Sashe 24
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Wato shirun da ta yiwa Khalid ya
dada kona ma sa rai,shi tin da ya zo
duniyar nan be taba ganin mace da ta ke
bata ma sa rai kamar Hajjo ba,nd d more ta
ke bata ma sa rai,d more he want to get
close to her saboda shez so differant,an
adventure for him.
Rai bace shi ma ya shigo
gidan,ganin Hajiya ba ta dukka falon sai ya
wuce dakin ta.
Ita kuwa Hajjo ta na shiga dakin ta sai ta
fashe da kuka,kuka mai ban tausayi,ta tsani
Khalid har ranta saboda ya ta kura ma
ta,ya shiga rayuwar ta,tin da dai nan din
gidan su ne hade na ta ya na ta za ta yi ta
koma kumurya ta na doko sammako kullum
zuwa aiki.
Gashi jin rashin lfyar Baba ma
ya sosa ma ta rai,ko me ke damun shi?
Allah sarki Innar ta,sai mutuwar ta dawo
ma ta.
Ta na kuka ta fara hade yan kayan
ta,kan kace mai ta hade kayan da za ta
bukata tsaf,kannan magariba ta gabato,ta
dauro alwala ta yi sallah.
Ta na kwance
bisa daddumar da ta yi sallah sai ga Hajiya
ta shigo,ta ce Hajjo kar dai kin yi bacci?
Hajjo ta tashi ta na murmushi,ta ce idanu
na biyu Hajiya.
Ganin yanda idanun Hajjon
ya yi jajur Hajiya ta ce kuka ki ke ko Hajjo?
Dazu Khalid ke fada min mahaifin ki ba
lfy,na san shi ya sa ki damuwa,kar ki damu
Allah zai ba shi lfy.
Hajjo ta murmusa tare
da fadin amen Hajiya,dama ina so na zo
wajen ki,ina so na koma kumurya na dan
wani lokaci.
Lfy?
An mi ki wani abu ne
Hajjo?
Ai gwara ki zauna tinda mahaifin na
ki AKTH ya ke kwance.
Hajjo ta ce Hajiya
dama saboda yaran yayar tawa zan koma
can din,dan ina ga ita za ta na kwana da
Baba,ni kuma ina kwana da yaran ta
saboda aiki sai na ke biyo Baban Aysha mu
taho,Hajjo ta yi karya.
Ba a san ran ta ba
dan sam bayanin Hajjon be yi ma’ana ba,ta
ce toh shikenan,amma dai za ki dawo ko?
Nan din kamar gidan ku ne,an dade an
saba,na dauke ki ne kamar diyar ciki na.
Cikin jin dadin maganar Hajiya Hajjo ta ce
na gode Hajiya,nan din gidan ne ai,zan
dawo da Baba ya sami sauki.
Hajiya ta ce
toh Allah ya ba shi lfy.
Hajjo ta ce amen.
Nan su ka ci gaba da hirar su kamar yanda
su ka saba kamar diya da uwa.
Washagari Khalid ya ce AKTH billing office
domin biyan bills din Baba,aka ce ai tin da
sassafe aka yi settln bills din.
Sai ya ce
owk ba mamaki Jabir ne.
Ko da ya yiwa
Jabir maganar bayan ya duba Baba sun
fito,sai Jabir ya ce shigowar sa kenan,be
ma zauna ba.
Sai Khalid ya ce ba mamaki
daya daga cikin yaran sa maza ne.
Indo ya
kara tambaya,da ga ganin yanda ta amsa
ya san ta san wanda ya biya din,tunanin sa
ya tabbata,dan ce masa ta yi daya daga
cikin yan uwa ne aka samu aka biya da
sasafe.
Khalid ya ce Allah sarki,wank mai
neman albarka ne,Hajara kuwa ta zo ta
duba shi?
Indo ta ce tukunna dai amma za
ta zo.
Khalid ya ce toh Allah ya sa,sai ta ce
abubuwa sun ma ta yawa, Hajaran sa ce
halin ta sai ita.
