Sashe 39
Diya Mace Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daga dayan bangaran ta ce
haba ai kuna nan rai na,ni fa ance da ni an
sake venue din walimar Aysuh da ke jiya
ban sami daman zuwa ba,dan Allah taimaka
ki fada min….cike da Mamaki Hajjo ta ce
walima?
Walimar me kuma Ayush ta ke?
Kai Hajara!
Yusrah ta fada daga dayan
bangaran,ki na nufin ba ki san bikin Ayush
ake ba?
Ina amintar ta ku?
Duniya da
alkawari kuwa….?
Ganin yanda Yusrah ta yi
reactn Hajjo ta yi saurin yin kwana,ta ce no
ban san da walimar bane,amma ma na san
da biki,da ke na yi nauyi shi ya sa ta ke
boye min.
Yusrah ta ce yanzu na ji
batu,bari na kira wata kawar ta mu na ji
toh.
Su ka yi sallama ta aje wayar.
Hajjo ta
dade ta na jinjina maganar,Ayush?
Ayush
kuwa?
Ayush din ta?
Ta dai san Ayush ta ja
baya da ita,amma ba ta san abun ya kai ga
haka ba.
Kasa hakuri ta yi,tai ta gwada
numbar Khalid ba ya shiga,kawai sai ta
shirya,ta ce da Hauwa bari ta dan je ta
dawo.
Hauwa na be kamata ta fita ba a
yanayin da ta ke ciki,ga kuma hadari na ta
haduwa.
Hajjo ta ce ba nisa za ta yi ba,kar
ta damu garau ta ke.
Kai tsaye gidan su Ayush ta je,ganin
mutane a waje,ga motoci ya tabbatar ma ta
amarya ake jira a tafi wajan walima.
Gidan
ta shiga tana tambayar Aysuh,wata kanwar
ta ce ta gano Hajjo,ta ce laaa Anty Hajjo,ai
ban gane ki ba da.
Ita ta kai ta inda akewa
Ayush make up,an gama ma ta kenan sai
ga Hajjo gaban ta.
Ta yi kyau sosai, Ganin
ta Ayush ta ji wani iri,kunya ta rufe ta,ta ce
da jama’ar wajan su dan ba ta
wuri,kawayen su sai yiwa Hajjo biki su
ke,wai bikin Ayush guda sai yau ta ke
zuwa.
Bayan kowa ya watse daga Hajjo sai
Ayush,Hajjo ta ce Ayush,ina zumunci?
Lefin
me na mi ki haka?
Bikin ki Ayush ki kasa
fada min?
Abun ya kai haka?
Idanun ta sun
yi rau,ta ce ban san da wani baki zan baki
hakuri ba Hajara,ban san da wani ido zan
kalle ki ba,ba yanda zan yi ne.
Hajjon ma
kwalla ne ya cika idanun ta,ta ce y?
Saboda me ya sa?
Kin fitar da ni daga cikin
yan uwa da abokan arziki?
Is dat y?
Ayush
ta girgiza kai.
Hajjo ta ce den y?
A sanyaye
ta ce saboda mijin da na aura ne….Hajjo ta
kasa fahimtar ta,ta ce kamar yaya mijin da
ki ka aura?
What bussiness do i hav wit
him?
Shi ya ce kar ki yi zumunci da kawar
ki Hajara?
Ta yi saurin cewa no ba haka
bane!
Wata yar budurwa ce ta leko ta ce
Ayush tin dazu fa Su Ya Suraj su ka zo,ya
ce ki fito!
Ayush ta gyada ma ta kai.
Kamar
blow haka abun ya bugi Hajjo.
Sai a sannan
ta gane komai,hw can she blind?
Ta kasa
ganewa tintuni!
Ta na murmushi ta ce
Suraj?
Suraj ki ka aura Aysuh?
Dama shi ne
Crush din na ki?
Shi ne cousn din na ki da
ki ke matukar so?
Ayush ta gyada kai
hawaye na zuba daga idanun ta.
Hajjo ta ce
oh my God!!
Da na yi making mistake of my
lfy!
