Sashe 29
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan ya gama ma sa tsiya
da Allah ya san ya alkhairi,Jabir ya ce
albishirin ka?
Khalid ya ce goro,bayan
motar ka siyi private jet ko?
Jabir ya make
shi tare da fadin shegen maza,sai na siya
ai,ka san da kudin.
Khalid ya ce ni ko na
san da su,ci ne dai kawai ba a yi.
Jabir ya
murmusa tare da fadin da kasan albishirin
da zan ma ka da ba ka tsaya jan wannan
shirmen da ka ke fada min ba…Khalid ya
gyara tsayuwa,ya ce toh fadi na ji.
Jabir ya
ce na ga Hajjo yau.
Cikin kaguwa ya ce dan
Allah,ya ku ka yi?
Jabir ya ce sai ka biya.
Khalid ya ce kaiya!
Dan Allah ka fada min
mana,ban san wasa da irin wannan
maganar,haba yaya na na kai na!
Jabir na
dariya ya ce na ji wannan social bribe
din,toh ka shirya nan da sati biyu za mu kai
gaisuwa da kuma sa ranar auren ka da
Hajjo….baki Khalid ya bude kamar zai yi
magana,sai kuma ya rufe,ya kara budewa
ya na rufewa kusan sau uku,Jabir ya ce fadi
ma na,Khalid ya ce Alhamdulillahi rabbi
alamin!Jabir ya ce ko kai fa!
Murna ce ta
lullube Khalid,fiye da tunanin kuwa,gani ya
ke ya haihu ma ya gama dan daga ganin
Hajjo za ta yi kwayaye,baze bari ta yi fmly
planing ba,yara za ta jero ma sa kamar
bene.
Ya ce Jabir wlh da na isa na ma ka
kyauta da na ma ka,maganar da ka fada
min ta yaye min rabin matsala ta.
Jabir ya
ce ka min mana,girman ka ne.
Khalid ya ce
ni din banza,me na isa na baka.
Jabir na
murmushi ya shige motar shi ya na fadin
sauran mtsalar ta ka,ka yi saurin kau da
shi,ka kuma tuna ma ta Allah ne ya bamu
damar mu yi,kar ta yi jayayya da fadar
Allah.
Darawa Khalid ya yi,ba shakka Jabir
ya san sa kwarai ya na iya karantar sa,ya
ce madallah da wannan yaya nawa,na
gode,Allah ya bar zumunci.
Ya tada motar
shi ya ce ameen dan rasulillahi,kar fa ka
fara ma ta jiji da kan sosai,ka bari a daura
kar ta ce ta fasa!
Ya na dariya ya figi motar
sa,Khalid na daga ma sa hannu,sannan ya
juyu gida,ya fara tsara wasikar da zai
karantowa uwar gida Hauwa.
Kwance jikin shi,bayan ya gama nuna ma
ta duk duniya ba diya mace kamar ita.
Ya
kira sunan ta,Hauwa?Jin ya kira ta ba tare
da ya ce baby-luv din da ya saba fada ba
musammam lokaci irin yanzu ta san da
wani abu.
Ta amsa da na’am.
Ya ce kin
san shekaran mu nawa da aure?
Ta ce sha
daya.
Ya murmusa tare da fadin,ol those
years da san ki ke kadai na ke kwana na ke
tashi,haka ma har tsawan shekarun da
Allah ya kindaya ma na,you ar d love of my
lyf.
Maganar ta sa tai ma ta dadi,ta dada
kwanciya jikin sa,tare da fadin tell me
more,ba ta san more din ba mai dadi ba ne.
Sai da yayi shiru,sannan ya ce kin san dai
Allah ba ya cutar da bayin sa,sai dai bawa
ya cutar da kan sa,Hauwa ta ce haka ne.
Ya ce kin san kuma kowa akwai kaddarar
rayuwar sa..gaban ta ya fara faduwa,ta ce
haka.
Ya kara da kin san Allah na jin kunyar
macen da be bawa haihuwa ba?
