Sashe 38
Dangin Ubana Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ayrah da tun d'azu take durkushe a kasa ta Mike had'e da kakkab'e Kuran da ke jikin ta tace "To hell with You Isha,so what Idan baki yafe min ba? Did I asked for your Forgiveness? Haisam d'an uwana ne jinin da ke yawo a jikin sa shi yake yawo a jikina,na fiki son sa"
Dariya Isha ta Shiga yi sosai harda rike ciki Amma fa hakan baisa ta daina zubar da kwalla ba sai da tayi mai isarta kana Tace "Su d'an uwa manya,so tell me Soyayyar da kike masa ne yasa Kika Masa hakan? A dalilin ki ya Shiga wannan halin shima Duk Soyayyar ce?"
"Ai ba'a..........." Da sauri mardiya Tace "Please ya Isa Haka,Ni Banga amfanin chachan bakin da kuke ba Kar ku manta fa a asibiti Muke Kuma akwai marasa Lafiya moreover a bakin ICU Muke kunsan ba a son surutu Dan Allah ku yayyafa wa zuciyar ku ruwan sanyi please"
Dr Ali yace "Finally" ya maida kallon sa ga Isha yace "Kamar yadda nace miki ya kusa farkawa inshallah zai farka......." Maida kallon sa yayi ga Meerah yace "Please ki maida ta gida"
Riko hannun isha kawai tayi suka bar wajen ba tare da ta ce Masa komai,ba girgiza kai yayi had'e da fad'in "Allah shi kyauta." Ya bar wajen.
Mardiya na ganin yayi d'an nesa da su ta finciko Ayrah magana kamar rad'a Tace "Wai meyasa ke Sam baki da hankali ne"
Cikin 'bacin Rai Ayrah Tace "Nice ma ke Ni dake waye Mara hankali?"
Murmushin takaici mardiya tayi kana Tace "Ke Kanki kin San baki da hankali, to in ba rashin hankali ba me zai sa ki tsaya kina biye mata harda maida Mata da magana?"
"Mtsww Amma dai a gaban ki ta ture ni ko? Ni banji haushin ta rabani da d'an uwana ba ita sai taji haushi"
"Iyeeee jimin zafin raai Shirmen banza inda kin d'auke shi a matsayin d'an uwan ki ai da baza ki Masa hakan ba"
"Amma dai kin san ina son sa ko? The love she have for him is nothing compared to mine"
Tafi ta Shiga tana fad'in "Wow wow bravo bravo, so now you love him? It seems like Baki San mene ne Soyayya ba, Soyayya fa sacrifice ne, Soyayyar da Isha keyi wa Haisam shine soyyayar gaskiya"
"meyasa kike ce Haka?" Cikin sanyin Murya ta mata tambayar.
Mardiya rungumar hannun ta tayi kana Tace "It's clear ai,Isha tana son Haisam sosai ita kanta ta San rabuwa dashi zai mata illa Amma fa hakan baisa ta danne zuciyar ta ba sabida tana son abinda yake so"
Cikin rashin fahimta Ayrah Tace "What do you mean? Why are you siding with her?"
"Am not siding with anyone,am just saying the truth,look malama bank da lokacin miki bayani sabida komai a bayyane take" tana kaina ta juya da niyar barin gun.
Ayrah Tace "Mardiya please help me I really love him"
Ba tare da juya ta kalle ta ba Tace "I can't help you this time sabida kinyi wasa da chance d'in ki,kizo mu tafi gida" ta cigaba da tafiyar ta, Ayrah kuwa ta Tsaya tana kallon Bayan ta,ganin fa dagaske tafiya zatayi ta bi Bayan ta jiki a Sanyaye.
Gun motar suka nufa Mardiya Duk a tunanin ta zata tarar dasu a gun motar , Kallon Ayrah tayi Tace "Laah sun tafi fa"
"Mtsww to sai me in sun tafi dama bana bukatar ganin ta a kusa Dani"
" Kyaji dashi nikam ina bukatar hakan sabida bana so asirina ya tonu, mun shirya komai yanzu kin Zo kin 'bata komai"
" Ban fahimce kiba me kuka shirya?"
"Mtsww Allah ya shirye ki maganay auren Yaya Ma'aruf da Isha Mana kin manta shine dalilin sa ya sa muka fita?"
"mtswwwwwww matsalar kuce wannan ba tawa ba , ni mamaki ma kike bani da har Kika damu da auren nan Bayan na san kin tsani yarinyar Nan tun kan ma ki San Yayan ki na neman ta"
"Amma dai na fad'a miki sharad'in Yaya ko? Inda banyi hakan ba kashi na ya bushe so Dole Nayi abinda yake so for the meantime ba gidan mu ba? Allah ya Kawo ta sai ta Raina kanta"
" Naji naji Dan Allah ki maida ni gida kaina ke ciwo"
Mardiya Kallon agogon hannun tayi kana Tace "gaskiya zaki makarar dani fa"
"Oh to ko na taka da kafa ne?"
" a'a bance ba muje nayi dropping d'inki" tsaki Ayrah tayi ta shige motar, girgiza kai Mardiya tayi a zuciyar ta tace "Zanyi maganin kine" motar ta Shiga suka bar asibitin.
Su Ma'isha kuwa tunda suka bar wajen napep suka Tara suka wuce gidan su Isha, a parlor suka tarar da Mummy da Umma gaishe su sukayi suka nufi hanyar Shiga d'akin Ma'isha Murya mummy sukaji tana fad'in "Ku Dawo Nan"
Isha kallon meerah tayi itama ta kalle ta alamun Lafiya ta Mata da Ido Isha ta girgiza Kai alamun ban sani ba, jiki ba karfi suka Dawo had'e da neman Wurin Zama mummy tace "Isha ina miki kallon mai wayo da sanin ya kamata Ashe Baki da hankali ban sani ba?" Cike da rashin fahimta take kallon Mummy tun da ta fara maganar cikin rashin fahimta Tace "Kiyi hakuri Amma Dan Allah me Nayi?"
