Sashe 7
Gadar Tsautsayi Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Surayya ta dubi innayyo sosai ta ce"wallahi fa innayyo,ki ji min mata da hassada, banda abin kunya ta rasa wanda zata yi wa hassada sai mu,to ta yi mana ma,ina ga iyayenmu mata kuma?su da suka haifi yara maza da mata?ba ita ba da ta tsaya akan guda É—aya?É—ayar ma wadda ta lalace?"
Iman ta ce"saboda abin takaici ana saka sunayen mutanen kirki amma ni wai sai a saka min sunanta "ta ja tsaki cikin takaici
Amina ta yi Æ´ar dariya ta ce "ku yanzu kuka san halinta,mu mun daÉ—e da sanin halinta"
Iman ta ce"seriously Meena,ta kasa gane mugun halinta ne ya janyo mata lalacewar rayuwar tilon Æ´arta,kuma Allah ya hana ta wasu yaran har zuwa yau,har da wani wai za mu lalace,to alhamdulillahi, Allah yana tare da mu, babu wanda ya isa ya yi mana lahani,ko boka ko malam "
Innayyo ta dube ta ta ce"in sha Allahu ma nan gani nan bari, shiyasa ma nake turara ku da maganin ƙaiƙayi koma kan masheƙiya amma ku rinka yi min surutu kuna cewa ina damunku da ƙauri,gashi nan kun ga amfaninsa yanzu ai"
Surayya ta rike haɓa ta ce"wai!
Ai kuwa dai mun gani innayyo, Allah ya sawwaƙe,ya tsare mu sharrin mahassada kawai"
Sauran suka ce "Ameen!"Iman ta ɗora da faɗin"ya kamata a ce mun gama ɗaukar duk abin da za mu buƙata girls, let's go please "suka miƙe babu musu, Iman ta ce"to granny,zuwa gobe dai zan bar miki gidan,dama kin san min abin da kike ci,ai ba wani abu bane "innayyo ta ɗauki mafici ta jefe ta da shi,suka fice da gudu daga ɗakin suna dariya, innayyo ta ce"yan nema kai!"
*HAISAM*
Su biyar ne a zaune a cikin É—akin sirrin, wanda ba'a shigarsa sai mamallakin É—akin,wato CSO Haisam Abdulmalik Madaka ya buÉ—e shi da security É—in idanunsa(eye Scan)ko na yatsansa(fingerprint scanner)
Hatta da Amna, Æ´arshi É—aya tilo baya barinta tana zuwa wajen ko da wasa, saboda tsananin muhimmancin da yake da shi a wajensa
Mutanensa ne na DSS su huÉ—u,dukansu yaransa ne da yake aiki tare da su,a gabansu computer ce wadda take taimaka musu don gudanar da binciken nasu
Hoton Roxy ne akan computer É—in, Haisam ya É—ago yana kallon abokan aikin nasa, kafin ya fara jawabi
"Wannan ita ce wanted É—in tamu,a halin yanzu babu abin da muka sani nata sai fuskarta
Ba mu san sunanta ba, ballantana wajen zamanta,daga ina take? menene bayani akan wacece ita? A'a!
Abu biyu kawai gare mu, fuskarta,sai kuma haruffan da take amfani da su,wato NOCCM, wadanda har zuwa wannan lokaci su ma ba mu san abin da suke nufi ba
Ita ɗin ana zarginta da aikata manyan laifuka a ƙasa,babbar hacker ce,ta ƙware sosai a sana'ar Yahoo, Sannan kuma cikakkiyar dealer ce ta cocain da miyagun ƙwayoyi
Manyan abin lura a tare da ita su ne,na farko ta raina hukuma,bata jin tsoron kowa, sannan ta goge akan wannan harkar tata
Duk da haka a matsayin mu na yan sanda maau bincike ya kamata a ce mun kama ta tabbas
Amma kafin nan kamata mu zama masu lura,ko da ya kasance ana zarginta da Laifuka dabam dabam amma babu kisan kai, hakan ba zai saka kai tsaye mu ce bata yi ba, don hatta da Safarar kwayoyi da Yahoo da take yi sai daga baya muka sani, wannan É—in ma zata iya aikatawa
Abin da nake so shine mu yi taka tsantsan, sanannen abu ne a wajenmu cewa wannan matashiyar bata da suna a wajenmu,amma ina fatan za'a dace wajen samo ta a duk inda take a fadin duniya
A yanzu za mu duƙufa wajen nemo sunanta,da ma'anar haruffan NOCCM da take yawan amfani da shi,amma ku menene shawararku?
