Sashe 9
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Kamar wasa yaga haske nata haska glass d'in motar dayake a jingine, mamaki yakamashi Dan hasken kamar Na camera.
d'ago azababbun idanunsa yayi ya saukeau Kansu tasleem, kai, kajimin yara da iskanci, waidama nisuketama photo?.
Yakai kallonsa akan Aysha data koma gefe tana waya, aransa yace kodawa take waya?.
Ganin ank'ara haskashi yace k! Tasleem kuzonan?.
Atare suka zabura, suka juya zasu gudu, muryarsa mai tsoratar da marajin magana tasauka akan kunnensu, kugudud'in naci ubanku agarin mutane.
Dole suka tsaya, kowa guywa a sanyaye suka nufoshi.
Dankun rainani shine kuketa wani min hoto ko?.
Wlhy ya khaleel k'yau kamana ne, please kayi hak'uri, tasleem tafad'a kamar zatayi kuka .
Ita waccan dawa take waya?.
Wlhy yaya bamu saniba muma.
Jeki kiramin ita.
Dasauri maleeka taje takira Aysha.
Gaban Aysha sai fad'uwa yakeyi tak'araso wajen, a d'arare ta gaidashi.
Batareda ya amsaba yace shiga mota kirakani wani waje.
Kukuma kujirata yanzu zata dawo.
Suka amsa dato, Dan babu damar musu.
Idon Aysha cikeda da kwallah tace ya khaleel please, wlhy........
Ruf tarufe bakinta saboda azababbiyar Harar daya zuba mata, yanuna mata k'ofa alamar tashiga.
Harta fara matsar kwallah tabud'e motar tashiga, yarufe sannan yazagaya shima yashiga yabar anguwar...
Motar nabarin wajen su maleeka suka shek'e da dariya suna fad'in soyayya ruwan Zuma.........😂✍🏿
One luv my sweet Fan's💋💋💋💋❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤.
[9/6, 2:40 PM] Aysha Galadima: *_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🤲🏻😭
*_part 2_*
(littafi na biyu📕)
7⃣
Tunda suka tafi babu maima wani magana, duk tsoro yacika Aysha, tunani takeyi ina zai kaita.
Yamik'a mata hijjab Fari tas, sai k'amshi yakeyi.
Kar6a tayi tana dubawa, yadin yamata k'yau sosai, batace dashi komaiba tazame gyalenta tasaka, tana k'unk'uni k'asa-kasa akan INA zai kaitane?, batayi zaton yajitaba.
Saidaki zanyi bak'auya kawai, muryar ya khaleel taji batareda tayi zatoba.
ALLAH yabaka hak'uri, tayi maganar a sanyaye, Dan ita wlhy tsoronsa k'aruwa yake aranta, tunda taga yajibgi guys d'innan, dakuma Marin daya mata.
Bai tanka mataba.
Gani tayi sun shiga cikin makarantar A.B.U. zariya, mamaki takeyi mizasuyi anan kuma?.
Guri yasamu agefe yayi parking, d'alibai nata hada-hada, dukda yaud'in ba ranar karatu baceba.
Harya fita Aysha bata motsaba, yalek'o yana hararta, kosaina fiddokine?.
Jiki a sanyaye tabud'e motar tafito, nanfa idon d'alibai Yakoma kansu, y'an mata anga had'ad'd'en gaye duksun rikece, su kallonma ayshar sukeyi amatsayin k'anwarsa, k'ilan yazo nema mata addimetion a school d'inne.
Cikin takunnan nasa Na jarumta yake tafiya, dolene duk mace mai lfy ta k'yasa.😉.lol.
Dukda cikin nutsuwarsa datazama tamkar halittarsa yake tafiya hakan baihana ya zarta Aysha ba, ita tanama had'awa da y'an sassarfa atata tafiyar.
K'ofar wani office sukaje da aka rubuta professor Al-hassan ibn Mahmud, Knocking yayi aka bashi izinin shiga.
Dattijone maicikeda kwarjinin kamalar addini, zasuyi sa'anni da baffah.
Cikeda fara'a yake fad'in lale marhababinka Ibraheem bin Abdallah.
Ya khaleel yak'arasa suka rungume juna kamar yanda larabawa keyi, sanan ya durk'usa har k'asa ya gaidashi, ganin haka itama Aysha tadurk'usa ta gaidashi cikin girmamawa.
Cikeda fara'a ya amsa yana fad'in masha ALLAH sannunku dazuwa d'iyata, bismillah kuzauna kuzauna.
Ya khaleel da Aysha suka zauna a kujerun dake gaban babban tebir nasa, Aysha tayi k'asa da kanta saboda kunya.
