Sashe 32
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta ce ta dade da kwanciya ita dai
kam.
Ya ce toh ki fito falo ki same mu,bari
na kira kanwar ta ki.
Da kamar za ta ce ba
za ta zo ba,sai kuma ta ga kamar hakan
zai sa Hajjon ta raina ta,ta ce toh ta na
fitowa.
Bangaran Hajjo ya shiga,ya tura komar a
hankali,wani kamshi mai dadi ya daki
hancin sa.
Yayi sallama tare da shiga daki.
Idanu ta daga ta kalle shi,wannan karan
Khalid Khalid ne ke neman numfashi ba
Hajjo ba,tsabar kyau da kwarjini irin na
amare gaba daya ta sauya yanayin sa.
An
ma ta ado cikin farin leshi,ga farar lufaya an
nada mata,ga gyaran jiki da ta sha wajan
su Doc Hussaina fatar nan na ta wankan
tarwada har wani sheki yake.
Da kyar ya
daure,ya na wani basarwa dan kar ta gane
tarkon ta ta kama kurciya ya ce muna jiran
ki falo amarya.
Juyawa yayi ya fita ba tare
da ya ji amsar ta ba.
Falon kasa da yayi dan zaman iyalan na sa
duka ya zauna.
Hauwa ce ta riga fitowa,ta
zauna kusa da shi suna dan hirarrakin
su,sai ga Hajjo ta fito,idanun ta a
kasa,fuskar ta rufe da mayafi ta zauna a na
ta kujerar da ga gefe,Khalid ya ce ta so ta
zauna kusa da shi kamar yanda Hauwa ta
zauna,ma’ana su sa shi tsakiya.
Ran
Hauwa ya sosa da kishi,wato dai sai ya jera
su,ya nuna ma ta matsayin su daya,bare
ma fitowar Hajjo yanda ta ji tana kamshi
kamar diyar shuwa ya sa zuciyar ta
tsinkewa.
Ba musu da ke gaban uwar gidan
sa su ke sai ta tashi ta koma kusa da shi
din.
Ya mu su nasiha sosai da fatan za su
hade kan su,ya kuma roki Hajjo da ta kara
yiwa Hauwa kara akan Neena,tin da duk an
zama daya,dan Allah ta karanta.
Cikin ranta
kuwa cewa ta ke indai kara ne kunzo wajan
ta,ita ba matsala gare ta ba.
Ya kare nasihar shi da addu’a.
Hauwa ce ta
fara tashi ta tafi,Khalid ya bi bayan ta.
Ita
ko Hajjo tashi ta yi ta koma na ta
bangaran.
Ta yi wanka fito daure da shawl
dan yanda Khalid ya dade be fito ba sai ta
dauka can zai kwana ta saki jikinta,ta
zauna ta na shafa mai.
Kamar da ga sama
sallamar shi da shigowar sa lokacin guda
ne…
Diya mace 4th
Posted by UMMU-ABDOUL on OCTOBER 17,
2016
14am, 6/11/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Da sauri Hajjo ta tashi,ta kuma koma ta
zauna ta na jan shawl din kan gwiwar ta.
Da ganin na ta da kuma yanda ya ga ta
rude sai ya bashi dariya,dariyar ta sa ya
bawa Hajjo haushi,dama kuma kule ta ke da
shi.
Ta yi saurin jan lufayan ta ta rufe jikin
ta tana mallam menene za ka shigo min
daki ba sallama!
Ya na murmushi ya ce na
yi sallama Suger,ta ce me ya sa ba ka
tsaya na ba ka izinin shigowa ba kawai za
ka shigo min?ya ce gida na ne,auren ki na
ke.
Ta cije leba gami da ka fita ka bar min
daki,pls ka fita!
Ya ce ni ki ke kora Hajara?
A daren auren na mu na fari ki kore ni?
