Sashe 33
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta yi shiru,hannun sa bisa
fuskar ta,ya fara wasa da yatsan sa kan
lips din ta da yake kallo kamar mai
nazari,kan ta ankara tuni ya mikar da ita ya
hada da jikin sa ya fara kissing din ta.
Da
ke Hajjo ta ji saban abu,abun da sai dai ta
gani ana yi a tv ta dauke kai ko kuma ta
karanta a littafafai wai shi Khalid ke ma ta,
ta fara kokarin zullewa har ta hakura ta dai
na…
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7/25, 6:12 PM] Salmah Ateeku: [11:30am,
6/14/2015] Khadija Sidi: DIYA
MACE
Ya kusa shagala ya manta da inda ya ke
haka ita ma Hajjo da ta shiga wani
duniyar,da kyar ya iya yaki da zuciyar sa,ya
dago ya na kallanta,idanun ta runtse tana
numfashi a hankali,ya maida ta jikin sa,yayi
hugn din ta sosai kamar za ta shige cikin
sa,sai da ya sami nutsuwa,cikin rada ya ce
mata dis is jst a kiss Suger,ba dan Khalid
is a gentleman ba da na gwada mi ki ya
Man ya ke,amma a sannu Suger,cikin
kunnan ta ya rada ma ta am much more
dan Man enough for all the women in d
world Suger……ya janye jikin sa a hankali,sai
da Hajjo ta yi saurin dafa table dan gani
take ba za ta iya tsayuwa ba, shi kuwa
ficewa yayi da sauri kafadar nan a tsaye
dan jin kai.
Da fitar shi ta yi saurin hayewa
gado,ita dai kam ta shiga nau’i,bargo ta ja
ta dukunkuna,abunda ya faru tsakanin ta da
Khalid ya sa ta dai na gane komai,ya tsayar
ma ta da duniyar cak.
Shima wajan gugan na ta hakan ta ke,tin
komawar sa daki ya kasa sukuni,he jst
can’t blv Hajjo can b dis innocent yea
Innocent nd sweet at thesame tym,sam da
dukkan alamu yanda ta yi reactn ya san
saban abu ne a wajan ta,hakan ya kara sa
shi san more,he love every bit of it,He want
her dan da kyar ya iya jurewa be koma
ba,amma daran ranar sam bacci ya nema
ya rasa,tunin Hajjo ne ya raya ma sa
daren.
Washagari ko karyawa ba ta yi ba ta gudu
wajan aiki gudun haduwa da Khalid,dake ta
yi sa’a ba girkin ta bane.
Dab da la’asar
bayan ta dawo daga aiki,ta yi wanka,sai ta
fito babban falon su,nan ta tadda Neena a
na game,ta ce Neena ba gaisuwa?
Hankalin
ta kan game tace ai ban gan ki ba
Aunty,sannu da zuwa.
Hajjo ta ce sannun
ki,ta sami waje ta zauna,sai ga Hauwa ta
fito daga kitchen ta ce Neena a tashi a yi
shirin islamiya.
Neena ta make kafada,ni
wlh na gaji.
Ga mamakin Hajjo sai ji ta yi
Hauwa ta ce toh ai shikenan,ta cigaba da
aikin ta.
Har Hajjo za ta sa baki,sai kuma
ta yi shiru,amma har ranta ba ta ji dadin
abun ba.
Ana kiran sallar la’asar,Hajjo ta
tashi ta yi na ta,ta na zaune kan dadduma
Hauwa ta sake shigowa ta ce da Neena a
tashi a yi Sallah ma na.
Idanun ta kan
game ta ce sai an min game over
Momma,Hauwa ta ce toh ai sai ki ta yi,ta
shige kitchen.
Ran Hajjo ya baci,ta ce ke
aje game din nan ki je ki yi sallah.
Ko
kallan Hajjo ba ta yi ba bare ta aje game
din,ta ce ai na ce sai an ce game over…..a
fusace Hajjo ta tashi ta fizge handle
din,tashi maza ki je ki yi sallah ko na sabar
mi ki!
