Sashe 35
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Zumbur ta mike had'e da fad'in "Babu" tayi saurin barin gun, d'akinsa ta nufa, kirjin ta na duka uku uku ta kwankwasa kofar had'e da sallama, jin bai amsa ba ta tura kofan a hankali ta shiga, hangoshi tayi a kwance yana danna wayar sa har ta Isa kansa bai sani ba, zagayawa tayi don ganin abinda yake, hoton Isha ta gani yake kallo Duk ya manta kansa , gyara Murya tayi a razane ya d'ago kai ya kalle ta, a tsawace yace "Ke Wace irin dakikiyace da zaki shigo min d'aki ba sallama?"
Cikin sanyin murya Tace "Nayi sallama baka ji bane"
"Oh na Zama makaryaci kenan ko?"
Ka ta d'aga Masa alamun a'a. Yace "Uban me ma ya kawo ki d'akina"
"Mama ce tace Nazo na Kira ka karya"
"Naji fice min daga d'aki"
Tace "Yaya Dan Allah kayi hakuri nasan ban kyauta ba ,Dan Allah ka rufa min asiri Kar ka fad'awa su Mama"
"mtsww Ce miki akayi ban San me nake ba? Dole ma na gaya musu jira nake Baba ya Dawo na Sanar Masa komai da komai ya kamata su San shaid'aniyar da suka Haifa"
Durkusawa tayi tana kuka Tace "Dan Allah Yaya Kar kamin haka Wallahi zasu tsane ni"
" Mtsww Wannan Kuma ke ta shafa, indai na rasa Ma'isha Wallahi kema sai kin rasa farin cikin ki, sabida Ma'isha itace farin cikina"
"Inshallah baza ka rasa ta ba yaya,zanje har gidan su na bata hakuri Dan Allah Kar ka Sanar musu."
Nagode kwaraai da Addu'an ku, Allah ya bar kauna,gamo da Typhoid da malaria nayi Kun san Basu da mutunci😅
Ina sonku fans Allah ya bar Kauna
_________________________
Please comment and share
Milhaat ce
Yar Terawa
[7/6, 1:26 PM] Miilhaat: 🍃 *DANGIN UBANA*🍃
Story & Written
By
Milhart
Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne.
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
*Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.*
Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM*
Page
51&52
_Akwai ingantaccan maganin🌴🌴 gyaran nono na hausa, ga wanda yake da bukatar maganin zai iya tuntubar wannan number...... 08089965176 domin karin bayani, maganin ya samu lambar yabo saboda ingancinsa, yana amfani sosai domin yana ciko da nono yana kuma sanya k'iba dai misali, babu almundahana babu cuta babu cutarwa sahihin magani ne, idan kin shayar sau goma, ina mai tabbatar miki da cewa daga ranar da ki ka fara amfani da maganin zaki ga sauyi, domin yana gyara mace, zawarawa da 'yan mata kuma kada a barku a baya za ku iya mallakar naku maganin domin in ganta kanki, bahaushe yace idan kana da kyau ka kara da wanka!...ga masu bukatar sari ko sayan d'aya muna KANO muna turawa kowane gari 2k kacal zaki mallaki naki kafin ya kare wallahi sai kin ga sauyi.......*SIYAN NAGARI MAI DA KUDI GIDA*! Idan matsalar nono kike fama da ita kukanki ya 'kare da ikon Allah._
```Continuation.......``` "Naji na amince bazan fad'a musu ba, Amma da sharad'i"
"Mene ne shi Wallahi zanyi Koma mene ne in dai Bai fi karfina ba"
"Okay kije ki bata hakuri idan ta hakura Shikenan"
"To Amma yaya kana ji fa ranar Tace Baza ta tab'a yafe min ba"
"Wannan Kuma ke ta shafa, don wallahi idan Isha taki aure na hmmmm...... " Girgiza kai yayi had'e da ciza leb'en sa yace "Idan taki aure na, na rantse da girman Allah sai na muzguna Miki mark my words" ya karasa maganar yana nuna ta da Yar yatsa mikewa yayi kana ya fice.
