Sashe 7
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ta yi
kunzugu in za ta yi,idan kuma ba za ta yi
ba tai ta zama haka,kar fa ki matsa min
Kande,dallah bace min da gani.
Cikin takaici
Kande ta tafi,ta na Allah ya sauwakewa
matsolo.
Ya ce kar ki nemi ki zage ni sai na
kwade ki wlh!
Kande ta yi tafiyar ta abunta.
Da Hajjo ta tashi,sai Kande ta ce da ita
idan akwai zani ta kawo ta yayyanka ma
ta,sai ta ke amfani da shi tin da audugar ba
ta samu ba.
Duk da ba ta wani sitirar
arziki,wani zanin ta ta bayar,Kande ta
yayyan ka,ta ce da ta ji ya jike ta sake
wani,Hajjo ta ce toh,ta yi godiya.
Ranar dai
a takure ta wuni,Allah ya so Iyalle ta daga
ma ta kafa ba ta kara ma ta wani aikin
ba,shi ko Garbati bin ta ya ke da kallo
kawai,ashe wannan yarinyar ma ta cika
diya mace,lalle ya kusa dai na kawar da kai
ya na shuka dusa kullum ba riba.
Kwana biyu Hajjo ta daina ciwan mara,ta
dan fara samin nutsuwa,kuma yanda Kande
ta koya ma ta hakan ta ke yi,gaba daya
wasa da su Mairo ya fita da ga kanta,ita
yanzu kullum lissafin ta shi ne wani aiki za
ta fara,wanne zai fi ma ta saukin yi.
Ga
tsafta sosai,ba za ka taba ganin kazantar
Hajjo ba.
Rana na hudu sai ta ga ya
dauke,ko da ta fadawa Kande sai ta ce ta
dan jirkin ta ta tabbatar ya dauke sai ta yi
wanka,ta dai san yanda ake ko?
Hajjo ta ce
waye be iya wanka ba?ba dai a dirje jiki da
soso da sabulu ba?
Kande ta ce ba wannan
na ke nufi ba,irin wanda addini ya koyar
fa,wankan tsarki,Hajjo ta ce ayyo,dama
akwai shi?ita ba ta taba ji ba ai,Kande ta yi
mamaki,ko a islamiyar ku ma ba a koya mu
ku ba?Hajjo ta ce ta allo na ke zuwa da
ai,kuma aramma be taba koya mana ba.
Kande ta ce toh,bari na koya mi ki,ba wuya
ai.
Nanan ta gwada ma ta,tare da ma ta
bayanin hukunce hukuncen wankan.
A ranar da ta cika kwana biyar,da daddare
Ayuba da Garbati tage tafe,sun dawo ne
daga gun matan matan tashan da su ka
saba lalubewa,Garbati ya ce da Ayuba kai
aboki na na fa yi hakuri alkura’an,dan haka
wannan yarinyar Hajjo ta cika diya
mace,tinda har ta fara jini…kai ta fara?
Ayuba ya katse shi da tambaya.
Garbati ya
ce yasin.
Ayuba ya kame baki cike da
mamaki,ya ce caf Garbati na ga kokarin
ka,ai da ni ne da tuni na afka ma ta!
Ya da
aure na zan je ina samin faci faci wajan yan
tasha?
Garbati ya ce kai dai bari ayuba,yau
din nan kuwa,a daren yau za a yi ya ta
kare,afka ma ta zan yi yasin!
Ayuba ya ce
atoh ko kai fa,haka su ka ci gaba da tafiya
suna hirar su da karfi murya a sama,ko da
su ka zo kofar gidan su Garbati sai Ayuba
ya bashi hannu su ka tafa,kana ya ce kar fa
ka bani kunya mutumi na,na san ka da
himma,Garbati ya washe baki,ka dai jira
lbry gobe,suna dariyar shakiyanci su ka yi
sallama su ka rabu,Garbati ya shige gidan
su,Ayuba ya kama hanyar shagon sa
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[11:05am, 5/5/2015] Khadija Sidi:
DIYA MACE
Hajjo na idda Sallar ta na isha’i ta yi baccin
ta,da ke tin a jiyan da daddare ta samu ta
yi wanka.