Ashe soyayyar Khalid ba karamar
alkhairi bace a gareni!ta yi hugn din ta,tana
mumu me ya sa baki fada min ba Ayush!
Me ya sa.
Ayush ta ce saboda ke kawata ce
Hajjo,kuma ke ya ke so ba ni ba tym din,i
can’t jst hurt you!
Hajjo ta ce gwara kin yi
hurtn kan ki Ayush?
For you
information,wallahi ban taba jin soyayyar
Suraj cikin rai na ba,I was doing it for u
mumu!
It was all for ur sake!Duka su ka sa
dariya,budurwar ce ta kara dawowa,kafin ta
yi magana Hajjo ta ce gata nan,pls a yi
hakuri.
Ta ce da Ayush ina ne wajan bikin?
Ayush ya ce ta yafe ma ta wlh ga hadari ga
tsohon ciki!
Hajjo ta ce wlh babu abunda ya
isa ya hana ta zuwa auren Ayush da
crush,so kawai ta fada ma ta,ta na fada ma
ta,Hajjo ta taya ta share hawayen
fuskarta,su ka fito.
DIYA MACE
Tin shigar ta mota Aysuh ke kokarin
gayawa angon na ta suna da babbar
bakuwa,amma ina mitar ta ki fitowa da wuri
ga hadari da ya ke ta ma ta ya ki bari ma
ya ji,dan haka sai ta yi fushi ta ma sa
banza.
Sai da su ka shiga su ka zauna a
dakin taron sannan Hajjo ta sami damar
karasawa a na ta motar.
Har ta fito sai ta
tuno alkawarin da ta tabawa yiwa Suraj,ta
ga lalle tin da Allah ya nuna ma ta
ranar,dole ta cika,dan haka sai ta dauko
ajiyayyar lapcoat din ta da ke cikin mota,ta
sanya.
Tin da ta shigo ya ke kallanta,ba komai ne
ya ja hankalin sa ba sai lapcoat din da ya
gani sanye jikin ta,haka ma dayawa daga
cikin jama’ar wajan kallan ta su ke,mace
mai tsohon cikin da ke rinjayar ta dan
girma,ta na taku da kyar ga lapcoat ta
daura,likitocin da su ka gane ta kuwa
dariya kawai su ke,dax Doc Hajara for
them,komai na ta da gaske ta ke yi.
Suraj
was lyk wacece wannan?
Maganar sa da
Hajjo ce ta fado ran sa,lapcoat?
Sanya
lapcoat ranar bikin sa?
Mutum daya ce da
wannan aiki!
Ya juya ya kalli amaryar sa da
alamar tambaya,murmushin da ke fuskar ta
ya gasgata ma sa Hajjon ce ba kowa.
Kai
tsaye wajan ango da amarya ta nufa,ta isa
gaban su Suraj ya dara tare da Fadin dax
Hajjo for us! kin dai sa hankalin ki ya
kwanta!
Duka dariya su ka sa,da ke ya taba
bawa Ayush lbryn sanda suna shawarar irin
shigar da za su yi.
Hajjo ta ce ana bikin
Doctors ai ban yi adalci ba idan na kasa
cika alkawari.
Suraj ya gyada kai,ya ce
yes,thank you for dat,amma you tooo
heavy,ya kamata ki koma gida kar ki haihu
wajan bikin doctors!
Ayush ta ce menene
ciki?
Gwaggaro za mu aje mu karbi dam
bebyn mu.
Duka dariya suke,Hajjo ta tsaya
tsakiyar su da tambatsatsen cikin ta aka
mu su hoto,sannan ta mu su sallama da
fatan alkhairi,zuciyar ta fari fat da annuri ta
baro wajan.
Tana shiga gida gaban ta ya fara
faduwa,Khalid jingine jikin motar
Hauwa,kallo daya za ka ma sa ka tabbatar
da bacin ran da ke tattatare da shi,ya cika
yayi fam dawowar Hajjo ya ke jira,tin
dawowar sa da ya ga ba ta nan gaba daya
hankalin sa ya gama tashi,gashi ba ta daga
waya.
