Sashe 27
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajiya ta ce Khalid,na san da akwai da
abun da ke da mun ka,hakan nan ba za ka
fada ka ramr haka ba,let d cat out of d bag!
ya kalli Jabir,ya ce Hajiya ya dan ba mu
wuri…Jabir ya ce ku ji mara kunya,ba in da
zani,Hajiya ta ce ka dan ba mu wurin ma
na Jabir,Jabir ya ki motsawa,ya ce ai
damuwar Khalid shi ma damuwar sa ce.
Da
dai su ka ga da gaske be motsawan,Hajiya
ta ce Khalid ya yi hakuri ya kyale sa,ya fadi
damuwar sa.
Khalid ya dan sunkuyar da kai
saboda nauyin abunda zai fita da ga bakin
sa,ya ce Hajiya wlh kan maganar Hajara
ne……wato wani irin dariya Jabir ya sheke
da,har da mingirowa daga kan kujera!,ita
kan ta Hajiyar daurewa ta yi ba ta yi na ta
dariyar ba,ta fara yiwa Jabir fada ka ga
yayan banza,menene abun dariya?.dole ya
ce ka bashi wuri.
Khalid ya murtuke
fuska,dan ya san za a yi haka.
Jabir na
kwalla tsabar dariya ya ce Khalid yau kuma
ina tunkaho da ji da kan na ka?
Ina kuma
takamar?
Nan fa ce min kayi da ka fada ma
ta murna za ta hau,ai ni da na ji shiru na
zaci an gama magana,ashe kanina na nan
ya na garuwa!
Khalid ya ta shi a fusace zai
fita,Hajiya ta dakatar da shi,ta ce dawo ka
zauna,shi ya kamata ya fita,idan ba za ka
bashi shawara ba ka tashi a sauka lfy.
Da
kyar ya iya daina dariyar.
Hajiya ta ce ba
na so na sa baki zancen nan na ku da
Hajjo,shi ya sa ka ji na mu ku shiru,amma
yanda za a yi yau ka sake komawa,ka
gwada shawo kan ta,idan ba ta yarda
ba,sai mu sa baki,ko Jabir?
Ya na
murmushin mugunta ya ce haka Hajiya,ka
je ka lallabo child abuse din ka,ka kwantar
da kai,ba wai ka je da gadara da jiji da kai
yanda ka saba ba,kila ka shawo kan ta.
Duk da dai ta shakiyanci ya ke
maganar,shawarar ta yiwa Khalid,ya tashi
da sauri ya na fadin yanzu hudu na san ta
na kan hanyar komawa,bara na yi sauri na
shirya na tafi,ya fita da sauri,ya na jiyo
dariyar Jabir,shi abun ya ma sa dadi.
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
DIYA MACE
Har in da za ta sami mota Ayush ta sauke
ta,ta na dada ba ta baki akan halin da ta ke
ciki.
Hajjo ta ce ba komai,ta so dai in ma
rabuwa za ta yi da Suraj suyi na girma da
arziki,ba irin wanda su ka yi yanzu ba.
Ayush ta ce kar ta damu,a hankali zai gane.
Su ka yi sallama,ta hau motar da zai kai ta
kumurya.
Da ke a tasha ta sauka sai da ta
kara hawa wata motar,ta sauke ta a titi,ta
tako dumin karasawa gidan Indo.
Ta wuto
ta wata majilasar yan zaman banza,suna
ganin ta su ka fara maganar ta kamar
yanda su ka saba duk sanda ta gifta ta
wajan,wani ya ce ummmm ga fa iyayen
boko,wa zai ce wannan diyar garin nan ce!
Gaba daya sai saura su ka sa baki a ka sa
Hajjo a faifai,cikin su har da Nuhu abokin
Garbati,sam ba ta lura da shi ba.
Takalmi
ya sa bi bayan ta,ya ga gidan da ta shiga
ya tabbatar Hajjon ce da gaske sannan ya
juya da sauri sai gidan su Garbati.