Garbati ya shigo ya ja kofa ya
sakace,ya jima a kanta ya na kallan ta,ya
cire babbar rigar da ta yi kusan sati jikin sa
ya wulgar a kasa,tini warin zufa ya gume
dakin,ba wani nafila bare neman yardar
ubangiji,ba lallami da lumana,ba tausayi
bare soyayya,kamar yanda ya ce zai afka
ma ta din,haka ko ya afka ma ta kamar
dabba.
Tini Hajjo ta fara neman ceto,tana
kokarin kwacar kanta,tana ihu da
kuka,Garbati ya sa hannu ya toshe ma ta
baki,sai fa inda karfin sa ya kare………
Hajjo tinda Garbati ya tashe ta ta hanya
mafi muni,har ya gama biyawa kansa
bukata ya mingina ya fara munshari kamar
rago ba ta rintsaba,ta ma kasa kuka da
baki sai hawaye da ajiyar zuciya kawai,ga
warin Garbati da ya addabe ta da ke gefen
ta ya ke kwance,yanda ka san ya sami
sa’ar sa haka ya gwada ma ta karfi,dan
haka ta ma ka sa kwakkwarar motsi,dan ita
kam jira ta ke kawai ta Allah ta kasance a
kan ta,ta mutu ta huta.
Idanun ta biyu,ba ta samu ta runtsaba har
asuba ta yi Iyalle ta zo tashin ta yanda ta
saba yi da an idda sallar asuba.
Ta fara
buga kofar ta na Hajjo!
Ke Hajjo Allah ya yi
dare gari ya waye,a fito aiki!Hajjo ta na
fama da kanta ko motsawa ba ta yi,Garbati
ne ya amsa ma ta cikin bacci,ya ce Iyalle
Hajjo fa ba za ta iya ko motsawa ba,yau
dai a barta ta huta.
Iyalle ta ce a barta ta
huta?
Zancen banza zancen hofi!
Wani hutu
kuma Allah ya wayi gari?
Yau ga saban
salo!
Ta ci gaba da buga kofa,Hajjo,kai
Garbati tashe ta mana!!!!
Iyalle!
Na fa fada mi ki Hajjo ba ta iya tashi
ba.
Iyalle ta ce a wani dalili wai?
Garbati ya
ce Iyalle kin fa dame ni,tam!
Na ce ka tada
min matar ka kace ba za ta iya motsawa
ba,dole na dame ka!
Da ke Garbati gabo
ne,da karfi ya ce Iyalle!
Afka ma ta na yi
jiya da dare,kuma na ma ta tilis!
Aradu ko
motsawa ba ta iya yi in kina musu shigo ki
ganta!!!!!
Shiru ake ji,Iyalle ba ta kara
tankawa ba ta juya ta koma dakin
ta,maganar Garbati ta rufe ma ta baki,shi
ko Garbati ko ajikin sa ya ce Iyalle?
Iyalle?
Dama ai sai da na ki fada mi ki ki ka dage
sai kin ji,kuma na fada kin min kunne uwar
shego!
Yo ai shikenan!
Ya juya ya ci gaba
da baccin sa,ba batun wanka bare kuma
sallar asubahi.
Iyalle ko ba ta sake
waiwayen su ba.
Sai da rana ta take sannan Garbati ya
tashi,ya dubi Hajjo da ke kwance kamar ba
kashi a jikin ta,ya ce ke Hajjo!
Kin fiya raki
wallahi,dallah tashi,kar ki bata min rai na!!
Hajjo ta sa kuka,dama kukan kwance ya ke
kasan makogoranta,maimakon ya tausaya
ma ta,sai ma ya ja tsaki,mtsw yo kukan na
menene?
Kan ki aka fara?
Idan kin yi mai
isar ki kya tashi,ya kwashi kayan sa masu
datti ya mayar ya fita ya na mika,Iyalle da
Kande da ke zaune tsakar gida su ka kalle
shi su ka kau da kai,cikin ko in kula ya dau
buta,ya shiga yayi wanka dan sami tsarki
ba tare da yayi na soso da sabulu ba,kayan
nan na sa mai taddi dai ya mayar,ya fita
abun sa ya na taku dai dai,gani ya ke
daidai ya ke da kowa,sallar asubahi ma wa
ya sani ko da azahar zai hada.
