Sashe 5
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Daddy ne ya yanke Masa zancen yace "Ya Isa ya Isa, yanzu sai ka wuce muje Masallaci idan muka dawo sai ku cigaba da musun naku, kema ki wuce kije kiyi sallah"
Ta amsa da "To daddy sai Kun dawo a Mana addu'a"
Ya amsa da to ba tare da ya waigo ba,cikin gida ta wuce su Kuma suka wuce Massallaci"
A parlor ta tarar da Mummy da Umma, mummy na ganin ta tace "daga zuwa aika Ma'isha sai ki zauna abunki?"
"mummy ya Haisam ne da surutun sa"
"Da surutun ku dai, ina sauran kayan Nan kike ajiye su?"
" Yana part d'in su Umma, na d'auko ne?"
"A a bar su kawaii d'auki wannan d'in ki Kai su Chan"
Ta amsa da to had'e da d'aukan sauran kayan ta wuce dasu part d'in su Haisam, Umma ta rufa Mata baya.
A chan Ma'isha tayi sallar maghrib da Isha, Haisam da daddy tunda suka fita basu dawo ba har Sai da aka yi Isha suka dawo gida.
Mummy na ganin su Tace "Alhamdulillah to ba komai nasan yanzu bani kad'ai bace a gidan"
Murmushi daddy yayi ya ce "Toh me Kuma ya Faru rankishidad'e?"
"Duk fita kuka yi kuka barni Mana ni kad'ai kamar mayya"
"Ahh ina su Ma'ishan suke?"
"Tunda nace ta Kai Mata Kaya shiru kake ji ba ta dawo ba"
Yar karamar dariya yayi yace "Ai Ma'isha ta iya zuwa aika, Haisam je ka kirawo min ita"
Ya Mike Kenan ya hango shigowar su yace "Daddy ai ga sunan ma sun shigo" ya koma ya zauna.
Girgiza Kai yayi yace "Wato shine kuka bar min Mata ita kadai ko?"
Murmushi Ma'isha tayi Tace "Daddy wallahi Hira muke tayi muna kallon zee world bamu San lokaci ya tafi har Haka ba"
"To kun kyauta, Hajiya yunwa fa nake ji"
Mummy mikewa tayi Tace "Muje Dining dama dazu na kirb'a sakwara na sa a food flask"
" Yauwa Yar Albarka na" ya Maida kallon sa ga Haisam yace "Son muje ko?"
Mikewa yayi ba tare da yace komai ba ya bi bayan sa, Ma'isha hannun Umma ta rike tace "Umma muje"
Mummy Tace "Shikenan nikuma an yaye ni ko?"
Dariya kawai sukayi suka nufi dinning suna cin abinci suna hira har suka gama, bayan sun gama ci Haisam yayi musu Sai da safe ya koma part d'in su, Umma da Mummy da Ma'isha a parlor suka zauna suna Hira a yayin da daddy ya shiga bed room dinsa, sun dad'e suna Hira har karfe 10 ta wuce Umma sai hamma take cikin muryar bacci Tace "Ni ina gani zan wuce bacci nake ji sosai ga gajiyar da muka kwaasa d'azu"
Yar karamar dariya mummy tayi tace "Ni kaina baccin Nan nake ji muje na d'an taka Miki"
"To Shikenan" mikewa Umma tayi had'e da Mika tana ambaton "La'ila ha illallalah Muhammaddar rasulullah"
Ma'isha cikin muryar shagwa'ba tace "Umma zan biki mu kwana tare please"
Murmushi tayi Tace "To Muje daughter" riko hannun ta tayi sukayi wa mummy Sai da safe suka fice, mummy Murmushi tayi ta girgiza Kai ta shige d'akin ta.
WASHE GARI
Bayan sun idar da sallar asuba Ma'isha ta dawo part d'in su, Kai tsaye d'akin ta tashiga ta yi wanka sannan ta fito don Taya mummy aiki a kitchen, Tana Shiga kitchen ta tarar da mummy juya ruwa a flask.
"Mummy ina Good Morning"
"Ahhhh 'yar Umma har Kun tashi?"
Murmushi tayi Tace "Eh mummy"
"To ya kuka tashi,ya Umman taku?"
"Lafiya Lau Alhamdulillah"
"Amma meyasa baki tsaya kin tayata aiki ba Kika dawo?"
"Itace Tace na dawo, shiyasa Kuma Kinga , zamuje school, bara nayi wanke wanken"
"A'a ki bari yarinyar nan zata Zo ta yi kije ki samu ki shirya naga har kinyi wanka je ki kawaii ki shirya"
"mummy tun yanzu? Karfe 6 fa"
"Ki dai sake dubawa 6:30 ne"
Agogon bangon dake manne a kitchen d'in tace "Gaskiya lokaci yana gudu Bari naje na sa uniform"
"Okay"
Ta fice a kitchen d'in
Bata d'auki lokaci mai tsawo ba ta dawo, a lokacin bakwai har ya wuce, a dining room ta tarar da mummy da Daddy bayan sun gaisa ta karya, a gaggauce ta fice tana musu sai ta dawo, inda ake parking mota ta nufa, ta tarar da driver da Haisam suna Hira cikin girmamawa ta gaida driver kana ta maida kallon ga Haisam tace "Good Morning Yaya"
Murmushi yayi yace "Morning"
Duk suka shige motar suka, ba su tsaya a ko ina ba sai makaranta.
Haka rayuwa ta kasance wa ma'isha da Haisam a tare suke zuwa school Kuma su dawo a tare, sun shaku sosai haka ma mummy da Umma kusan komai tare suke, sannan daddy yana iya bakin kokarin sa wurin ganin ya cika alkwarin da ya d'auka wa Haisam, duk abunda yake so yanayi masa, a hakan har suka rubuta WAEC and NECO d'in su Kuma Alhamdulillah paper su duk yayi kyau.