Gefe ta faka,ta fito da fa’ar ta ta ce
sannu da zuwa…bin ta yayi da kallo ya
tabbatar da lfyn ta lau,fuska tsuke ya ce ke
ce da sannu ke da ki ka fita bayan kin san
na hana tsabar ba ki san ciwan kan ki ba!
Nxt tym idan za ki fita ki aje min ciki na a
gida sai ki je duk inda za ki!
Ban mukullin
motar!
Rai ba dadi ta mi ka ma sa,tare da
fadin ka yi hakuri!
Banza ya ma ta,ya shige
ciki ta na biye da shi,sai shunan sa ta ke
da baki,ta na fadin masifaffe kawai!
Da su
ka shiga ciki ya juyo ya ce mekika ce?
Ta
ce ah ah ba magana na ke ba!
Cikin takaici
ya ce ina ma ki je?
Ta ce wlh bikin Ayush
ake,yace wacece Ayush?
Ta ce kai Khalid
kawar tawa ka man ta?
Aysha?
Ya ce
cousn din tsohon saurayin ki?
Ta ce yauwa
Suraj din ma ta aura…WHAT bikin tsohon
saurayin ki ka je!
Hajjo ta ce Khalid!
Ina ya
hau ta inda ya ke shiga ba tanan ya ke fita
ba,gaba daya ya masife ta tsaf!
Kafin ya
haye bangaran sa,sai ga Hauwa ta fito
ganin Hajjo tsaye ta kuma jiyo masifar
Khalid din ta ce lfy kuwa Hajjo?
Hajjo ta ce
wannan masifaffan mijin na ki ne ke masifar
rashin gaskiya.
Hauwa ta ce ahh ran maza
ya baci,aje a lallabo shi.
Hajjo ta tabe baki
ta ce caf bar ni na ji da kai na kin ji,can ma
sa,sai dai ke ki lallabo shi din ba dai ni ba.
Hauwa ta ce ah ah wane ni,ban shiga
wannan fadan Hajjo.
Hajjo ta ce toh ya je
can ya karata,ina jin dan ciwo kadan,bari na
je na kwanta ko zai lafa.
DEDICATED to The Women Of Virtue
(group)
[7/25, 6:15 PM] Salmah Ateeku: [2:35pm,
6/14/2015] Khadija Sidi: DIYA
MACE
Hauwa ta ce ko dai abun ne?
Tana tafiya
Hajjo ta ce ah ah,da saura dai,kawai ban jin
dadi ne.
Ta shige ciki Hauwa na ma ta
sannu.
Da aka zo cin dinner Hajjo ba ta fito
ba,haka ma Khalid da ke fushi.
Da ke
Hauwa ta san haka sai su ka ci abuncin su
ita da Neena.
Sai da ta gama ta leka
Hajjo,sai ta ga ta na bacci,ta kyale ta ba
tare da ta tashe ta ba.
Garin yayi baki
matuka,hadari ya hadu sai walkiya,dan haka
Hauwa da Neena ma da wuri su ka yi
kwanciyar su.
Cikin bacci ta ke jin ciwan na tsikarar ta
sama sama,tin tana iya jurewa kamar a
mafarki,abu ya zama unbearable har sai da
ta farka,ta tashi zaune cikin zufa,sai da
ciwan ya lafa sannan ,ta duba agogo ta ga
karfe tara na dare.
Tashi ta yi ta watsa
ruwa,ta sanya wata rigar ta iyaka gwiwa,ta
koma ta kwanta.
Ciwan be kara motsa ma
ta ba sai kusan wajan goma,one hour
interval kenan,da ta ga haka ta tabbatar
naguda ta ke,amma ta san da saura,za ta
iya kaiwa ma zuwa asuba.
Sai ta saki jikin
ta ba ta kira Khalid ba,shi da ma ya ke
fushi da ita ta ma kashe wutar dakin dan ta
san ba shigowa zai yi ba.
Haka ta yi zaman
ta,tin tana kan gado sai ga ta ta sauko
kasa,wato ya kara motsa ma ta kenan.
Khalid kwance bisa gadan sa,ya na so ya
kaurace Hajjo yau dai daya,amma abu na so
ya gagare shi.