Sashe 51
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Girgiza Kai tayi cikin Muryar kuka Tace "Nagode Umma" ta fashe da wani irin kuka, Umma rungume ta tayi tana rarrashin ta, Suma kallon su suke suna jin tausayin ta Amma Banda Haisam ya rasa dalilin da yasa ya ji bai yarda da yarinyar Nan ba, cigaba da cin abincin sa yayi hankali kwance, Roku hannun ta Umma tayi har dining table kaita ta jaa mata kujera ta zauna , sannan ta karb'i jakanta ta ajiye mata daga gefe, plate ta d'auka ta sa mata abinci sannan Tace "kici abinci" ta shafa kanta kana ta koma mazaunin ta, shiru wurin yayi baka jin komai sai Karan cokula, abincin take ci Amma Sam bata jin dad'in da, taci Kad'an kana ta mike had'e da fad'in "Nagode, bari na shiga ciki"
Mummy Tace "Ki samu kiyi wanka sannan ki Dawo ki same mu a parlor ki daina zama ke Kad'ai" cike da kulawa take maganar, Murmushi Mardiya tayi had'e da fad'in "to mummy."
Bayan ta Shiga d'akin ta ruwa ta watsa duk jikinta a Sanyaye , Bayan ta gama ne ta zauna a bakin mirror tana shafa mai, karar wayar ta taji tana ringing, ta duba don ganin wane ne, number ta gani ba suna, tsaki tayi bata d'aga ba an Kira har a karo na uku kana ta d'aga ta Kara a kunnen ta ba tare da tace komai ba daga 'dayan 'bangaren akace "Assalamualaikum"
Murya kasa kasa ta and da "wassalam"
" Barka da war haka Hajiya Mardiya"
Jin an Kira sunanta ta d'an d'aga girar ta kamar yana kallon ta Tace "Yauwa barka dai" tana son gane ko wane ne.
"Suna na Abdallah, abokin Adnan"
Yar karamar Murmushi tayi had'e da fad'in "Oh Abdallah barka kana lafiya, ya gajiyan ku na d'azu Nagode fa"
Shima Murmushin yayi yace "Bakomai, da fatan kina Lafiya?"
"Alhamdulillah"
"Ya aikin? An taso ko?"
"Eh"
"Allah ya taimaka dama na Kira ne naji lafiyar ki"
"Allah sarki Nagode sosaiii"
"Goodnight"
Ta amsa da Night.
"Ayrah Wai meyasa kike da shegen taurin Kaine?"
A tsawce yake maganar kallon sa tayi sama da kasa kana ta kawar da kanta, ajiyar zuciya yayi ya Saira kansa ya lura idan ya mata da zafi bazai tab'a samun kanta ba.
Durkusawa yayi a gaban ta ya hard'e Hannayen sa alamun roko kana yace "Ayrah Dan Allah Dan Annabi give me chance na tabbatar miki da cewar ina son ki, so na Haki ka"
Kallon sa tayi kana ta murmusa Tace "Naji zan amince da hakan Amma ina da sharad'i"
"Ina sauraron ki just name it and Ni zan yi miki shi"
Mardiya na Gama shafa mai simple duguwar Riga ta Sanya a Jikin ta kana ta fito parlor kamar yadda mummy ta umurce ta, hirar su suke hankali kwance, sunayi suna dariya.
Wuri ta samu ta zauna had'e da fad'in "Mummy na d'auka Kun koma gida fa"
Murmusawa Mummy tayi kana Tace "A a yau muna nan, Umman ku ta kafa ta tsare akan dole mu kwana"
"har naji dadi zamu Sha Hira kam"
Isha ta ce "Sai kace dama tana hirar"
" Ina yi man, gashi nazo ayi Dani"
"toh you're welcome"
Haisam zaman ta a gun duk yasa yaji ransa ya lalace mikewa yayi had'e da Mika yace "Nikam zan kwanta, bacci nake ji, sai da safe"
Duk suka amsa da Saida safe, Kallon Isha ya tsaya yi ita ma kallon sa take gira ta d'aga Masa alamun ya dai?