Bin Bayan sa tayi da Kallo girgiza kai tayi Tace "Za'ayi auren nan,Kuma Insha Allah daga Kai har ita sai kunyi dana sani." Sai ta fice d'akin ta ta nufa ta Kira Ayrah ta Sanar da ita abinda ke faruwa, Sannan ta Sanar mata da zata je gidan su Isha anjima Kuma tana so ta mata rakiyi, Ayrah ta amince don daga jin muryar kawar tata tasan tana cikin damuwa.
Mama na ganin sa Tace "kana Lafiya kuwa? Meyasa baka fito ba tun d'azu?"
"Ina kwance ne mama"
"Okay zauna ka Karya sabida ina so mu yi maganar kayan lefen Nan"
Ji yayi gaban sa ya fad'i, zama yayi had'e da fara cin abinci.
Bayan sun gama wayar ne ta fita, dinning itama ta nufa suka zauna suna cin abinci, Bayan sun gama ne ta fita da niyar zuwa gun Aiki, Amma ba gun aikin ta nufa ba, gidan su Ayrah taje, Basu d'au wani lokaci Mai tsawo ba suka nufi gidan su Isha, Suna Isa Kwankwasa karamin gate d'in gidan Sukayi bayan sun gaisa da Mai gadi Mardiya Tace "Dan Allah Baba gun Ma'isha muka Zo da fatan tana ciki?"
"A'a bata Nan"
Ayrah Tace "Dan Allah ka San inda taje ne?"
"Eh to Dama gun zuwan ta Basu wuce wuri biyu ba zuwa uku"
Tace "Ina da ina Kenan?"
"Gidan Baffan ta ko asibiti, Amma na fi sa ran tana asibiti"
A tare suka ce "Toh Mun gode" motar da suka Zo da ita suka Shiga kana sukayi hanyar asibiti, Bayan sun Isa asibitin da Isha ke aiki Kai tsaye pharmacy suka nufa, wata pharmacists suka gani Bayan sun gaisa ne suka tambaye ta Ma'isha ko tazo ta tabbatar musu da cewar yau bata Zo ba tana shift.
Tsaki Ayrah tayi kana Tace "Ai na fad'a miki da Mun fara zuwa gidan Baffan nata tukunna"
"Mtsww kina da matsala Wallahi Yanzun da kafa muka zone? Kar ki manta fa sa motata muka Zo Kuma man ciki ni Na saka bake Kika samin ba mtsww" tana kai na tayi gaba bin Bayan ta Mardiya tayi Tace "Banga laifin ki ba, Ni na jawo wa kaina da na rako ki, Sannan sannin Kanki ne mu ba matsiyata bane bare kice zaki min gorin Mota"
Yar karamar dariya mardiya tayi a dai² Nan sun Isa jikin motar ta, Jingina jikinta tayi a jikin motar tana fuskantar Ayrah had'a hannayen ta tayi kana Tace "To Yar a
Karuna Ni ba Gori nake Miki ba ke d'ince kin fiye mita dayawa, and karfa ki manta Ni dake Duk muna cikin matsala, Kud'in da ma na wani kuke ci" ta karasa maganar kasa² , Ayrah gyara tsayuwar ta tayi cikin Muryar tuhuma "Me kike ce?"
Kirkirerren dariya tayi kana Tace "Nothing Shiga mu tafi please"
Ayrah Tace "Anki a shigan salon ki sake min gori tafiya ta zanyi" ta juya da niyar tafiya, mardiya tayi saurin taro ta tana fad'in "Am sorry am Sorry Qawata ke Baki San wasa bane" tsaki kawai Ayrah tayi tana kokarin tafiya, rike hannun ta "kiyi hakuri Dan Allah , kizo muje gidan Baffan nata kin San karfe 4 zan Koma gun aiki"
"Ke da aikin ya dama ba inace Ni gashi haryanzu na kasa samun aikin"
"zaki samu Insha Allah, zo mu tafi" a zuciyar ta kuma Tace "Abinda ka shuka shi zaka girba (Niko nace ke d'in ma Allah ya barki da halin kine na wayon ki ko dabarar ki bace tasa Kika samu aiki ba).
