Sashe 4
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Mikewa yayi yace "idan yaran Nan sun gama ina ciki"
"To alhaji a fito lafiya"
'bangaren su Haisam da Ma'isha kuwa abinci kala kala ne aka jera su,akan dinning duk ta bud'e Masa, Haisam Kan sa ne ya kulle ya rasa ma wani abinci zai ci,daga bisani yace ta sami fried rice din, bayan ta zuba Masa a plate ita ma tayi serving kanta sannan ta tsiyaya musu juice Wanda mummy ta had'a na Banana,kwakwa da Madara, Yana ci yana Santi har Saida ya cika cikin sa tam, yayi hamdallah, Ma'isha Tace "Ya Haisam na Kara makane?"
Kallon ta yayi da lulu eyes dinsa yace "So kike ki hallakani?"
"Laaa yaushe abinci ya tab'a hallaka mutu?"
" Baki da Labari ko?"
"Eh gaskiya ban tab'a ji ba"
" To yau kinji"
" Na daiji Amma ban yarda ba,taya za a yi abinci ya hallaka mutum?"
"Yanzu ai a koshe nake idan na Kara sa wani abincin a cikina ko da kuwa spoon 'dayane mutuwa zanyi"
Kama baki tayi tace "Mutuwa Ya Haisam nikam ban shirya kuka ba"
"Ma'isha ke dai kin samu sabon salo"
"wani irin salo Kuma?"
"Naga kin dage Sai Yaya kike ce min,ni yayan ki?"
"Eh Mana ko baka ji abinda daddy yace bane?"
" Naji Mana Wai ke katuwa dake ki wani Rika cemin Yaya"
Ajiye spoon din dake hannun ta tayi Tace "Nice katuwar?"
"Eh Mana"
Nan wasu siraran hawaye suka Fara saukowa daga idanun ta,Kama baki yayi yace "ikon Allah Dan Allah ki rufa min asiri,me yasa ki kuka?"
Cikin muryar kuka tace " Ba Kai bane kace min katuwa"
"Shiyasa kike min asarar hawayen ki?"
Bata ce Masa komai Sai sautin shesshekar kukan da take kawaii yake iya ji, cikin murya Mai sanyi yayi yace "Yi hakuri Yar Kanwata ke baki San wa bane?"
"Kanwar ka bayan kace ni katuwa ce?"
"Ni na Isa na ce miki katuwa tuntuben harshe ne,bazan sake ba kiyi hakuri"
" To naji zan hakura Amma Sai dai in zaka dauke ni a matsayin kanwar ka sannan idan na Kira ka da yayana zaka amsa?"
"Na amince Sai Kuma me?"
" Shikenan?"
"Ah to ai hikenan baki da case kanwata"
Rufe fuskar ta tayi wai ita a lallai taji kunya, Murmushi yayi yace "to kije ji fad'awa daddy na gama ko ina zamuje?"
"bari naje na tambayo maka shi"
"a a ni ban saki ba."
Tashi tayi Tace " bari naje na fad'a Masa"
Kai kawaii ya d'aga mata,d'akin Daddy ta nufa ta Sanar mishi da cewar Haisam ya gama.
Bayan daddy ya shiga ciki Mummy Mikewa tayi ta d'auko makullin motar ta, Tace wa ummu "Tashi muje ko"
Ba musu ta Mike a dai dai Nan Ma'isha ta shigo parlor cikin muryar shagwa'ba tace "Mummy tafiya zakuyi ku barni bayan nace Miki zan biku"
"afwan daughter na sha'afane"
"To Dan Allah mummy ku jira ni bari na canza Kaya"
"To ki same mu a mota"
Suka fice.
A dinning daddy ya tarar da Haisam ya umurce sa da ya ajiye jakar sa, su fita hakan akayi, a tare Suka fito da Ma'isha, motar mummy ta Shiga yayin da Daddy da Haisam suka shiga motar Daddy, Mai gadi ne ya wangale musu gate, su mummy ne suka Fara fita sannan su daddy suka fita.