Hauwa ta
gyada kai,ta ce eh,ki tabbatar Allah na tare
da ku,ya kuma san da ku,ku din ma mata
masu daraja ne.
Ya sake yin shiru,Hauwa ta
ce ina jin ka.
Ya ce Hauwa ki saurare ni da
kyau dan Allah,wlh ban taba san kowace
diya mace ba sai ke…zuciyar Hauwa ya fara
kaduwa,ta ce dan Allah fada min,menene
wai.
Khalid ya nisa,ya ce aure n ke son na
kara…….a razane ta dago daga jikin sa ta
na kallan sa kamar wanda ya yi sabo,ta ce
aure?
Wasa ka ke ki Khalid!
Aure fa?
Kai ba
da gaske ba ne!
Yi shiru kawai mu kwanta
mu yi bacci.
Shi ma tashi yayi zaune gami
da ruko hannun ta,ya ce ba wasa na ke
ba,ba kuma ba dan ba na san ki ba
ne….idanu cike da kwalla ta ce Khalid,me ka
ke fada haka,ba ka san abunda ka ke fada
ba!
Ta ficge hannun ta,ya ce Hauwa ki
saurare ni!
Ta ce me za ka ce min?
Ina jin
ka!
Ya ce Hauwa ki tausaya min,tsufa na
ke,wlh duk yanda na so na hakura na
kasa,ina san yara……sai ta fashe da kuka,ta
na fadin dama na sani,dama na sani.
Ka
kasa hakuri?
Dole ka kasa mana tunda ba
kai ba ne da ralural ba!
Bambamcin diya
mace da namiji kenan,da kai ne da matsalar
ka san haka zan hakura na zauna da kai ba
ma me ji,amma yau dan ni ce gashi za ka
tuzar ta ni….ya yi saurin rufe ma ta baki,ya
ce haba Hauwa,kar ki manta bambamcin
diya mace da namijin har da umarnin
ubangiji da ya ce mu auri hudu,ko uku ko
biyu har zuwa daya,manzo sallallahu
alaihiwasallam be zauna da daya ba
Hauwa,ya ce mu auri fiye da daya har zuwa
hudu in har za mu iya adalci.
Hauwa
manzo sallallahu’alaihiwasallam ya ce mu
hayayyafa dan mu zamo abun alfahari a
gare shi ranar gobe kiyama,shin da wannan
damar Hauwa na cigaba da ruyuwa yanda
mu ke ki na gani na yiwa kai na adalci
kenan? ‘Ya ‘ya na ai na ki ne Hauwa…ta na
hawaye ta ce ni da ban haifa ba,ta yaya za
su zamo nawa?
Sanin kan ka ne Neenan da
na ke gani kamar tawa ma an kusa raba ni
da ita.
Ya ruko hannun ta tare da fadin
babu mai raba ki da ita,saboda na tabbatar
da hakan ya sa na zabi na auri mahaifiyar
ta…..dif Hauwa ta ji ta dai na ji,ta daga ido
ta kalli fuskar Khalid da ke ma ta haske duk
sanda ta daura idanun ta akai,yau sai gashi
ya ma ta duhu dulum.
Hauwa ba ta ji ba ta
gani ta cire hannun ta daga na Khalid.
Ta
tashi za ta fita,shi ma din tashi yayi da
sauri ya na Hauwa,Hauwa!
Ina ba ta tsaya
ba,ya bi bayan ta da sauri,ganin haka sai
ma ta sa gudu,ya na biye da ita,ta yi saurin
shiga bankaranta ta kulle.
Sai ta zube kasa
ta na kuka mai ban tausayi.
Khalid yayi
yayi ta bude ta ki,dan haka shi ma sai ya
sami waje ya zauna daga jikin kofar,ya na
jiyo kukan ta,ya rasa me ke ma sa dadi nan
duniya.
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 21:54] .: :02am, 6/11/2015] Khadija
Sidi: DIYA MACE
Hajjo ma a na ta bangaran bacci nan ba ta
yi ba.
Tin da ta amince da auran Khalid ta
kasa nutsuwa.