Ta daka ma ta tsawa,a kideme Neena
ta tashi,ta fashe da kuka da ke ba a saba
ma ta tsawa ba,ko a jikin Hajjo dan ji take
kamar ta make ka ta huta,ta ce dan iskanci
ana mi ki magana ki na jin mutane sai kin
gama game za ki yi sallah!
Ki je islamiya
kin ce kin gaji!
Wlh ba zan juri wannan
saken ba!
Sai ga Hauwa ta shigo da
sauri,ganin ta Neena ta karasa wajan ta da
gudu ta na kuka,sai tambayar ta take lfy?
Dukan ki ta yi?
Kuka ya ci karfin Neena ta
ka sa magana,sai Hauwa ta ce je ki dakin
ki ina zuwa,sai kuwa ta shige bangaran
Hauwa da gudu,ta na jiyo Hajjo na fadin ki
tabbata kin yi sallah!
Hauwa ta kalli Hajjo
ta ce me ki ka ma ta?
Kar dai dukan ta ki
ka yi.
Hajjo ta ce ban dake ta ba,amma
kiris ya rage na dake ta,yarinyar is too
spoiled,ya kamata a fara handling din ta wit
iron hands.
Hauwa ta ce ke kar ki nemi ki
fada min magana!
Me ki ke nufi?
Ki na nufin
ban iya tarbiya ba?
Hajjo ta girgiza kai,ta
ce ba haka na ke nufi ba,Hauwa ta ce haka
ne mana,wato iko za ki nuna min,ban iya
tarbiya ba muna sangantar mi ki da diya.
Hajjo ta ce ba ki fahimce ni ba,gyara kayan
ka ai ba zai zama sauke mu raba ba…ke
tsaya matsayin ki!
Hauwa ta daka ma ta
tsawa,ta ce har ke kin isa ki fada min
magana dan mijina ya auro ki,ki na ganin
ba na haihuwa shi ki ke tunanin za ki iya
min gori kan diyar ki……Hajjo dai tura ta kai
bango,ita ma ta fusata ta ce eh an mi ki
gorin,karya ne?
Ba diyar tawa ba ce?
Ko ke
ki ka haifa min……karaf sai a kunnan Khalid
da shigowar sa kenan ya tsinci maganar
Hajjo,ran sa ya baci matuka.
Ganin sa
tsaye Hauwa ta juya ta shige bangaranta
da gudu.
Hajjo ta yi kasa da idanun
ta,yanda ta ga idanun Khalid sun kada sun
yi ja ya sa ta kokarin ma sa bayani….ya
dakatar da ita ta hanyar fadin dama haka ki
ke?
Na zaci ke me rufa min asiri ce,amma ji
yanda ki ke gorantawa mata ta?
Ki da ki ke
haihuwar ba Allah ne ya baki ba?
Ko
dabarar ki ce aka ce mi ki?
Idanun Hajjo
cike da kwalla ta ce ba haka ba ne,she
pushed me to d extrem wall ne,dole na yi
magana,ba zan iya jure ganin yanda
Ameena ke tashi ba kwaba ba!
Ba zan iya
jure ganin ta na tashi kamar Baban ta
ba,God shez becoming d personication of
her biological father!
Khalid ya cize lebe,ni
ma gorin za a min?
Na ji ba ni ne baban ta
ba am so what?
Hajjo ta ce me zan yi ku
gane?
Menene laifi dan na gyarwa diya ta
tarbiya?
Karya ne ba diyar tawa ba ce?
yanda na san ciwan ta wlh ba zan sa ido ta
tashi yanda ta ke yanzu ba,ba gata ba ne
wannan,diya mace ce,uwa kuma za ta
zama nan gaba…Hajara!
Ya daka ma ta
tsawa,enough of ur insult!
