Sashe 8
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Shiko Garbati tin fitar shi be dawo ba sai
bayan isha’i,Hajjo na jin shigowar shi ta
suri filonta ta fito duk da da kyar ta ke
takawa sai ga ta tana sauri sauri,har karo
ta yi da Garbati,ya na ke bakya gani ne?
Ta
ma sa banza,dakin Iyalle ta shige,kamar
daga sama su ka ganta a kan su hannun ta
ruke da filo,lfy Hajjo?
Iyalle ce ta
tambaya,Hajjo ta ce Garbati ne ya
dawo,kuma wlh bazan sake kwana a dakin
ba….sai ta sa kuka har da shassheka.
Iyalle
ta tashi tsaye yayinda ita ma Kande ta bi
sahun ta,ita ko Mairo tini ta yi baccin ta.
Iyalle ta ce ah ah ba a yi haka ba Hajjo,yi
hakuri ki koma…..ke Hajjo!
Tahooo, muryar
Garbati ce ta katse Iyalle,labulai ya daga
hannun sa ruke da aci balbal.
Ganin sa
Hajjo ta kara ciki da sauri ta buya bayan
Kande.
Garbati ya ce Hajjo ki taho na ce!
Kar ki bata min rai na!
Hajjo ta ce na ki na
taho din,na ki,wayyo wlh kashe ni zai yi!!!
Ta kamkame Kande!
Iyalle ta ce da Garbati
kai kuwa Garbati yarinyar nan ta tsorata,ka
dan bar ta ta kwana a nan din mana.
Garbati ya ce Iyalle!
Wlh sai na hado ki da
Baba!
Ina aka ce mace ta na gudun mijin
ta!
Yo ina ya dace ta kwana idan ba dakin
ta na sunnah ba!
Ke Hajjo taho mu tafi na
ce!
Iyalle ta kame baki,ta ce Hajjo zo ki bi
mijin ki…Hajjo ta kurma ihu ni wlh bazan bi
shi ba,wayyo na shiga uku na lalace!
Wayyo
yau mutuwa zan yi!!!!
Garbati ya na huci ya ce wlh sai kin kwana
dakin ki!!!
Yo toh menene amfanin aura min
ita da aka yi!
Hajjo ta ce bazan kwana din
ba,ni ban ce a aura min kai ba
dama,Garbati ya ce Hajjo!
Kar ki bata min
rai na,ke Iyalle ki ma ta magana mana!
Iyalle ta ce ni da ka ce za ka hado ni da
Baban ku?
Ina ruwa na ban kuma sa
baki,ga ka ga ita ai.
Ya ce ke Kande turo ta
nan!
Hajjo ta kamkame Kande ta na ta ki ta
turo ni din,ba za ta turo ni ba,ni wlh ban bin
ka,mugu azzalumi.
Garbati ya fusata da jin
kalaman Hajjo,ya ce Hajjo kar fa ki zage ni!
ke Kande matsa ki ga ai ba karfina ta fi
ba,ya ture Kande saura kadan ta fada kan
Mairo,Mairo ta farka ta na fadin wayyo
Allah Iyalle a mafarkin ma Garbati ba zai
bari na huta da bala’in sa ba!
Ita duk ana
ta mafarki ne,ganin Garbatin a kanta ya na
shirin rarimar Hajjo ta yi gefe da rarrafe kar
ya hada da ita.
Da sauri ita ma Hajjo ta yi
ta kanta,amma ina sai da ya caf ko ta ya
daga ya aza a kafada,ta na ihun neman
ceto.
Iyalle fadi take kai amma Garbati ba
ka da imani,ka bar yarinya ba za ka bar ta
ba?
Ya ma ta banza yayi ficewar sa…..
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 21:43] .: 5, 12:42 AM] Salmah
Ateeku: [5:40pm, 5/15/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Dallah malama ki rufa ma na baki!
Ya daka
mata tsawa yayinda ya aje ta bisa gadan
ta,ko a jikin Hajjo,maimakon ta yi shiru sai
ma kudundunewa ta yi,ta dada daga
murya,Garbati ya dube ta rai bace ya ce
Hajjo!