Ko kuna da wani hanzari?"
ÆŠaya daga cikinsu mai suna Musa ya É—ago yana kallon Haisam,a hankali ya É—aga hannu, Haisam ya ba shi damar magana,ya mike yana duban Haisam, kafin ya ce"sir!
Ina ganin ya kamata a fara mayar da hankali wajen gano ma'anar wadannan haruffan NOCCM,don ina kyautata zaton ƙungiya ce, wadda take daukar nauyin ta'addancin da take yi a duniya
Don har yanzu bana ji a raina cewa ƴarinyar nan tana aiwatar da duk abin da take so ba tare da tsayawar wani babba ba,a takaice ma,bata da ƙarfin ƙwaƙwalwar da zata iya yin hakan "
#Nusy_bee
Page 6
Shiru Haisam ya yi na yan sakwanni, kafin ya ce "nima ina wannan tunanin wasu lokutan,amma kuma wacce iriyar ƙungiya kake gani zata dauki nauyin shigo da miyagun ƙwayoyi zuwa ƙasar nan?ta daukar fansa ce ko ta ta'addanci zalla?"
Musa ya ce "to yanzu ba na ce ba dai,amma mu cigaba,akwai lokaci, bincike zai nuna"
Haisam ya yi murmushi yana faÉ—in "Weldon Musa!You tried,but you have to be careful,ya kamata ka iya takunka,don yarinyar nan tana da haÉ—ari sosai
Yanzu abin da za mu mayar da hankali akai shine, menene cikakken sunanta?
A ina take da zama?ko na ce a ina take sauka idan ta shigo Nigeria?
A wacce ƙasa take da zama?don da yiwuwar sai mun bi ta har ƙasar da take!
A wannan wata gudan ina so na samo komai game da ita, saboda alƙawarin da na ɗauka, don haka mu zama ready, yanzu haka tana Nigeria,mu yi ƙoƙari mu san next move action ɗinta,da kuma inda take shirin zuwa nan gaba kaɗan, saboda mu daƙile ta"
ÆŠaya daga cikin abokan aikin nashi mai suna Awwal ya ce"Sir!
Wannan lokacin sai mun yi da gaske, zata iya kamuwa, in dai har ba da tsafi take yi ba ,amma abin akwai mamaki yadda mace take dealing ɗinmu a ƙasar nan,macen ma yarinya ƙarama kamar wannan "
Murmushi sosai Haisam ya yi yana kallonsa,a hankali ya ce"ka raina mace ne?
Kana ganin ta gaza ta yi irin wannan aikin?"
Awwal ya girgiza kai ya ce"ko É—aya Sir!kawai dai na ga ba'a cika samun mai karfin zuciya a cikinsu ba, wadda zata iya aikata irin wannan aikin"
Haisam ya ce"har wadda ta fi ta ma za'a samu
Abin da ke akwai na case ɗinta shine safarar miyagun ƙwayoyi ne sai Yahoo,bata safarar yara ƙanana,bata safarar muggan makamai,bata safarar mata don ta lalata su,kuma har yanzu ba mu samu wani single rahoto da yake bayyana tana kisa ba
Kuma duk waÉ—annan abubuwan da na lissafa akwai macen da ta haÉ—a su tana yi,don haka kar ka zauna kana mamakin abin da ta yi,ka yi focusing akan yadda zata shigo hannu kawai"
Awwal ya jinjina kai kawai,tabbas maganar CSO Haisam gaskiya ce,akwai matan da suke aikata waÉ—ancan abubuwan da ya lissafa duka,kuma su ma suna gudanar da rayuwarsu yadda suke so
Sun É—an juma suna tattauna yadda za su shawo kan matsalar, Haisam yana sake jaddada musu kowa ya kasance a ankare, sannan kuma ya kasance cikin shiri a kowanne lokaci
*ROXY*
Thursday,23rd October,4:00am