Mamaki yayi mugun kama Aysha lokacin dataji ya khaleel yajuya harshe suna larabci shida dattijon, dole tad'ago manyan idanunta masu yalwar gashi ta kallesa, suka had'a ido Dan lokacin yajuyo yana gabatar da ita wajen dattijon amatsayin matarsa dazai aura.
Janye idanunsa yayi yamaida kan sheaik Al-hassan.
Masha ALLAH Ibraheem khaleel, masha ALLAH, cikin harshen larabcin yayma Aysha barka dazuwa akaro nabiyu.
A mugun mamakin ya khaleel d'in shima saiyaji Aysha ta amsa da larabcin, daganan tacigaba da amsa tanbayoyin sheaik Al-hasan da larabcin.
Shagala yayi yana kallon bakinta dake sarrafa larabcin cikin kwarewa danuna tabbas ta ilimantu a 6angaren addini, bak'aramin birgeshi tayiba, Dan baiyi zaton hakaba tunda baffah yasanar masa daga k'asar waje tadawo karatu.
Sheaik Al-hassan ibn Mahmud malamin ya khaleel ne, ahannunsa yay karatun addini a Abuja, aikine yadawo dashi A,b,u zariya.
Sundad'e basu had'uba saboda yanauin aikin ya khaleel d'in, shiyyasa dayazo d'aurin aurennan yaga yadace yazo ya gaidashi, shine daya kirashi yasanar masa yasameshi acikin makaranta.
Yakawo Aysharne Dan malaminsa yaganta tunda baida tabbacin zasu sake had'uwa dukda yanada burin malamin NASA yay Iuctures alokacin aurennasa.
Sheaik Al-hasan yaji dad'in wannan ziyara sosai, yayimasu nasiha akan aure da muhimmancin auren kansa, da girmama juna, yanda zasuyi zamantakewar dazasu amfanar dajunansu batareda samun sa6aniba ko k'osawa da junaba, sund'an dad'e sosai a makarantar Dan har saida baffah yakirasa, yasanarma baffah Inda sukaje.
Baffah yace shikenan mukam zamu wuce saikun taho, ka gaidamin da Malam sosai, kace insha ALLAH nima inan zanzo wajensa zuwa Na musaman.
Zaiji baffah, saimun taho, to kutahodai dawuri, karkuyi dare kajiko, Kasan hanya babu k'yau.
Insha ALLAH yanzu ZAMU taho baffah.
Bayan sun Yanke wayar ya isar da sak'on baffah wajen Malam, yaji dad'i sosai kuma ya amsa.
Littatafan addini masu muhimmanci akan rayuwar aure dawasu fannonin yahad'ama kowannensu, sai godiya suke masa.
Ya khaleel ya ajiye masa alkairi mai tsoka sannan sukafito.
Har k'ofar mota Malam yamusi rakiya, saida yaga fitarsu sanan yakoma office yanamai jin dad'in ziyarar, Dan har ransa yana k'aunar khaleel d'in, yarone mai kwazon gaske alokacin daya koyar dashi, ga gaskiya da suffar kamala Na mutanen kwarai batareda yaron, yaga kuma haryanzu halayyar Na taredashi.
________________
Tunda suka d'auki hanya babu Wanda yace uffan, har sunshiga cikin kaduna.
Shi yanata tuk'insa dajin wa'azin sheaik Jafar Mahmud Adam, itama Aysha wa'azin take saurare, yayinda wani 6angaren zuciyarta yatafi wajen tunanin ya khaleel d'in, komai nasa na burgeta, tako ina ya khaleel cikakken mutumne, saidai abinda ba'a rasaba, Dan d'an adama Tara yake bai cika gomaba, babu yanda za'ayi kace wane yakai 100%, dolene saika samu wani d'an taumashe koyaya ataredashi.
Awajenwa kika iya larabci haka?.
Maganarsa ta sauka a kunnenta.
Batareda ta kalleshiba tace a islamiyyar abbanmu, shima yana koya mana.
Alkur'ani fa?.
Nayi sauka, ina izufi 37 a hadda.
Yanzunkam saida yajuyo ya kalleta, banason k'aryafa.
ALLAH ka tanbayi mama.
Kansa ya jinjina, yacigaba da jeho mata tambayoyi akan sauran littatafan addini, sosai take bashi amsa daki-daki, saidai abinda ba'a rasaba, Wanda tasamu rauni akansa saboda rashin tunatarwa, tunda ba islamiyyar take zuwaba yanzun, jiyayi k'aunar iyayenta da kimarsu tak'aru azuciyarsa, dama haka yake burin samun matarsa mai ilimin addini, dukda har yanzu baita6ajin son yarinyar aransaba.
Daganan baikuma cewa komaiba.
Sunkusa fita Kaduna yatsaya wani wajen saida snacks agefen hanya, baicema Aysha komaiba yafita tareda saka mata luck.
