Sashe 15
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ai ba ta dade da fara karatun ba na
gani.
Hajiya ta ce da ke she is naturally
gifted,tsallake ta yi kamata yayi ta shiga
JS3.
Hauwa ta ce owk,ya za a yi da Inna?
Gun ki za ta zauna?
Hajiya ta ce haka na
so,amma ta ce ba ta so ta daura min
nauyi,za ta maida ita Kumurya wajan yayar
ta.
Budar bakin Hauwa sai cewa ta yi dan
Allah Hajiya ni ta bani ita na tafi da ita ta
na debe min kewa,ta kalli Khalid a
marairaice ta ce ka sa baki a ba mu Inna.
Shi ma Khalid din kamar ta shiga zuciyar sa
ne,ya na zancen cikin zuciyar shi da za a
ba shi Innar,ta na taya Hauwar sa
rayuwa,dan ta na kadaici acan duk sanda
ya tafi aiki.
Ya ce eh Hajiya za mu so a
mana wannan alfarmar,a roka mana dan
Allah.
Hajiya ta ce toh abun ne da kamar
wuya,amma bari Hajjon ta dawo sai a mata
maganar,ai kuna nan ma za ta dawo.
Khalid
ya tashi dauke da Inna,ya ce eh Hauwa na
nan,ni yanzu zan fita ne,anjima na dawo na
dauke ta.
Hajiya ta ce adowo lfy,Hauwa ce
ta raka shi su ka kwantar da Inna,bayan ya
kwantar da ita ya jawo ta jikin sa,yayi
kissing goshi ta tare da fadin worry nt
baby-luv,ke ma very soon za ki haifa min
mai kama da ke,so ko an hana mu Inna,ba
fata na ke ba,kar ki damu owk?
Hauwa ta
murmusa ta ce owk Beb,Allah ya amsa.
I
love you big,ya yi hugn din ta tare da fadin I
love you more.
Hannun ta cikin na sa ta
raka shi har mota.
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7:23pm, 5/31/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Da Hajjo ta dawo ta tadda Hauwa cikin
girmamawa ta gaishe ta,ita kan ta Hauwa
ta yi mamakin yanda Hajjo ta canza she is
realy transforming,ga kyau ga touch of
wayewar da boko ya fara ba ta.
Tare da
Hajiyar Hauwa ta yi wa Hajjo zancen
Inna,amma Hajiya ta ce kar ta ji nauyi,idan
ba zai yiyu ba ta fada diyar ta ce,ba wanda
ya taya ta wahalar kawo ta duniya.
Hajjo ta
ce toh su bari ta je Kumurya ta fadawa
yayar ta,duk yanda su ka yi sai ta fada ma
su.
Amma har ran ta ba ta san a raba ta da
diyar ta har zuwa wani kasar.
Da haka su
ka rabu washagari da safe Hajjo da Inna su
ka hau motar haya sai gasu a Kumurya.
Ita dai Indo zancen dadi ya ma ta,ta ce ke
Hajjo wannan abu ai ba wanda za a ki ba
ne,da ki aje diyar ki a wannan kauye ta
tashi ba wani ilimin kirki da rayuwa mai
inganci ai gwara ki dankata amana inda za
ta sami rayuwa mai kyau da inganci,kin san
dai mutanan nan mutane ne ma su kirki da
aminci,wlh kawai ki yarda a tafi da ita…
Salama alaikum!
Sallama ce ta katse
Indo,jin muryar mai sallamar tini Hajjo ta
mi ke,ta suri Inna su ka buye bayan kofa.
Sallamar aka kara dokawa, Indo ta amsa ta
fito da sauri,a tsakar gida ta ci karo da
Baba,ta durkusa da niyar gaishe shi,amma
sai ya fara sirfo ma ta zagi,uwar ki!
Uwar ki
na ce Indo!
Ina nan da rai na za ku tozarta
ni?
Indo ta ce me ya faru Baba?
Ya ce ina
Hajjo?
Indo ta dan tsorata,tin tafiyar Hajjo
be taba waiwayar ta ba sai yanzu,ko ya ji
wani abu ne?
Ba da ke na ke magana ba?
Ya daka ma ta tsawa!
Ta na kame kame
tace Hajjo Baba ai ta na nan.
Ungo nan!
Ya
ma ta dakuwa,ai na san komai, na ji lbryn
kin turata birni,kin tura ta yo karuwanci ko?
Auzubillahi minallahshaidanirrajim!
Indo ta
ce karuwanci fa Baba.
Baki na kumfa ya ce
ke ce shedaniyar ke da ki ka tura ta
karuwanci,eh in ba haka ba waye na ku a
kano?,dan haka na riga na sallama ta,sai
dai kuma ki fada ma ta ta dawowa tsohon
mijin ta Garbati da diyar sa!
Dan jiya uban
sa ya zo min da maganar,dan haka sai ki
fadawa asararriya!
Na ba ta daga yau zuwa
rana eh na yau ta kawo diyar nan!
Ya juya
fuuuuu ya fice ya bar Indo cike da
damuwu,ta ma kasa tashi.
Jim kadan Hajjo
ta fito goye da Inna ga jakarta makale,Indo
ta tashi da sauri ta na tambayar yaya na
gan ki haka?
Rai bace Hajjo ta ce Kumurya
zan bari ni da diya ta,ba kuma zan sake
dawowa,dan wlh ko Baba be isa ya amshi
diyar nan daga hannu na ba,bare Garbati!
Indo ta ce ba a yi haka ba,dama ba za ki
ba su ba,amma….ina fuuu Hajjo ta fice ta
na sinbatu kamar wacce ta zare,har waje
Indo ta bi ta ta na kiranta,amma ta ma ta
banza,gani ta ke da ta tsaya za a kwace
Inna.
