Sashe 51
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hajia babba da hajia khaltum na shiga d'aki suka zauna a bakin gado, hajia khaltum ta kalleta, "umm aminiya barka da tashin bak'i fa, Ashe 'yan biki duksun kama gabansu?, kai Alhmdllh, daganan kuma sainasu babie na, kisan kuwa yanda aiki yayi k'yau a Benue? Yara kusan 13 nasamo mana, kuma zagad'a-zagad'a, wannan karon kubrah ce zata tafi dashu UK, munsami sabon dila ma bayan john, hhhhh aikifa na k'yau aminiya, kud'i sai k'ara zama sukeyi, shiyyasa ban damu da account d'ina da Ibrahim yarufeba, saboda k'aramine, nidama bana zuba zunzurutun kud'i a banki aii."
Itadai Momy batace k'alaba, duk uban surutunnan da hajia khaltum kezubawa, bata kula Momy tayi kicin-kicin da fuskaba, saida takusa kai k'arshen aya sannan talura.
" a'a aminiya waishin lafiya kuwa?".
"Da sauk'i dai khaltum".
"Mike faruwa to?".
" mufeeda tadawo gida tun kwana biyar dasuka wuce".
Wata zabura hajia khaltum tayi, tagyara zamanta sosai tana fuskantar hajiya babba, "ki min dallah-dallah mana yanda zan fahimta".
Afad'ace hajia babba tace, " aii dolene namiki dallah-dallah kuwa khaltum, domin tasilar habibu aka sakkomin d'iya, habibu ya yaudare Mufeedah ya d'irka mata ciki, wannan ne dalilin dawowarta gida harda saki".
"Habibu kuma? Habibuna daine ya yaudari mufeeda da girmanta? Shekarun mufeeda nawa aduniya hajia laurah? Ince 27? Yanzu mai shekaru 27 ne aduniya za'ace an yaudareshi?, please babu wannan tsakaninmu, idan har cikin ya bayyana jikin mufeeda, kuma yakasance Na habibune to tabbas da had'in kanta, amma babu batun ya yaudareta anan, idanma gaskiya kikeso kawai mu jingina laifin Kansu su duka, amma bawai shikad'aiba......."
"K!!! Hajia khaltum!, wlhy ki iya bakinki, zan d'auki komai arayuwa amma banda wulak'anta rayuwar 'ya'yana, ya ina gaya miki magana zakina gayamin babu dad'i? Kema kinsan wanene bunsurun k'aninki aii........
" laurah!! Maza sakama bakinki linzami wlhy, inhar habibu bunsurune aii mufeeda ma akuyace, tunda ba har ciki gida yazo yamata fyad'eba, kum.........
Aysha data shigo d'akin da sauri tace, "kai Sirikata kuyi ahabkali, kuna d'aga murya dayawafa, gashi ya khaleel yana gida, kuyi maganar k'asa-k'asa surukata🤭. Saikuma Aysha ta shek'e da dariya.🤣
Daga hajia khaltum har hajia babba mutuwar tsaye sukayi, suma kasa cema Aysha uffan Dan mamakinta.
Hajia babba ce ta harzuk'o zata shak'e Aysha, da sauri Aysha tad'aga mata hannu tanaja da baya, " A'a fa Surukata, karkiyi wannan kuskuren, akwai jikanki anan", tanuna cikinta, "sannan ta6ani babban kuskurene dazai iya 6allo ruwafa, nidama shawara nazo Baku, aganina daku zauna tada jijiyoyin wuya kan k'yautar jika da ALLAH yabaku, gamma kulura da abinda ke tunkaroku fa, kuyi azamar bincika ina Kubrah? yau tsawon kwanaki 3, itada tace zataje Lagos tayi kwana 1".
" sannan kekuma k'awar surukata kibar tada jijiyar wuya akan beeb guy, 🤣🤣kema yasama miki jika kuma d'a ajikin 'yarki babie🤪".
"Please & please aminan juna, abar fad'a fa, kusan masu iya magana nacewa *_SHARRI 'DAN AIKENE, DUK KUMA INDA KA AIKASHI SAIYA DAWO YASANAR MAKA YAJE😉_*.
Bye, har Aysha tafita tadawo, "o, wlhy Na manta suruka, dama inason fad'a mikine idan za'a siyama mufeeda kayan haihuwa atuna da d'an jikalle🤨, tayi maganar tana nuna cikinta🤣🤣, tafice tana 'Yar dariyar mugunta.
Rasa wanda zai iya motsawa acikinsu akayi, maganganun Aysha sungama dukan zukatansu, kowanne arikice yake, hajia khaltum ta kalli hajia babba, itama kallonta takeyi, " Aminiya da gaske yarinyarnan keyi? Habibu yayima babie ciki, kuma ankama kubrah?".
