Sashe 18
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Doc
Hussaina ta ce ba zancen kunya fa ki dago
ki kalle ni,am old enof to b your mother,ita
diya mace da gyara aka san ta,kullum aji ki
tsaf mana,bare da bakin ki ki ka bamu lbryn
dalilin da ya sa auren ki ya mutu,gaskiya
da sake sai kin gyara,so gobe ki zo da
shirin ki,zan din ke mi ki tear dinnan,sai ki
dan dauki hutu in ya healling kya dawo ki.
Hajjo ta ce toh Anty Hussaina,kin ga sai na
fadawa mijin yaya ta ki na gama min ya
wuce da ni kumurya dan ba zan iya jinyar
gidan Hajiya ba,Doc.
Husaina ta ce toh
Allah ya nuna mana.
A haka su ka rabu.
Hajjo na zuwa gida ta ke shedawa Hajiya
gobe da yamma daga asibiti za ta wuce
Kumurya,Hajiya ta ce lalle ziyara ta tashi
kenan,gwara ana zumuncin ai,Allah ya kai
mu,Sani za ki bi?
Hajjo ta ce eh,idan ya zo
da safe sai na sa kayan tafiyar cikin
motar,kin ga da an tashi kafin ta tafi sai ya
biyo ya dauke ni.
Hajiya ta ce toh ba
laifi,Allah ya nuna mana,ta ce amen amen.
Ta kira Ayush ta fada ma ta,duk da dai
kawancen na su ya ja baya sosai,ita kan ta
Hajjo ta kasa gane dalili.
Da fargaba Hajjo ta kwana,gani take kamar
wani haihuwar za ta yi.
Sai da ta jira Sani
yazo ta fada ma sa plan din ta sannan ta
tafi.
Gaban ta na faduwa ta ke komai a
asibitin,zuwan Doc Hussaina tini hankalin
Hajjo ya gama tashi,ita kuwa sai tsokanar
ta ke,maza maza ta tashi su shiga
daki,yau ba aiki.
Kamar wacce kwai ya
fashewa a ciki,ta bi Anty Hussaina,zani a
gefe ta haye gado ta na jiran ta,bayan Doc
Husaina ta shirya,hannu cikin hands
gloves,ta ce oya oya gyara,Hajjo ta ce
wayyo dan Allah ki dai na cewa na
gyara,sai na ji kamar Garbati!
Doc Husaina
na dariya ta bude kafar Hajjo ta ce gwara
dai ki tsaya!
Kar ki bata min rai na!
Sai a
sannan ta gane tsabar tsokana ne irin na
Doc Hussaina,sai kawai ta yi ma ta shiru,ta
na ji ta mata allurar kashe zafi,sai gyada
kai ta ke dan azaba duk da an ma ta
allurar,dan kamar ba a mata ba,tin tana
jurewa sai ta fara ihu,ta na wayyo,wayyo ni
Hajjo,wayyo ni diya mace na cin kwakwa,ta
na ganin tasko,yi min a hankali dan Allah
Anty Hussaina!
Wayyo!
Doc Hussaina ta na
aikin ta,ta ce kin ciki raki,pls ki yi shiru,ki
bari na mi ki stiches dinnan yanda za ki ji
dadin sa…Hajjo ta ce uhum,na ce tam!
Da
azaba tai azaba,jin yanda allurar ke shiga
ya na fita ta fatar ta,ga wani dan ja da Doc
Hussaina ke yi duk sanda ta zira ta fitar,
kamar ta na dinke kwarya,sai Hajjo ta fara
kamar fada fada,dallah Anty Hussaina ki
min a hankali na ce!
Haba mana!!wannan
rashin imani har ina,Wayyo Inna ta!
Yau ina
ganin gwale gwale!
Ta na yi ta na tsuke
kafa Doc Hussaina na kara budewa ta na
wlh zan kyale mi ki abun ki Hajara!
Ta ce
eh dan Allah ki kyale ni!
Na ce ki kyale ni
mana!
Da haka ta lallaba ta dinke ta tas,ta
samu ta kwantar da ita dan ta huta,jin
ciwan ta ke har tsakiyar kwakwalwar ta.