Sai da ta dage da karatun
alqur’ani,da kuma nafilfilu Allah ya sa
hakan alkhairi ne. sannan ta samu idanun
ta su ka rufe.
Washagari da sassafe Hauwa
ta tafi gidan su.
Da ke iyayen ta na arziki
ne sai su ka ma ta tatas,su ka zarge ta da
san kanta,mutum ya iya zama da ita
tsahon shekarunnan ba haihuwa,dan ya ce
zai kara sai ta tada hankalin ta,ita ba mai
ba shi shawarar ya kara ba ne!
Yayyar
Hauwa mai suna Zeena wacce bayan iyayen
Hauwa sun gama ma ta fada ta zo,tare da
kanan ta ne su ka ta zuga Hauwa,wai wlh
ta bari ya auri yar aikin gidan su ta
fado,duk matan da ke garin nan in ma kishi
za su yi auro ma ta class din ta mana!
Hauwa ta ce da ta ke mai aiki,yanzu fa
doctor ce.
Zeena ta ce sai me?
Kowa dai ya
san asalin ta,turan gini ran zane!
Ke ce ma
kin dau diya kin manne kamar ta ki!
Yanzu
kya gane kuran ki!
Daya daga cikin kannan
ta su ka ta ce Hajjon mummana ma da ita!
Dayar ta ce ai kamar ta daya da Neena!
Wlh
kar ki kara kawo ma na yarinyar gidan nan.
Ita kuwa Hauwa har lokacin jin Neena ta ke
har ranta,dan haka ta ce ah ah fa,ba ruwan
yarinya,ku dai taya ni bakin ciki amma kar
ku kyarar min Neena!
Hada baki su ka yi su
ka ja tsaki.
Mahaifiyar Hauwa ta shigo,da
ke ta dan cinci maganar,ta ce maza ki biye
mu su ki yi biyu babu,su zuga ki Neenan
ma ki rasa,kin dai ji shawarar da mu ka
baki!
Hauwa ta ce uhum.
Khalid da ya tashi ya ga Hauwa ba ta nan
ya san za a yi haka.
Sai cewa yayi da
Neena maman na ta ta je gida ta yiwa dady
sallama dan ba ya so ta gane ta yi abunda
ba ta taba yi ba,wato yaji,shi zai kai ta
makaranta,da ke Hauwa ke kai ta kulli
yaumin,ko ya ce zai kai ta hanawa ta ke.
Duk da hakan ya yiwa Neena wani iri,sai ta
amsa da toh.
Da ya sauke ta makarantar
ya biya ta gidan su Hauwa.
Iyayen ta su ka
ce ta fito ta bi mijin ta,har da bashi
hakuri,tare da mu su dan nasiha.
A hanyar
komawan su gida ba wanda ya ce da dan
uwan sa kala.
Sai da su ka shiga
gida,Hauwa ta ce da Khalid me ya sa
Hajjo?
Me ya sa za ka zabi Hajjo
maimakon wacce ta isa,na san yes
isasshiya ce zan iya kira da sunan kishiya?
yayi mamakin maganar na ta,dan shi
zaman sa da Hauwa ya san mace ce wacce
ba ruwanta da arziki ko rashin arzikin
mutum,mace ce mai saukin kai,amma kishi
na neman sauya ma ta hanya.
Murmushi
kawai yayi ya ce ki yi hakuri Hauwa.
Zai
wuce ta shagaban sa,ta ce me ya sa ita?
San ta ka ke?
Ya girgiza kai,alamar ah
ah,ya ce ke kadai na ke so.
Ta ce toh ka
sake wata!
Ya ce ba zan iya ba!
Ta ce y
her?
Ya ce ita zuciya ta ta zaba,ki yi hakuri
Hauwa.
Yayi saurin shige ta ya shiga
bangaran sa gudun ganin saukar hawayen
ta.
Nan ta zube ta na kuka,ta na fadin wlh
san ta ya ke!
Mayaudari!
Makaryaci!
Santa
ya ke wlh!!!nan ta karaci kukan ta ta koshi.