A hanyar su ta tafiya daddy ke tayi masa Hira shi Kuma Sai dai yayi Murmushi idan ya Masa tambaya ne ya amsa da eh ko a'a a haka har suka Isa inda zasuje, kananan Kaya da shaddodi masu tsada daddy ya Saya Masa Sai kallan da Haisam ya zab'a a bashi, takalmomi da huluna Kuma ba a cewa komai.
Haisam tsabagen farin ciki bakin sa ya kasa rufuwa don shi a iya sanin sa bai tab'a rike Kaya masu tsada haka ba bare ace nashi ne, bayan sun gama da shagon Kaya suka kaiwa telan Daddy sannan ya umurce sa da Yana son kayan Nan da kwanaki uku, ya amsa da to, ya cika Masa aljihu da kudi suka Kara gaba.
Shagon sayar da waya suka nufa, daddy yace "Haisam ka zabi duk wayar da kake so anan"
Haisam kallon daddy yayi yace "Daddy ka dai za'ba min ni ba sanin waya nayi ba"
Daddy Har cikin ransa yaji dadin kiransa da Haisam yayi Daddy, Murmushi yayi yace "To why not mu d'auka maka iPhone 14?"
Zaro Ido yayi yace "iPhone 14? Daddy naji ance wayar nada tsada sosai Kuma ma ban iya amfani da ita ba"
" Kar ka damu Ma'isha zata nuna maka yanda ake amfani da ita, itama iPhone d'ince a hannun ta"
" To Daddy nag....."
Hannu ya 'daga Masa yace " A'a Haisam bana son godiyar Nan, daga yanzu bana so kalmar godiya ta Kuma Shiga tsakanina da kai"
"Amma ai daddy masu iya magana sunce yaba kyauta tukuici ce"
"Wannan Hakane Amma ni ban bukata"
Shiru kawaii yayi don baya son jayayya da daddy.
Kallon Mai shagon daddy yayi yace "Sa Mana iPhone 14 a leda sannan ka bani acct number ka na maka transfer"
"Ai Alhaji babu wayar ba a ma samun ta anan sai dai idan kana so za a yi Muku order"
"Okay to zuwa yaushe zai iso?"
" Nan da sati haka"
" Sati ai yayi nisa, anyways bamu iPhone 13 in yaso daga baya Sai a saya Masa wanchan d'in."
Sa musu yayi leda sannan ya Saya Masa sim, had'e da earpod, Haisam farin ciki bazai misaltu ba, bayan sun gama suka wuce gida, daddy ganin mummy basu dawo ba ya "Na sani ai za a rina,Mata mata"
Kallon Haisam yayi yace "Zo muje na nuna maka side Dinki"
Bin bayan Daddy yayi wani d'an madaidaicin flat ne ya had'u iya had'uwa, Wanda tsaya kwatanta muku yanda take zai d'auke mu lokaci Mai tsawo.
Tunda suka Shiga cikin gidan Haisam Sai kallon gun yake baki a bud'e a haka har Daddy ya gama nuna masa, daga karshe ya kaisa wani d'aki Wanda makeken Italian bed Ne a ciki,da wall drop Shima kalan gadon sannan da sofa masu kyau guda uku,'daya three sitter sauran biyun Kuma 1 1 sitter ne.
Yace "Haisam wannan ne d'akin ka"
Haisam durkusawa yayi Yana kuka Mai sauti yanayiwa Daddy godiya,da kyar daddy yasa shi ya Mike ya umurce sa da yayi wanka ya huta Kan su Mummy su dawo yayi ficewar sa.
Haisam ya dad'e Yana zaune Yana mamakin abubuwan da daddy yayi musu,Ashe dama akwai mutanen kirki a Duniya, da wannan tunanin ya Shiga wanka,bayan ya fito ne yayi sallar la'asar dake suna shagon sayan wayar akayi sallar la'asar,bayan ya idar da sallar ne ya hau Kan gado ya kwanta,tunanin sabowar rayuwar da ya shiga yake a haka har bacci Mai nauyi ya d'auke Shi.
