Sashe 9
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ya na gama cin abunci ya wanko
hannu ba kuskuran baki,sai gashi ya
dawo,ya na washe baki,ya sunkuyo ta
hanyar dafa gadan Hajjo ke kai ya ce da
Hajjo toh gani na zo toh toh gyara!ya dago
ya na cire babbar rigar sa.
Hajjo ta dan ja da baya jin yanda ya ke
tashi,ta ce in gyara kuma?
Magana za mu
yi…
Garbati ya ce Hajjo yanzun ga a gwiwa
na ke,idan na gama biyan bukata ta ma yi
maganar,ki gyara min mana karfa ki bata
min rai na!
Hajjo ta sa kuka,ya ce aw haka
za mu yi?
Ni ko ban fasawa.
Yanda ya saba
ma ta yau ma haka yayi,ya na barin ta
tashi da sauri ta fice sai bakin rariya,nan
taita amai kamar hanjin cikin ta zai fito,ta
dau kusan minti goma a bakin rariyar
sannan ta koma daki,ina tini gogan na ta
yayi nisa da baccin,ta so ta tashe
shi,amma sai ta sake shawara gudun kar a
kuma,sai kawai ta fito ta yi wanka dan duk
san da Garbati ya kusance ta ba ta iya
bacci sai ta yi wanka komun dare,ji take
kamar ita ma din warin Garbatin ta ke.
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[5:55pm, 5/15/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Da sassafe da amai Hajjo ta tashi,ta na
durkushe gaban rariya,Iyalle da Kande tsaye
kan ta suna ma ta sannu,Garbati ya fito ya
na mika,ya ce Iyalle,wai me ke sa yarinyar
nan amai ne haka?
Iyalle ta dan taba bayan
Hajjo ta na sannu Hajjo,ta dubi Garbati ta
na fara’a tace ai Garbati girma ne ya hau
kan ka,matar ka dai ta yi tsintuwa,eh juna
biyu gare ta.
Garbati baki washe ya ce
ashe?
Kai ashe ni ma na isa da,bari na je
na fadiwa Nuhu,ni ba sa’an shi ba ne!
Ya
juya zai fita ba ko sallar asuba bare wanke
ido,Hajjo ta tashi da sauri ta ce Garbati dan
Allah ka barni na je na duba Inna ta ba ta
da lfy.
Ya juyo ya ce ke ki bari na dawo ma
yi maganar da Allah!
Yayi ficewar sa,Iyalle
ta ce Ameenatu ba ta ji dadi ba ashe?
Allah
ya sauwake.
Cikin kunci Hajjo ta amsa ma
ta da amen ta shige dakin ta.
Nuhu zaune gaban shagon sa Garbati ya zo
ya same shi,ya ce kai mutumin nan ni fa
jindadi ya same ni!
Ya bashi hannu su ka
taba,Nuhu ya mi ka ma sa asuwaki ya ce
kai goge wannan bakin na ka da ke tashi
kafin ka karni!
Zama ya yi kusa da Nuhu,ya
ce shege ai ni da kai duk kanwar ja ce!!
Da
lbry na zo dallah!
Aje asuwakin yayi da dai
ya ga Garbatin ba karba zai yi ba,amma fa
suna magana ya na dan kau da kai,ya ce
wani dadi kuma?
Garbati ya ce ina fatawar
da mu ka samu game da mace mai ciki?
Nuhu ya ce aka ce sun fi armashi….Garbati
ya daga kafa ya dire ya na wata irin dariya
ya ce toh yasin Hajjo ciki gare ta!!!!
Nuhu
ya dara ya ce shege Garbati!
Murnar ta ka
ta za ka zama uba ne ko kuwa na matar ka
ta dado armashi?
Garbati ya shafa kyeya ya
ce yo ni ina ruwa da wani zama uba!
Ka ji
wani dundurusu da kai,wake ta wannan,ni
murna ta na dada jin dadi da zan yi ne,dan
wlh bazan rangwanta ba sai na samu rabo
na kan ta haihu,caf ga ni’ima daga sama
ina zan yi wasa!
