Sashe 25
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
A tare suka zauna Ma'isha Tace "Mummy ina daddy?"
"Ya fita yaje gidan Abban ku zasuyi maganar zuwa gidan su budurwar Yayan ki"
Ma'isha ji tayi kamar zuciyar ta zata buga,ganin irin kallon da Mummy take Mata tana son gane wani abu tayi kirkirerren Murmushi Tace "Nifa na d'auka Yaya is not serious about her"
"Dama kinsan tane?"
"Eh na santa ita ma a school d'in mu take course d'insu d'aya da yaya"
"Kina so kice min course mate d'insa ce"
"Eh to kusan hakanne Amma fa ba aji d'aya suke ba,sune zasu Gama a shekarar Nan"
"Oh Masha Allah, Yayan naki Kinga na manta kije ki kirashi yazo yaci abinci"
Ta Mike Kenan ta hango shi Yana saukowa hannun sa a manne a kunnen sa yana waya Yana dariya,Zama tayi Tace "Gashi Nan ma"
"Okay"
Sai da ya gama wayar yazo ya ja kujera had'e da fad'in "Barka da Dare Mummy"
"Yauwa Barka son,yanzu nake ce mata ta Kira ka sai ga kanan,waya ake tayi haka da surkuwa ta?"
Murmushi yayi kawai baice mata komai ba, Ma'isha tace "Yaya ina wuni"
"Lafiya Lau princess, pharmacists of the house ya na ganki haka? Baki da lafiya ne?"
"Bacci na wuni yi Yaya"
Mummy Tace "Wai wuni naga Bayan la'asar Kika dawo"
Uhmn kawai Tace ta cigaba da cin abincin,ci kawai take Amma bata jin dad'in abincin Sam kasantuwar bakin ta Duk d'aci,mikewa tayi ta ajiye plate d'in a kitchen kana ta wuce d'akin ta ba tare da tace musu komai ba.
Haisam yace "Mummy Amma baki lura kamar princess na cikin damuwa ba?"
"Gata Nan dai nima na lura da hakan Amma na tambaye ta Tace min bakomai"
Mikewa yayi yace "Bari naje naji ko mene ne."
Bai jira yaji amsar ta ba ya haura sama da sauri, tun daga kofar d'akin yaji tana ta dariya, a hankali ya tura yaga tana waya Zama yayi tana kallon sa Amma Bata kashe wayar ba,ta d'auki kusan 5 minutes Kan ta katsewayar da fad'in "Sorry Love zan Kira ka yanzu"
Haisam ji yayi wani abu ya tokaresa a wuya Ma'isha Tace "Am sorry yaya wallahi Ma'aruf ne yake ta bani dariya"
Cikin rashin Jin dad'in maganar nata yace "Waye ma'aruf?"
"Saurayina man Yaya Wanda yake zuwa gidan Nan"
"Oh that guy? Ni ban San sunan sa ba"
"Ma'aruf sunan sa"
"Ban San me Kika gani a jikin sa ba Ni Sam bai min ba"
"Yaya saurayin nawa ne bai maka ba? Aiko shi nake so Kuma zan aura"
"Hmm lallai gani nake Sam baku dace ba"
Ma'isha wayanta ta bud'e ta Shiga gallery ta Mika Masa wayan had'e da fad'in "have a look"
Karb'a yayi ganin hotunan da suka d'auka tare sauran selfies ne sauran Kuma d'aukan su akayi suna dariya a wurare da dama,sauran gun wurin cin abinci ne da ice cream Rai a 'bace ya Mika mata wayan yace "ba laifi maybe ranar kallon tsoro na Masa,Kuma yana sonki?"
"Eh Mana sosai ma yana sona ga alamu Nan, hotunan Nan da ka gani ai sun Isa ka gane hakan"
"Hakan.......yanzu auren sa zakiyi?"
"Eh insha Allah,daddy ma yace na fad'a Masa ya turo don Yana so a had'a ayi rana d'aya"
"Me za'a had'an"
"My wedding and yours"
Mikewa yayi yace "Yayi kyau"
Ya fice Isha kuwa d'aga kafad'a tayi irin halin ko in kula d'in Nan ta Kira Ma'aruf ya katse kana ya kirata suka cigaba da wayar su.
Haisam kuwa Yana Shiga d'akin sa ya kasa tsaye ya kasa zaune ya rasa dalilin da yasa yaji duk ya damu baya son Ma'isha ta auri gayen Nan, dafe kansa yayi yace "Maybe ko don gayen baya burgeni ne?"
Ya kuma bawa kansa amsa da "Hakanne ma?"
Wayar sa ya d'auka kamar zai Kira Aysha sai kuma ya fasa ya kashe wayar gaba ki d'aya ya kwanta dakyar da makyar kyasa bacci ya sace shi.
*Washe Gari*
Karfe hud'u na yamma,Daddy da Abba suka shirya don zuwa gidan su Aysha , Haisam ke Jan motar yayin da Abba ke gefen sa daddy Kuma yana baya suna tafiya suna Hira har suka Isa.
