← Book details Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 21 OF 41

Sashe 21

Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

Maganar ta
sa ta yiwa Hajiya dadi,toh amma sai ba ta
nuna ma sa sosai ba kar yayi taking
advantage of it ya yi tunanin Hajiya za ta
sa baki.

Ta ce auta ba laifi idan za ka kara
aure dan matar ka ba ta haihuwa,hakan ma
dole ya faru tinda kowa ya na so ya ga
zuri’ar sa ta cigaba from generation to
generation,zabin ka na Hajjo shi ma ba
laifi,amma ka same ta da kanka ku
sasanta,dan ni na san Hajjo na da
manemi,idan ta ga za ta aminta da kai,tin
da waccan iyaye ba su shiga ba,fyn
tsakanin ku,idan kuma ta ce ah ah,ban da
takura,ka nemi wata.

Ni dai fatan alkhairi
mu ke,bazan sa baki ba sai Hajjo ta amince
dan kanta dan sa baki na zai iya sawa ta
yarda ko da kuwa ba ta so.

Khalid ya ce
Hajiya ta za ma ta so ai,am very sure of
dat.

Hajiya ta dara ai dama kai dai kam u
ar olways full of urslf,toh Allah dai ya sa.

Khalid ya ce amen.

Hajiya ko za ki yi kiran
Hajjon sai na sheda ma ta ko?

Bara na jira
ta a karamin falo,Hajiya ta ce toh bari na
kira ta din.

Hajjo kwance bisa gadan ta,ta gama waya
da Suraj kenan ya fada ma ta wata daya ya
rage ya dawo,sai sakar yanda za ta tarbe
shi ta ke cikin ran ta,dan a zahiri ta fara
sabawa da Suraj sosai ta damu da shi ba
kamar da ba.

Wayan da ke kan bedsyd din
ta ne ya fara ringn,da ga kwance ta sa
hannu ta dauka gami da karawa a kunnen
ta,ta ce Hajiya na zo ne?

Daga dayan
bangaran Hajiya ta ce Khalid ne ke san
magana da ke,ya na jiran ki karamin falo.

Hajjo ta dan yi jim..Khalid?

Ni kuma?

Ta ce
tam Hajiya,zan same shi yanzu.

Ta aje
wayar ta na tunanin me kuma ya faru?

Ko
ya dawo ma ta da Innar ta ta ne?

Bari dai
ta fita ta ji.

Da ke ba kayan arziki ne a jikin
ta ba,sai ta ja hijabin ta har kasa ta
sanya,kai tsaye ta fito ba tare da ta damu
da ta duba kamannin ta a madubi ba.

Ta na shiga falon kamshin turaren shi ya
daki hancin ta,ya harde kafa daya kan daya
kan kujera,sanye da kanana kaya da ke
matukar ma sa kyau.

Ido su ka hada,ya
sakar ma ta murmushi,ta ki maida ma sa
da murmushin,sai ma sallama da ta ma
sa,ta sami waje a kasa ta zauna gefe guda.

Ya ce ya ki ka zauna a kasa?

Dawo nan
mana ya nuna kujerar da ke kusa da shi.

Hajjo ta murmusa,dimpol ya bayya wanda
ke kara ma ta kyau,no am owk nan ma.

Ina
wuni?

Ya aiki?

Ya amsa da lfy lau,ya na ki
aiki?

Ta ce Alhamdulillah.

Sai kuma su ka
yi shiru,Khalid ya zuba ma ta ido,kawai
Neena ce zaune.

Ya ce shez jst lyk you.

Ta
daga ma sa gira tare da fadin sorry?

Ya ce
diyar ki Neena,is precisely lyk you.

Hajjo ta
murmusa,ta ce na sani,is dat y u called
me?

To tell me am jst lyk her ko kuma wani
abu ne ya same ta?