Uhum kawai Indo ta ce,ba
dai a tone tone.
Komawa gidan Hajiya da
yayi ya tadda Hajjo ba ta nan ba karamin
kunci ya shiga ba,har sai da Hauwa ta fara
kokawa da al’amaran sa,tin da su ka dawo
gida ya bi ya sukurkurce,idan ya na da
damuwa ne ko kuma ta ma sa laifi ya fada
ma ta,gani ta ke kamar zugo shi ake
ma,sam ya rage ba su kulawar sa,ba ta san
shikam hankalinsa na kan Hajjo ba,be da
buri da ya wuce ta zama ta shi,so ya ke
Neena ta zama ta shi,haka kuma ya sami
‘ya’yan sa na cikin sa.
Amma lokacin
fadawa Hauwa be yi ba,saboda haka sai ya
ta bata kowani excuse da ya zo bakin sa.
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7/25, 5:18 PM] Salmah Ateeku: [11:29pm,
6/5/2015] Khadija Sidi: DIYA
MACE
Kwanan Baba biyu a AKTH ya fara gane
mutane,Diabetes da hypertention ne su ka
fara damkar sa.
Bayan warwarewar sa be
da magana da ya wuce na Hajjo,bini bini ya
ce ko yaushe zan sa diya ta Hajjo a ido?
Diya ta Hajjo kaza,diya ta Hajjo
kaza,musammam da ya san waye
Khalid,hakan ya na sosawa Khalid rai,ya
kasa gane shin wai menene tsakanan diyar
nan da mahaifinta ta har ta kasa zuwa ta
duba shi.
Sati daya yayi a AKTH ya sami
sauki sosai,ya dage lalle shi fa a sallame
shi,ya gaji da asibitin.
Da aka duba aka ga
zai iya tafiya din sai aka sallame shi din,ya
na ta ciwa Khalid albarka.
Mudi da yayi
jinyar sa tare da taimakon Indo su ka hada
na su ya na su su ka komo gida.
Satin Hajjo biyu a kumurya,Sani ta ke
biyowa,wani lokacin kuma ta hau motar
haya,musammam idan za ta dawo.
Sam
zirga zirgar ba dadi dan haka kullum cikin
zargin Khalid ta ke akan takurawa rayuwar
ta.
Tin da ta koma Kumurya be taba
waiwayan ta ba bare ya kira ta waya,duk
da tana kokarin kau da tunanin daga ran ta
sai da ya dan dame ta,ta na dai yawan
waya da Hajiya.
Zancen Inna kuwa kullum
ya na ranta,ta na so ta je ta ganta,amma
ta na gudun abun da zai biyo bayan
haka,dan haka ta yanke hukuncin yin aure
da Suraj ya dawo diyar ta ta dawo kusa da
ita.
Allah ya dawo da Suraj,ya na Allah Allah ya
ga Hajjon sa,ta ke fada ma sa ta na
kumurya,ya ce garin mosoya ba ya
nisa,washagarin ranar da ya dawo ya kama
weekend,ya bakunci Kumurya.
Duk yanda
Hajjo ta so ta sawa ranta murna da doki
ganin Suraj sai da ya gagara,amma ta yi
kokarin ma sa kwaliyya,ta yi kyau matuka
dan tin zaman su a soran gidan Indo Suraj
ke yabata,ta ma sa kyau kwarai kamar ya
dauke ta ya tafi da ita inji shi.
Ita ko Hajjo
sai kokarin ma sa hira ta ke,da ta so ma sa
maganar rayuwar ta na baya,sai wani abu
cikin ranta ya hana,har ta yanke shawarar
bari sai ya sake dawowa wani karan ta ma
sa.
Zaman ta da Suraj lami sam ba wani
chemistry,har so ta ke su hada ido da shi
ko za ta ji yanda ta ke ji ta hada ido da
Khalid,amma ina d combition din sam be
hau ba.
Zai tafi ta rakoshi bakin mota,ya
dauko tsaraba jaka guda ya ba ta,ta karba
ta na waiwaiwai wannan duk nawa ne?