Motar suka Shiga suna Hira sama² har suka Isa gidan Abba, horn sukayi Mai gadi ganin Mardiya ya gane fuskar ta sabida jiya suka zo da Ma'aruf hakan yasa bai tsaya tambayar su gun wa suka Zo ba ya bud'e musu gate , a parking lot tayi parking motar ta kana suka fito.
Cikin gidan suka nufa tun daga nesa suka hango Meerah da Isha, Ayrah Tace "Wai nikam Wannan wasu irin mayune kullum suna tare?"
Mardiya Tace "Ni kaina ina mamakin irin qawancen Nan nasu, ban tab'a ganin qawaye irin suba"
Wani irin Kallo Ayrah ta mata kana Tace "Kina nufin qawancen mu bai kai nasu ba?"
Girgiza kai tayi had'e da dariya kana Tace "Ke dai ayi sha'ani Qawata namu ai ba irin nasu bane" suna maganar suna tafiya.
Meerah na hango su ta tsaya chak, yayin da isha ke danne² a wayan ta jin Meerah ta tsaya ne yasa ta juya tana kallon ta had'e da fad'in "lafiya? ya naga kin tsaya mu tafi mana kin San Mummy na jiran mu." Meerah takaicine ya sa ta kasa magana, Isha ganin inda take Kallo hakan yasa ita ma tayi saurin kallon gun da take kallo, baki a bud'e take kallon su, a dai² Nan suka iso kallon kallon suka tsayi yiwa juna, Mardiya ce Tace "Kiyi hakuri Mun Zo gidan ku ba notice and we know that we're not welcome here, Amma Dan Allah inaso ku d'an ara mana Lokacin ku kad'an idan baza ku damu ba please"
Cikin 'bacin Rai Meerah Tace "As you can see we are about to go out and you interrupted us so bamu da Lok....... " Isha ce ta katse ta da fad'in "Calm down Meerah let's listen to what they want to say"
Meerah Tace "But Isha.... "
"Please Meerah kiyi hakuri mu saurare su Kinji?"
Shiru tayi had'e da kawar da kanta gefe.
Isha Tace "Uhmn ina sauraron ki"
Ayrah Tace "Da so samune mu zauna please" tab'e baki tayi had'e da d'aga kafad'a Tace "If you say so why not? mu shiga ciki"
Riko hannun Meerah tayi don taga alama bata da niyar motsawa, ba don taso ba ta bi bayan ta, Isha juyowa tayi ganin suna tsaye Tace "ku Shigo Mana" sukayi gaba su Kuma suna biye da su.
Mardiya da Ayrah kallon parlor suka tsaya yi ganin yanda aka Tsara gidan, gidan ya had'u iya haduwa sabida kud'i sunyi kuka anan gun, inda d'akinta yake suka nufa, Bayan sun Shiga d'akin ne Isha da Meerah suka zauna a bakin gado kana ta nuna musu sofa dake fuskantar su had'e da fad'in "Bismillah ku zauna"
Zama sukayi, Bayan sun zauna ne Isha ta Mike had'e da fad'in "Ina zuwa please" Bata d'au lokaci ba ta Dawo hannunta d'auke da exotic sa glass cup guda biyu a gaban su ta ajiye kana ta koma ta zauna Tace "Bismillah ga abin Sha"
A tare sukace "Thanks."
Mardiya Tace "Isha nasan na cutar dake da kawar ki ko ince mun cutar daku Dan Allah find a place in your heart and forgive us what we did was very terrible but please Forgive us"