Na ce ki min shiru!
Wai me na ce zan
mi ki toh?
Ko kina tunanin zan kara ne?
Yo
dallah ni ma mutum ne!
An fada mi ki ke
kadai ki ka wahala sokuwa kawai mai
shegen san kanta!
Ai dai wlh dan nima ba
na jin dadi ne da sai kin bani hakkina in ya
so na ga karshen gudu!ki min shiru Hajjo!
Ya juya tura kofa ya sa sakata,sannan ya
haye gadon sa yanda ya saba ba tare da ya
rage kayan jikin sa ba.
Sai mita ya ke wai
an raina ma sa hankali,kan ka ce mai tini
barci yayi awan gaba da shi,sai da Hajjo ta
fara jin munsharin sa kamar kukan rago
sannan hankalin ta ya kwanta ta dai na
kuka,ta sauko cikin sanda ta yi kwanciyar
ta bakin kofa.
Haka su Iyalle ma,ko da su
ka daina jin kukan Hajjo sai su ka yi
kwanciyar su,ba Hajjo ba ko suma hakurin
zama da garbati su ke.
Hajjo ta yi sa’ar Garbati,ya kwashe kusan
sati daya da dori ba tare da ya sake
kusantar ta ba,tawarke,kuma ta cigaba da
ayyukan ta da ta saba,duk da haka dai a
takure ta ke muddin dare yayi,gani take zai
iya sake zuwa ma ta.
Ile kuwa ta na cika
sati biyu Garbati ya dawo da jarabar
sa,kuma ba ya tashi zuwa ma ta sai dare
ya raba yanda babu mai ceton ta,tin ta na
gudu dakin Iyalle ya na zuwa ya na dauko
ta har ta ma dai na gudu,da gari na fara
duhu gaban ta ke fara faduwa ta san lokaci
ya kusa.
Hatta Iyalle tausayin ta take ji
saboda haka ta sassauta ma ta ayyukan da
ta ke ba ta,Haka ta share watanni hudu
gidan Garbati.
Wata ranar alhamis Hajjo ta tashi da kasala
da matsanancin ciwan ciki,ga shi sai ta na
jin zuciyar ta na tashi,sam ba ta sha’awar
cin komai,dan ko ta ci ma ba ya zama.
Ta
na kwance cikin dakin ta,gaba daya duniyar
ta ma ta kunci,sai ga Indo.
Sai da ta gaisa
da su Iyalle sannan ta shigo dakin,a tunanin
ta ma bacci ta ke,sai ta ga idanun ta
biyu,Indo ta ce aw ki na ji na Hajjo ai na
aza bacci ki ke,yau ba za a tarbe ni ba
kenan,an gaji da gani na….
Hajjo ta tashi a hankali ta na murmushi ta
ce haba ai ke na fi son gani duk duniyar nan
idan aka dauke Inna,wlh ban jin dadi ne…
Indo ta zauna bisa gadon,ta ruke hannun
ta,ta ce me ke damun ki?
Ko da Hajjo ta
ma ta bayani,sai ta tambaye ta yaushe ta
yi al’adar ta karshe?
Hajjo ta kame
baki,wannan abun?
Ai tunda na yi be kara
zuwa ba wlh,dama ana yi ne a tayi a tayi?
Indo ta murmusa ta ce eh duk wata ya
kamata diya mace ta ke yi.
Hajjo ta ce ai
kuwa ni sau daya na yi,kin ga wata uku
kenan da yi ma,toh idan ba ka yi wata wata
sai me zai faru?
Indo ta ce ai dole kowani
wata cikakkiyar diya mace mai lafiya ta
yi,indai ta kai munzali,sai dai ko ba ta kai
ba,ko kuma shekaru sun ja ta dai na,ko
kuma ta na dauke da juna biyu…
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[5:48pm, 5/15/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Juna biyu!!
Hajjo ta dafe kirji.
Indo ta gyada
kai ta ce haka Hajjo,tabbas ciki gare ki
tinda kin ce ba ki sake gani al’adar ta ki ba.
