti biyu,yace"Mama yau wani irin kad'aci nake ji wallahi,ki barni inyi kwanciyata nan,ina jin motsin ki"
Murmushi tayi cike da tausayinsa tace"Yau yarinyar tar ce kuma ta motsa maka"
Murmushi yayi wanda har sai da sukaji sautinsa,Balaraba taji wani yarrrrr! A jikinta. Yace"Dama ni kullum yaro ne,a gurin ki, tunda har yanzu banyi auran fari ba,kuma ban haihu ba"
Shiru Mama tayi,kunya duk ta isheta Mama Fulani maca ce mai mutukar kunya a rayuwarta,
Jakadiya Shafa'atu tayi murmushi tana k'okarin mik'ewa tsaye tace"Lallai Uban d'akina dole kasa Fulani tayi shiru,saboda ka tab'o abunda baza ta iya magana akai ba,saboda kunya, kana maganar auran fari,kai kasha kurumin ka, mata uku zaka aura me yafi wannan dad'i"
Miskilin murmushi yayi iya leb'anshi yana satar kallon Balaraba shi yana ganin fuskarta sosai,itace takasa gano fuskarsa,sai dai zatinsa,
Jakadiya ta runk'umfa tana fad'in A tashi lafiya Uwar d'akina"
Mama tace"Allah ya bamu alkairi"
Sarki!ta kalla kanta a k'asa tace"Yallab'ai a tashi lafiya"
Hannu kawai ya d'aga mata,maganar tana masa wahala,dama zuwa-zuwa ce, in yaga dama wataran haka zai ta hira,mussaman da Moddibo ko Mamansa
Balaraba ma mik'ewa tayi ,tai wa Mama sallama, Mama tace"Har zaki shiga Balaraba, ko dan kinga Jakadiya ta tashi"
Girgiza kai tayi cikin jin nauyi tace"Ba haka bane Mama,ina so in d'an kwanta ne, naji kaina na ciwo kad'an watak'ila bacci ne"
"Ayya, to ki tabbatar kin sha magani kafin ki kwanta kinji ko"
Tafad'a cikin kulawa.
Balaraba tace"Insha Allah Mama, Allah ya bamu alkairi"
Mama tace"Ameeen
Balaraba ta wuce d'akinta a nutse, Idansa a k'asa sai ka rantse da cewar bacci yake saboda yadda ya lumshe su, amma duk wani motsin Balaraba yana gani har ta shige d'aki.
Ajiyar zuciya ya saki,yanayin jikinsa na sauyawa, ya rasa abunda yasa yake jin wani irin sauyi a jikinsa mutukar zai ga gilmawar ta,sai sha'awarsa ta motsa,yasan yanzu idan ba'ai wasa ba,kwana zaiyi yana mafarkai, shi kansa yasan mutum ne mai mutuk'ar Sha'awa, yana daurewa kawai,amma abun mamaki idan yana tare da Halisa baya shiga irin wannan yanayi
Shi kad'ai a kabari a k'aton falon, domin Mama ma ta shiga ciki, rage haske futular yayi ya gyara kwanciyarsa,bacci ya d'aukeshi, mai cike da mafarkai, mafarkin da ya dad'e bai yi ba,yau yayi Balaraba ya gani, tare da wannan matar suna cikin farin ciki da annushuwa,suka zo gurinsa, kamar kullum, matar ta kama hannusa dana Balaraba ta had'a guri guda, ta tafi tana waiwayensu, fuskarta cike da farin ciki har suka daina ganinta.
Balaraba ya kalla sai yaga tanai masa wani k'ayataccen murmushi, gashi ta rik'e hannunsa sosai, taja hankalinsa cikin mafarkin, wanda yayi sanadin da yakasa daurewa ya rungume ta sosai yana kiss d'inta, ji yake kamar gaske, jikinsa duk ya shiga babu abunda yake buk'ata lokacin sai Jima'i, sai da ya kai k'ololowa sannan ya farka cikin wani mugun yanayi jikinsa duk ya b'aci, still kamar yadda yake ganin girmansa cikin mafarkin haka take a fili, ta mik'e tsaye! Tana jiran hakkinta .
