Sashe 17
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Su Hajjo sun gama
housemanship,daf da za su fara service aka
tura Suraj India wani course,tafe ya ke cikin
mota tare da Hajjo, ya na ta ma ta
surutu,lbryn dptment din su ya ke ta ba
ta,yanda su ke gudanar da aikin su
musammam wannan infertility test da su
kewa mace mai matsalar haihuwa,ana kiran
test din HYSTERO SELPHIGOGRAPHY
(HSG),ya ci gaba da fadin abu ake sawa
kamar pencil dan ya fi biro girma,saman sa
kamar allura,kasa kuwa abu ne kamar
screw,ana sa ruwan magani ciki,shi ake
sawa mace,ta vagina,ya bi ta cervix,ya je
ovary ya kutsa ta falloprain tube har zuwa
uterus wato mahaifa.
Idan ya shiga sai a
murza ruwan maganin ya fita ya je both
ovaries,idan akwai blockage as in wanda ya
hana a sami ciki sai machine din mu
radiograps ya dauka,idan blockage din
kadan ne,ruwan maganin zai iya kau da
shi,idan blockage din mai yawa ne,toh sai
an yiwa mace surgery.
Kai jama’a Hajjo ta
dafe haba,diya mace na ganin ta kan ta!
Suraj ya gyada kai,yes u can say dat again
dan gaskiya duk macen da aka yiwa
wannan sai ta yi ciwan mara kwarai,wasu
ma har bleeding su ke,kai da wuya ma ayi
ba a yi bleeding ba gaskiya.
Hajjo ta saki
ajiyar zuciya,to ko dan irin wannan ya
kamata mata su dage su zama likitoci,da
mace ta ke sakarwa namiji jiki yay ta
jagwalgwalawa,a ma shiga hakkin addini!
Dariya Suraj ya sa har da dan bingirewa,ya
ce haba Doc Hajara,ya ki ke magana kamar
ba ta mu ba?
U knw better ai,kin san wani
abu kuwa?
Ta ce um um,ya ce yawan cin
aikin dptment din mu deals wit issues lyk
dat,wit females,amma duk sanda mu ke aiki
Allah na dauke ma na sha’awa,wlh
mantawa mu ke ma wai mace ce gaban
mu,amma akwai abu biyu da we can’t help
bt notice.
Hajjo ta ce me kenan?
Suraj ya
gyada kai ya ce na fari shi ne kazanta,wlh
Hajjo wa su matan ar too dirty abun har
kunya ya ke bani,in ta mamaki shin wai ya
maigidan su ya ke?
Haka ya ke zama da
su?
Hw can a woman b dat dirty?,mace ta
bude kafa sai ka ji wari na fita?
Tsabar
kazanta.
Hajjo ta ce uhum,kunya ce ta
kama ta,dan gaskiya wasu matan ko
shaving ba su yi,dan ta taba jin wata nurse
ta na ta mitar ta zo karbar haihuwar wata
ta kasa banbance gashin baby ne ko gashin
uwar baby ne da ya taru ya rufe ko ina!duk
da ba a fiya so a yi shaving din tas
ba,saboda shi ma gashin is a protection,ya
na hana cuta shiga directly,so an fi so a yi
saisaye,a dan bari kadan,as in KADAN
dai,dan shi tsafta cikon musulin ci ne.
Ta ce sai me kuma?
Menene na biyun?
Ya
murmusa ya ce tsafta,wasu mata su na da
tsafta kwarai,dole ka yi respectn din su.
Dax y bazan iya auren ko wata mace ba sai
doctor yar uwa ta,kin san doctors ar
generally neat,saboda sun san yanda rashin
tsaftar ke da matsala!
Dax y dole na auri
Hajjo,ke na ki tsaftar ma daban ya ke,Hajjo
ta murmusa ta ce ta ya ka sani?
Ya ce
haba alamar karfi ai ya na ga mai kiba
Hajjo.
Ya kalle ta ya ce Hajjo kin dai ki bari
na turo,kin ga da an yi gaisuwa ina dawowa
sai a daura ma na aure.