"Kinci gidan ku Isha, nace Kinci gidan ku, uban me ya had'a kie da tsinanniyar yarinyar Nan Yar gidan matsiyata wacce bata gaji arziki ba?" Isha kallon Mummy tayi kana ta maida kallon ga Umma da fuskanta ya bayyana damuwa karara.
Mummy ta ce "Ina Miki magana kin min shiru? Ko bakya jina ne?"
"Mummy itace tazo har inda nake kawar Mardiya ce kanwar Ma'aruf shiyasa suka Zo tare Ni ban ma San ta santa ba sai da suka Zo d'azu"
Meerah wani irin Kallo ta Mata hakan yasa mummy ta fahimci akwai abinda sume 'boyewa, "Meerah!!!" A 'dan razane ta kalli inda mummy take had'e da fad'in "Na'am"
Mummy Tace "Akwai wani matsala ne?"
"Umm mummy Dama..... Dama....." Isha tayi saurin katseta da fad'in "Dama Ya Haisam ne ya farka yanzu ma daga gunsa muke."
Zumbur Mummy da Umma suka Mike a tare suka ce "Yana Ina?"
Kai a kasa Isha Tace "Yana asibiti"
Mummy Tace "Shine baki Sanar damu ba"
Umma Kuma Tace "Alhamdulillah"
Isha Tace "Mummy akwai wata Yar karamar matsala ce shiyasa ban Sanar daku ba"
Umma Tace "wace irin matsala Kuma Bayan Wanda muke cikin ta?"
"Ya farka har na ga kwayon idon sa Amma ya sake rufe idanun sa"
Cikin rashin fahimta mummy tace "Ban fahimta ba me hakan ke nufi?"
"hakan na nufin ya kusa farkawa"
Umma zama tayi had'e da dafe kanta, mummy ma zaman tayi Isha kuwa mikewa tayi ta haura d'akin ta, Meerah ta bi Bayan ta.
A bakin gado suka zauna Meerah Tace "meyasa baki Sanar musu Gaskiyar dalilin zuwan su ba?"
Shiru tayi kamar baza ta amsa mata ba sai Kuma Tace "sabida dalilai guda biyu"
"Me Kenan?"
"Na farko Idan su Mummy sukaji dalilin zuwan su maganar fyade da aka miki da taimakon su zai zama ba sirri ba don tabbas Abba da Daddy zasuji harga Allah Ni ban so ma Ma'aruf yasan maganar ba sabida wannan sirrin ki ne"
"Haka ne to mene ne dalilin ki na biyu?"
"Dalilina na biyu shine idan daddy yaji abinda Kanwar Ma'aruf ta aikata na tabbata zai wargaza batun aure na da Ma'aruf Kuma bana son hakan gaskiya"
Meerah rike habarta tayi kana Tace "I thought ba son auren kike ba?"
"Eh bana so Amma su Daddy suna so ,so I have no option Dole nayi abinda suke so"
"Toh Allah ya tabbatar Mana da alhairi, ranar ma ai tazo tunda saura Yan kwanaki ne, ya kamata mu Fara shirya events d'in da zamuyi"
" Babu event d'in da zanyi Bayan walima, bani da ma lokacin wani abu bayan shi, Kuma kin San jibi zamu wuce Turkey da su mummy"
" Hakane har na manta ma Allah ya nuna Mana, amarsu ta ango" ta karasa maganar cikin tsigar tsokana.
Murmushi kawai Isha tayi suka cigaba da hirar su.
Mardiya Bayan tayi dropping d'in Ayrah ta juyo ta koma domin zata gun aiki, Ayrah na Shiga cikin harabar gidan ta hango mahifin ta Yana rugume da wata yarinya matashiya wacce baza ta wuce sa'ar ta ba, Kan ta karaso inda suke har sun Shiga mota, ta gefen ta suka wuce waigawa tayi tana kallon motar , Mai gadi ya wangale gate d'in suka fita, Saida Mai gadi ya rufe gate d'in kana ta Shiga cikin gidan da d'an sauri sauri.
Nabila Kad'ai ta tarar a parlor tana kallo Amma Sam hankalin ta baya Kai, magana take mata Bata ma jinta sai da ta tab'a ta a d'an razane Tace "Aunty kin dawo?"
Ba tare da ta bata amsar tambayar da ta mata ba Tace "Wace ce wacce naganta tare da Abba?"
Tab'e baki tayi had'e da fad'in "Karuwarsa Mana"
Wani gigitaccan mari taji ya sauka a fuskar ta a razane ta Mike tana kallon wacce ta mare ta hannunta Akan kumatun ta sabida zafin Marin da taji.
_________________________
Da fatan anyi sallah lafiya , Allah ya maimata mana , ameen.
Milhaat ce
Yar Terawa
[7/18, 8:33 AM] Miilhaat: 🍃 *DANGIN UBANA*🍃
Story & Written
By
Milhart
Na zo muku da littafi Mai ban tausayi,cike da abun al'ajabi,wannan salon na daban ne.
*🌍MANAZARTA*
*WRITERS ASSOCIATION📚🖊*
*M. W. A*
*Wannan labarin kirkirarren labarine ban yarda a chanza min labari ba Wanda ya chanza bamu yafe ba.*
Ina alfahari da rubutu,sabida alkalami yafi takobi🗡️🗡️🗡️
*BISMILLAHIR RAHAMANIN RAHIM*
Page