Sashe 53
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
"Mamy nifa na gaji da 'bata kud'i na Akan wannan mutumin" Faisal ke wannan maganar
Kama hab'a mamy cike da mamaki tace "Kaci gidan ku" had'e da masa dakuwa.
"Yanzu Kai Faisal rashin hankalin naka ya Kai haka? Ubankane fa duk lalacin sa, ni na d'auka kayi Dana sanin abinda ka aikata Ashe ba haka ba, ka godewa Allah ma da ya kowa abun da sauki da yanzu Ana irga kwanakin da ka mutu, daba don Allah yasa yaran basu da gata ba wallahi na tabbata da yanzu baka raye"
"Mamy dama tun chan kwanakin mutuwa ta basu yi bane, Kuma wallahi ko kad'an bana Dana sanin abinda na aikata, Ban so hakan ba, naso da shi d'in ne ya mutu ko hankali ya zai kwanta"
Tasss Tass Mamy ta shafa Masa maruka har sau biyu, rike kuncin sa yayi Yana matsar kwalla.
Mikewa Mamy tayi Tace "Ka fice min daga gani Kar Kuma na Kuma ganin ka anan, Kan kazo ka karasa min shi"
Faisal kwallon mahaifin sa yayi da yake kallon su, cike da hawaye a idanun sa, Murmushin Takaici Faisal yayi kana yace "Mamy mari na kikayi? Akan mutumin da bai damu dake ba, mutumin da bazai San mutuncin ki ba? Shin kin San irin bakin cikin da muke ciki da ni da Yan uwana Akan irin abubuwan da yake aikata Amma ke sabida.......... " Shiru yayi ya kasa karasa maganar kallon mahaifin nasa ya Kuma yi ya fice yana matsar kwalla.
"Zainabu!!! A hankali cikin sanyin Murya taji ya Kira sunan ta, da sauri har kafarta na hard'ewa ta nufi inda yake tana tambayar sa "Malam wani abun kake buka ne?"
Kai ya girgiza mata alamun a'a cikin Muryar sa Wanda baya fita mai kyau yace "Da baki mare shi ba sabida duk abinda yake fad'a gaskiyane, na kasa Mai son zuciya da son Kai, ban damu da kowa ba, ban damu da komai ba in dai zan samu abin da nake so...... " Ajiyar zuciya yayi Mai d'an tsawo kana yace "Na cutar dake da ke da 'ya'yan mu, ban kasance miji na gari ba sannan ni ba Uba na gari bane da ko wani yaro yake fatan samu, ki yafe min Abu, Dan Allah"
Cikin muryar kuka Tace "Na yafe maka mallam, dama ban rike ka a Raina ba irin wannan ranar na ke jira Wanda zaka gane koren ka kuma kayi Dana sani , Alhamdulillah Allah nagode maka" ta karasa maganar tana kallon sling na d'akin tana matsar kwalla.
Faisal da dawowar sa Kenan ya manta wayar sa , yaji dukkanin maganar da suke Yar karama tsaki yayi a zuciyar sa yace "Yanzun ma tuban muzuru ne don dama halin sane" kofar ya bud'e ba tare da yayi sallama ba ya sa kai ya shige,Mamy da Malam Hassan duk suka kalle shi,kawar da kansa yayi kamar baiga kowa a gun ba, ya nufi inda wayarsa take ya sa hannu ya d'auka sannan ya fice, girgiza Kai many tayi a zuciyar ta Tace "Allah ka shirya min yaran Nan" kwasam Ayrah ta Fad'o mata a rai mikewa tayi ta fice ta samu d'an corridor ta zauna tana kuka mai cin Rai, tana Jin zuciyar tana mata zafi,tana addu'ar Allah ya bayyana mata Yar ta,ko da kuwa gawar tane,sai da tayi mai isarta kana ta koma ciki.
Soyyaya ce Mai karfi ta Shiga tsakanin Abdallah da Mardiya musamman ma Mardiya da take ji baza ta iya Rayuwa babu shi ba, don ta shaku dashi.
