← Book details Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 41 OF 41

Sashe 41

Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 3 min read

Cikin nuna kulawa su
ka gaisa.

Khalid ya dau babban dan sa,ya
zauna kusa da Hajjo ya ce Suger da wani
suna zan ma sa huduba?

Ta kalli Jabir
sannan ta ce sunan yaya na,ka ma sa da
suna JABIR!

Farin ciki da alfahari su ka
bayyana fuskar Jabir,sai gyada kai ya ke.

Khalid ya ce toh Khalid ya haifi Jabir
kenan!

Sai a yi din.

Duka su ka sa
dariya,yayiwa yaran huduba da Jabir,Jabir
ya karbi takwarar sa,Khalid ya karbi na
biyun,ya ce wannan fa?

Sabir ne?

Hajjo na
dariya ta ce wannan kuma sai dai ka
tambayi maman sa,baki bude Khalid ya ce
wata maman ta sa kuma?

Hajjo ta ce ga ta
kusa da kai.

Ya juya ya kalli Hauwa,sai
murmushi ta ke,ya ce ta yaya ki ka zama
maman shi?

Hauwa ta ce tin kafin ya fito
aka min kyautar sa ai,kai amma Hajjo
daban ki ke,da gaske ni zan zaba ma sa
suna?

Hajjo ta gyada kai,Hauwa ta ce toh a
sa sunan Baba na,Abbakar.

Khalid ya gyada
kai,ya ce madallah da Baba,ya ma sa
huduba da sunan Baban Hauwa,shi ma ya
ce da ya sani ya tsaya da kila ta haifi
uku,shi ma ya sami na shi.

Da wasa da
dariya ya raka Jabir.

Ya dawo ya tadda
Hauwa da Neena wajan Hajjo,murna ya cika
Neena,atlast!

Ita ma ta na da kanne.

Hauwa
ce ta janye ta,su ka fita suna jin ta ta kira
baban ta tana Baba an sami karuwa fa,na
haifo takwarar ka!

Sai murna ta ke!

Khalid ya janyo Hajjo jikan sa,ya ce ba fa
ko dayaushe za ki na ba su nono su ta
tsotsa ba,daga ganin yaran nan tsotso za
su yi!

Hajjo ta ce toh idan ban ba su ba me
zan yi da shi?

Kayya!

Me za ki yi da su?

Ai
nawa ne!

Bazan barai su lalata min mata
ba!

Hajjo ta ce Ah wannan ai child abuse
ne!!

Ya ce eh na yarda,in kin ga dama ma
kira ni Child abuse in dai kan wannan ne
zan amsa!

Duka dariya su ke,ya ce kara
kara dai in dai kara ce sai DIYA MACE!

Ya
bazan so ki ba?

I love you big.

Ta ce hw
big?

Ya ce bigger nd larger than lyf.

Ya fara
kissing din ta,babies su ka callar kuka a
tare,ya dago da sauri ya na nifa ba za a
matsa min ba!kar fa a bata min rai na!!

Hajjo na dariya ta ce me aka ce da maza??

Takura indai irin wannan yanzu ka fara
gani!

Ba dai ka zama Baba ba?

Wlcm to d
system……….!!!!

“Every female is an angel
Don’t west tym in selecting
Unique,instead spend tym in
Undstanding them……..”
ALHAMDULILLAH
Ta ku KHADIJA SIDI
Chapter 41 · 0% Book details