Idanun ta kwalakwala,sai a sannan ta tuna
fa ashe wai daren auren ta ne,ta tuno
yanda na ta ta kasance da Garbati,tuni
idanun ta ya rufe,ta ce eh kai na ke
kora,pls ka fita.
Duk da hakan be ma sa
dadi ba,amma jin kai ya sa ya ki
nunawa,sai ma murmushi da ya sakar ma
ta,ya karasa cikin daki,gaban ta ya kara
faduwa.
Ya lura da hakan,sai da ya kai dab
da ita,ta dada dunkulewa cikin mayafi,ya na
murmushi ya aje ledar gaban ta yana fadin
ga abunci,na san yunwa ki ke ji.
Ya
sunkuyo fuskar ta,Hajjo ta runtse
ido,kumatun ta yayi kissin ya dago ya na
dariyar yanda ta sankare,kana ya ce
suger,Khalid is a gentle man,so ki sa a
ranki ba zan taba kwana cikin dakin ki ba
sai dai idan ke ki ka gayyace ni da kan ki.
Ya juya ya fice.
Sai da ta tabbatar ya fita
sannan ta saki jikin ta.
Cikin azama gudun
kar ya dawo ta sanya rigar baccin ta iya
gwiwa.
Sai da ta nutsu sannan ta bude
ledar da Khalid ya aje,kaza ce gashasshiya
da fresh milk,ta ci ta koshi,sannan ta dan
taka a tsakar dakin gudun bacin ciki,ta
kwanta ta sha baccin ta dake dama ta tara
gajiya.
Sai da ta yi sati daya a gida ta koma kan
aikin ta.
Sam Khalid ba ya gaban ta bare
kuma matar sa,kwana uku uku su ka raba
kwanan duk da kuwa duk ranar kwanan
Hajjo dakin sa ya ke kwana bisa ga
alkawarin da yayiwa Hajjon,ita kuwa Hauwa
da ta lura da haka,sai ta kara jin kan
ta,wato da gaske dai ba san Hajjon ya ke
ba tinda ya aje ta tamkar fanko ne kawai.
idan ranar girkin Hajjo ne kafin ta fita ta ke
musu brkfast da abuncin rana,da ke 7:30 ta
ke fita,8 ta ke fara aiki.
Da ta dawo 4 sai ta
daura na dare.
Kuma bisa al’adar su,tare a
ke zama a ci abuncin kan dinig table da ke
cikin kitchen din na su,nan Hajjo ta ke ganin
kissa da kisisi na wajan Hauwa,ita abun har
mamaki ya ke ba ga Neena na wajan ita ko
kunya ba ta ji?
Tai ta jan shi da hirar da be
ma shafi Hajjo ba yanda za su ware,ita
kuwa Hajjo ko a tafin kafarta,ita dai ta cika
cikin ta tashi idan ma hadiye shi za ta yi
tayi can ma ta.Khalid ya dame ta da korafin
shi ba zai juri hawan adaidaitan ta
ba,kullum wani gardi ya ke jin kamshin
ta,dan haka lalle ta yi shirin koyar driving
dan ba zai juri yay kai ta ya na dauko ta
ba,haka kuma ba zai dau driver ba.
Tsakanin ta da diyar ta nesa nesa,dan ita
ganin ta take kishiyar uwa ba ma uwa
ba,ita kuma Hajjon sai ta ke wa Hauwan
kara,ta ke dauke kan ta daga kan Neenan.
Randa ta cika sati biyu a gidan ta,bayan ta
gama girki an zauna anci,sai ta tashi ta
shige bangaran ta ta bawa Hauwa waje ta
yi abunda ta ke so.
Ta na shiga ciki Khalid
shi ma ya tashi,ya sake kaya cikin sport
wears din sa ya fita jogging.
Wanka Hajjo
ta yi,ta sanya rigar baccin ta pink mara
hannu da nauyi,ga laushi iya gwiwa ta
tsaya ma ta,ta kama kan ta da ya ke a
tsefe ta rasa mai kitso,ta yi kalaba guda
biyu,abun ku da kan ba gashi sai kuwa su
ka tsaya gudil gudil da su kamar kaho.