Bayan wasu awanni ne,ta dan nutsu Doc
Hussaina ta ja kojera ta zauna gaban
Hajjo,ta ce Hajara?
Hajjo ta ce ummm,ta ce
ke likita ce,kin san yanda za ki kula da kan
ki,ba sai na fada mi ki ba,amma dai zan
dan tuna mi ki,yau banda zirga zirga,in ki
ka cika motsi mai karfi wlh dinkin lalacewa
zai yi,sai an sake,ni kuma kin ga bana
gajiya.
Hajjo ta ce uhum.
Doc Hussaina ta
kara da zama cikin ruwan zafi Hajara,kar ki
yi wasa da shi,pls don’t use dettol!
I repeat
my slf don’t use dettol,kin san hw powerful
it is,ya yi karfi da yawa,gwara ki sa dan
gishiri cikin ruwan kafin dinkin ya warke
zare ya zare.
Sai kuma bagaruwa,ai kin san
shi ko?
Hajjo ta gyada kai alamar eh,Doc
Husaaina ta ce yauwa,ya na da kyau
sosai,amma yafi kyau ga wacce ta haihu ko
akawa dinki saboda karfin sa,in yayi yawa
ya na sane mace,so u can use it for a week
ki hada da ganyen magarya,ki tafasa idan
ya huce as in yayi yanda za ki iya zama sai
ki zauna har sai yayi sanyi sai ki fita,in ya
so daga bisani ki na amfani da ganyen
magarya shi kadai,twice a day,safe da
yamma,sai kuma ki yi hannun riga da
ruwan sanyi,kar ki sha mai sanyi karara in
ya zama dole ki sha,ban da kuma kama
ruwa da ruwan sanyi,kin gane ko?
Hajjo ta
gyada kai.
Doc Hussaina ta kara da Allah
ya bada lfy,bara na bar ki ki huta,ta bar
Hajjo ta na tunanin rayuwar diya mace..
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 21:47] .: :29pm, 6/1/2015] Khadija
Sidi: DIYA MACE
Da yamma Sani ya zo tafiya da Hajjo,Doc
Hussaina ta hada ma ta da wasu
magunguna,ta ce za ta kira ta,Allah ya bata
sauki.
A daddafe Hajjo ta shiga gidan
Indo,Indo sai sannu ta ke ma ta,shi kuwa
sani gaba daya tausayin mata ne ya lullube
shi.
Sati daya Hajjo na yin yanda Doc
Hussaina ta ce sai ga zare ya fita,amma fa
ta ji jiki,idan ciwan ya tashi ma ta ji ta ke
kamar ta yi hauka.
Sati biyu ta sami sauki,a na ukun ta warke
garau,ita kanta sai ta ji ta daban,ta fara jin
ta cikakkiyar diya mace mai daraja.
Su na
waya da Suraj sosai,amma ko da wasa ta
ki bari ya san ba ta da lfy.
A sati na hudun
ta komo kano,ran da ta je aiki kuwa sai
tsokanan ta su Doc.
Hussaina su ke,wai ya
su ka ga har ta zama sisi ne,tafiya ta sake
ana yanga,sai ma su gwada tafiyar ta
sanda aka ma ta dinki,ita dai Hajjo ba ta da
ta cewa.
Ranar da ta koma gida Hajiya ke
ma ta albishirin da dawowar su Khalid,ya
dawo Nigeria gaba daya Suraj zai karbe
shi,shi ya koma can,in ya so Khalid ya ke
duba na nan din.
Murna gun Hajjo kamar
me,atlast Innar ta za ta dawo gida,dama
dai ta na shirin cewa a dawo ma ta da diyar
ta.
Ranar da su Hajjo passin out,ta karbi
certificate din ta na NYSC,Hajjo ta zama
Doc Hajara,dama dai abun na Allah ne.
ranar jirgin su Khalid ya sauka,amma dai
gidan su su ka wuce ba su zo gidan Hajiya
ba tukun,asibitin da ta yi service ne su ka
riketa.