Ita din da ki
kewa gori ba taimaka mi ki ta ke ba?ki na
da lokacin diyar ta ki ne?idan ki ka sa kafa
ki ka bar gidan nan tin 8 ba ki dawowa sai
4,ina ki ke da lokacin kan ki bare na
tarbiyar yara?
Murya kasa kasa Hajjo ta ce
no you ar mistaking,ku bani diya ta mana
kuga ko zan gaza tarbiyartar da ita,ko bani
ita ku ka ko za ta gaza samin lokaci na!
Never underestimate d power of mother!
Zan iya zama both!
A responsible mother
as well as a dedicating Doctor!Khalid ya
daga kafada,Wuce ki bawa mata ta hakuri!
Hajjo ta ce Khalid dan me ya sa?
Dan me
ya sa zan ba ta hakuri?
Dan ni ba mutum
ba ce ko dan ni ba a sona?
Dan me ya sa?
Me na mata da zan ba ta hakuri?
Fuska
murtuke ya ce a matsayi na na mijin ki na
ce ki ba ta hakuri,it is an order!
Rai
bace,kwalla na shirin sauka ta makale,da
sauri ta nufi bangaran Hauwa,ko da ta
shiga dakin ta,ta ganta kwance,sai ta sake
shawara,ta juyo za ta fita ashe Khalid na
biye da ita,ya ce juya ki ba ta hakuri!
Hajjo
ta juya ta ce Hauwa Allah ya baki hakuri.
Ta juyo tana kallan Khalid ido na spark din
kwalla da bacin rai ta ce na bawa matar ta
ka hakuri,ta fice da sauri.
Shigewa dakin
yayi,ya jawo Hauwan jikin shi ya na kara ba
ta hakuri.
Hajjo na shiga dakin ta sai ta fashe da
kuka,sam ba za ta iya zaman gidan
ba,dama ta san wulakanta ta Khalid ke da
niyar yi shi ya sa ya auro ta.
Tuni ta hada
yan kayanta cikin karamar jaka,ta dau kudin
mota,ta fito ba tare da kowa ya sani ba sai
hanyar Kumurya.
Sai da ya tabbatar Hauwa
ta saki ranta,sai kuma hankalin sa ya koma
ga Hajjo,ya fara ji kamar be kyauta ma ta
ba tunda be ma ta uziri ba ya ji kanun
zance,kawai tsintar ta yayi ta na gorantawa
uwar gidan sa rashin haihuwa.
Dakin Neena
ya je,ya tambaye ta me ya faru ta yi kuka?
Da ke yaro be fiya karya ba sai ta bashi
lbrn yanda aka yi har kin zuwan ta islamiya
da ma kin yin sallah.
Jikin shi ya yi
sanyi,ya tashi da sauri ya nufo bangaran
Hajjo,amma me zai gani?
Wayam babu
Hajjo babu alamar ta,ya bi daki daki na
bangaranta,har bandaki ya duba amma
shiru,tuni ya rude,hankalin sa ya tashi.
Da
sauri ko takalmi be iya sawa ba ya fito
wajan maigadi ya na tambayar ko ya ga
fitowar amaryar sa?
Maigadi ya ce kai be
gani ba,in ma ta fita watakila sanda ya
zaga bawali ta fita din…..
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 21:48] .: :55am, 6/14/2015] Khadija
Sidi: DIYA MACE
A kidime ya koma ciki,takalmin da ya sako
ma hadin bauta ne be sani ba,tashin
hankalin sa ina Hajjo za ta da yamma likis
haka?
Ko sallama be yiwa Hauwa ba ya figi
motar sa dan bin sawun Hajjo.
Ko da ta isa
kumurya,idanun ta sun kumbura da kuka,sai
tadda Indo ba ta nan sai yara,su ke fada
ma ta wai Indo ta na gida dazu aka zo aka
ce Baba ya kone.
Nan tsakar gida ta saki
jakar ta,bayan shekaru da dama sai ga ta
ta dau hanyar gidan su,dan idan ba ta ga
halin da Baba ya ke ciki ba hankalinta ba
zai kwanta ba.