Sashe 31
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Haka dangin miji,zama da
su sai da dabara,zama da su iyawa ne,ki
saki jiki a raina ki,ki ja jiki a ce kin ki su,toh
sai dai ki ti kaffa kaffa da su,ko uwa tushe
daya ku ke sai kin iya takun ki,bare ke
zama ki ka taba yi sa su,da kin auri na su
toh sun zama dangin miji,tsakanin ki da su
kyautatawa,ki bude hannu,ba su,ke dai ba
su,kyauta ta na raba ki da su,kar ki zura
jiki,kar kuma ki janye jikin ki gaba
daya,sama sama,sai wa kanki mutunci kar
ki yarda a rai na ki.
Tsakanin ki da facalolin
ki mutunci,wacce ta ku ta zo daya sai ku
yi,wacce ta ku ba ta zo daya ba ruwan ki
da ita,kowa ya tsaya matsayin sa,I keep
repeatn dis,kar ki yarda a raina ki,kar ki
raina kowa.
Ki zama mai tsafta,mai
kula,mai tattali,mai boye sirri,Hajjo ki rufa
sirrin mijin ki,ban da tona sirri,kin san duk
abunda ya fita daga bakin ki zuwa kunnan
wata ya tashi daga sirri,sirrin ma iri iri
ne,akwai na dakin mijin ki,akwai na aljuhun
shi,akwai kuma na tsakanin ku,akwai kuma
na zamantakewa.
Na zamantakewa ne mai
wuyan boyewa,yau da gobe dole akwai
randa za ki bukaci ki yi sharing abunda ke
damun ki akan yanayin zaman auren na
ku,ko da kuwa ba solution za a baki ba,ke
dai ki fada ki sami sauki,wannan ba laifi
idan kin sami wacce za ki yi sharing da
ita,toh amma me?
Ba kowa za ki fadawa
ba,ban da ma iyaye,ke za ki manta,su ba sa
mantawa,rukewa su ke a ransu,kawaye ba
ko wacce kawa ba ce mai ruke sirri,wasu
rashin ruke sirri ma a hilittar su ya ke
musammam wacce ta fiya surutu,dan ko
gawa za a wanka ba a yi a gaban mai
surutu ko wanda ba na ka ba saboda kar ta
ga wani abu suruta ya sa ta furta,dan uwa
sai kin sami wacce ta ke very close da ke
kuma kun saba sharing problems dinki,san
samu ki sami mace wacce ta ke ta
manyanta,cikin yan uwa ne kawayen
mamanki ne,aunties ko ma maman kawar
ki,idan kuma kawayen na ki ma akwai ta
sirri wacce ki ka aminta da ita shi ma din
ba laifi,dan ba a rasa na kwarai,kafin a
same su ne aikin,inshaAllahu sai ki ga kin
sami mafita asirin ki a rufe…
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[16/10 22:03] .: 2:36am, 6/11/2015] Khadija
Sidi: DIYA MACE
Waje yayi shiru,Doc Hussaina ta kara da
batun gyara,kin san dai ganyen magarya
ko?
Hajjo ta gyada kai.
Doc Hussaina ta ce
toh ki ruke shi,ya na da amfani
matuka,musammam da aka hana amfani da
soaps da kuma antibacteria,saboda any
thing antibacteria is powerful,kuma ur
private part is the most delicate part of ur
body a matsayin ki na diya mace,wajan
akwai flora wanda su ke da amfani,shi
kuma antibacteria idan ki ka yi using ba ya
iya bambamce tsakanin flora da
bacteria,duka ya ke hadawa ya kashe,kin ga
anyi ba a yi ba,haka kuma ya na sane mace
yawan amfani da su,plus soap wari ma ya
ke sawa.
Shi ko ganyen magarya na
tsaftace jiki kwarai,ya na hana warin
gaba,ya na matsi,ya na maganin toilet
infections, ya na kuma kara ni’ima,tin daga
yanzu ki same she danye ko busasshe, ki
fara daurayewa,sannan ki tafasa ki ta ce ki
na tsarki da shi da dumin sa ba da sanyi
ba.