Ko
lefe ka fara ragewa ne?
Ya na dariya ya ce
ai kin fi karfin wannan ma kin sani,lefe
kuma ai sai kin ture gimbiya.
Duka su ka yi
dariya.
Tsayuwar wata tsalleliyar mota da
ta yi biyun ta Suraj ce ta ja hankalin su
duka,ita dai Hajjo ba ta taba sanin mai
mota irin wannan ba,so sai ba ta kawo
wajan ta ma aka zo ba.
Tin da ya shigo lungun gidan ya hangi Hajjo
da wani ran sa ya baci.
Ya zo duba Baba
ne,ko gidan be iya karasawa ba ya biyo ya
fara ganin Suger da yayi sati biyu be sa ta
a ido ba.Ya dubi Neena da ke kwance a
baya ta na sharar baccin ta,ya murmusa
yayin da ya juya ya gyara ma ta
kwanciya,ba shakka wannan karan da ita
zai yi garkuwa ya harba wannan dan
gajeran saurayin na Suger.
Fitowa yayi cikin
isa da shan kamshi,ganin sa gaban Hajjo ya
fadi,shikenan ya biyo ta,Allah kadai ya san
da me ya zo kuma yau.
Shi kan shi Suraj
sai da Khalid ya ma sa kwarjini saboda
yanayin sa da cika ta kamala da Allah ya
ma sa.
Shekarunsa 37 amma yafi kama da
dan 30 saboda baiwa da Allah ya ma sa
sam baya tsufa.
Sanye cikin farar shadda
dinkin tazarce,abun ku da dogo sai ta ma
sa kyau.
Wajan na su ya karaso ya na
kokarin sanya idanun sa cikin na Hajjo ga
wani mischievous smile din nan da ya saba
ma ta duk san da ya shiryo wata
shiryayyiyar.
Da sauri Hajjo ta yi kasa da na
ta ido,hannu ya ba shi,gami da yin sallama.
Suraj ya karba ya amsa da fara’ar sa.
Ya
kalli Hajjo ya ce Suger ya dai?
Is dat a way
to great d man you so much miss?
Da sauri
ta daga ido ta kalle shi,ya kashe ma ta ido
daya,duk a kan idan Suraj,ya ce ban gane
ba pls,Hajjo who is dis man?
Hajjo ta ma
rasa me za ta ce,kawai ta yanke hukuncin
fadan gaskiya,ta ce shi ne autan
Hajiya….kuma uban diyar ta Ameena!Khalid
Ya ba da na shi gudun mawar.
Ihu ne
kawai Hajjo ba ta kurma ba,dan cikin ranta
ihun ta ke,maganar Anty Hussaina ke ma ta
ihu a kunne na “kar ki bari ya ji a bakin
wani…”wanin ma kuma ya kasance Khalid
shikenan yau Khalid zai cuce ta!
Hajjo ta ce
wasa ya ke,as in kar ka saurare shi,ina tuni
zuciyar Suraj ta motsa,ya ce da Khalid i beg
ur pardon!
Wata diya ka ke magana akai?
Khalid ya ce aw ba ta fada ma ba?
Who
exactly ar you?
Hajjo ta ce Suraj pls kar ka
saurare shi,ka bari ma yi maganar daga
baya.
Suraj ya ma ta banza,ya ce da Khalid
sunana Doctor Suraj,wanda zai auri Hajjo
nan ba da dadewa ba.
Khalid ya murmusa
tare da fadin nan ba da dadewa ba amma u
don’t knw abt us?
Ba ta fada ma ba?
Me
haka ya ke nufi Suger?
Idanun Hajjo na
spark ta ce Khalid don’t temper wit my
future,i wil nt forgive you for dat!
Worry not
Suger,kawai ina taimako ne wajan fadawa
saurayin ki abunda be sani ba,am aure be
san da diyar mu ba!
Rai bace da batun
Khalid,Suraj ya ce pls ka fito baro baro ka
fada min abunda ka ke so ka fada.