Sashe 36
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wajan 7 ta koma wajan Baba,ya na ganin
ta ya ce Hajjo kishi na ke ji,taimake ni da
ruwa,ta dauko ruwan ta dan bashi ya
sha,ya koma ya kwanta,Indo na murmushi
ta ce din dazu yace ya na jin kishi fa,da na
dauko zan bashi sai ya ce shi sai Hajjo ta
zo.
Hajjo ta ce Allah sarki ina ruwan Baba.
Hannu ya daga kamar mai magana,Hajjo ta
matsa kusa da shi sosai,sai cewa yayi Hajjo
numfashi na neman ya gagare ni,numfashi
na daukewa ya ke…ai kuwa sai ya fara
gasping,gaba daya su ka rude,Indo ta ce
Mudi kira likita kar mu rasa Baba,ta ma
manta Hajjo likitan ce.
Ita kuwa Hajjo jikin
ta ne ya dau rawa,ta na san halin da Baba
ya ke ciki,ba kan shi ta fara gani ba,ta sha
gani marasa lfy na yi,ta kuma san
karshen,dan haka sai ta juya ta fice da
sauri sauri gudu gudu,a kofar da zai sada
ta da waje ta yi karo da mutum har ta
fadar ma sa da flask din hannun sa.
Ya
ruko ta,daga idan da za ta yi ashe Khalid
ne,ya na menene Hajara?
Me ya faru?
Baba,Baba kawai ke fita daga bakin
ta,ganin Mudi ya wuce su a guje,ga doctora
har su hudu biye da shi sai sassarfa su ke
dan karasawa ceton ran Baban Doc
Hajara,Khalid ya gane me ke faruwa,ya
janyo Hajjo jikin sa yayi hugn dinta ya na
shafa bayan ta ya na fadin is owk,it is owk
Hajara,yi masa addua!!!!
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 21:52] .: 2:33pm, 6/14/2015] Khadija
Sidi: DIYA MACE
A kumurya aka yi zaman makokin Baba,can
Hajjo ta tare.
Ta ga jama’a an mata kara,ba
wanda be je mata gaisuwa ba,hatta Hauwa
sai da ta kai mahaifiyar ta da yan uwan
ta,bare su Nabeela da Ayush.
Ayush ke fada
ma Hajjo Suraj na ma ta gaisuwa,ta ce a
ma sa godiya,Allah ya bada lada.
Amma fa
duk abunda ake Hajjo ta ki tayi kuka kamar
dai rasuwar Inna,abun na matukar bawa
Indo da Khalid tsoro dan sun na zuci ta ke.
Sai da aka yi bakwai Hajjo ta koma gidan
ta.
Da daddare zaune bisa gadon ta,ta hada
kai da gwiwa,gaba daya ji take duniyar ma
ta ishe ta.
Khalid ya shigo ya zauna kusa
da ita,ya ce Suger ya dai?
Ta ce ba komai.
Ya ce toh ki daure ki cire damuwa daga
ranki,duk kan mai rai mamaci ne,mu ma ta
mu ke jira.
Har ran sa so ya ke ya kwana
tare da ita dan ya debe ma ta kyewa dan
ya san tin rasuwar Baba cikin mutane ta ke
kwana,toh amma ba dama saboda he is
man of his words,ya ce ba zai kwana dakin
ta ba sai idan ita ta gayyace shi da kanta.
Ya tashi tare da fadin bari na bar ki ki
kwanta Suger,sai da safe.
Ta ce toh.
Sai da
ya kai kofa ya ji ta kira sunan shi,ya juyo
tare da fadin yes Suger?
Ta yi kasa da ido
ta ce dan Allah ka kwanta….ina nufin ka
kwana dakin nan in ba damuwa…..ya san
ba karamin abu zai sa Hajjo fadin haka
ba,ya murmusa ya dawo ya zauna kusa da
ita,ya ce ba dumuwa infact i wil love to.
Ta
ce amma fa a kasa za ka kwanta.