Adnan na bawa Ayrah duk wata kulawar da miji ke bawa matar sa, tasan tana son Adnan Amma da zaran ta bar gidan dole ne ma ya sake ta taya ma Za'ayi ka 'boye Mutum har na tsawon watanni 8?
Mardiya da Abdallah na hango a wani d'an madaidaicin shopping complex , Hirar su suke suna d'aukan abinda suke so kana ganin su kasan masoyan Nan suna suna cikin farin ciki, Bayan sun gama suka nufi inda zasu biya kudi, Mika mata wayan sa yayi Sabida ya samu damar ciro wallet d'insa.
Tana rike da wayar a hannun ta yayin da take Danna wayarta da d'ayan hannun ganin ana ta Kiran sa Tace "Baby ana ta Kiran ka fa" a Shagwab'ance tayi maganar ba tare da ya kalle ta ba yace "wane ne?"
"Adnan"
"Bari in na gama zan kira sa"
"Okay"
A dai dai nan ya gama dasu suka nufi hanyar fita,Yana gaba tana biye dashi,booth ya bud'e ya sa kayan dake hannun sa.
Mardiya na tsaye tana kallon sa ji take kamar ta sace shi,Jin Shigowar message yasa ta kalli fuskar wayar nasan,zaro Ido tayi ta bude sakon, kasantuwar wayar ba Key, sai da ta gama karanta sakon tayi saurin fita a ciki,tayi kokari dai dai ta kanta.
Sau biyu yana Kiran sunan ta Bata ji ba,a d'an razane ta amsa da ya Kira sunanta a karo na uku,cike da kulawa yace "Lafiyan ki kuwa?"
Turo baki tayi Tace "Bana jin dad'ine"
"Ban gane ba yanzun Nan fa lafiyar ki kalau"
"Uhmn Nikam ka maidani gida"
"Kin fasa cin kifin ne?"
"Eh na fasa ka maidani gida" ta karasa maganar kamar zatayi kuka.
"Ikon Allah,to Shiga muje"
Had'e da bud'e mata marfin motar ta Shiga ta zauna,ganin ya zaga tayi saurin ciro karamar wayarta a jaka ta wurga a Bayan mota, ta yi saurin gyara Zama kana ganinta kaga Mara gaskiya.
Kallon ta kawai yayi ya girgiza Kai kana yace "Baby na Mai abun mamaki"
Murmushi kawai ta masa,suna Isa gida Bata Tsaya Hira dashi kamar yanda ta saba ba, ajiye masa wayarsa tayi,tayi saurin fita,bai Ankara ba har ta isa gate,da d'an karfi yace "Kin manta ledan naki"
"Au Na manta" ta dawo da d'an saurin ta karba had'e da fad'in "Thank you bye" ta shige gida da sauri,ya d'anyi Jim yana tunanin canzawan ta, kafad'ar Sa ya d'aga kana ya Shiga,Yana tada motar ya bar wajen,hannun ya sa d'auki wayar sa ya Shiga dialling number Adnan.
Da sauri ta Shiga cikin gida bata ma lura da Haisam da ke zaune a parlor ba ,shi Kuma tab'e baki yayi ya girgiza Kai ya cigaba da danna wayarsa,tana Shiga d'akin ta yatsar da ledojin da jakar dake hannun ta kana ta cire gyallen dake Jikin ta,Zama tayi a bakin gado kana ta Kara wayar ta a kunnen ta.
Ta dad'e a haka kana Naga ta miki zumbur ta d'auki jakar ta da mayafinta ta yafa ta fita da sauri, Haisam da Ma'isha ta hango Amma tayi kamar bata gansu ba tayi ficewar ta da sauri had'e da d'an gudu.
Ma'isha Tace "Ita kuma wannan fa?"
Hararar ta yayi kana yace " miko mini takalmin ki na rike miki Naga Alama sun miki nauyine sai kije ki tambayeta" dariya kawai tayi.
