Sashe 26
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Khalida ya sa hannu a
aljihu ya fito da waya ya ce ga wayar Sani
tare da ni,ya ji dadin girkin Hauwa ya
manta kan kujera,abun da ya kawo ni gidan
nam kenan na kawo ma sa na kuma mi ki
sallama Hajiya,gome zan leka Abuja.
Hajjo ta girgiza kai,ita dai kwanannan ba ta
da sa’a kamar ta buge bakar karya da
bakar mota.
Hajiya ta ce Hajjo ba komai
dare bai yi ba ai,ba a dade da kiran sallah
ba,idan kun idda sallar magaribar sai a kai
ki.
Toh Hajiya,amsar ta kenan,ta tashi ta
shige ciki,ta bar Hajiya na yiwa autan ta
godiya na kai Hajjo da zai yi,fadi ya ke
Hajiya ai yiwa kai ne… ni ma fa haka na
gani,yiwa kai indeed.
Tin da su ka dau hanya ba wanda ya yiwa
wani magana,sai da su kusa isa Kumurya
Khalid ya ce Suger?
Ta ma sa banza,ya
kara da Hajara?
Ta daga ido ta kalle shi,ya
murmusa ya ce ashe idanun ki biyu,na zaci
kin yi bacci.
Ta ce dama za ka yi shiru mu
karasa kawai.
Ai na mi ki shiru ne kar in zo
na mi ki magana na kunna ki ki ce na tsaya
ki sauka a dajin,amma tin da mun kusa
shiga gari,i can open up!
Ta ma sa shiru.
Ya ce fushi ki ke wai dan na raba ki da
wannan gajeran saurayin na ki?
A hasale ta
ce Suraj ba gajere ba ne!
Khalid ya
murmusa sannan ya ce well cikin dogayen
maza irina gajere ne,cikin mata irin ku
Suger ina ga shi ne za a kira shi dogo,kai
kamar ma tsayin ku daya ma fa,shi dogo ke
kuma doguwa!
Hajjo ta watsa ma sa
harara.
Ya kara da kina da elegant man
kamar Khalid ina mamakin me za ki yi da
mutum laba laba kamar mace!
Hajjo ta
katse shi da fadin ban san cin fuska!
He is
my husby to be!
Khalid ya dara,ya ce ba ku
dace ba,you deserve someone lyk me.
Hajjo
ta ce no,u ar nt my type,plus ban san ka!!
Dariya yayi mai kayatarwa,ya ce Suger
Suger my dear innocent Suger!
Ban da ke
da abun ki ai ba maganar so mu ke
ba,maganar making family mu ke,you don’t
luv me nd i u,equation balanced,u love ur
daughter nd i her,ina so na haihu nd u need
a fmly,in dat case we both need each oda
Suger…
Hajjo ta murtuke fuska tare da fadin
no ni ban bukatar fmly,in ma ina bukata din
ba dai da kai ba,sai dai da Suraj…sun shigo
kumurya,sun kama hanyar unguwar su
Hajjo.
Shiru Khalid yayi,daga bisani ya ce d more
u try to push me away,d more find you
interesting,you ar such an adventure in my
lyf dat i can’t resist Suger,so get use to it.
Banza ta ma sa,cikin ranta kuwa tafasa ta
ke,ya maishe ta kamar toy da zai na having
fun da,burin shi ya takura ta a kullum
yaumin ya ji dadi,gashi Allah sai hada su ya
ke.
Ganin mota fake kofar gidan Indo ya sa
ta sake kallan wajen da sauri.
Ya salam!
Suraj,motar Suraj ne,ai kuwa sai ta hango
shi jin gine jikin motar.
Ya dade yana jiran
ta,ya kira ta ba ta daga ba,gashi waje da
da nisa bare ya ce zai je ya dawo.