A kofar
gida ya tadda shi,ya yi dakal dakal da
shi,ga kazanta ga talauci,ga rashin
haihuwa,ya yi aure auren har ya gaji amma
shiru be sake samun haihuwa ba,sai ma
mata da ya ke aure mai nakada ma sa na
jaki duk sanda be kawo na cefane ba,Iyalle
da Baba kadai ke iya cetan sa.
Yanzun ma
tunanin inda zai samu na dare ya ke Nuhu
ya zo ya tadda shi.
Bayan Hajjo ta yi wanka ta na cin abunci
sai ga yaro ya zo ya ce wai ana sallama da
Hajjo,ni kuma?
Kai ka ce ba ta nan.
Indo ta
ce ba a haka Hajjo,ko lekawa ne ki yi mana
ki ga wake sallamar,je ka ce ta na zuwa.
Rai bace ta cire hannu daga abunci,tuwo ne
miyar yauki,ta wanke hannu,ta yafa mayafi
ta fito.
Lekowar ta ta yi arba da Garbati da
Nuhu.
Cikin mamaki dan ta gane su sarai
ta ke kallan su,shi kuwa Garbati sam be
gane ta ba,zubewa kasa yayi ya na Hajiya
ina wuni?
Nuhu ya dan bige shi tare da
fadin kai dallah tashi Hajjon ce fa,dallah
Hajjo ce,gane ta ne ba ka yi ba!
Garbati ya
tashi da sauri ya na aw aw ashe!ya kalli
Hajjo da kyau ya ce yasin ita ce,Hajjo ai kin
zama kamar diyar yan birni shiya sa ban
gane ki ba!
Murmushin ta kaici ta saki,ta ce
lfy?
Garbati me ya kawo ka guna?
Garbati
ya ce eh na’am?
Nuhu ya zingure shi.
Sannan ya ce dama dai kin san saki daya
na mi ki,na zo ne mu sasanta mu gyara
auren mu ko kuwa ki bani diya ta……dariya
Hajjo ta sa,har ta kusa kwarewa,Garbati ya
ce yo menene abun dariyar?
Kar fa ki bata
min rai na!
Ta na dariya ta ce ko ba ran ka
ba?
In yayi dubu toh zai dauwama a bace
Garbati!
Tin dosowar Khalid layin ya hangi
Hajjo tsaye tare da wasu,har zai fara kunar
rai sai ya ga wasu almajirai ne ma,ba
shakka sadaka su ka zo nema,sai ya saki
ran sa ya faka motar ya fito.
Tin da Hajjo
ta ke ba ta taba farin ciki da ganin Khalid
ba sai yau,ya fito tas da shi cikin farar
shadda ta sha bugu da guga,dinki boda an
masa aikin sama da shudin zare,ga wani
shudin hula da ta sha kari ya sanya ta a
karkace,ga takalmin sa shudi,hunnun ruke
da mukullin mota ya karaso wajan su
Hajjo,tuni kamshin sa ya maye su,su kan su
su Garbati sun kiyaya.
Ta kasa dauke ido
da ga kallan shi,ya ce Suger yanda ki ke
kallo na…. kar ki damu i miss you more!ya
kashe ma ta ido.
Ta dauke kai ta na fadin
in ba ka yi fariya ba ba sunan ka Khalid ba.
Murmushi yayi tare da fadin na zo mi ki da
magana mai muhimmanci yi sauri ki
sallame su,taimako su ka zo nema gurin ki
ko?
Ya sa hannu a aljihu ya fito da
dubunne farare kal ya ce nawa ku ke
bukata bayin Allah?
Ganin kudi makudai
hannun Khalid tuni hankalin su ya
tashi,Garbati ya ce eh na’am diya ta na zo
karba,diyar ka?
Khalid ya maimaita,ya kalli
Hajjo ya ce Suger kin kuma fara ruke diyar
mutane?