Khalid ya dara,shi
kawai mamaki ta ke bashi,child abuse ce
haka ta ke iya kallan sa ido cikin ido ta
bashi amsa daidai da ta shi,har wani sa’in
ta watsa ma sa da yar magana?

Kai
gaskiya boko yayi,jami’a ba wasa ba ce.

Ya
ce no,ba ma saboda ita na ke neman ki
ba,it is abt us,maganar mu ce ni da ke.

Gaban Hajjo ya fadi,amma sai ta basar dan
kar ya gane,ta ce us?

Ni da kai?

Hope all is
well.

Ya ce yes ol is well,na yanke shawarar
auren ki ne a matsayin ki na mahaifiyar
diyar da na ke so.

A hankali ta daga ido ta kalle shi,maganar
ta ma ta kama da tatsuniya,be yi mamakin
ganin ta sa dariya ba,dariyar ta ta mai ban
sha’awa,wushirta da dimpol din ta du su ka
bayyana su ka kara kyawata kyan ta.
tsayawa ya yi ya na duban ta kawai fuskar
shi dauke da mischievous smile,dama ya
sani,ya san she will celebrat idan ya ce zai
aure ta,ko wace mace za ta yi,dama dai
Jabir ya na nan ya gani da idanun sa.

Ga
mamakin sa da dariyar ta ta ta tsaya sai
ya ga ta tashi ta na nufin juyawa ta
fita,yayi zatan tsabar farin ciki ne ya sa za
ta koma daki dan ta yi celebratn da kyau,ya
ce wait,ba shi kenan ba ai Hajiya,wen za a
fara maganar aure?

Ta juyo ta na
murmushi,Khalid?

A karo na farko da ta kira
sunan shi,wanda shi kan shi be lura da
haka ba sai a yanzu,hakan kuma ya sa shi
shiga wani yanayi na kasa gane shin wai
ina matar nan ta dosa ne?

Lokacin kuwa ta
fahimtar da shi.

Ta ci gaba da fadin wannan shi ake kira
expensive joke,pls ina respect din ka,for d
fact dat diya ta consider u a father,nd kai
kuma ka yi taking responsbility din ta as if
kai ne mahaifin ta,so i beg of u let us
maintain dat,nxt tym in ka na da jest try
someone else nt me,ta kare da murmushi.

Gwiwar sa ta fara sanyi,wato shasha ma ta
dauke shi ashe,hw dare her!

Shi ma din
tashi ya yi,ya tsaya gaban ta,ya ce
expensive joke?

Jest?

Tin da mu ke na taba
mi ki wasa ne Hajara?

Hajjo ta ce Hajjo,kira
ni da Hajjo ba Hajara ba pls,haka kowa ya
ke kira na.

Zan cen tin da mu ke babu,dan
ba mu ta zama tare ba,daga nesa nesa dai
jst lyk now,dax y na ce kar ka soma.

Khalid
ya ce ba wasa na ke ba toh,i mean it,marry
me.

Hajjo ta murmusa ta ce y should i of
all people marry d mighty Khalid?

Duk da
ya san zolayar sa ta ke,ya gyara tsayuwa
ya ce saboda Neena,nd ina so na sami yara
nawa na kai na su zama tsatson su daya
da Neena,kin san mata ta ba ta haihuwa,i
want u to bear my kids.

Hajjo ta dara,ta ce
toh bazan aure ka ba.

Cike da mamaki ya
ce wannan amsa haka kiri kiri?

Saboda me
ya sa?

Ta ce saboda you ar nt my type,i
can’t even manege someone lyk you.

Tsayawa yayi ya na kallanta,ya ma rasa
amsar da zai ba ta har ta juya ta fice.

Komawa yayi ya zauna,Hajjo ta ma sa
bazata matuka,shin dama akwai macen da
zai ce ya na so ya aura ta ki?

Kai ko
Hauwa da ta hadau ten over ten ba ta ma
sa aji ba,bare kuma karan kada miya Hajjo.