Haka farin almiski,dan kin ga shi ana
ma kiransa miski Aisha,wanda ya samo
asali daga wajan Nana Aysha Allah ya kara
yarda da ita,duk san da ta gama period ta
ke amfani da shi,ya na matsi kuma ya
dauke wannan karni da gaifi na period.
Kin
ga ni duk juma’ar duniya na kan yi amfani
da shi.
Ni yara na da sun fara period na ke
koya mu su amfani da ganyen magarya da
miski badan komai ba sai dan period kadai
kara budurwa ya ke,musamma idan ya na
fita da yawan nan,tashi guda ka ji bulum ya
sauka,gasu yawancin su suna shiga toilet
na makaranta,akwai every possibility na
kwasar toilet infection,so da sun gama sai
na ba su ganyan magarya su kama ruwa
sannan na ba su miski su shafa,ba wai sai
sun zo aure ko sun yi ba.
Daya daga cikin
Docs din ta ce Anty Hussaina tin da kin ce
period kadai ya na bude budurwa,ba laifi
kenan budurwa ta yi amfani da abun
matsai idan ta tashi aure?
Doc Hussaina ta
ce eh ba wai ba laifi ba ne,kamata ya yi ayi
daidai ruwa daidai tsaki,kin ga lokacin mu
dake at our tender age ake ma na aure,da
yawa dakin mijin mu mu ke fara period,so
idan aka tashi mana aure ba wani maganin
matsi da mu ke bukata,amma yan matan
mu na yanzu an yi period na kusan shekara
da shekaru,ga daukan abu mai nauyi,ga
tsallake tsallaken kwata mai girma dadai
sauran su ya sa mu ke dan bawa yaran mu
kayan matsi,shi ma din ba wai na matsi
sosai ba,irin su ganyan magarya,ake tsarki
da shi,da miski,dama kuma idan za ta yi
gyaran jiki za ai mata dukkan da dirot ko
farar kaya,wannan ma ya wadatar,ba a
dinga tsugonno a wannan,a waccan, a shafa
waccan,tusa waccan,garin neman gira a
rasa ido,ku ga yarin ta matse gam kamar
bango,wata dama a matsen ta ke sosai ba
ta san kanta ta kara,sai daga baya a zo
ana jinya,wasu har dinki ma,toh ina
amfanin haka?
In ma matsin sosai za ki yi
gwara ki jira a kai ki ki san kan ki,ki gane
irin ki sai ki yi matsin da hujja.
Toh ga gudun mawata gare ki Hajara
amarya.
Doctors su ka ce ita kadai ko har
mu?
Doc Hussaina ta ce har ku da ma da
ku ke gidajan ku za ku iya yi,amma yanzu
da ita na ke magana ta,duk su ka sa
dariya.
Doc Hussaina ta ce ki na ji na
Hajara?
Hajara ta ce eh.
Ta ce idan biki ya
matso kusa sosai,kafin a fara sai ki sami
kankanar ki wanda ki ka san za ki iya
shayewa kwallo guda,sai ki yi sallah raka’a
biyu nafila,ki fafaye saman kankanan,ki dan
caccaki cikin yanda ruwan zai tsatso,sai ki
karanta suratul Khafi,Maryam da Rahman ki
tofa ciki,ruwan da ya tsotso na kankanan
sai ki disa cikin turaren ki da ki ka ware
dan amfanin ki ke kadai,kamar
humrah,bayan ki tabbata ruwan kankanan
ya zuba ciki sai ki aje kayan ki.
Ki shanye
kankanar ki tsaf ki koshi,turaren ki kuma ki
na amfani da shi,inshaAllahu mijin ki zai
girmama ki,ya martaba ki,yayi respect din
ki,za kuma ki sami daukaka wajan sa
wanda shi ake fata.
Gaba daya kowa ya
fara kai gaskiya ni ma zan yi,ni ma zan yi.
Hajara ta ce na gode Anty Hussaina,Allah
ya kara girma.
Doc Hussaina ta ce amen.
Allah ya bada zaman lfy.