Murshi ta yi ta ce
gwara ka dawo din sai a yi mai duka lokaci
guda,cikin ranta kuwa tunanin yanda za ta
fada ma sa wacece ita ta ke,tunda be san
ta taba aure ba,bare a zo maganar ta na
diya budurwa mai kimanin shekara goma
sha uku….ko kuwa?
Tambayar sa ta doki
kunnen ta,cikin rashin gane abunda ya ke
fada ta ce na’am?
Suraj ya ce hmmm u
mind is nt hear,me ki ke tunani?
Ko kin fara
missin dina ne tin kan a je ko ina?
Murmushi ta yi,ta ce ina jin ka fa,ya ce in ki
na ji na me na ce?
Ta ce wannan ne ban ji
ba,ya dara ya ce ba kya jin kenan Hajiya.
Cewa na yi toh ana dawowa za a fara
maganar auren,i can’t wait to b ur hero!
Murmushi kawai ta ma sa.
Ya ce da auren
mu fa za a sha budiri,bikin Doc.
Suraj da
Doc Hajara!
Hajjo ta ce eh sai mu yi ankon
lapcoat ba…kut kin ma isa?!
Cikin asibiti za
a yi bikin da za mu sa coat?
No ba wannan
maganar.
Hajjo ta ce ni kuwa shi zan sa,ka
rubuta ka aje,ranar auren Doc Suraj ni Hajjo
sai na sa lapcoat wajan shagali,gwara
kowa ya san bikin na gida ne!
Ya ce da an
yi rigima,da haka ya sauke Hajjo gidan
Jabir,da za ta fita ya ce da Allah ta gaida
maigidan shi,wato Jabir,dan yanzu ya ma
kai matsayin consultant,Hajjo ta ce zai ji.
Sai da Suraj ya tafi da wata guda su Hajjo
su ka shiga camp,ta yi sa’a kano aka bar
ta,bayan sun fito aka yi postn din ta
Abdullahi wase specialist hospital.
Ayush
kuma aka kai ta Murtala Muhammad
specialist hosptal.
Bautar kasa ta yi nisa kwarai,Hajjo na
karbar allowee,rabi ta bari cikin account din
ta,rabi kuma ta yi dan hidimar ta da shi na
zirga zirgan kudin mota,sannan ta na
yawan aikawa da Indo kudi,Kumuryan ne
dai ta daukewa kafa,sai fa idan Allah ya
kawo Indo kano ko kuma ta bawa Sani,haka
kuma ta na yawan yiwa yaran Jibril
hidima,yanzu yaran sa da Nabeela ta haifa
sun kai shida,biyar mata,sai kuma Namiji
shi ne karami.
Hajjo zaune cikin Doctors a asibiti,dukkan
nin su babu wanda be girmi Hajjo ba,kuma
su na da aure,dattijiwar cikin su Doc
Husaina yaran ta goma ma,haka sauran
daga mai uku,sai huda sai mai daya.
Kamar
yanda su ka saba da sun zauna sai a fara
maganar maza,aure,rashin mutuncin
maza,maganin da’a,zancen manyan mata
dai barkatai,dan ma su na saurarawa in dai
Hajjo na waje saboda da dan jikin ta,duk da
dai akwai ta structure mai bala’in kyau
ganin ta su ke yarinya,dan ba wanda zai
kalle ta ya ce ta taba aure bare kuma ace
ta haihu.
Sai kawai su ka yi zaton kirar ta
ce haka.
Yau din ma maganar su ke, da
hira ta yi hira,Doc Husaina ta ce um um dai
kan fanka,ku fa san abunda kuke fada ga
Hajjo kar ku sa ta tsorata da aure.
Su ka ce
aw ai mun munta muna tare da yar
budurwa,Hajjo cikin ranta ta ce yau dai bara
na fadawa wannan matan wacece Hajjo, ta
ce Anty Hussaina ni fa ba budurwa ba ce…
DEDICATED to The Women OF Virtue
(group)
[7:15pm, 6/1/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Gaba daya ido su ka zubo ma ta,Doc
Hussaina ta ce garinyaya Hajara?