Allah
Allah ya ke ya sa ta a idan sa,tin bayan
rabuwar su da Ayush ya ke shiraya abunda
zai fada ma ta,son ta yake ji ya na ma sa
ambaliya cikin ran sa,tin da ya ji lbryn ta
ya ke tausayin ta,idan be auri Hajjo ba gani
ya ke ya yi asara babba.
DEDICATED to The Women Of Virtue
Ganin abun da ya dauke ma ta hankali
zuciyar Khalid ta kada,ran sa ya fara
baci,wato wannan be hakura ba kenan.
Ya
ja mota ya faka daga gefe,sai a sannan ta ji
karar wayar ta,kafin ta dauka ta katse,ta
dubu ashe Suraj ne,ya jima ya na kiranta ba
ta ji ba,ya ma ta miss calls ba adadi.
Daga
ido ta yi ta kalli inda ya ke tsaye,wayar ruke
a hannun sa.
Ba shakka ya gane
motar,motar jiya ce,kuma ya gane wanda
ke zaune cikin motar tare da Hajjo,mutumin
jiya da ta kira autan Hajiya ne,wato
Khalid,dama dan tana tare da shi ne ta ki
daga wayar sa?kishi da bakin ciki su ka
taru su ka ma sa malulu kasan makogaro.
Da sauri ta yunkura za ta bude mota ta na
Suraj!
Khalid ya sa lock tare da fadin idan
ki na san kanki da arziki kar ki fita Hajara!
ta juyo a fusace ta ce Khalid kar fa ka kai
ni bango!
Ka kusa kai ni bango!
Idanun sa
sun fara kadawa suna ja,lalle fadan rashin
gaskiya.
Rai bace ya ce ni dama a bangon
na ke,ga shawara ta kar ki fita,idan kuma ki
ka fita zaki sa na yi abunda daga ni har ke
za mu yi danasani,i tell you!
Rai bace ta ce
zan fita,ka yi duk abunda ka ga dama,idan
har abunda ka yi jiya be hana Suraj kara
zuwa waje na ba,to babu abunda za ka yi
ya hana shi,no way!
Ya saki murmushi tare
da fadin way!
Yayinda ya bude motar,ya ce
as u wish.
Ai kuwa sai ta fita.
Khalid ya
girgiza kai tare da fadin dax it!
Da ba ki fita
ba Hajjo,wit d feelings am having ryt now,I
don’t knw wat am capable of.
Fitar ta ta karasa wajan Suraj ta na dan
Allah ka yi hakuri,ban san za ka zo ba.
Rai
bace ya ce wayar ki fa?
Me ya sa ba ki
dagawa?
Ta ce wlh ya na jaka ban
san….ganin Khalid gefen ta,ya sanya
hannun shi cikin na ta ya sa ta
daskarewa,za ta fincike da karfi sai ta yi
tuntube,da sauri ya dago ta ba tare da bari
Suraj ya gane tuntuben ta yi ba,ya hada ta
da jikin sa,ya yi hugn din ta kam a jikin shi.
Daga ita Har Suraj ba wanda be yi mutuwar
tsaye ba!
Kwakwalwar ta daskare,ji ta yi
kamar zuciyar ta ta daina bugawa…ta
yunkura da niyar kwacewa,Khalid ya ruke ta
kam,ya kalli Suraj ya ce she mine,stay
away!
Suraj ya gyada kai tare da fadin na
gane,kar ka damu,ya juya zai shige motar
shi,Khalid ya saki Hajjo ta daga hannu ta
sauke kan kuncin shi,ji ka ke tas ko
motsawa be yi ba. idanun ta na spark
sanna ta bi bayan Suraj da tuni ya shige
motar sa,ta ce Suraj dan Allah,dan Allah
fito ka saurare ni!
Duk da idanun sa sun yi
jajur,sam ba ya gane komai sai ya
murmusa,ya ce bazan iya ba Hajjo,idan har
zai iya mi ki haka a gaba na,Allah ya kadai
ya san me zai yi a bayan ido na,ni namiji ne
mai kishin kan sa da abunda ya ke so,na
barki lfy,wish you d best in lyf!