Ita
kanta da ta kalli kanta a madubi sai da ta
yi dariya,ta yi kama da yar yarinya sak.
Ta
ja kujerar karatun ta gaban table,ta kunna
system ta fara sana’ar na ta,wato research.
Bayan Khalid ya dawo,a tsakar dakin sa
daga shi sai gajeran wando da shawl a
rataye wuyar sa ya na shirin shiga yayi
wanka,sai ya ji duk duniya idan be tsokano
Hajjo ba ba zai ji dadi ba,dan yanzu ba
wacce ya ke son zolaya kamar ita.
Kawai
sai ya fasa shiga na shi toilet din ya nufi
bangaran na ta.
Ta yi nisa cikin research,ba
ta ankara ba ta ji an bude kofa,da sallamar
sa da shigowar sa lokaci daya ne.
Ta daga
ido ta kalle shi,ganin yanayin shigar ta sa
ta yi saurin yin kasa da ido.
Murmushin nan
na sa na tsokana ya sakar ma ta,tare da
fadin nawa toilet din is faulty,i wil use urs
in ba damuwa….ya na magana ya na nufar
kofar bandakin,jin ta yi shiru ya juyo ya
kalle ta,ya ga sam hankalin ta ma ba ya
wajan sa,sai a sannan ya lura da kahon
gashin ta biyu,ya ce like seriously Suger
iyakan gashin ki kenan ko kuwa kin boye
wani karkashin filon ki?
Dagowa ta yi ta
kalle shi,sai kuma ta tuna yanayin da ya ke
ta kara saurin kau da kai,gaba daya
magana ma ta kasa dan takaici da kuma
takurar da shigowar sa ya sa ta.
Ganin ta
ma sa shiru ya shige ban daki ya rufo.
Sai
a sannan ta saki ajiyar zuciya.
Kamar za ta
koma falon ta,sai kuma ta fasa gudun kar
yayi tunanin tsabar tsoran sa ya sa ta
gudun.
Amma gaba daya ta ma kasa gane
komai,burin ta ya zo ya fita ko ta sami
nutsuwa.
Ile ko sai gashi ya fito daure da
shawl,kirjin sa duk a waje ga ruwa na diga
daga cikin sa,hannun shi ruke da dan
karamin shawl din ta ya na goge kan sa.
Da
wayo ta saci kallan sa,su ka kusa hada ido
ta yi sauri janye na ta ido.
Ya na murmushi
ya ce ba sai kin saci kallo na ba Suger,am
ol urs,saki jikin ki u can stare as long as u
want.
Maganar ta sa sai ta bawa Hajjo
haushi,ta yi karfin hali ta kalle shi ido cikin
ido sannan ta ce ni Hajjo na saci kallan ka?
Me zan kalla Khalid?
U ar nt man enough
for me…..sai da ta fada sannan ta yi dana
sanin dan subul da baka da ta yi,da za ta
iya shanye kalmomin ta na karshe da ta
shanye ganin yanda idanun sa ke
shining,fuskar sa dauke da mischievous
smile ya nufo in da ta ke,dan tsoro kasa
motsawa ta yi,kamar wacce aka sa igiya
aka daure,har ya karasa kujerar da ta ke,ya
sunkuyo da fuskar sa dabda na ta,Hajjo ta
yi kasa da na ta idon gaban ta na dukan
uku uku,ya sa hannu ya dago da haban ta
ya na kokarin sanya kwayar idanun sa cikin
ta,amma ta ki dagawa ta kalle,ta na jin
saukar numfashin sa kan fuskar ta,ya ce
maimaita abunda ki ka ce Hajara.
Tsit ka
ke jin Hajjo kamar wacce ruwa ya
shanye,ya ce fadi na ji,who is nt man
enough for u?