← Book details Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 47 OF 80

Sashe 47

Gimbiya Balaraba Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Har ya wuce zai tafi yaja ya tsaya yana kallonta yace"Nasan duk akan wa kike wannan abun wanda har kike nema ki sheganta min "yayana, duk cikin " yayan da na haifa babu wanda na ware nace shi nafi so kowa ina sonshi tunda nine na haife shi, Almansur Sarki!shine d'ana namiji guda shine kuma magaji na insha Allahu,saboda haka in zaki kwantar da hankalin ki ki kwantar da hankalin ki"
Yana gama fad'ar maganar shi ya futa a nutse.

Hajiya Kulu zaman durshen tayi kan kilishin dake malale tsakiyar d'akin wasu zafafen hawaye yana zubo mata, wai me yasa bata haifi d'a namiji bane?wai me yasa duk "yayanta suka zamo " yaya mata,? Ita kad'ai take tambayar zuciyarta, yanzu ta tabbata kenan Mama Fulani tayi nasara a kanta,tunda har ta haifi d'a namiji kuma takasa nasara akansa da ita kanta Mama Fulani, wata wawar ajiyar zuciya ta sauke ta mik'e zumbur!tana surutai falonta ta futa inda Hadiman ta ke zaune,suna jiran futowar ta, daga bakin Kofa ta tsaya ta kira Jakadiyarta me suna Ladi, suka shiga d'aki tare, wani irin zama tayi kan wani tuntu tace"Ladi duk wani shiru da k'uli da mukayi shekara da shekaru ina ganin duk sun karye,dole ne yanzu mu sake sabon lale,me zafi!domin inaji ina gani zamu zama "yan kallo a gidan nan dani da " yayana"

*Muje zuwa*

*Comment Vote and Share*
[13/08, 19:27] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
^^^^^^^^^^^^^^^^^^
_*GIMBIYA BALARABA*_
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*

_*MARUBUCIYAR*_
```Nana Khadija```
```Yaro Da kud'i```
```Gimbiya Balaraba```

_*ZAMANI WRITERS*_
_*ASSOCIATION🤝🏻*_
________________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur readers*_
________________________

_*DIDEGATED*_
_*TO*_
```RAHAMA ALIYU```

_Alhamdulilahi, Ina taya d'aukacin alummar musulmi murna za gayowar wannan wata me albarka,ina fatan Allah ya nuna mana na shekarun gaba, ubangiji Allah ya shafe mana zunuban mu_

_____________________________

*🙆🏻‍♂🙆🏻‍♂BANI BANE🙆🏻‍♂🙆🏻‍♂*
_(Zargina ake_)

~BY: MAMA QUEEN~

*💫DA BAZAR MU WRITER'S ASSOCIATION*💫

*NOTE*
Wannan book yana kunshe da abubuwa kala-kala kama daga cin amana,sark'akiya,rikitarwa dad'i sauransu.....

_Wannan yana da banbamci domin kuwa killatacce ne duk Wanda ke buk'ata se ya biyoni ta number kamar haka_

Whatsap numbar
07061553385
*Karku bari abaku labari*
_________________________

_*BISIMILLAHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_

*🅿72*

Jakadiya Ladi ta gyara zama sosai gaban uwar gijiyarta cikin sigar munafurci da iya kitifi tace"Allah ya taimaki uwar d'akina,dama abunda nake taso ki gane kin kasa fahimta,ai tuntuni ni na riga nasan abunda kikayi ya daina tasiri kan me Martaba,amma yanzu ga shawara"

Gyara zama Kulu tayi tace"Ina sauraranki tabbas nasan shawarar ki me kyau ce"

K'asa-k'asa Ladi tace"Me zai hana yanzu mu dawo kan shi d'an nasa wanda ya k'wallafawa rai,tunda dai,asiri baya cin mahaifiyat tasa kuma baya cin me Martaba, ina ganin haka shine abunda ya dace muyi"

Kulu ta sauke ajiyar zuciya tace "Wannan shawarar taki itace abunyi, ni in san samu ne ma dukaninsu inga basa motsi a duniyar nan,saboda basu da wani amfani"

Jakadiya Ladi tayi wani munafukin murmushi tace"Wannan aiki naki da kika d'auko me girma ne uwar d'akina,amma duk bazai gagara ba, a kwai wani d'an bori dake can lakwaja,shi zanje in d'auko zai yi miki aiki sosai,amma gaskiya dole za'a bawa aljanunsa me k'afa biyu sannan aiki zai ci"

Cikin gadara Kulu tace"Ko me k'afa hud'u suke so za'a nemo abashi indai bukata zata biya"

Ladi tace"Allah ya taimake ki kin san me ake nufi da me k'afa biyu kuwa"

Girgiza kai Kulu tayi cikin izgili!