Sai da ta ganta a Kano ta fara nutsuwa,ta
na isa gidan Hajiya ta ce da Hajiya ta
fadawa Hauwa za su iya tafiya da Inna.
Hajiya ta yi murna,ita ko Hauwa harda dan
ihun ta.
Hajjo dai duniya ce ta ma ta zafi,ta
sha kukan ta a daki ta koshi har sai da
Hajiya ta kama ta ta na kukan,ta ce me
yayi zafi Hajjo,in ba ki so ai sai a fasa
tafiya da Innar.
Da ke Hajjo akwai zurfin
ciki,gudun kar Hajiya ta goyi bayan Baba ta
ce a mai da Inna sai ce ma ta yi ba wannan
ba ne,kawai har ta fara kewar Inna ne,ga
makarantar kwana da za ta shi ma din da
ke ba ta saba ba ya na damunta,Hajiya ta
ce awho,ai dole ki yi kyewa,tai ta bata baki
har ta ware.
Ta hadewa Inna kayan ta tsaf,amma sai
Hauwa ta yi waya ta ce kar a damu da
kayan Inna,ta nan ta na siya ma ta sababbi
saboda sati biyu ya rage su koma.
Hajjo ta
yi godiya Hauwa ta ce ai ita ce da godiya.
Jabir ne ya kai Hajjo Garko,har ta tafi ba
su hadu da Khalid ba,sai dai sakon godiyar
sa sa ta ji daga wajan Hauwa da ta zo ma
ta sallama da godiya,ta kuma tafi da Innar.
Daga uwar har diyar ba wanda be yi kuka
ba,dan dai ita Innar ba ta ma san abunda
ake nufi ba.
Amma ita dai Hajjo ta yi mai
isar ta,duk da dai ta san hannu mai kyau ta
ke,da dai ta bawa Garbati diyar ta gwara ta
bawa Hauwa.
Sati biyu da tafiyar Hajjo su Khalid su ka
tafi da Inna.
Sannu a hankali Hajjo ta aje
komai ta sa karatu gaba,dama ga
kwakwalwa tini makaranta ta san da ita,duk
quiz ne ba a fita sai da Hajjo,gashi ta dage
da haddar alqur’ani,dalibai da malamai
kowa na yin ta,ga ta sam ba wasa bare
kuma sa tunanin maza ko san su cikin
ranta.
Kuma ba ta da kawaye saboda ba ta
san kowa ya san tarihin rayuwar ta.
Duk
sanda aka yi hutu gidan Hajiya ta ke zama.
Sanda ta kai Ss2 ne Jabir ke tsokanan ta
ko dai za a sake tsallaken ne a shiga
jami’a?
Hajjo ta ce dan Allah ko ma ba za a
yi tsallaken ba dan Allah ta na son gwada
jarabawar.
Jabir ya ce sai dai fa idan kin yi
ki tafi kawai,dan na sa za ki ci wannan
guruwar,MBBS din ko an sake shawara?
Ta
na dariya ta ce MBBS din dai,idan ka ga
zan iya,in kuma ka ga ba zan iya ba sai ka
ba ni shawara.
Cikin jaddadawa ya ce ina ai
da wannan kwakwalwar ta ki babu abunda
ba za ki iya ba Hajjo?
Hajjo ta ce kai kar ka
sa kaina ya fashe,Jabir ya ce da ya fashe
za mu tattara mu kwashi karama.
Hajjo dai
da ta ga zolayar Jabir ba mai karewa ba
ce,sai kawai ta hada na ta ya na ta ta
shige wajan Hajiya.
Da yarda Allah Hajjo ta rubuta jamb ta ci
sosai,dama MBBS ta cike,ta na cikin yin
exam din ne su Hauwa su ka zo hutu,Inna
ta cika shekara hudu Hajjo na shekara
shabakwai.
Sam ta ki zama gidan Hajiya ta
kuma ki Hajjo sai dai Hauwa ko Khalid,da
ke exam ya sha gaban Hajjo sai abun sam
be dame ta.
Ana gobe za su yi exam din
maths ne,kan Hajjo yayi zafi ta dukufa ta na
ta solving problems sai ga Hauwa ta shigo
da sallamar ta, hannun ta ruke da na Inna.
Hajjo ta dago ta na murmushi,ganin Inna
sai farin ciki ya bayyana fuskar ta,ta ce
wa’alaikumul salam Inna ta oyoyo ta tashi
da sauri.
Ganin Hajjon ta yo kan su,da sauri
Inna ta noke jikin Hauwa ta na ummm
Momma,Hauwa ta ce haba Neena!
Maman
ta ki za ki yiwa kiwa?
Ganin yanda Innar ta
ki ta sai ran ta ya sosa amma sai ta boye
ta na murmushi ta koma ta yi zaman ta,ta
ce ai ta manta da ni,shekara biyu ba wasa
ba,Innar tawa Neena ta koma?
Bakin gado
Hauwan ta zauna,ta daga Inna da ta koma
Neena a yanzu a yanzu ta dora kancinyar
ta,ta ce wlh yaran neighbor ne ke kiran ta
haka,da ke kin san turawa sun ka sa cewa
Inna sai su ka maida shi Neenan.
Hajjo ta
yi yake,Allah sarki,cikin girmamawa yanda
ta saba ta gaishe da Hauwa,Hauwan tai ta
bata lbryn Inna,ita ko Hajjo da Allah sarki ta
ke bin ta,cikin ranta ta tafasa ta ke,wai ita
ce wata ke bawa lbryn diyar ta sai ka ce ita
ta haife ta,toh an yi an gama karfe abar ta
za ta yi,har wani Momma ta ke ce ma ta.