Turo ma sa diyar ta sa ma na ya
kama gaban sa,if u realy need a daughter
dat much da kin fada min na kawo mi ki
Neena.
Hajjo ta murmusa tare da fadin ai
Neena ya ke nufi!
Khalid ya kalli Garbati ya
ce kina nufin wannan local champion din is
ur…..ex- husband ta karasa ma sa.
Sai da
yayi dariya mai isar sa,sannan ya ce amma
Allah ya isan ki Suger.
Ya mayarda kudin sa
cikin aljihu,Nuhu ya hadiyi yawan bakin ciki
ganin komwar kudin,Khalid ya ce kun ga
wannan?
Mata ta ce!
Karo na farko da ya
kira ta mata ta ba tare da ta musa ba.
Ya
kuma ce diyar da ka ke magana akai,tin
shekara gomashabiyu da su ka shude ta
zama diya ta.
Ran da na sake ganin ku
anan sai na sa an kama mun ku,an kulle
am batar mun da ku!
Abun ku da yan kauye
tuni su ka tsorata,dama ga damin kudi sun
gama gani hannun Khalid ba mamaki ma su
ne masu kasar.
Garbati ya ce ba ma sai an
kai ga haka ba,bara mu tafi,ya ja Nuhu,su
na dan yin gaba Nuhu ya fara sirfa ma sa
masifa,wai ai gashi ya mu su asara,mai
makon ya hakura su zauna a almajiran da
Khalid ya yi zato,ko ya ce a ba shi wani
abu ko a bashi diyar sa,yanda su ka yi za
su fada.
Shi ko Garbati ganin yanda Hajjo
ta koma,ga kuma wanda ke kiran kansa
mijin ta ne ya kashe ma sa jiki,wai yar
Hajjon sa da ya sani a matsayin matar
sa,Allah kenan!
Allah kenan!
Allah kenan!
Abunda ya ke ta maimaitawa kenan.
Bayan tafiyar su Hajjo ta ce me ya kawo ka
mallam?
Khalid ya murmusa ya ce is dat a
way of sayin thank you?
Ta ce thank you
for wat?
For saving u from dat local
champoin u ar callin an ex-husby!Hajjo ta
ce ko ba ka zo ba dama zai tafi,ya ce u ar
glad am came Suger,admit it.
Ta yi shiru.
Da ya ga ba ta niyar magana ya ce magana
za mu yi,za mu iya zama a soro?
Kafin ta
ba shi amsa ma har ya shiga,ta ce dan ma
su gida!
Ya ce na’am biyo shi ta yi ta ce no
ba magana na yi ba.
Murmushi kawai ya
ma ta dan ya ji abunda ta ce saraj.
Ta
shige ciki dauko abun zama,ta ke fada ma
Indo Khalid ne fa ya zo.
Indo ta ce shi ne
za ki zaunar da shi a soro?
Cikin awaki,ki
shigo da shi tsakar gida mana.
Ta ce toh,ko
dan darajar korar ma ta da Garbati da ya
yi.
Sai ta dauko tabarma duk da ta san ba
ya zama kan tabar ma ta shimfila,sannan
ta ce ya shigo ciki.
Ya shigo sai ya ga
tabarma,ta na jira ya ce ba zai zauna ba
sai kuma ya ba ta mamaki ya zauna.
Indo
ta fito suna gaisawa sai ga Hajjo nan ta
kawo ma sa ruwa a kofin roba,bayan ta san
baya sha ko cin abunci a roba.
Indo ta ce
ya za ki kawo ma sa kofin roba ga na karfe
Hajjo,ta na murmushin mugunta ta ke
kallan sa,ta ce ya fi san na roba,ko Khalid?
Shi ma murmushin yayi,ya san abunda ta
ke yi,dan haka sai ma ya daga sha ya koshi
ya aje sannan ya ce kwarai kuwa.
Cike da
mamaki Hajjon ta ke kallan sa.
Sai ta kara
da bara na kamasa abunci,na san shi da
san miyar yauki.