Da fitar sa,Iyalle ta ce da Kande,Kande je ki
gano yar mutane,Allah ya sa bai karta ba.
Jiki na rawa Kande ta ce toh,ta shiga dakin
da Hajjo ke kwance,duk da Garbati ba ya
nan dakin be daina warin sa ba.
Ta na yi
tana dauke numfashi ta karasa gadon da
Hajjo ke kwance sai kuka ta ke,ganin Kande
kan ta,sai ta fara dan Allah Kande kira
Indo,dan Allah kirawo Inna ta da Indo,cikin
tausayawa da ke Kande bazawara ce,ta san
halin da Hajjo ke ciki,bare kuma Garbati kan
fanka ne mijin ta,da sauri ta ce toh.
Ta fito
ta fadawa Iyalle,Iyalle ta ce ai sai ki maza
ki yi kiran Indon,Kande ta ja mayafi ta
fice,ta bar Iyalle cikin zulumi,can sai ga
Kande da Indo,sama sama su ka gaisa
sannan ta shige wajan Hajjo,ganin halin da
Hajjo ke ciki Indo ta rabka salati,ta na fadin
sannu Hajjo,ki yi hakuri,girman kenan,diya
macen kenan,ita dai Hajjo sai kuka.
Da
taimakon Kande aka hada ruwan zafi a daki
aka dan gasawa Hajjo jiki,da ta dan ware
sai aka kai ma ta ruwa bayi,da kyar ta ke
iya tafiya,kamar mai koyan tafiya sai da
Indo ta dan dafa ma ta,ta kai ta
bayi,sannan ta barta ta yi wanka,Kande ta
ce har da wanda na koya mi ki jiya za ki
yi,niyar za ki banban ta kamar dai yanda na
ce kin ji ko?
Hajjo ta ma ta banza,Indo ce
ta tsaya ma ta,sai da ta tabbata ta yi,ta
kamo ta su ka dawo daki,ta taimaka ta
shirya,da kyar ta yarda ta sha kokon da
Kande ta kawo ma ta,ita wallahi gidan Inna
za ta koma,Garbati zai kashe ta….
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[11:06am, 5/5/2015] Khadija Sidi:
CIWAN DIYA MACE
Indo ta barta ta na shan kokon ta je ta
wanke zanin gado,ko da ta dawo sai ta
tadda Hajjo ta sami bacci,ta gyara ma ta
kwanciya,sannan ta yiwa su Iyalle
sallama,ta ce ta bar yara gida.
Hajjo ba ta tashi ba sai da la’asar ta yi,ko
da ta ga Indo ta tafi sai ta sa kuka,gaba
daya tsoran gidan ma ta ke,har abun ma ya
fara kullar da su Iyalle,tin suna ba ta baki
su ka ma ta banza,da ta ga dai ba mai
rarrashin ta sai ta yi shiru.
Ta fito ta na
takawa da kyar za ta yi alwala,Mairo da ke
zaune a tsakar gidan ta kwashe da dariya
har da mirginawa,ta ce ke Hajjo!
Kin ga
yanda ki ke tafiya kuwa kamar yar kaciya
yasin!
Hajjo ta kalle ta ta daka ma ta
harara,ta ce yarinya ke ma Allah ya sa a mi
ki aure!
Mairo ta tafa ta ce ai min din
mana,sai mai?
Ji ta da Allah!
Ta dada
kwashewa da dariya,Hajjo ta cije lebe,Kande
ta fito ta na ke Mairo wlh idan ba ki dai na
tsokanar ta ba sai na hada ki da Iyalle,kyale
ta Hajjo,ba ta da hankali.
Mairo ta fara
gunguni,Hajjo ta gyada kai ta yi shigewar ta
bandaki,ta na jiyo dariyar Mairo,Kande na
kwabarta amma ta kasa shiru.