Su bakwai ke a cikin ɗakin da ya kasance kamar parlour,haske ko'ina,ga hayaƙi na taba da na shisha da ya bule ɗakin har ba'a iya ganin abin da yake cikin dakin sosai,gefe kuma kiɗa ne yake tashi kaɗan kaɗan daga ƙatuwar home theater ɗin cikin waƙar Go down dey ta shaggy da spice
Su uku ne mata, Roxy da take kan computer tana danne-dannenta,gefenta kuma ƙatuwar tukunyar shisha ce tana bulbulawa cikinta hayaƙi,sai Amra da take zaune a tsakiyar maza biyu, David da Salis Wise,sai Hannah da suke buga wasan karta ita da Jamilu da oga boss, wanda ainihin sunansa shine Rabi'u
Shaye-shayensu kawai suke yi hankali kwance,ga kayan maye kala-kala,ciki har da giya da cocain, waɗanda suke taɓawa lokaci lokaci
Banda Roxy da ta yi focusing akan abin da take yi da shishar da take sha,bayan wani lokaci ta daki table É—in da yake gabanta tana faÉ—in "an gama da wannan harkar!"ta ture computer É—in gabanta ta yi baya ta faÉ—i ta fashe
Kallonta Jamilu ya yi yana murmushi,ya ce"ya dai our boss?
I hope kin kwashe kuÉ—in?"
KaÉ—a yatsunta biyu ta yi,Æ´ar manuniya da na kusa da shi,tana yatsina fuska ta ce "ai ba masu yawa bane kuÉ—in, Just 70m"
"Murmushi suka yi kusan dukkansu, Amra tana murmushi ta ce"wow!
Congratulations!ya Kamata kuÉ—in nan ki haÉ—a mana shagali da su"
Hanna ta ce"Yes ma!
Idan da hali ma ba'a ƙasar nan ba,ki bari sai mun koma Ibiza "
Yatsina fuska, wadda ta zamar mata kamar dabi'a ta yi tana kallon Hanna, kafin ta ce"No way!
Ya kamata mu rinka tuna wasu abubuwa idan muna aikata wasu
Ko ba komai za mu rage zunubi "ta mike tsaye tana gyara zaman jacket É—in da take jikinta ta ce"wani orphanage na samo,ina son na yi donating kudin zuwa can"
Gaba É—ayansu babu wanda fuskarsa ta washe sai Oga boss,ya ce"wow!
Good idea my dear,hakan yana da kyau,i love the way you care for others in life Roxy, I will help you in sha Allah "hannu ta ba shi suka tafa, sannan ta samu waje ta zauna
Wani kallo David ya bi ta da shi,haka zalika Hanna, saboda tsananin mamaki da takaicin maganarta,kafin su yi magana Amra da take watsa mata wani banzan kallo ta ce"okay!
Na gane yanzu,wato orphanage É—in da kika ja mu last week ita za ki kai kuÉ—in ko?"
Roxy ta kalle ta cikin kwanciyar hankali ta ce"ina wannan tunanin"
"TabÉ—ijam! to wallahi ba ki isa ba!
Babu yadda za'a yi ki tsallake mu,mu da muke yi miki amfani dare da rana ki miƙawa wasu matsiyata ƙasƙantattu kuɗi
Kina yin hakan ne don ki siya soyayya a wajen mutanen ƙasar nan?
Ko kina so ki canja ne ki nuna cewa yanzu ke kin zama ta gari?to wallahi ba ki isa ba, I can't take this stupidity,dole dai ku arna sai kun nunawa mutane butulci irin wanda kuka saba
Dama jiya ina ciki da ke,kin kai ni unguwar talakawa na shaƙi wari da ƙarnin talauci sannan kin gasa min maganganu,Ni ba zan biye miki ba, hankalinmu ba iri ɗaya bane shiyasa ban kula ki ba,na ƙyale ki kika yi ta abin da kika ga dama
To shine yanzu za ki fifita waɗancan matsiyatan akan buƙatarmu?to wallahi ba ki isa ba,ba ki kai wannan ba!!!
Wacece ke da za'a zuba miki idanu kina yin abin da kika ga dama?arniyar banza da wofi kawai"