Sai da ya tabbatar hankalin su Mummy baya kansu kana murya kasa kasa yace "I Love You" rufe fuskar ta tayi da tafin hannun ta tana Murmushi, Mardiya kuwa duk abinda suke Akan idanun ta, tsaki tayi Wanda yasa Haisam yayi saurin kallon ta, wani irin Kallo ya mata Wanda yasa tayi saurin kawar da kanta, tana jin kirjin ta na duka uku², Isha ta lura da sauyawan fuskan nasa, cikin sanyin Murya Tace "Ya Haisam what happened?"
Murmushi yayi mata Kana yace " Nothing ki hau online" Yana Kai Nan ya haura sama bai tsaya jin me zata ce ba, bin Bayan sa tayi da Kallo, kana ta maida kallon ta ga Mardiya wacce ta manta kanta tana kallon Haisam d'in, Isha da d'an karfi Tace "Duk maita Mutum wannan halittan ya fi karfin sa" sai kuma tayi kamar ba ita tayi ba, Abba yaji abinda Tace Sarai Amma bai gane da wa take ba, kawai ya batsar.
Mardiya kuwa hararar Isha tayi had'e da mikewa Bata ce musu komai , Babu ma Wanda ya San ta bar gun Isha kuwa Tace a ranta "sai nayi maganin Yar iska dani kike zancen"
Datan ta ta bud'e suka cigaba da chat d'insu da Yayan ta, Yana nuna Mata shi sam Baya son zaman Mardiya a gidan, Isha da itama ranta a 'bace yake da Mardiyan sai ta danne 'bacin ran natan tana ta bashi hakuri.
"Ayrah kinyi shiru? Fad'a min mene ne sharad'in naki?"
"Na'amince zan aure ka"
Wani uban tsalle Adnan yayi yana Fad'in "Yessssssss!!! Yaja yes d'in sabida tsantsar farinciki, ita kanta Ayrah abinda Adnan d'in yayi ya bata dariya, sai taji ya burge ta, matse dariyar tayi Tace "Not so soon, Kar kayi farin ciki tsaya kaji sharad'ina tukunna"
Zama yayi a gefen ta Yana kallon ta yace "Uhmnn, ina jinki"
"Zaka barni na koma gida daga nan sai muyi auren mu"
Murmushin gefen baki yayi kana ya mike yace "Zaki koma gida Amma Nima kiji nawa sharad'in"
Tana kallon sa don Jin me zai ce.
_______________
Toh fans me kuke ganin Adnan me zai bukata daga gare ta?
Ina jiran amsoshin ku.
Please comment and share fisabilillah.
Milhaat Ce
Yar Terawa
75&76
'''Continuation.........''' sai da ya Kai bakin kofa yasa hannu ya bud'e kofan kana ya waigo ya kalle ta, Murmushi yayi yace "Zaki Koma gida a matsayin Mata ta, idan kin amince ki same ni a d'akina, and kir ki wani damu da batun waliyi, Zanyi handling na komai" ya fice kana ya rufe Mata kofar , duk da ya fita Amma baki a bud'e take kallon kofan, tana mamakin karfin Hali irin nasa.
Zama yayi yana jiran ta Amma shiru har bacci yayi awun gaba dashi, alarm d'insa ne ya buga na karfe 5 ,jaan wayar yayi ya kashe kana ya Shiga ban d'aki ya d'auro alwala ya tada sallah , Bayan ya idarne ya Koma baccin Sa.
