Sashe 40
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar wanda aka kira ya
tashi da sauri,ya sauko sai gashi bakin
kofar dakin Hajjo.
Ya bude kofar a
hankali,ganin wutar dakin a kashe ya san ta
yi bacci,amma idanun sa na matukar san
ganin ta duk da ita mai laifi ce.
Dan haka
sai ya shiga dakin,makunnin wuta ya
danna,haske ya gauraya a dakin,ga
mamakin sa gadan na ta ba kowa,ya na
tunanin ko ta shiga bandaki,ya nufi bandaki
da niyar kwankwasawa,sai ya hange ta can
gefe,zaune dai dai bisa carpet,da sauri ya
karasa wajan ta yana Suger ya dai?
Ta na
murmushi ta ce labour na fara.
Ya ce ya
salam!
Ya ba ki kira ni ba!
Bari na kira
Hauwa mu tafi hsptal!
Ta yi saurin ruko
hannun shi ta ce da saura,pls ka dan barta
tukunna,ina ga sai ma zuwa asuba zan
haihu.
Kallan ta yake kamar ma neman
gaskiya daga fuskar ta,daga bisani ya ce
tun yaushe ki ka fara jin ciwan?
Ta ce tin
dawowa ta gida.
Ya ce da hadari Hajara,tin
kafin ruwa ya sauka mu je asibiti.
Ta ce blv
me da saura Khalid.
Sai da ya dan yi
tunani,sannan shi ma ya zauna kusa da
ita,ya janyo ta jikin sa.
Bini bini sai yayi
kissing kumatun ta,ko hannu ko wuyan ta.
Can ya ce Hajara?
Ta ce ummm ta yaya za
mu gane kin kusa ne mu tafi?
Ba ana
gwadawa ba?ya ake yi?da me ake yi?
Da ke ciwan ya lafa sosai,kamar ba ita ke yi
ba,sai ta murmusa ce ita diya mace in tana
labour abin da ake fara dubawa shine
wannan hanyar da dan yake futowa aga
yana budewa to in ya na budewa,budewar
shine Cervical dilation ko Dilatation of
cervix,sai a gwada hw many Cm ta ke,yatsa
daya shine 2cm,biyu 4cm,uku 6cm,hudu
8cm, biyar kuma 10cm.
Idan diya mace
tana 2cm xata iya kaiwa 6hrs bata haihu
ba, Idan taje 5 still she is on the way xata
Iya taking 3hrs kafin ta haihu, It depends on
multip ce ko primid, In primid ce xata dade
saboda itace haihuwarta ta farko, In
multipce baxa takai hrs din primid ba
saboda tataba haihuwa,kamar ni kenan, Buh
duk inda akaje 8 haihuwa taxo kusa xata
iya haihuwa within 30mint, In kuma akace
fully dilated dax 10cm tofa yanxu xa aga
kan da.
Khalid ya ce yaya kenan ke da ba wanda
zai iya dubawa?
Ta ce kar ka damu,na riga
na kintati lokaci base on yanda ciwan ya ke
tashi.
Shiru su ka yi,daga bisani ya ce
yaushe raban ki da abunci?
Ta ce kafin na
fita na ci.
Ya ce kin dade,bari na samo mi
ki,ta ce noo i can’t eat,bazan iya ba,ka dai
bani black tea,shi zai iya keeping dina
strong,ya ce owk ina zuwa ya fita jiki na
rawa,sai gashi ya dawo dauke da flask din
ruwan zafi,ya hada ma ta tea din,ya dawo
ya dada jawo ta jikin sa,ta na sha suna dan
hira.
Tin suna jin saukar yayyafi sama
sama,tuni ruwa ya tsuge kamar daga bakin
kwarya,Khalid ya ce Allah ya taimake mu
ruwan nan ya tsagaita san da za mu fita.
Ta ce amen amen.
Sai da ma ta manta shaf
sannan ciwo ya dawo,mara ta fara
juyawa,ta damki hannu Khalid, gaba daya
ya kideme sai sannu Hajara,sannu sannu
Hajara,me zan yi?
Me zan mi ki na rage mi
ki ciwo?
Baki cize ta dafa bayan ta,ganin
haka sai ya fara shafa ma ta bayan,sai
sannu da surutai ya ke kamar shi ke jin
ciwan ma.