Ya tada
motar sa,ta na Suraj!
Suraj!
Suraj!!
Ina
hankalin ya yi gaba,ba ko waiwaye ta na ji
na gani ya fita daga rayuwar ta.
Ta juyo ga
Khalid da ke jingine jikin ta sa motar,ta ce
Khalid na tsane ka fiye da tunanin ka,na
gode da gudunmawar da ka bani a matsayi
na na diya mace!
Ta juya za ta shige
cike,ya biyo bayan ya da niyar dakatar da
ita,amma ina ta shige da sauri.
Ya yi aiken
yara har ya gaji,gashi wayar Sani na wajan
sa bare ya kira shi,dan ya san tabbas Sanin
ba ya nan ne,da ya na nan aiken da ya ke
ta mu su da tuni ya fito.
Da wannan ya
juya ya koma kano,ran sa shi ma ba dadi
ganin halin da Hajjo ta shiga.
Wata daya ba Suraj,duk yanda za ta yi ta ji
daga gare shi ya yanke.
Ta yi kokan har ta
gaji,ita bakin cikin ta zubar ma ta da
mutunci da Khalid ya yi a gaban Suraj,ya
ma zai yi ya ma ta haka,Khalid da ko
hannun ta be taba kokarin rukewa ba yayi
hugn din ta gaban wanda ya ke san ta,ya
ke so ya aure ta tsabar shi bai da adalci!
Kamar Suraj din shi ma Khalid raban ta da
shi wata daya kenan,ya raba ta da me san
ta ba dole ya dauke wuta ba!
Abunda Hajjo
ke fadi kenan duk sanda ya zo ranta,gashi
kuma ya na yawan zuwa din.
Ta yanke
shawarar yin aure da gaggawa ta karbe
diyar ta ko Allah ya raba ta da Khalid ta
huta.
Bangaran Khalid kuwa karfin hali kawai ya
ke,so dayawa ya kan dauki mota yayo
hanyar kumurya sai ya kai rabi sai kuma ya
sake shawara ya dawo.
Ko hanya ba ta
hada sa da asibiti ba sai ya san yanda yayi
ya yi zagaye ya biyo ko Allah zai sa ya sa
ya hadu da Hajjo.
Har cikin ransa missing
din ta ya ke,missing din kallan ta,kamshin
ta da uwa uba fadan su.
Wani sa’in shi
kadai sai a ganshi ya ma murmushi har
dariya ma,toh ya tuno wata rigimar ta sa
da Hajjo,hatta randa ya fara ganin ta tana
fada da dan adaidaita akan naira hamsin ya
tuna dariya ya ke sosai,it appears dat Hajjo
ta shiga rayuwar sa.
Ba kuma mai yawan
tado ma sa da Hajjo kamar Neena,da ta yi
wani abu ko be yi niyar tuno Hajjo ba sai
ya tuno ta,kan ka ce mai sai ga Khalid ya
fara fita hayyacin sa,hankalin Hauwa ya
fara tashi dan ta kasa gane me ke damun
mijin na ta,har ta fara zargin ko rashin
haihuwan ta ne,ita ma ta fara daga
hankalin ta,ta zaunar da shi tai ta ma sa
kuka,ya ce kar ta damu,ba komai amma ta
ki ji,sai kawai ma ta kai korafi wajan
Hajiya.
Hajiya ta yi kiran sa,su ka sa shi a
gaba ita da Jabir a lalle sai ya fada mu su
damuwan shi,Hajiya ta ce ji fa har ya
fada,ko wani abu Hauwan ta yi ma ne?
Khalid ya girgiza kai ya ce lfy lau fa,ita dai
ta damu kan ta,na fada ma ta ba damuwan
ta ba ne!
Jabir ya ce ya za ka ce damuwan
ka ba zai zama na ta ba?
Shez ur wife bro.