Ta shi
yayi ya na dariya,ya dau filo ya jefe kan
carpet sannan ya ce duk da dai ban taba
kwanan kasa ba,for you i wil nt mind.
Ya
kwanta sannan ya ce ki kwanta.
Juyawa ta
yi ta kwanta,gami da kashe wuta,amma sai
bacci ya gagare ta,tai tajuyi,gaba daya
wani irin tsoro ne ya addabe ta,burin ta taji
mutum kusa da ita.
Ko da ta tashi ta zauna
tare da kunna wuta,ta ga Khalid be
motsaba,ta tabbatar yayi bacci.
Sai ta tashi
a hankali,ta sauku kasa kan carpet inda ya
ke kwance,itama ta kwanta bayan sa,ta
juya ma sa baya kamar yanda shi ma ya
juya ma ta,bayan ta jikin na sa,ta dai ji
mutsin mutum kusa da ita,sai ta saki ajiyar
zuciya,ta yi filo da tafikan hannun ta.
Ko
minta biyar ba ta yi da kwanciya ba ya jiyo
ya sanya hannun sa ya zagayo ta jikin
ta,har sai da ta firgita,ya ce shhhhh it is
owk,babu abunda zan mi ki Hajara,jts relax
owk?
Ya janyo ta jikin sa,hannun sa zagaye
da ita yayi hugn din ta,a sannnu a hankali
Hajjo ta saki jikin ta.
Sai kuma ta fashe da
kuka.
Kuka ta ke amma shi Khalid dadi ya
ji,dan abunda su ke ta so ta yi kenan ta ki
yi,tunda ta yi yanzu za su sami lfy kenan.
Ya ta rarrashin ta kamar yar baby,har ta yi
mai isar ta ta yi shiru.
Khalid ya ce
Hajara,ta ce ummm ya ce kiyi hakuri, ya ji
ta yi shiru,ya cigaba da fadin pls ki yi
hakuri kawai ki na ma Baba addua’a,owk?
Ya ji shiru,yayi kissing wuyan ta,ta dan
motsa kadan.
Ya ce Hajara ina san ki!
I love
you soo much it is eating my hrt up.
Ban
san ya aka yi na fara san ki ba,ban kuma
sanda na fara san ki ba,amma na san
soyayyar ki na neman halaka ni Hajara,kin
sauya min tunani kan abubuwa da dama,kin
bude min ido,to see d world from every
angle,u ar my bst half!
Ya ce kin san me?
Ya ji shiru,ya dan daga ya kalli fuskarta,sai
ya ga ashe fa da iska ya ke magana,Hajjo
kam tuni bacci ya kwashe ta,ya kara jin
dadi ta sami bacci dan Indo ta ce ma sa ba
ta bacci.
Ya dada hugn dinta,ya karanto
addua’ar bacci ya shafa ma ta da kan
sa,sannan shima ya rufe na shi idon.
Washagari tashi ta yi ta ganta in da su ka
kwanta,Khalid ya tafi masallaci.
Cikin
azama ta yi sallah ta yi wanka,ta na
kitchen ya dawo,amma ba su hadu hadu ba
sai wajan brkfast.
Shi ya sauke ta aiki,ranar
ta koma aiki,nan ma sai gaisuwa ake ma
ta.
Da ta dawo duk da dai girkin ta ne sai
ta tadda Hauwa ta shiga kitchen din ta ma
ta,ta ji dadi sosai dan dama ta na ta
tunanin girkin.
Ta ma ta godiya,Hauwa ta
ce ba komai ita da tawo jiya jiya,ga shi ba
ta gama jin zafin rashi ba,ai amfanin zaman
taren kenan.
Can bayan isha’i ta yi wanka
ta na shirin kwanciya sai ga Khalid.
Ganin
ta yi shirin bacci tsaf,ga ta ta yi kyau
kamar ya dauka ya boye sai gaba daya ya
fara rikicewa.
Ya ce Suger tashi mu yi
sallah.