Ya saki ajiyar zuciya,obviously Hajjon da ya
sani a da wato child abuse da wannan
Hajjon ar two differant worlds!

Rai bace ya
tashi ba tare da ya yiwa Hajiya sallama ba
ya bar gidan.

Tin shigar ta daki ta haye gado ta yi
kwanciyar ta,wai ita Khalid zai kalla ya ce
zai aura tsabar ya yi niyyar ya wulakanta
ta,shi kan shi ya fi ta kyau bare matar shi
da Allah ya bawa baiwar kyau,mtws ta ja
tsaki,in har wulakanci ne d toh wlh sai dai
kar ta san kar,dan ita ba kowa ba ce,ba
kuma ta isa a kira ta kowa ba ba za ta
zauna a wulkantata ba.

NO WAY!

DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7:49pm, 6/5/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Ganin Khalid ya tafi ba sallama Hajiya ta
san ba a yi ta dadi ba,dan haka sai ta nuna
kamar ba ta ma san zancen ba.

Hakan ya
sa Hajjo sakewa,ta ma mance da maganar
ta da Khalid.

Da ranar da ya kamata su
dawo da Neena ya yi su ka ji shiru sai
Hajiya ta fara fada,za ta yi kiran Khalid din
ta ma sa tatas Hajjo ta ce wlh Hajiya da
kin kyale su,ki bar su zuwa sanda zan yi
aure ta dawo wajan nawa,tin da da nan din
da can duk daya ne,Hajiya ta ce anya kuwa
Hajjo?

A biye yanda su ke so?

Dama fa
nufin na su kenan.

Hajjo ta ce ba komai
Hajiya,mai san na ka ai ya gama ma ka
komai,tsakanina da su sai fatan alkhairi.

Hajiya ta ce toh madallah.

Ta kira wayar
Khalid,ya na dagawa ya ce Hajiya yi
hakuri,kin ji ni shiru Hauwa ce ba ta jin dadi
na ce zan bari zuwa gobe…Hajiya ta ce toh
ai abunda ku ke so ne ya faru,Hajjo ta ce
ku kyale ta har zuwa auren ta sai ta dawo
gurin maman ta.

Saukar numfashin shi har
sai da ya fito ta bangaran Hajiya,ya ce kai
amma ta kyauta,zan fadawa Hauwar,a
mana godiya,Hajiya ta kashe waya ta na
fadawa Hajjo yanda Khalid ya hau murna.

Murmushi kawai ta yi,ikon Allah wani diyoyi
ma ta ya tsana,ga wani kuma ko diya
macen be samu ba,sai kwalafacin ta wani
ya ke,Allah mai yanda ya so.

Ranar lahadi gidan Jabir Hajjo ta wuni,ta
na can suna shan hira da Nabeela,ta zama
kamar yayar ta,kamar yanda Jabir ya zama
yayan ta.

Suna zaune a falo sai ga Khalid
ya aje Jabir,ya na mitar idan ba zai sake
mota ba da ga yau ba zai sake dana shi a
tasa motar ba diyar Jabir ta fito da gudu ta
ba Baba Anty Hajjo ta siyo min choculate,ai
kuwa sai Khalid ya ce ina ta ke Anty
Hajjon?

Ta ce ta na ciki ai,ta ce sai Baba
ya dawo za ta tafi.

Be yi niyar tsayawa ba
saboda hadari da ya ga ya taso,amma jin
haka sai ya faka ya fito,Jabir na fadin
shegen maza,yanzun ai ga shi ka fito.

Ya
na murmushi ya ce my wife to b a gidan
ka,dole na shiga.

Diyar Jabir ta shiga da
gudu ta na Mama ga Baba har da uncle
Khalid!

Jin haka gaban Hajjo ya fadi,tini ta nutsu ta
ja mayafin ta ta rufe kan ta,Khalid?
Chapter 21 · 0% Book details