Ita kuma Ayush AKTH ta sami na ta
aikin.
Suraj na ta ma ta mita,wai shi in da
ya ke aiki nan za ta yi,da ya dawo za ta
dawo AKTH itama,gwara matar shi na kusa
da shi,ita ko da toh ta bi shi kawai.
Ranar asabar Hajjo ba ta je aiki ba,ta na
cikin kitchen ta na wanke wanke duk da dai
yanzu ta tashi daga mai aikin Hajiya ta
koma likita mai aikin gwamnati,amma
hakan be sa ta daina yiwa Hajiya dukkan
aikin da ya dace ba,ta zama kamar diya
wajan ta,zancen albashi tin ta na secondry
sch ta daina karba,tsakanin ta da Hajiya sai
alkhairi.
Atamfa ce a jikin ta,dinkin doguwar riga mai
igiya a baya,ta kafo dankwali har gaban
goshi,ga gashin nan dan tsut ko kamu daya
be kai ba an ma sa jerry,gashin da ke
kwance goshin ta wanda shi ne ke rufa ma
ta asiri ya yi lublub a kwance abun
sha’awa,sai ta yi kyau sosai duk da ba
kwalliya ta yi ba.
Ta dukufa ta na wanke
wanke,kamar daga sama ta ke jiyo maganar
mutane,ta dai san tabbas baki aka yi,kuma
dama dai Jabir ya zo yana tare da Hajiya
cikin dakin ta,dan haka sai ta cigaba da
aikin ta.
Jin gidan shiru Hauwa ta sami waje ta yi
zaman ta a falo,Neena ta langwabe jikin
maman ta a shagwabance, Khalid da ya
kara girma da kyau,ya kara manyanta,ga
shi zama cikin turawa rayuwar turai ta
shiga jikin sa sosai.
Ya kalle su ya ce ku ka
ga yanda ku ka wani langwabe,ke Neena
leka kitchen ki ga ko Hajiya na cen,na ji
karar ruwa.
Neena ta tashi,sanye ta ke cikin
riga da wando,kai ba dankwali an faka
gashi a kyeya,ga alamun girma sun fara
bayyana a cikin ta,amma yanda Hauwa ke
shagwaba ta ya sa ta tashi a sangarce,uwa
ba kwaba.
Kai tsaye kitchen din ta je,ta
shiga ba tare da ta yi sallama ba,ganin
Hajjo na wanke wanke sai ta tsaya kawai
bakin kofa.
Hajjo Ji ta yi kamar ba ita kadai ba ce ba,ta
juyo su ka yi ido biyu da fuska mai kamar
na ta sak,diyar ta kuma Innar ta.
Inna?
Inna ta ke ce?
Wani irin farin ciki ya
mamaye Hajjo,ta aje wanke wanke ta taho
ta na Inna?
Zo mana!
Ina ita dai yarinya
Neena ta san ana kiranta ba Inna ba,gashi
kuma ba ta san Hajjo ba,ganin ta nufo ta,ta
juya ta fice da sauri,ta kusa bige Khalid da
ya biyo sahun ta,ganin yanda ta fito da
sauri sai ya karasa kitchen din ya na sarkin
kin mutane wa ki ka gani kar dai Hajiyar
tawa ta ke gudu….ganin ta tsaye ya sa shi
zuke maganar,ita ma kuma Hajjon tsayawa
ta yi ta na kallan sa bakin bature ne
wannan ko kuwa mai kama da shi,dan
bakin bature dai da ta sani be kai haka
manyan ta ba, be kuma kai haka kyau da
kwarjini ba. ganin na ta ya ma sa
bazata,be taba tunanin zai ga irin wannan
fuskar ba bayan wanda ya sa ba gani,she is
jst lyk his beloved one,lyk his Neena…shin
wannan wacece?
Kar dai maman Neena
ce,Child abuse?tambayar da ya ke yi wa
kan sa kenan cikin ran sa,he was soo
confused,Uwar ce da ta kara girma ta rikida
ko kuwa diyar ce ta girma ta zama
uwar…..?