Ta na daga kwance cikin bargon da
tinda ya shigo ba shiri ta kudunduna ciki ta
ce wlh na yi sallah,ya ce nafila za mu yi,ta
ce ai har shafa’i da wutiri ma na yi.
Ya
sosa kyeya,ya ce wannan daban ne za mu
yi,pls tashi mana.
Tana mita da zunbure
zunburen baki ta tashi ta dauro alwala.
Bisa dadduma ta tadda shi ya na jiranta.
Ta
daura zani ta hijab,Khalid ya ja su sallah
raka biyu.
Bayan sun idar,ya dafa kan Hajjo
ya karanta adduar neman yarda da albarkar
ubangiji.
Tin daga sannan Hajjo ta gano
inda ya nufa,tuni ta tsorata,ta fara neman
hanyar zillewa.
Ta yi saurin hayewa gadan
ta ko Hijab din ba ta iya cirewa,shi ma din
ya san abunda ta ke nufi,da ga zaune inda
su ka yi sallah ya ce Suger yau a gado za
mu yi bacci?
Hajjo murya a kasa ta ce ah
ah tafiya za ka yi,yau dakin ka za ka
kwana….ya na dariya ya ce ai kuwa ba ki
isa ba yarinya,ya tashi da nufin hawa gadon
Hajjo ta tashi da sauri za ta sauko ta
gudu,ai kuwa sai ya bi ta yayi caraf ya
kamota,ta na magiya ya na dariya su ka
dawo bisa gado.
Kokarin da ta ke na
kwacewa ya sa shi danne ta ya dan sakar
ma ta nauyi,kwakkwaran motsi ma ya
gagareta,sai ta sa kuka.
Da ya ga haka ya
dan daga ta,ya ce shhhh am nt going to
hurt you,I love you,I jst love you my wife…
fuska cike da hawaye ta tsaya ta na kallan
sa,maganar ta sa tai ma ta bazata,ganin
yanda ta ke kallan na sa ya sa shi gyada
kai tare da fadin yes i mean it,ina matukar
san ki Hajara,ba zan cuce ki ba,bazan
zalince ki ba,I jst want to hold nd love you…
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7/25, 6:14 PM] Salmah Ateeku: [12:47pm,
6/14/2015] Khadija Sidi: DIYA
MACE
Jin kalaman sa,yanda ya ke fada da yanda
ya ke shigar ta ya sa hankalin ta ya
kwanta,har ya iya cire ma ta hijabin ba ta
lura ba,haka ma zani,ya rage sai kayan
baccin ta,sannan ya ja ta jikin sa,ya cigaba
da fada ma ta dadan kalame ma su
kwantar da hankali har ya samu ta gama
sakin jiki dashi,cikin dabara ya fara kissing
din ta,ita kuwa Hajjo da ta ga ya sake salo
sai ta koma shirin kwacewa,gaba daya
tsoran abunda ya ke so take,ba ta ji dadin
rayuwar ta na da ba gani take kamar
maimaitawa za a yi duk da kuwa salon
Garbati da na Khalid akwai
bambamci,kamar duhu da haske ne.
Shi
kuwa Khalid ba ya ji ya ba ya gani,yayi
lallami yayi lallami amma Hajjo ta ki amince
ma sa,sai kawai ya bi san ransa amma ta
lallami da lumana,cike da so da kulawa,a
daren Hajjo ta tabbata matar Khalid.
Manne
da shi ta yi bacci,ba ita tashi ba sai da
asuba,dan ta ma so ta makara.
Ta duba
gefanta ba Khalid,sai kuma abunda ya faru
jiya ya dawo ma ta,yanda yay ta lallaba ta
sannu a hankali,ba shakka shi dai kam
Garbati ya tabbata bagidaje,ashe dai ita ba
aure ta yi ba.
Bayan ta yi wanka,ta idar da
sallah sai ga Khalid ya dawo,ta yi saurin
kasa da idon ta dan bala’in kunyar sa take
ji.