Can kuma kamar abun iska sai
ciwo ya lafa,yayi hugn din ta gam daga
zaune,ya na da ana daukewa da na dauke
mi ki suger,I love you soo much!
Ita dai
uhum kawai ta ke cewa,ita ta san abunda
ta ke ji.
Haka su ka kusan raba dare,ciwo
ya tashi ya lafa,tin yana after one hour,ya
dawo 40mnts,30,25,20…..wajan uku da rabi
sai fa abu yazo gangaganga,gashi ruwa ake
sosai,ba karamin tashin hankali Khalid ya
shiga ba.
Da gudu ya taso Hauwa,tare su
ka dawo kan Hajjo,gwara Hauwa atlest
yayar ta Zeena ta taba haihuwa a gida dan
haka ta na dan san kadan daga yanda za ta
yi.
Khalid ya kira wayar Jabir ba adadi
amma saboda ruwa wayan be shiga,haka
na matar sa.
Gani ya ke laifin sa ne da
yarda da maganar Hajjo,da sun tafi asibiti
tuntuni da tuni hankalin su kwance.
Carpet mai kamar leda Hauwa ta shimida
gaban Hajjo,Khilid ya ce me ki ke yi haka?
Asibiti fa za mu kai ta!
Hauwa ta ce cikin
ruwan nan?
Kan mu karasa ta haihu,dubi
kafar ta ka ga!
Wani farin ruwa ne mai jini
jini ya ga na bin kafar Hajjo,ta ce wannan
zaki ne ke fita,daga shi sai faya,sai kuma
kan da fa!
Khalid ya ruko hannun Hajjo da
ta ke ta nishi,ta na wayyo,wayyo,Hauwa ta
ce addua Hajjo,summas sabila yassara!
Summas sabila yassara!
Caraf kuwa sai ta
kama,tin tana fada a hankali,har ta fara
fada da karfi.
Idanun Khalid cike da
kwalla,ya ce Hauwa ki taimaka min!
I can’t
bear this!
Hauwa ta ce ka fita kawai
Khalid,ya tashi zai fita,wani ihun da Hajjo
ta yi sai gashi ya dawo da sauri ya na
sannu!
Sannu Hajara ra!
Haka mata ke yi!
Haka Hajiya ta ta yi?
Hauwa Hajara ta
jigata!
Wanda be daraja uwar sa ba yayi
asara!
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
5pm, 6/14/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Hauwa ta ce taimaka mu sa ta on her
kneels,ga faya ta fashe,na kuma ji kan da,
Ko da ya ga yanda Hajjo ke zufa,tana cize
lebe kamar za ta gatsa,sai ya tashi a gigice
ya na fadan i can’t take it,I can’t take dis!
A guje ya fice ko takalmi be sanya ba,haka
ya fita cikin ruwa ya tada mai gadi ya bude
ma sa gate,sai gidan Jabir.
Da fitar shi,Hauwa ta ce da Hajjo yi nishi,yi
nishi Hajjo da yardar ubangiji!
Hajjo ta ce
dallah kyaleni!
Ba zan yi ba!
Ba zan iya ba!
Wayyo Inna!
Allah ka ji kan Inna ta!
Wayyo
Inna!
Allah ka gafartawa Inna…wayyo
summassabilayassara!
Innalillahi!
Wayyo
Allah!
Hauwa ta ce ga kan dan ki,yi nishi!
Ai
kuwa da yardar ubangiji wani karfi ya zowa
Hajjo,ta nisa da karfi sai ga katan dan ta
ya sullubo mai kama da Khalid sak,har
tsayin!
Tuni ya fara callara ihu Hauwa ta yi
saurin riko shi,Allahu akbar Khalid ya yi da.
dan murna hawaye wiwi ke zuba daga
idanun Hauwa,ji take kamar ita ta haihu,ta
aje yaro a gefe ta ce saura mabiyiya,sa
hannu mai za ta ji?
Cike da mamaki ta ce
Hajjo..Hajara…wani kan ne!
Ai kuwa sai
Hajjo ta fashe da kuka,ta ce kumamawa?na
baki wlh,dan Allah na baki,wlh bazan iya
ba,bazan iya haifo shi ba! wayyo Inna ta!.
Hauwa ta ce na gode,amma sai dai kimin
addua ni ma na haihu dan bazan iya haifo
na cikin ki ba,ke kadai za ki iya,yi nishi ya
fito.