Daddy ma wankan yayi bayan Nan yayi sallah ya kwanta Shima ya hau baccin sa Mai dadi.
'bangaren su mummy kuwa San Hussain suka Shiga zannuwa masu tsada da dogayen riguna,mayuka,gyalalluka takalmomi da jakkakuna baza su irgu ba, ta loda wa Umma,Umma kuka ta Shiga yi.
Matsowa mummy tayi daf da ita tace "Haba Hajiya Fatima kisani fa muna cikin mutane,Zaki sa ayi ta kallon mu"
Ma'isha ta miko Mata handkacif had'e da fad'in " kiyi hakuri Umma ki daina kuka"
Murmushi tayi Tace "Na daina Ma'isha"
Bayan sun gama sayyayan duk abui da zasu Saya suka nufi saloon,Umma rabonta da zuwa saloon tun Abban Haisam na Raye,wani irin iska Mai dadi take ji Yana Shiga kanta duk da kusan kullum saita wanke,Amma wankewan Kai a saloon Daban yake da wanda zakayi a gida.
Bayan sun gama da saloon suka nufi gida suna Shiga Ana Kiran sallar magrib,a dai dai Nan daddy ya fito da alwalar sa,ya hango motar su tana parking girgiza kai kawaii yayi ya tsaya kallon su.
Ma'isha na fita daga motar taje ta Kira Haisam su Shiga masallaci,da saurin ta,ta nufi part d'in da Haisam yake hannun ta dauke fa ledodi,a parlor ta ajiye su ta nufi d'akin sa,dake da ita aka gyara d'akin shiyasa tasan d'akin sa.
Tana sa hannu taji kofar a bud'e take,lekawar da zatayi ta hangosa a Kan katafaren gadon sa yana sharban baccin sa hankali kwance.
_________________________
Please share and comments
Milhaat ce
Yar Terawa
🍃 *DANGIN UBANA*🍃
Story & Written
By
Milhaart
Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne.
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
```Kungiya d'aya tamkar da dubu.Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta kuma Nishad'antar da masoyan ta.🤙🏻```
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa
____________________________________
*Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.*
Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️
*BISMILLAHIR RAHAMANIR RAHIM*
Page
9 and 10
Shiga d'akin tayi ta tsaya kallon sa, Haisam a baccin sa yake ji kamar akwai mutum a Kan sa, a hankali yake bud'e idanun sa har ya sauke su Akan ta, Murmushi yayi cikin muryar bacci yace "Ya dai malama? Kin wani sani a gaba kina ta kallo na am in safe?"
Murmushi tayi Tace "Of course you are safe, Daddy ne yace na Kira ka ku tafi Masallaci"
"Daddy ne yace na Kira ka ku tafi Masallaci" ya fad'in hakan ne Yana kwaikwayon muryar ta ya daura da fad'in "Kuma kika tsaya kallo na ko?"
Cikin muryar shagwa'ba Tace "Yaya shine kake kwaikwayata ni dai ba haka muryata take ba."
Mikewa yayi ya nufi hanyar ban d'aki ya waigo ya kalle ta kyaji dashi" ya shige ban d'aki a gaggauce yayi alwala ya fito ganin Ma'isha na tsaye a inda ya barta ya sashi Kama Baki, kallon ta yayi cike da mamaki yace "Wai ke dama baki tafi ba? Ko so kike sai kin sani a gaba tukkunna?"
Kai ta d'aga Masa alamun eh, girgiza kai yayi yace to muje Yana gaba tana biye dashi.
Daddy na hango su yace "kaji yaran Nan har na ma manta na aiketa"
Suna karasowa inda yake yace "Daughter ke kuwa daga aika ai ki zauna Sai kace an aiki baiwa gidan su?"
Yar karamar dariya tayi Tace "Daddy ai Yaya ne, yake ta bacci dakyar na tashe shi"
Haisam yace "Ji Dan Allah ko kunyar karya ma ba kyaji bayan...... "