Jakadija Ladi tace"Me k'afa biyu yana nufin mutum kamar ni da ke"

Babu wata fargaba Kulu tace"Ai shine nace miki ko k'afa hud'u suka nema ni zan basu domin buk'ata ta biya"

Ladi tace"Allah ya taimake ki nasan zaki iya ai,gobe idan Allah ya kaimu zan tafi in zo miki dashi, saboda haka sai a ta nadar masa masauki"

Kulu tace"Babu damuwa duk wannan tunda a kwai d'akuna nan b'angaran yanzu babban k'alubalen shine yadda za'ayi ya shigo gidan"

"Ranki ya dad'e zan bashi tufafi irin na hadimai na gidan nan sai ya sanya kawai in ya shigo su saje"

"Yawwa wannan shawarar taki tayi"
Kulu tafad'a tana gyara zamanta.
Nan suka zauna suna kullu yadda abun zai kasance .

****
Lokacin da me Martaba ya shiga fada ta cika sosai abun mamaki Sarki! Ya gani zaune gefen Galadima yaji dad'i sosai d'aya gefen ya kalla yana laluben Waziri babu shi babu Alamarsa.
[14/08, 14:56] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
^^^^^^^^^^^^^^^^^^
_*GIMBIYA BALARABA*_
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*

_*MARUBUCIYAR*_
```Nana Khadija```
```Yaro Da kud'i```
```Gimbiya Balaraba```

_*ZAMANI WRITERS*_
_*ASSOCIATION🤝🏻*_
________________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur readers*_
________________________

_*DIDEGATED*_
_*TO*_
```RAHAMA ALIYU```

*🙆🏻‍♂🙆🏻‍♂BANI BANE🙆🏻‍♂🙆🏻‍♂*
_(Zargina ake_)

~BY: MAMA QUEEN~

*💫DA BAZAR MU WRITER'S ASSOCIATION*💫

*NOTE*
Wannan book yana kunshe da abubuwa kala-kala kama daga cin amana,sark'akiya,rikitarwa dad'i sauransu.....

_Wannan yana da banbamci domin kuwa killatacce ne duk Wanda ke buk'ata se ya biyoni ta number kamar haka_

Whatsap numbar
07061553385
*Karku bari abaku labari*

_*BISIMILHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_

*🅿73*

Zama yayi kan kujerarsa, suka fara gaisawa da jama'ar dake zaune a fadar,bayan angama gaishe-gaishen ne, me Martaba ya umarci jakada ya je ya kira Waziri,cikin sauri ya tafi, wajan minti goma sai gashi ya dawo,ya zube gaban me Martaba kansa a sunkuye yana jin nauyin fad'a masa abunda Waziri yace"Sai da ya nisa tukkuna yace"Allah ya taimake ka yace"Ace maka bazai zo ba"

Shiru na minti goma me Martaba be ce komai ba, kawai a kafara gudanar da al'amuran da suka dace, kwata-kwata Sarki! baya jin dad'in zaman fadar saboda b'acin rai da damuwa da yake ciki,gashi ya fuskanci mahaifin nasa ma yana cikin damuwa ko ga yanayin fuskarsa ma,ta nuna alamu, haka dai ya d'aure
har lokacin sallah azuhar yayi kowa ya mik'e domin yin sallah, tare suka fito daga massalaci da me Martaba, kai tsaye Shashen Mama Fulani suka nufa, suna tattauna,wasu muhimin abu da ya shafesu.

Mama Fulani na zaune a farlo ita da Jakadiya Shafa'atu, Sarkin k'ofa ne ya shigo ya sanar mata da shigowar me Martaba, kafin kace kwabo bayin dake gurin kowa yayi nasa guri,har Jakadiya Shafa'atu.

A nutse suka shigo Mama Fulani ta gyara masa gurin zama tanai masa barka da shigowa zama yayi sosai da murmushi a fuskarsa suka gaisa,duk b'acin ran da yake ciki idan yazo gareta sai yaji wata sa'ida a ransa.

Sarki!ya gaida mahaifiyar tasa a nutse, tace"Kai kuma sai yau ka shigo ko, kazo ka aje amanar taka baka zuwa dubata haka ake rik'e amana"

Sosa kai yayi irin na sabo yace"Afuwa Mama ni kaina bana cikin nutsuwa bani da lafiya"

Me Martaba yace"Dole ne kayi Magajin Sarki wannan rayuwar bata da tabbas babu komai a cikinta sai rud'u da tashin hankali"
Sarki!ya sauke ajiyar zuciya yace"Allah ka jik'an Moddibo"

Tare suka amsa da "Ameen"

Mik'ewa yayi yaje ya kwanta kan wata katuwar Sofa, ya lumshe idonsa wani irin bacci yake ji.