Kasantuwar an san da zuwan su aka musu iso cikin gidan,Amma Haisam a mota ya zauna ya kira ta a waya suna ta Hira daddy da Abba suka gabatar da Kan su,shima Dad d'in Aysha da kannen sa maza biyu suka gabatar da kan sun,sun fahimci juna sosai kasantuwar Daddy sa nannen mutum ne, sannan basu 'boye musu asalin Haisam ba gudun Kar wani abu ya gifta suce an musu karya, Bayan sunji bayanin su Daddy suka amince da had'in tunda yara suna son junan su babu 'bata Lokaci suka amince da bukatar su, hakan yasa aka sa ranar aure Nan da wata biyu, drinks ne Niki Niki a gaban su daddy da namomin kaji Amma basu tab'a komai ba suka fice.
Haisam na ganin su Daddy yace "habibty ganan su Daddy sun fito zamuuyi waya anjima"
Cikin muryar Shagwab'a Tace "Bazan ganka ba Kenan?"
"Zan dawo anjima insha Allah, bari Muji yanda sukayi tukunna"
"Insha Allah,Mai dad'i ne sabida dad yasan ina son ka,Kuma yana son abin da nake so"
"To Masha Allah,I'll call you later." ya katse wayar.
Su dad kuwa har jikin mota suka raka su daddy hakanne ya tabbatar Masa da cewar bashi da sauran matsala,ai kuwa suna fita a gidan daddy ya Sanar Masa da and ranar bikin Nan da wata biyu, Haisam farin cikin da yake ciki ya kasa 'boyewa, gidan Abba Suka nufa Umma taji dad'i ta wani 'bangaren wani 'bangaren Kuma bata ji dad'i ba Sam,sabida kullum burinta shine Haisam ya auri Ma'isha tayi wa Abba korafi yayi saurin dakatar da ita akan ba a yi wa d'an yau auren Dole.
Shiri suka Shiga yi duka family Ma'isha ma ba'a barta a baya ba,idan tana cikin Mutane ta nuna tafi kowa farin ciki yayin da idan tana d'akin ta Kuma taci kukan ta,son ranta idan ta gama ta wanke fuskar ta.
Yau saura sati d'aya bikin Aysha da Haisam, Ma'isha da Meerah na gani zaune a cikin Masallacin asibiti da alama sun idar da sallar ne "Isha kiyi hakuri Dan Allah, Rana ita yau fa auren su,kema sai da nace miki ki tura Ma'aruf Amma kinki har karya fa kikayi wa Daddy cewar Ma'aruf baya Nan Bayan kuma yana Nan,ban San dalilin ki nayin hakan ba"
" Dalili d'aya ne kema kin sani,Haisam nake so ba Ma'aruf ba"
"Na sani amma ai Haisam d'in aure zaiyi ko?"
"Eh Ana gama auren sa zan fad'awa Ma'aruf ya fito"
"Ikon Allah,to Allah ya nuna Mana"
"yanzu Meerah ya Haisam aure zaiyi fa ko? Kuma wata zai aura bani ba?" Ta fashe da kuka Mai cin raai har Saida sauran staffs d'in suka Fara kallon su rarrashin ta Meera keyi sai da tayi mai isarta ta Mike Kenan ta yanke jiki ta fad'i sumammayi.
____________________________
Please Comment and share
Mihaat Ce
Yar Terawa
🍃*DANGIN UBANA*🍃
Story & Written
By
Milhaart
Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne.
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.*
Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
Page
39&40
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
_Continuation........._ Cike da fargaba da tsoro suka chiccibeta suka kaita A&E (Accident & Emergency) Nan da Nan likitoci sukayi kanta, kwata kwata bata numfashi da taimakon Oxygen ta fara numfashi, Haisam kuwa yazo wucewa ne don duba patient d'insa ya hango meerah na ta aikin kuka, da sauri ya karasa inda suke ganin Isha ce a kwance bata motsi ya birkice Yana tambayar su "Me ya same ta ne?"
Wurin Meerah ya nufa Yana tambayar ta "Meerah what Happened to her? Me ya same ta? Please ki Sanar dani"
Cikin kuka Tace "Yanke jiki tayi ta Fad'i"
Likitane ne ya juyo yace "Dr Haisam, itace sister d'inka ko?"
Cikin rawar murya yace "Eh itace"
"To ya akayi kuka bari har ciwon zuciya ya kamata?"
Zaro Ido yayi yace "What ciwon zuciya dai? But how comes?"
Kafad'ar sa ya d'aga had'e da fad'in "I don't know, thank goodness ma ta samu kulawa cikin gaggawa da an rasata Kai ma kasan irin wannan lokaci d'aya mutum yake mutuwa ko Kuma ya kamu da mutuwar 'barin jiki"
Haisam dafe kan sa yayi ya jaa da baya ya jingina da bango yana kallon Ma'isha da haryanzu oxygen na hancin ta, d'an bubbuga shi likitan yayi kana ya fice dashi da sauran nurses d'in.
Kallon Meerah yayi yace "Dan Allah ki Sanar dani me ke damun Princess nasan kisan komai a kanta sabida kinfi kusanci da ita fiye da kowa"
Kai a kasa tace "Ni ban san komai ba, babu abinda na sani"