Mardiya kuwa motarta ta fad'a tun Kan ta Isa gate take Masa horn, da sauri ya bud'e don ya razana sosai, tana fita daga gidan ta Kara gudun motar.
Su Mardiya ko ina za'a je, me take Shirin aikatawa oho?
________________________
Kumin afuwa mun koma school shiyasa kuka jini shiru, Amma Alhamdulillah yau muka Gama exam.
Please comment and share.
Milhaat Ce
Yar Terawa.
79&80
Continuation..............'''
"Yane abokina"
"Dallah Malam ina ka ajiye wayar Kane ina ta Kiran ka Amma baka d'aga ba, Ina ka Shiga ne?"
" Afwan mun fita da baby ne ya ake cikine? "
" Baka ga sakon da na tura maka ba"
"A a ban gani ba Wallahi, dake wayar bata hannu na"
Waro Ido yayi yace "Ban Gane ba Abdallah a hannun wa wayar take?"
"Mardiya ce fa ta rike min wayar ne"
"Innalillahi Shikenan asiri na ya tonu idan har mardiya taga sakon Nan don Wallahi nasan baza ta rufa min asiri ba"
"Wai me ka turo min ne duk Naga ka Riki ce?"
" Ka duba ka gani please ta bud'e ko bata bud'e ba"
'dan cire wayan yayi daga kunnen sa ya duba, Murmushi yayi kana yace "ba a bud'e ba ka kwantar da hankalin ka bata gani ba"
Wani ajiyar zuciya ya sauke kana yace "Alhamdulillah dama Ayrah ce ba Lafiya nake so ka kawo Mana maganin zazzabi please"
" Okay bara na je na sayo, yanzu zan Shigo gidan"
" Okay" a tare suka katse wayar.
Direct police station ta nufa, tana parking da saurin ta ta fito tana gudu ta Shiga, Police din dake Kan canter har ya tsorata sabida irin gudun da ta Shigo da dashi leka Bayan ta yake ko wani ne ya biyo ta yayinda mardiya Kuma sai faman haki take kamar numfashin ta zai d'auke, sai faman kallon ta yake Yana kifkifta Ido yace "Madam Lafiya wa ya biyo ka?" Da Yar hausar sa da bata gama nuna ba .
Murya na rawa ta fara magana "Qawata wacce ake nema kwanaki ba a ganta ba naji labarin inda take"
"To yallab'ai wani kawarki Kenn....... " Bai karasa maganar ba sai ga shigowar DPO Sara Masa yayi had'e da bankare kirjinsa Kallo d'aya ya Masa yace "relax" maida kallon sa yayi ga Mardiya yace Wace ce kike magana akai sannan ya sunan ta"
"Ayrah..... Ayrah Alhassan" zaro Ido yayi had'e fa fad'in " kin tabbatar da abinda kike fad'a?"
"Eh na tabbata"
Maida kallon sa yayi ga Police din kana yace "Take her statement, Sannan ku shirya don dani za a fita"
Sara Masa yayi had'e da fad'in " okay sir"
Nan ta Basu dukkanin details din, dama ta bar karamar wayar tane a cikin motar Kuma wayan is on call taji maganar da suke, Luckily ya sa wayan a handsfree hakan yasa taji dukkanin maganar da suke.
Number ta bawa Police din don yin tracking ai kuwa ba a d'au lokaci Mai tsawo ba aka gano inda Abdallah yake Nan da Nan suka Fara binsa a sace, da motar Ayrah sukayi amfani sabida bai santa da wannan motar ba, Bayan Abdallah yayi horn a gate d'in ba d'au lokaci ba Adnan yazo ya wangale Masa gate d'in, Yana Shiga tun Kan ya rufe kofar motar Mardiya ta sa Kai cikin gidan nan da nan polisawa sun fi biyar suka sauko daga cikin motar dukkanin su day bindigogi , Suna pointing din Adnan.