Hajiya ke neman ta ido rufe,da ta tashi
daga aiki sai ta biya gidan ta.
Hajiya ta na
ta tsokanar ta wai Hajjo ta zama sirika.
Wani nauyi da kunyar Hajiya ta ke ji
sosai,ta ka sa sakin jiki su yi maganar
auren da kuma sauran abunda Hajjo za ta
bukata saboda kusan rabi tare su ka siya
da Hajiya kafin ma Khalid ya dawo a fara
maganar auren su.
Da Hajiya ta ga dai
Hajjo ta ka sa sakewa sai ta hada ta da
kanwar ta,tare su ka cigaba da shirye
shiryen biki,ba Jabir ba,har Hajiya sai da ta
dunkula dukiya mai tsoka ta damkawa Hajjo
dan shirye shiyen biki,ba shakka sun ma ta
karamci kwarai.
Gyara kam Hajjo na sha
kwarai daga wajan Doc Hussaina,dake Doc
Hussaina duniya ce.
Hauwa kuwa sai da Khalid ya hada ta da
Hajiya tai ma ta nasiha sosai sannan ta
sauko.
Ana sauran sati guda daurin aure ta
tare saban gidan Khalid.
Gidan ya hadu ya
tsaru kamar gidan turawa,da ke ma su abu
da abun su,abu na so Khalid bluiders of d
world.
Bangare uku ne,bangaren Khalid a
sama,sai kuma katan falo a kasa wanda ya
sada ban garan Hauwa da Hajjo matan na
Khalid,sai kuma katan kitchen ma dauke da
dining area,dakin Neena ma bangaran
Hauwa ya ke,Gidan cike ya ke fal da kayan
more rayuwa,gashi very spacious.
Hatta
bangaran Hajjo Shi ya zuba kaya,ya dai
aika Sani ya tambaya ma ta colour din da
ta ke so.
Ranar juma’a aka daura auren Khalid da
Hajara,Khalid ya biya sadakin sa dubu
hamsin.
Su Ayush ne amara,duk da ba wani
bidi’a aka yi ba,daga wuni da aka yi a
kumurya,sai walimar da aka yi gidan Hajiya
sannan aka wuce da amarya akai Hajjo
dakin ta.
Kuka wajan Hajjo abun ba
magana,rayuwa ta sake canzawa,ta shiga
saban babi…
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7/25, 6:06 PM] Salmah Ateeku: [12:56am,
6/11/2015] Khadija Sidi: DIYA
MACE
Hannu Hauwa aka damka amanar Hajjo,sai
cika ta ke ta na batsewa ita da yan
uwanta,habaici da guda kuwa yan uwan
Hajjo sun sha.
Ga wani ado da kyau da
Hauwa ta yi kamar ita ta yi kanta dan
kyau,sai a sannan Indo ta gane matsalar da
Hajjo ke gujewa kan ta dan gaskiya Hauwa
ta cika mace,su Doc Hussaina kuwa ba dan
sun san wacece Hajjo ba sun kuma yarda
da shirin da su ka ma ta da sai sun daura
hannu a ka sun ce sun shiga uku.
Bayan su Indo sun kara ma ta fada sai su
ka watse,su ka bar Hajjo tsakiyar gadan ta
ta na sharbar kuka.
Ango Khalid ya shigo
cikin shigar angwaye na alfarma,sai ma ya
dada zama yaro kamar wanda ya yi auren
fari.Hauwa zaune bangaran ta,ita ma yan
uwanta sun watse,Neena na dakin ta ta yi
bacci,Hauwa ta sake ado ta yi kyau kamar
ita tai kanta ango Khalid ya shiga ya same
ta.
Shi kan shi kyan na ta ya ruda shi,ya
janyo ta jikin sa ta zille ta na malam yaya
ne,ba fa ni ba ce da kwanan ba yau!
Ya
dara tare da fadin an ma fara min gori
kenan.
Ta ce ya bazan ma ka ba gori ba
tunda irin rayuwar da ka tsarawa kan ka
kenan.
Ya murmusa gami da sake janyo ta
jikin,ya na hussssh,say no more.
Ina
Neena?