Cikin marairaicewa hajia babba tace aminiya ban saniba, amma ina mamakin rashin dawowar kubrah dama, Dan kwana d'aya tace zatayi, gashi tunda tatafi bata kiraniba", hajia babba tayi maganar tana zama agado ja6ar'.
Itama hajia khaltum zubewa tayi, sai zufa sukeyi kamar babu fanka ad'akin, jiki Na rawa haji khaltum ke Neman number Kubrah, amma switch up, tagwada yafi sau 30, maida akalar kiran tayi kan wata mata, ko gaisawa basuyiba tace kubrah tazo?".
Daga can aka sanar mata batazoba, amma tabbas sunji k'ishin-k'ishin cewar an kamata....
Aii zabura hajia khaltum tayi itada hajia babba, kowacce tarasa inda kemata dad'i, sai faman zagaye d'aki sukeyi suduka, sun rasama wane tunani zasuyine, zuwacan hajia babba tace, "Aminiya miye mafita?".
Wlhy aminiya kaina ya toshe, kibani nanada gobe, inaso naje Na binciki babie yanzunnan".
"OK saikin dawo".
___________________________
Tunda Aysha takoma 6angaren Amman yanayinta ya canja, daka ganta zakasan tana cikin farin ciki, hardai Ammah takasa hak'uri ta tambayeta.
Murmushi Aysha tayi, "tace babufa komai Ammah".
Ammah bata sake cewa komaiba.
**********
Tunda ya khaleel yabar office baizame ko inaba sai Cinema, abakin k'ofa yatsaya, duk wani mai shiga da fita akan idonsane shida Taheer da youseef da Joseph, suna nan tsaye kuwa saiga beeb guy da 'yanmata biyu, saikuma abokansa, cikin nishad'i suka kar6i ticket suka shiga, suma su ya khaleel suka kar6a a sannan, su habeeb na gaba su ya khaleel Na bayansu, can kallo yay nisa habeeb yamik'e zaije fitsari, asace Youseef yabi bayanshi har toilet d'in.
Habeeb nacikin fitsari youseef yashigo, juyawa yayi yad'an kallesa ya janye idonsa, youseef yad'anyi kamar shima fitsarin yakeyi, Habib nagama youseef yayo kansa, yaje yatare k'ofa.
Cikin kallon sama da k'asa habeeb yace, " Malam lafiya kuwa?".
"Dadai sauk'i, dama zan fad'a makane kasan an kama kubrah kuwa?".
" kubrah fa kace?, wasa ko gaske?".
"Mizaisa namaka k'arya, idan kanason tabbatarwa zomije kagani".
" a tunaninka kai tsaye zan yarda dakai?". 'Cewar Habib'.
Murmushi youseef yayi, yazaro waya a aljihunsa yanuna masa k'aramin video lokacin da'ake kama kubrah, yace budurwatace, dakanta taturomin video d'in nan kafin su kwace wayar, kaga sak'on data turomin akan Na nemeka mu tatatuna yanda za'a ku6tar da ita".
Kar6a Habib yayi, yaduba sak'on, tabbas no d'in kubrah ce, babu musu yabi bayan youseef har waje, suna zuwa jikin mota yafaki idon mutane ya shak'a masa abunda ke cikin hanky d'insa, tuni jikin Habib yasaki, yasulale zai fad'i, youseef yay saurin turashi mota yarufe, sannan yakira number khaleel yace aiki ya kamalla, sufito kawai.
'Dai-d'ai suka ringa fitowa, sabida tsaro ba tsoroba, daganan ya khaleel gida yawuce.
Youseef da Joseph kuma suka wuce setetion dansu kai Habib.
Sanda yashigo gidanma su Ammah harsun rufe k'ofa alamar sunyi barci kenan.
6angarensu yawuce kawai, shima yayi duk abinda yadace yakwanta.
Har yau maganganun Aysha suna masa yawo a kwalwar kai.
___________________
Hajia khaltum kuwa tana zuwa gida tatasa babie gaba sukaje asibiti, gwajin farko yanuna babie batada ciki, ajiyar zuciya hajia khaltum tayi, hankalinta yad'an kwanta, suka dawo gida, mamakinta babie taitayi, dan batasan ma'anar gwajin ciki da ammi takaita aka mataba.
🤣hajia khaltum batasan cikin yana jikin salima baneba, Aysha tayi yawo da hankalinta ne kawai..........✍🏿
🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀
*_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdul ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of expert & perfect writer's)_
*_part 2_*
_(littafi na biyu📘)_
3⃣6⃣
Yau dai babu laifi Aysha antashi dad'an k'arfi-k'arfi, saidai tunda farar Safiya tatashi da jarabar son rake, Ammah na zaune afalo tana shan kunun tsamiya, k'a'idane kullum Safiya saita shashi, idan 'yan tsiyarma Na kanta saida k'osai, haka takecewa tagaji dawad'an nan maik'on banzan😂.