Daddy yayie matukar farin ciki hakan yasa bai 'bata lokaci ba wurin yi musu registration na JAMB ba,Kuma Alhamdulillah sun ci yanda a ke bukata duk su biyun a gombe state University sukayi(GSU) applying,suna zaman jiran admission.
Da gudu ta shigo ta murna had'e da tsalle tana Kiran sunan Daddy da Mummy, Mummy dake kitchen ita da Umma cikin Sauri suka fito a tare sukace "Lafiya? Me ya faru?"
Tambayar su yayi dai dai da lokacin da Daddy ya fito cikin Sauri daga d'akin sa, yace "Ma'isha me ya faru?"
Sai tsalle take Haisam kusa hard'e hannu yayi Yana kallon ta, Umma Tace "Kai kunci gidan ku ana muku magana baza ku amsa ba?"
Da gudu ta rungumi Umma tace "Admission ya fito kuma duk mun samu"
Girgiza kai daddy yayi yace "Dad'i na dake ba a raba ki da shirme wallahi, shiyasa Kike Mana ihu a cikin gida?"
" Daddy ai Dole ni da Yayana mun samu admission a department d'in da muke so"
Umma Tace "Masha Allah, kice yanzu muna da Doctor da Kuma pharmacists a gida"
Ta amsa da "Insha Allah"
Mummy maida kallon ta tayo ga Haisam cike da kulawa Tace "Son ya naga Kai baka tsallen? Ko bakaji dad'in admission d'in bane?"
"a'a mummy kawaiiii...... "
Daddy ne ya katse shi yace "Toke Banda abunki hajiya Ma'isha tayi Shima yayi ya za a banbanta yaro da babba"
Duk dariya sukayi, ya d'aura da fad'in "Allah ya taimaka, Haisam yaushe zaku karb'o admission d'in"
" Ai daddy mun karb'o"
"Sharp sharp Kenan, anyways congratulations to you both"
A tare Ma'isha da Haisam suka amsa da "Thank you daddy."
"Emmm yanzu abunda za'ayi ku biyuni sai muyi maganar kud'in registration d'in don Ina so a Fara Lectures daku" ya wuce d'akin sa su biyun suka bi bayan sa mummy da Umma Kuma suka koma kitchen.
Daddy ya Basu dukkanin kud'in da suke bukata,washe gari a tare sukaje sukayi registration tun safe suka fita basu dawo har sai dab da magrib a gajiye suka dawo,hakan yasa dawuri sukayi bacci.
Bayan sun gama registration,suka Fara Lectures d'insu yanda ya kamata.
Daddy na gani zaune a office, kwankwasa kofar da akayi ne yasa ya d'ago kansa yace "Come in" sannan ya cigaba da rubuce rubucen da yake, Jin an shigo ya d'ago kansa don ganin Wanda ya shigo Murmushi yayi yace "Bismillah zauna"
Ba musu mutumin ya zauna, hannu ya Mika Masa suka gaisa, mutumin ne ya ce "naji Labari kaje gida har Sau Uku baka sameni ba, gashi kuma ban Sanka ba"
"eh hakane kamar yanda nace maka a waya wata magana nake so muyi da Kai Mai muhimmanci, shiyasa ma kaga na takura kazo office Dina"
Murmushi yayi ya gyara Zama yace "Business ne Kennan, kasan na dad'e ina so na fara business da company ku Amma Allah baiyi ba"
Daddy yace "Malam Hassan zamu Zo Nan d'in ma Amma kamun Nan....."
Wayarsa ya zaro a aljihun gaban rigar sa gallery ya shiga ya Mika Masa wayan yace "ko Kasan wannan?"
Karb'an wayan yayi ya dad'e Yana kallon sa, a zuciyar sa yace "Wannan kamar Haisam, Kai ba shi bane ya akayi ya Zama Haka maybe kamane"
A bayyane Kuma yace "Yallab'ai ban sanshi ba Gaskiya" ya Mika Masa wayan, Kan wani hoto ya koma ya Kuma Mika Masa wayan yace "Wannnar fa da fatan ka gane ta?" Yana karb'an wayan yana ganin Hoton a raza ya Mike hannun sa rawa yace "Zainab, wannan kamar Zainab dama tana raye ne, Zainab ce fa matar Yayana ko? Ko dai Kama ne ya naga ta canza?"
_______________________
Please share and comments
Milhat ce
Yar Terawa
🍃 *DANGIN UBANA*🍃
Story & Written
By
Milhaart
Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne.
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.*
Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
Page
11 and 12
Daddy Shima mikewa yayi yace "hakan na nufin ka santa Kenan?"
Malam Hassan Sai kallon sa yake ya kasa cewa komai, girgiza Kai daddy yace "calm down, calm down ka zauna"
Jiki a sanyaye ya zauna Idon sa akan hoton Sai zare Ido yake Yana kallon Hoton, daddy yace "Na dad'e ina neman ka tsoratan da kayi hakan ya tabbatar min da maganar da Zainab ta fad'a min Akan ka gaskiya ce"
Murya na rawa yace "me me me ta taa fad'a maka? Kar ka yarda da ita makaryaciya ce"
"Give a good reason da zan gano cewar makaryaciya ce"
"Ashe dama tana raye ni na d'auka ta mutu"
Maganar da yake ta maimaitawa Kenan.
Daddy yace "Bata mutu ba,ko ince Basu mutu ba,Ashe dama Kaine Wanda yasa aka Kona musu gida ina da labarin gidan ya Kama da wuta nayi iya tunanin Duniyar Nan ya akayi wuta ya Kama,ashe Kaine?"