Nuhu ya gyada kai,Allah sarki dadi inji
barawan zuma,wlh ko ni ne haka zan yi,dan
haka kai fa Allah ya kashe ya baka.
Garbati
ya ce wlh mutumina,shi ya sa ko karyawa
ban yi ba na taso ka taya ni murna,kai dan
uban ka kace a ma ka aure!
Nuhu ya ce
ahh ni tukunna dai,bari dai ka ci gaba da
lasa min lbrn kafin na yi.
Garbati ya bashi
hannu su ka gaisa sannan ya ce abubuwa
dai na wuce ka,ni kam bari na koma
gidan,Nuhu ya masa a sauka lfy,dama Allah
Allah ya ke ya tafi ko ya sha iska.
A gidan kuwa Hajjo Alhaji Baso ta kaiwa
korafi,dan ta ga take taken Garbati ba zai
barta ta je wajan Innar ta ta ba,Alhaji Baso
ya ce ya ko ji lbryn rashin lfyar na ta wajan
Alhaji Mamman,ah ya kamata ta je,ina
Garbatin?
Hajjo ta ce ai ya fita,sai kuma
gashi ya shigo,ganin Hajjo durkushe gaban
Mahaifin sa ya fara menene toh?
Baba me
ta ce na yi?
Alhaji Baso ya ce ba komai,ta dai tambaya
ne za ta gida,dan haka ka barta ta tafi.
Budar bakin Garbati sai cewa yayi toh Baba
ka fada ma ta ta dawo da wuri,ka ga dai
ciki ne da ita….Alhaji Baso ya ce an ki a ce
din!
Sakarai me ya hada cikin na ta da
tafiya gida?
Ciki ya shige ya na fadin kar
ma ta dawo ne dare yayi ta ce ta gaji,atoh
dan yasin bazan hakura ba….Alhaji Baso ya
yi kamar be ji shi ba ya ce ta yi maza ta
shirya ta tafi abunta kafin lokacin
masallaci.
Tana murna ta ce toh,ta tashi da
sauri ta fara shiri,shi ko Garbati sai kashedi
ya ke ma ra,karfa ta je ta zauna,dan shi fa
bazai saurara ba.
A haka a haka Hajjo ta
samu ta fito….
Ko da ta shiga soran gidan su,ji ta yi tafiya
ma bata lokaci ne,ta manta da auren da
aka lika mata,da wani cikin da ake cewa ta
na da shi,ta zura a guje ta na fadin Inna!!
Inna ta!!!Inna!!
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 21:45] .: 3pm, 5/15/2015] Khadija
Sidi: DIYA MACE
Inna na kwance tana fama da kan ta cikin
uwar daka,gidan ba kowa su Mudi sun tafi
makaranta,jin murya kamar na Hajjo ta
tashi da sauri ta fito tsakar gida,nan ta ci
karo da Hajjo,Hajjo ta daka tsalle ta
rungumo Inna,ta manta da ciwan da ke
wuyan na ta,sai da Inna ta ce hankali dai
da ciwo bisa wuyan Innar taki,sannan Hajjo
ta sake ta da sauri ta na fadin yi hakuri
Inna,na manta ne wlh.
Inna ta na fara’a take kallanta,ta ce Hajjo
hankali,Allah sarki auta,zo mu shiga ciki.
Ta
ja ta suka shiga ciki,nan fa aka fara hirar ya
bayan saduwa,Hajjo ta na mata mitar ta ki
ta zo ta ganta gashi Garbati ya ki ya barta
ta zo,wlh ita ba ta san shi,Inna ta ce ki yi
hakuri diya ta,komai zai wuce ai da yardar
Allah,babu abunda ya ke madauwami.
Sai a
sannan Hajjo ta ce Laa Inna ban ma gaishe
ki ba,ina wuni?
Inna ta murmusa ta ce
Hajjo hankali,auta hankali,Allah sarki Hajara
ta,Lfy lau diya ta,Hajjo ta ce ya jiki?
Inga
ciwan?