Aysha tafito daga d'akin Ammah, dakaganta dukta rame, sai uban haske data k'ara, har wani yellow-yellow takeyi, kusada Ammah ta zauna tana sauke numfashi.
Amma tabita da kallo, sannu indo, kai wannan ciki nabaki wahala, gashi ALLAH ya had'aki da birkitaccen miji, ni tsoroma nakeyi karki haifo irinsa".
Murmushi Aysha tayi.
Tace, ''kai Ammah, kedai kullum kintaso ya khaleel gaba, kemafa doguwarce, awajenkima yakwaso tsawon, nibama wannanba, ina zan samu rake dan ALLAH Ammah?".
Ammah ta kur6i kununta tana ta6e baki, kai wannan ciki naki yacika shegen hange-hange, shiyyasa nacemiki ina tsoratar miki haihuwar irin iro, Dan yahalin cikinki ya halin dogon banzarcan".
Baki Aysha taturo gaba, "duk kigama fad'a saina sanar masa gulmarsa dakikeyi".
" yo kifad'a mana, angaya miki tsoronsa nakeji, dagake harshi saina had'aku nayi k'uli-k'ulin kubrah daku".
Dariya sosai Aysha keyi, hakama Musleem daya shigo kusan mintuna hud'u, maganganun Ammah akan kunnensa suka faru.
Hararsa Ammah tayi, "to kaikuma d'n kwairo wakakema dariya?".
Had'e fuska musleem yayi, " waike Ammah kowama agidannan saikin saka masa sunan banzane? Nifa shiyyasama Mafison kitafi jigawa".
"Yo basai ka kainiba d'an banza bakwai, aii dai gidan d'anane, babukuma mai iko dashi sama dani, faratun banza kawai".
"oho dai, farin aka gani aka rud'e". Yamik'e yana hararta, "nikingama tafiyata, Anty Aysha bara nasa akawo miki raken".
" yauwa ya musleem, ngd sosai, Ammah kinji dad'inki, kedai dakowama karawa kikeyi, ya Sultan ne kawai bakwa fad'a".
"Aishi Sultan mutumin arzik'ine, ba irinkuba, amma d'aya bayan d'aya zanyi maganinku, d'an banzancan zigawa zanyi amasa auren dole kwannan, kekuma aure zansa iro yak'ara, kuma 'Yar k'auye zan za6o masa wadda haushi zaiyi kamar ya karsa....
Tsayawa Aysha tayi da dariyarta, ta had'e fuska tamau, mi Ammah zatayi ba dariyaba, afili tace, " ja'ira, ashedai kinason dogon banzan can mai zuciyar tsiya, amma lokacin auren hardasu kuka".
Shiru Aysha tama Ammah, daga waje akayi sallama.
Ammah tace, "kowaye shigo kaji, d'akin tsohuwa aina kowane".
d'aya daga cikin drivers d'in gidanne, har k'asa ya durk'usa ya gaida Ammah, yamik'o leda viva, gashi inji musleem yace akawo".
Aysha najin haka takar6e da sauri, yauwa sannunka.
Rakene mai yawan tsiya aciki, irin wanda aka yanka k'ananunnan aka d'aura afarar Leda, Ammah tayi dariya, ''yoshi wannan duk raken yasiyema mai tallan ko?, saikiyata sha har kigaji".
"Wlhy kuwa Ammah, dama mafarkinsa nayi a barcin asuba d'innan Dana koma, bara kiga nayo brosh nadawo".
''Dama bakiyi burushi ba kikazo kika zauna kinata had'iyar k'azamin yawu?, ke indo kirage k'azantafa".
" k'yadai jidashi Ammah, aikinsan idan nayi brosh babu abinda zanci amai nakeyi dai", batareda tatsaya jin mi Ammah zataceba tashige bedroom, Mufeedah Na kwance d'ai-d'ai tana shak'ar barcinta, dama ita cikin nata sai saka barci.
Brosh Aysha tayo tadawo falon, tatarar Ammah tazuba mata raken cikin fleet bayan ta wanko matashi, ankuma ajiye roba na zuba datti.
"Yauwa Ammarmu, shiyyasa nake yinki sosai-sosai".
"Kedai kika Sani" cewar Ammah tana shigewa kichin d'inta.
Aysha tama bayanta gwalo, tafara shan rakenta, harda mik'e k'afafu kamar tasamu gasashshen kifi🤪.