Ayrah kuwa kasa bacci tayi tana ta kuncewa da tsakawa ta rasa abinda zatayi, sai da taga wuri ya fara haske ta shige ban daki tayi alwala, Bayan ta idar da sallah, zaune take Akan prayer mat d'in haryanzu dai maganar Adnan ke Mata yawo a kwakwalwar ta, Bayan ta gama tsakawa da warware a bayyane Tace "Zan amince na aure ka, Amma da zaran na fita anan dole ne ka sake ki, in Kuma kaki kotuce zata rabani da Kai"
Kofar d'akin sa ta nufa, ta kwankwasa kofar had'e da kusa Kai ciki, duk zaman ta a gidan bata tab'a zuwa d'akinsa ba, daga d'akin da take sai kitchen, baccin Sa taga yana yi, ta koma da niyar fita Muryar da taji yace "Ina Zaki?" Cikin Muryar bacci ya mata tambayar Nan.
"Na d'auka bacci kake"
"Umm yanzu na farka Shigo Mana"
Kujeran dake gaban Mirror ta ja ta zauna a kusa dashi kana Tace "Nazo muyi magana ne"
Zama yayi yana d'an goge idanun sa da yatsunsa kana yace "Ina jinki"
Shiru tayi kanta a kasa kana Tace "Na'amince zan aure ka, Amma Dan Allah Kar ka cutar Dani" hawaye fal a idanun ta, hannu yasa ya share mata kana yace "Insha Allah, I will never guv you the chance to regret, Is a promise"
Murmushi tayi, shima ya maida mata mikewa yayi da d'an saurin sa ya shige ban d'aki karar ruwan da taji ne hakan yasa ta gane yana wanka ne, Zama tayi tana jiran sa, tana jin ya fito ta sunkuyar da kanta, ta cigaba da wasa bda yatsun ta, abun ma dariya ya bashi, me bata sani a Jikin sa ba? Sai da ya gama Shirin sa tsaf yace "Muje muyi breakfast ko?"
Ta amsa da toh, had'e da mikewa tayi gaba yabi bayanta, yau tare sukayi girki, sunayi suna Hira abin birgewa kamar wasu amarya da ango, ko da yake sun kusa su fad'a lambun ma'aurata.
Bayan sun gama karyawa ne, ya fita da niyar tsara komai na yanda za'a d'aure auren sa da Ayrah, hakan kuwa akayi bai dawo ba har sai da ya tabbatar an sa ka ranar d'auren su Nan da sati d'aya hakan kuwa akayi,dama ba wuya a wurin Allah muddin an sa Rana, a yau aka d'aura auren Adnan da Ayrah Akan sadaki dubu d'ari.
(Oh Ni Milhat jikar Mutum hud'u, Adnan ya d'aura auren da masoyiyar sa ba tare da iyayen sa ko iyayen ta sun sani ba, yayi hayan iyaye ba tare da Wanda ya d'aure ya sani ba, Ko ya zasu wanye? Mu cigaba da zuwa).
Adnan ya sa an yi Masa video don ya tabbatar wa da Ayrah cewar an d'aura musu aure ta Zama mallakin sa, Allah sarki Ayrah a duk sanda aka d'aura wa yarinya aure tana samun kula ta musamman a gun dangin ta, za a rako ta har d'akin ta ana nuna mata so da Kauna sannan su rabu cikin kuka da kewar juna, Amma kashhh ita ta samu aka sin hakan, video d'in da yayi shine shaidar auren su, tayi kuka sosai Adnan tun yana rarrashin ta har ya daina ya fita ya bar mata d'akin ma gaba ki d'aya.
Tun daga wannan ranan Ayrah kullum cikin kuka take,shi Kuma Adnan baya gajiya da bata hakuri a haka har ta sake Jiki dashi ta bashi dama Yana nuna mata irin soyayyar da yake mata,yana Kuma saka ta tana Kara son shi,duk da cewar tana kokarin taga ta 'boye,Amma masu iya magana sunce shi so baya 'buya.
Haisam ta samu sauki sosai har ya Fara fita gun aiki,farin ciki da kwanciyar hankali Kuma sai dai ace Alhamdulillah,Isha na samun kula sosai musamman ma gun Umma da ta hana ta fita ko ina,idan ta fito to tare da Haisam suka fita Nan ma idan suka dad'e Umma tayi ta Kira Kenan Kira Kan Kira.