Hajjo ta ce na mi ki,Allah ka sa Hauwa
ta haihu,Allah ka sa ta haihu,Allah ka sa ta
haifo har na ciki na!
Hauwa ta
murmusa,cikin lallabi ta ce Allah ya
amsa,amma sai kinyi nishi,Hajjo ban yi
nishin ba!
Ke ki yi nishin mana!
Dallah ki
barni na ji da abunda ke damu n!
Wayyo
Inna,karfi na ya kare,Hauwa ta ce
daure….da karfi duk da dai be kai wanda ta
yi na fari ba,ta nisa,sai kuwa subul na biyun
ya fito wanda be da bambamci da na farko!
Ya na fitowa shi ma ya callara na shi
kukan,tuni mabiyiyi ta biyo sa,ba kari sam
ba ta karu ba,nan ta kwanta ta na mayar
da numfashi,Hajjo mai kuka sai gashi ta na
murmushi.
Hauwa ta ce Khalid sak mu ka
samu har su biyu,ya zan yi na yanke
cibiyar?
Daga kwance murya shake tana
mayar da mumfashi Hajjo ta ce duba cikin
waccan drawer akwai saban reza da zare,ki
dauko.
Jarirai na kuka Hauwa ta
dauko,Hajjo ta ce awna da danyatsan ki na
tsakiya,daidai tsayin za ki yanke,sai ki
daure karshen da kyau,in be dauruba jini zai
zo yana zuba tawajan.
Yanda ta gwada ma ta,hakan ko Hauwa ta
yi,ta nade su cikin shalw,ta ba ta daya ta
bashi nono,sannan ta fara gyaran wajan.
Kafin Hajjo ta shiga wanka sai da ta ba su
nono dukkan su,sai dai wannan karan ma
tana wannan ciwan cikin kamar na
haihuwar Neena.
Ruwa ya tsagaita sai yayyafi,da ke asuba
ta yi ,an fara kiraye kirayen sallah,tana
wanka Hauwa zaune da babies sai ga
Khalid jike jagab,Jabir biye da shi,shi ma
din ya jige amma ba sosai ba.
Ganin jarire
har biyu Khalid ya rikice,gashi jike ya ke ba
damar dauka,hugn din Hauwa yayi, fadi ya
ke dukwannan nawa ne?
Alhamdulillah ka
ga kyautar Allah,da ya tashi bani sai ya
bani biyu!!!
Jabir ya ce dama yanda cikin
nan kamar tulu ya kumbura sis dina ai sai
dai biyun!Ya Hajaran ta ke?
Hauwa ta ce lfy
lau,sai dai ciwan ciki,Jabir ya ce yea dama
wasu na yi,PCM ya kamata a mata,da an yi
mata allurar za ta sami sauki
inshaAllahu,idan gari yayi haske sai kawai
ku kai ta hosptal dan duba su da
kyau,haihuwan gidan nan ban fiya san shi
ba,gaskiya ka yi sakaci,Allah kuma ya kawo
da sauki.
Toh toh toh Doctor!ahhh ai bazan
sake ba!
Khalid ya fada cikin murna.
Hauwa
da Jabir dai uziri kawai su ka ma sa,Gaba
daya a rude ya ke,ya kalli wannan sai ya
dawo ya kalli wannan,ya daga waya ya kira
Hajiya,ita ma Hajiya murnar gun ta kamar
ta fito ta wayar,cewa ta yi gari na haske za
su ganta.
Masallaci su ka tafi,kafin su
dawo Hajjo ta fito ta shirya tsaf.
Hauwa ke
ba ta lbryn kyautar da ta ma ta tin kan ya
fito duniya,har da gwada maganar ta Hajjo.
Dariya su ke sosai,har Khalid ya shigo,ya
na mata murmushi cike da kauna,ya ma
manta Hauwa na wajan ya jawo ta jikin
sa,Hauwar ta shige bandaki ta wayance da
wanke hannu,shikuwa Khalid hugn matar sa
yayi gam,sannan ya bi fuskarta da kiss ta
koina,ya na na gode maman yan biyu,na
gode na gode.
Jabir zai iya shigowa ya gan
ki?
Ta ce eh bissimillah.
Sai da ya shigo da
Jabir Hauwa ta fito.