Hajjo ta
murmusa ta ce ai na taba aure har da diya
ma na ke da, Ameena sunan ta.
Ganin
yanda fuskar su ta nuna ta gane ba su
yarda ba,sai kuwa ta ba su lbryn rayuwar
ta,babu wanda be yi kwallaba cikin su,Doc
Hussaina ta ce sannu Hajara,sunnun ki
Hajara,amma gaskiya ya kamata a dinki
wannan tear din,kin yi sakaci da
yawa,hakan zai iya ba ki matsala sosai,wai
ma tsaya,shi wanda za ki aura,Suraj sunan
sa ko?ya san da wannan maganar?
Hajjo
ta yi ajiyar zuciya ta ce wlh Anty Hussaina
na kasa fada ma sa,har ya tafi,ya dai san
matsayi na a gidan Hajiya.
Gaba daya su ka
ma ta ca,wannan na fadin kai ba ki kyauta
ba,wannan na Hajara ina ake haka?
Wata
na ki gaggauta fada ma sa dan ku sami
fahimtar juna.
Doc Hussaina ta tashi,ta ce
Hajara biyo ni office dina.
Bin na ta tayi,su
ka zauna suna fuskartar juna,Hajara?
Doc
Hussaina ta kira sunan ta,ta amsa da
na’am,Doc Hussaina ta ce kin yi kuskuran
rashin fadawa Suraj,menene dalilin ki
amma?
Hajjo ta ce wlh ni kai na na kasa
gane dalili,ni dai kawai fada ma sa din ne
ya min nauyi,shi ya sa ma da ya ce zai turo
gaisuwa na ce ya dakata ta dawo,Anty
Hussaina daga ina zan fara ne?
Wajan wa
zan tura shi dangin Baba na?
Bare kuma
Baba na da ya ce ma zaman kai na na
ke,ya so raba ni da diya ta,sanadiyyar haka
gashi yanzu bare ke ruke da diya ta,wlh ko
Mama ba ta kira na bare ta yarda ma ta
zauna guna idan su ka zo hutu,ta riga ta
saba da mai rikon ta,ina ga har da haka ma
ya sa suka rage zuwa hutu,ta gane abun na
sosa min rai.
Doc Hussaina ta gyada kai,ta
ce ki manta da duk wannan,ki aje komai ki
fuskanci rayuwar ki,ki yi kokari ki shedawa
Suraj wacece ke,kar ki bari ya ji a baki
wani,ba zai ji dadin abun ba.
Hajjo ta ce ya
na dawowa zan fada ma sa inshaAllahu.
Doc Hussaina ta ce wannan kenan,sai
zancen tear din ki,ya ki na Doctor za ki
aikata aikin matan da ba su san darajar kan
su ba?
Ba su san ciwan kan su ba?
Ya za
ki zauna da tear for such a long tym?gaba
daya iskar duniya ta gama shigar ki na
tabbatar kin ma zama tukunyar iska da
guguwa da yayin duniya,idan ma cuta ne
haka zai sami wajan zama Kin san darajar
wajan nan kuwa gare ki diya mace?
Ke bari
na aje mi ki girma da kunya na fada mi
ki,wallahi ba kya bi na bashin rantsuwa
Hajara,ko miji ne ya ji an sami dan sako-
sako raina matar ya ke,ba kunya bare
tsoran Allah sai a fara mi ki habaici da
gutsiri tsoma,ni dinnan da ki ke gani na
gama haihuwa,da na ga Oga na shirin fara
kawo min rai ni zuwa na ke a kara ni a
dinke ni tsaf!na yi jinya ta,sai ki ji dif dif da
ni,nan kuma sai Oga ya fara min da’a,na yi
haka ya kai sau buyi yanzu tinda na daina
haihuwa,wai wani lallami na namiji duk dan
me su ke?
Dan wajan ne fa!
Kunya ta
lullube Hajjo,ta yi kasa da ido.