Me Martaba yace"Yarinyar nan ai tana gurinki ko"

Mama Fulani tace"Tana cikin d'aki ita da "yan uwanta,gaskiya ina tausayawa rayuwarsu wallahi"

"Dole ai abun tausayi ne, shi yasa na yanke shawarar d'aura mata aure da Magajin Sarki tunda ta rasa miji me nagarta kamar Yusuf ina ganin shi Almustafa zai iya rik'eta amana"

Murmushi Mama tayi cikin k'arfin hali tace"Wannan hukuncin naka yayi Allah ya tabbatar da alkairi, amma ina hasashen rigimar da zataje ta dawo kasan dai rigimar k'anwarku Madabo ko"?

Me Martaba yayi gyaran murya a nutse yace"Barta wannan duk rigimar ta a bayan fage take kuma batayi a gabana sai bayan idona,na riga na yanke hukunci Almustafa zai Auri matar Yusuf Balaraba kenan zai kuma auri Halisa d'iyar k'anwata Madabo"

Duk irin maganganun da suke wakana tsakanin iyayen nasa yana ji yayi lamfu, shi kad'ai yasan abunda yake sak'awa a zuciyarsa
Bud'e ido yayi kad'an yana kallon iyayen nasa ya mik'e zaune, a nutse yace"Allah ya taimake ka maganar Azima fa"

Shiru Martaba yayi daga bisani yace"Maganar Azima tananan itama za'ayi tunda an yiwa mahaifinta Alk'awari kar ka damu, Zamu aika masa da wasik'a cewar ranar juma'a me zuwa za'a d'aura auran sai su shigo da shirinsu insha Allahu zaka had'a mata uku rana d'aya ina maka addu'a da fatan alkairi,insha Allahu zaka samu nasara a rayuwarka"

Godiya Sarki yayi yana girmama al'amarin mahaifin nasa,shi da kansa yake addu'ar Allah ya bashi ikon yin adalci tsakanin matansa,

Me martaba yace"Kaje ka kiramin ita yarinyar,ina so mu zauna da ita gaka gata gani ga mahaifiyar ka, domin in fad'a mata irin hukuncin da na yanke a kanku, bazan yi mata dole ba, a rayuwarta"

Mik'ewa yayi a nutse Mama tace"Tana cikin uwar d'aki takasa sakewa har yanzu"

Kai tsaye d'akin ya nufa, yana taka k'asa kamar me tausayinta.
[15/08, 05:41] 80k: https://m.facebook.com/Zamaniwritesassociation

👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻
^^^^^^^^^^^^^^^^^^
_*GIMBIYA BALARABA*_
^^^^^^^^^^^^^^^^^^^
👸🏻👸🏻👸🏻👸🏻

_*NA*_
_BINTA UMAR ABBALE_
*®BINTUBATULA👄*

_*MARUBUCIYAR*_
```Nana Khadija```
```Yaro Da kud'i```
```Gimbiya Balaraba```

_*ZAMANI WRITERS*_
_*ASSOCIATION🤝🏻*_
________________________
_*We are here to educate,motivate and entertain aur readers*_
________________________

_*DIDEGATED*_
_*TO*_
```RAHAMA ALIYU```

*🙆🏻‍♂🙆🏻‍♂BANI BANE🙆🏻‍♂🙆🏻‍♂*
_(Zargina ake_)

~BY: MAMA QUEEN~

*💫DA BAZAR MU WRITER'S ASSOCIATION*💫

*NOTE*
Wannan book yana kunshe da abubuwa kala-kala kama daga cin amana,sark'akiya,rikitarwa dad'i sauransu.....

_Wannan yana da banbamci domin kuwa killatacce ne duk Wanda ke buk'ata se ya biyoni ta number kamar haka_

Whatsap numbar
07061553385
*Karku bari abaku labari*

_*BISIMILHIR-RAHAMANIR-RAHIM*_

_*INA MIK'O GAISUWA TA GAMI DA FATAN ALKAIRI GARE KA*_

*_Adimin Haruna H Umar_*
*_Beneficial writers fan's_*

```INA MAKA ADDU'A DA ALLAH YA BAKA MACE TA GARI🥰```

*🅿74*

A nutse ya bud'e k'ofar ya shiga bakinsa d'auke da sallama.
Wata irin fad'uwar gaba taji lokacin data tsinkayi muryarshi tana daga cikin toilet tana d'auro alwala, lokaci guda taji duk jikinta yayi sanyi wasu hawaye masu zafi suka fara zubuwa a idonta, cikin zuciyarta tace"Shikkenan yanzu zai zo ya dawo min da damuwa ta baya,wayyo Allan Moddibo, hawaye ne ya ke kwarara sosai a idonta mutuwar Moddibo ta dawo mata sabuwa dal!tunda taji muryar d'an uwansa Sarki!sai take ganin kamar zata ga Moddibo.
Jikin bangon band'akin ta jin gina tana share hawaye sai k'okarin dai-dai ta kanta take, amma ina dole fuskarta ta nuna alamun anyi kuka.
Chapter 47 · 0% Book details