Inna ta ce da sauki,ta sunkuya ma
ta dan ta ga ciwo,ganin yayi rami sosai sai
hankalin Hajjo ya tashi,ta ce Inna Baba ya
kai ki kemis kuwa?
Shi ne ya ke saki
zazzabi wannan ciwan?
Inna ta ce eh ya na
sawa Mudi ya na raka ni ai,kar ki damu
auta,ai ba wani abu ba ne.
Hajjo ta ce
toh,Allah ya sauwake.
Ta cire mayafi ta aje
gefe sannan ta haye gadan Inna ta ce Inna
yau dai bari na dana gadan Inna ta,Inna ta
ce maza dana auta.
Sai da ta kwanta ta
kwada ma ta kira,ta ce Inna!
Inna ta na
daga kasa ta ce na’am auta!
Hajjo ta rufe
fuska da tafikan hannun ta,ta ce wai kin ji
wai ciki gare ni!!!!
Inna ta kame baki,maganar ta ma ta ba
zata,amma sai ta buye ta ce toh!
Auta
hankali!
Allah ya raba lfy.
Na ce dai kin
rage hargowar nan taki,kin ga dai kin
girma,ki na hakuri ki kuma bi mijin ki
Hajjo,na ce dai ba kya ma sa wannan
tsiwar ta ki ko?
Ta ji shiru ba amsa,ko da
ta dago ta duba sai taga Hajjo ta yi baccin
ta.
Inna ta shafa fuskarta zuciyar ta cike da
tausayin Hajjo.
Hajjo ta sha baccin ta koshi,sai da la’asar
ta tashi,su Mudi da Ayuba sun dawo daga
makaranta,sai tsokanar Inna Mudi ya ke,wai
ta ga auta dai hankali ya kwanta,shi ko
Ayuba Hajjo yay ta zolaya.
Bayan ta ci
abunci ta amayar ne Mudi ya fita ya siyo
ma ta ‘ya yan itatuwa,ta na zaune cikin yan
uwa cikin jin dadi ana hira ta na cin ‘ya
‘yan itatuwan da Mudi ya siya ma ta sai ga
Baba nan kamar an jefo shi,ganin sa tini
Hajjo ta nutsu,gaba daya fara’ar da ke
fuskarta ta gushe,a tsorace ta tashi sannan
ta koma ta tsugunna ta ce sannu da zuwa
Baba,
Rai bace ya ce ke ce da sannu ke da ki ka
baro gidan mijin ki tin safe ki ka rashe a
nan,toh gashi can kofar gida ya biyo sahun
ki,ki tashi ki bishi.
Idanun Hajjo yayi rau za
ta yi kuka ta ce wlh Baba ba tin safe na zo
ba,ga dai Inna nan ita ce sheda ta.
Ke rufa
min baki!
Ya daka ma ta tsawa,ni ina ruwa
da lokacin zuwan ki,maza tashi ki bi mijin
ki!
Hajjo ta sa kuka,cikin girmamawa Inna
ta ce Mallam za ta tafin ne ai,amma dai ya
bari ku gaisa ko?
Wa?
Da wa za a gaisa
wai?
Inna ta ce da kai wai Mallam.
Baba
ya ce ahab ka ji wani zance,wani gaisawa
kuma za mu yi da ya wuce wanda mu ka yi
yanzu,ke wuce ki tafi.
Inna ta dauko mayafin Hajjo ta rataya ma
ta,ta na fadin dai na kuka ki tafi gidan ki
Hajjo,shi zai fishe mi ki alkhairi,Baba ya
shige ciki ya na fadin na fito na same ki sai
kin gane kuran ki.
Hajjo ta ki motsawa,sai
da Inna ta fara nuna ma ta bacin ran ta
sannan ta yarda Mudi da Ayuba su ka raka
ta.
A kofar gidan kuwa su ka sami
Garbati,da ke juma’ar Allah ce sai ga
Garbati an yi fes an sami wanka
kenan,wata kodaddiyar babbar rigar sa ce a
jikin sa,ya kafa wata hular shi irin ta mutan
da har goshi.