Baidad'eba sosai saigashi yafito da leda guda biyu a hannunsa.
Yabud'e motar yashigo yana fad'in Alhmdllh.
Kamar yanda yanuna ya manta da ita a motar haka itama ta shareshi har suka fice daga cikin Kd.
meatpie dake nad'e cikin tessu yafaraci tareda fad'in bismillah.
Aysha tasaci kallonsa ta gefen ido sannan tace a'a ngd.
d'an juyowa yayi ya kalleta sannan yamaida hankalinsa ga tuk'insa, baisake cewa uffanba har suka shiga tsakkiyar dajin tsakanin Abuja da Kaduna.
Wayarsa tayi wringing, saida ta tsinke aka sake kira sannan yad'aga.
Ango kasha k'amshi, har yamzu baku shirya dawowa wajen aiki baneba kaida youseef? Kunbarmu aiki yamana yawa nida taheer wlhy.
Joseph yayi dariya, karka damu my guy, end of this week zanshigo Abuja tareda madam.
OK saikun isoto, agaidasu papa da joy.
Zasujika da k'au, ina amaryarmu?.
Waye amaryarku?.
Hhhh madan Aysha mana.
Aini bamma Santana, kaga sai munyi waya ina kan titine, yay maganar yana yanke wayar batareda ya saurari mi Joseph zai fad'aba.
Abin yak'ule Aysha. Dan taji dukkan wayar tasu, amma tana mamakin dama yana wasa da mutane haka?.
Sun isa jere aka fara kiran sallar magriba, tacikin jere yabi saboda gudun go slow d'in dazai samu idan yabi ta babbar hanya, musamman awajen dei-dei d'innan.
Ganin lokacin sallah zai kwace masa yatsaya a bwari wani masallaci zaibi jam'i.
Harya taka zai fita wayar Aysha tayi wringing, dakatawa yayi yafasa fitar, atare suka kai hannu kan wayar, shiyayi nasarar d'auka yayinda Aysha tayi saurin janye hannunta saboda d'orawa datayi akan nasa.
Ya d'auke wayar daga cinyarta yaduba, Anty meerah yagani a screen d'in, saiya mik'a mata yafita.
Baki ta murgad'awa bayansa sannan tad'aga wayar, harta tsinke ansake kira.
Anty meerah Na I missing you wlhy, kin manta dani kusan 1week bamuyi wayabafa.
Sorry lil sholyna, babynki ce batada lfy, amma tasamu sauk'i.
Wayyo my Raudat shiyyasa nayita mafarkinta, yajikinta?.
Kwantar da hankalinki da sauk'ifa, hak'orane.
To duk kuna lfy? Ya Canada?.
Gatanan k'alau, saidai muna kewarki wlhy, tunda muka dawo kullum sai munyi hirarki agidanan.
Wlhy nima ina kewarku Anty meerah, wani lokacin jinake kamar nayi tsuntsuwa nazo gareku, karki damu, aimun kusa zuwa tunda ga bikinnan nata zuwa ko.
Uhhm, ni Anty meerah kibari kawai, ALLAH yanzun banason aurennan, ya khaleel lamarinsa tsoro yake bani, saboda halin ko inkula dayake nunamin, yanda kikasan ba aurensa zanyibafa.
Karki damu daduk wata shariyarsa, kowane namiji danasa salon, wani bazai ta6a nuna miki color d'insaba saikunyi aure, wasu kuma sununa miki soyayya awaje, idan kunyi aure kiga bahaka baneba.
Shikenan Anty meerah.
Yauwa sweet lil d'ina, yanzu ya'ake cikine?.
Humm abubuwa kam sunata faruwa, kuma Alhmdllh ina k'ara samun bayanai akan su hajia babba, kinsanma wani Abu?.
A'a saikin fad'a.
Hhhhh wlhy mufeedah nakama shekaranjiya around 1:30am Na dare zata fita, batasan nagantaba, nafito d'aukar ruwa nasha, har tsakar gida nabita, naga tanatama d'an gwari maigadi jaraba, yabud'e mata gate kuwa tafita, rok'onsa nayi akan yabarni naga inda zataje.
Kinsan minagani kuwa? Tana fita tacire hijjab d'in jikinta, wlhy daga ita sai bra da pant, saiwata shegiyar riga wadda da'ita da babu duk d'aya.
Motar wani guy tashiga, inanan zan kafa mata wani tarko, ALLAH sanadin haka sai hawan jini yakama uwarta.....
Hango ya khaleel natahowa yasaka Aysha fad'in kibari nakoma gida zamuyi waya, tayanke da sauri.
Motar yashigo suka cigaba da tafiya.
*_2month's ago_*