https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
_*GIMBIYA BALARABA*_
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*
```MARUBUCIYAR```
*NANA KHADIJA*
*YARO DA KUD'I*
*GIMBIYA BALARABA*
*TSANTSAR BUTULCI*
_*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION🤝🏻*_
_________________________
```We are here to educate, motivate and entertain aur Reades```
_________________________
_*DEDIGATED*_
_*TO*_
_RAHAMA ALIYU_
_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR RAHIM*_
*🅿81*
Ya dad'e yana jin wani irin yanayi a jikinsa, wanda bai tab'a jin irinsa ba, da k'yar ya samu ya mik'e a jigace, futa yayi daga shashen gaba d'aya, ya nufi nasa, lokacin ana kiraye-kirayen sallahr asubah, a gurguje yayi wanka gami da tsarkake jikinsa, ya futo ya zura jallabiya me yankakken hannu, wani takalmi mai kyau ya zura a k'afarsa ya futa, da nufin zuwa massalaci, domin gabatar da sallahr asubah.
*******
Uwa! da Shamsiyya ne zaune gaban wani mutumi zaune a kan wani buzu, da wasu manya-manyan carbuna, gami da alluna irin na k'arfe a jijjigine a bango, yana sanye da riga da wando na wani yadi bulu, wanda akai wa d'inki "yar shara. Gabansa wani fefe ne k'aton gaske cike da yashi, yana zane-zane a ciki, shi kad'ai ya san abunda yake zanawa.
Yana ganinsu ya saki fuskarsa, sannu da zuwa kawai yake musu.
Suka nemi guri suka zauna suna gaisawa, amsawa yake, hankalinsa na kan Shamsiyya.
Yashin, da yake gabansa ya hau zanawa, tsawon minti biyar, ya d'ago kansa yana kallonsu yace" Na duba naga abunda yake tafe daku, ina fatan dukanin abunda aka umarce ku dashi zakuyi batare da kun bamu wahala ba"
Uwa! ta gyara zamanta sosai, tace"Allah ya gafarta maka, duk abunda aka umarce mu muyi zamu yi mutuk'ar buk'atarmu zata biya"
"To Masha Allah"
Arrama ya fad'a yana kallon Shamsiyya sai sid'e leb'e yake.
Gayan murya yayi, yace"Naga wata yarinya buduwar wa,gata anan"
Yafad'a yana nuna wani zane da yayi jikin yashin.
Uwa! ta k'walalo ido tana son ganin budurwar da ya fad'a
Murmushi yayi yace"Ai baza ki ganta ba, wannan aikinmu ne"
Uwa! tayi yak'e tace" Allah ya taimake ka"
Arrama ya cigaba da cewa "Wannan yarinyar da nagani, naganta kewaye da wasu taurari masu haske da d'aukaka, kuma na fahimci akanta kuka zo"
Shamsiyya ta gyad'a kai tana fad'in "Hakane Arrama, Balaraba sunanta.
Murmushi yayi, ya sid'i leb'ansa a karo na biyu yace" Itace Balaraba, gatanan cikin gidan sarauta, kewaye da dawakai da bayi, gatanan cikin shigar alfarma, kuma zata haifi "yaya maza sosai a gidan, ciki kuwa harda Sarki!"
Arrama ya k'arasa maganarsa yana duba ya shin dake gabansa.
Uwa! saura kad'an ta saki futsari saboda jin abunda Arrama yace, bakinta na rawa tace" Yanzu Allah ya taimake ka babu yadda za'ayi a rusa mata rayuwa,a sabauta mata rayuwa ta haukace, a maye gurbinta da Shamsiyya, gata a gabanka"
Ta k'arasa magana tana nuna masa Shamsiyya
Arrama, yayi wani bazawarin murmushi, yace"Akwai yadda za'ayi mana mutuk'ar zaku bi umarni kamar yadda na fad'a muku tun farkon zuwanku nan". Shamsiyya tace"Insha Allah zamu bi umarni"
Arrama yace"To yanzu abunda za'ayi, ke zaki zauna a gurina tsawon kwana bakwai zan fara yi miki wankan magani, ke kuma"
Yafad'a yana kallon Uwa! yace"Ke kuma zan had'a miki wasu magunguna da zakuje kuyi amfani dashi duk rintsi kar ku wuce kwana bakwai ba Ku gabatar dasu ba, har indai kuka bi abunda nace muku, to buk'atarku zata biya"
Babu fargabar komai Uwa! tace"Ai dama mu domin buk'atarmu ta biya yasa muka zo gurin ka, zamu bi dokikin aiki insha Allah"
Malam ya janyo wata k'warya k'autawar gaske tana cike da d'aurikan magani, yw ciro k'ulli uku ya mayar da murfi ya rufe.