Farin ciki ne ya fara bayyana fuskar Hajjo
dan ta na san ita ma ta haifo na ta yar
jinjirar,sai kuma daga bisa damuwa ta maye
gurbin farin cikin na ta,ta ce Indo ni ma
haihuwa zan yi?
Garbati zai daina zuwa
guna duk dare tin da ina da cikin ko?
Indo
ta murmusa,haihuwa za ki yi Hajjo nan da
wata shida ko bakwai inshaAllahu,ya
danganta da watannin cikin na ki
ayanzu,zance Garbati kuma ki yi hakuri
Hajjo,ko wata diya mace da ki ka gani
gidan ta haka ta ke rayuwa da mijin ta,ke
ma za ki saba ne ai.
Kwalla na fita da ga
idanun Hajjo ta ce wlh Indo na kasa
sabawa,kullum azaba kawai na ke sha,ba
na so,ba na son yanda Garbati ya ke min.
Indo ta dafa kafadar ta tace kar ki damu,ai
ba a banza ba,aure bautar ubangiji ne.
Hajjo ta share kwalla ta ce sai dai bautar
ubangijin,bari na kawo mi ki ruwa,za ta
tashi Indo ta dakatar da ita,ta ce ki na
fama da kan ki,ban jin ishi,na hutasshe
ki,Hajjo ta koma ta zauna,cikin tausayawa
Indo ta ke kallanta,a dan kankanin lokaci
girma ya kama Hajjo,gaba daya ta canza,ta
yi sanyi kamar ba ita ce yarinyar nan mai
tarin kuriyaciya da wasa ba,lalle aure shi ne
maganin mace!ga shi kuma ta zo ma ta da
mummunar lbry….na ce ya Inna?
Tambayar
Hajjo ce ta katse tinanin Indo,Indo ta yi
ajiyar zuciya,ta ce toh,Inna dai ba lfy,kusan
watan ta daya ta na fama…na shiga uku na!
Hajjo ta dafe kirji,me ke damun ta?
Tooh
wa ya sani ne ma,wai fa dan kurji ne ya
fito ma ta a wuya,da ya ishe ta da zafi ta
bincine shi,shi ne fa ya zame ma ta
ciwo,abu kullum sai rami ya ke.
Wayyo Inna
ta!Hajjo ta daura hannu biyu bisa kai,amma
Inna ta kai wata ba lfy shi ne ko ki fada
min Indo,Allah sarki,tashi mu je na gan ta
dan Allah.
Indo ta girgiza kai,kin gan ki ko?
Shi ya sa
ma Inna ta ce kar a fada mi ki,ta san yanzu
sai ki daga hankalin jama’a,ina za ki ba ki
tambayi mijin ki ba,ki jira ki tambaya sai ki
je.
Hajjo ta turo baki ta ce yasin ko ya
hana ni bazan yarda ba,ai tintini na ke
tambaya ya ki ya bar ni!
Indo ta ce yi
hakuri Hajjo wannan karan zai barki.
Da
kyar da lallami ta samu Hajjo ta hakura ta
fara jiran dawowar Garbati,a karo na farko
kenan da Hajjo ke jiran dawowar ta sa.
Ba shi ya dawo ba sai cikin dare,ganin
Hajjo ido biyu sai yayi tunanin shi ta ke jira
akan abun da ya saba ma ta kullum kenan
yau ba sai ya tada ita ba,ita ma ta na so
kenan.
Ya na murmushi,hakoran sa yalaye
suka bayyana,ya ce Hajjo mata ta ta kai
na,ni ki ke jira ko?
Zuciyar ta daya ba tare
da ta gane inda ya dosa ba ta ce eh,ya ce
ina zuwa,bari na ci na dare,ya ja kwanan
tuwan da aka aje dan shi,ya na budewa
daddawa ta daki hancin sa,ya ce daddawa
sarkin kamshi,ya shiga kai loma kamar wani
mayunwaci,dan takaici ma Hajjo sai sauke
kan ta tayi,gashi alahimis ne raban shi da
wanka kwana shida kenan,sai gobe juma’a
zai yi.