Sashe 5
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Hhhhhhhh karka wani doje wlhy, nasan muna funcika j!, akwaika da taku akan Abu, saikayi kamar baka damuba, amma k'asan ranka kana son abin.🤨
Azumin dakakeyi wani lokaci namiye?.
Na k'aniyarkane mara mutunci, tashi kabarmin office d'an iska kawai.
Hhh ai wlhy babu inda zanje sai ankai k'arshen maganar nan dani, dolene shirin yazama Na musamman, dukfa d'aurewar nan taka ranar saikayi shaku-shaku da babbar riga Alhaji.
😂dariya suka kwashe da'ita suduka, harda khaleel, zan iya cewa yaune karan farko danaga yayi dariyar da har hakwaransa suka fito fili.
Wlhy yaronnan bakada kirki, cewar ya khaleel yana nuna Taheer. Bayan sun tsagaita da dariyar khaleel yace kud'in abokaine Na gari, wad'anda suke taka rawar gani a sashen tarihin gwagwar mayar rayuwar Ibraheem Abdallah, babu abinda zan cemuku saidai naita mana addu'ar cin ribar abota har a aljanna.
Ameen suka amsa gaba d'aya.
Joseph yace, "ansaka rana kenan?".
Kwanciya khaleel yayi jikin kujera, muryarsa a sanyaye yace basu sakaba, amma yau uncle ma'aruff nacan Kano zasu tattauna da iyayenta.
To ALLAH ya sanya alkairi. Yasa ayi damu kuma, wlhy harna k'agara naga mai sa'ar data samu wannan jarumin jarumai, mai k'yak'yk'yawar zuciya da rik'on gaskiya, mai martaba k'asarsa da kare mutuncin al'ummar cikinta, koda basusan dashiba.
Wlhy zancenka gaskiyane youseef, boss nadabanne acikin mutane, samun irinsa saida kwakkwaran bincike irinna masu hikima, da'ana samun ma'aikata jarumai marasa tsoro da kwad'ayi irinka da kasarmu bata lalace hakaba, saidai kash ru6a66un dasuke saida mutuncin k'asar tamu saboda kud'u sunfi nagartattun masu gaskiya irinka yawa, gashi kuma har yanzu al'ummar dake cikin k'asar basu fargaba, saboda *_KABILANCI DA 6ANGARANCI_* n dayayi tasiri aruhinsu, ga saka mana k'yamatar addinin juna da'akeyi, koda yake ba laifinmu baneba, laifin manyanmune, suna haddasa mana fad'ace-fad'acen addini saboda cikar gur6ataccen burinsu akan siyasa, mafi yawan fad'a da'akeyi ak'asarnan y'an siyaysane ke shiryashi, amma da tafiya tafara nisa saiya zama fad'an yazama na addini, wannan wace iriyar masiface, mund'auki amanar kanmu mun dank'a ga siyasa, wadda dama an kawo mana itane danta wargaza kanmu,, sai d'an siyasa ya d'auki mak'udan kud'i yabama Malamai da pastors, kaga sunata 6a6atu da cusawa jama'arsu mummunar ak'ida azukata, amma da tashin hankali zaizo duk kwashe y'ay'ansu da matansu zasuyi da kud'inmu subar k'asar, wad'anda suka kasance malaman kwarai acikinsu sai adinga binsu d'ai-d'ai ana kashe manasu, shin jama'armu bazasu farka daga nannauyan barcin daya d'aukesu baneba? Su nutsu wajen gano nagartattu irinsu khaleel a k'asarmu? Duk mutum mai gaskiyade zakaga bashida Pawer d'in hidimtawa al'ummar kasarmu, saboda mak'iya masu gur6atattun halayen dasuka raba hanya da halayensa na warai sune zagaye dashi.
Hakane Taheer, amma aii mungodema ALLAH, tunda Anfara walk'iya munkuma fara tsinto k'asurguman munafukai, kuma tabbas y'ar manuniya zata cigaba da nuna manasu insha ALLAH, talakawanmu kuma dasuka kasa gano gaskiya haryanzu saboda rashin sanin ciwonkai ALLAH ya farkar dasu kafin lokaci ya k'ure musu.
Ya khaleel dabaice komaiba Tun d'azun yace amin Joseph, saidai akullum ina tuna muku duk abinda zanyi da taimakonkune, kuma bazan ta6a amsa sunan waneba saida sunanku aciki, wannan zancen naku saiya tunamin dawani Abu mai muhimmanci dayake araina tuntuni.
Atare sukace wane Abu kenan?.
Saida yad'ago daga kwancen dayake akujera sannan yace yakamata mu kafa kungiyar taimakon matasa, wasu sun kammala karatu babu aikinyi, mukar6i takardunsu mu nema musu guraban aiiki, wasu rashin gata yasaka ko karatunma basuyiba, mu koya musu Sana'a dabasu jari, wasu kuwa karatunne ya yanke saboda babu kud'in k'arasashi, mu taimaka musu su gama, yakamata mu juya akalar zukatan matasanmu su farka daga ra'ayin karatu nayi danhaka sai aikin gwamnati, gwamnatin k'asarmu batada k'arfin d'aukar dukkan matasanmu suzama a k'ark'ashinta, amma idan ana jansu ajiki, danuna musu basaita silar gwamnati asiri ke rufuwaba, k'asar zata zauna lafiya, ataimakesu wajen ciremusu burin sainayi kud'i nima kamar wane, wannan zairagema k'asarmu cin hanci da rashawa, ta'addanci da k'abilanci harma da fad'an addini, za'a daina wawaso akan dukiyar y'an k'asa, wadda zakaga mutum shikad'ai yatara biliyoyin kud'i, kama rasa mizaiyi dasune? Ga gidaje da hannayen jari, jikokin jikokinsama bazasuyi talauciba, kaga mutum d'aya da mota ashirin shikad'ai, sannan duk y'angidansu kowa nada sama da biyu, kai wlhy idan kaje wani gidan saika d'auka anan ake k'era motoci saboda tsabar fariyya, to ba kud'insa baneba, hak'in al'ummar k'asane, shiyyasa baisan ciwonsuba, yawancin zakaga y'ay'ansune y'an cocaine, kuma sune ke shigomana daduk wani kayan maye ak'asarmu, saboda inama talaka yasamu abinda zaici? Bare yazama d'an safarar miyagun kwayoyi?.
Abinda ke matuk'ar tada hankalina shine, bayan satar kud'inmu dasukayi, sukabama y'ay'ansu sukaje suka siyo kayan maye da kud'in, saikuma adawo dashi cikin y'ay'an talakawa ana saida musu domin gu6ata tarbiyarsu, baza'a barmu muji da zafin talaucin daya ishemubama.
Sometimes idan kaga d'an talaka yazama d'an ta'adda wlhy zafin talaucine da bak'incikin zalincin da manyan k'asarmu keyi akanmu, ko shaye-shayen nan da y'anmata sukeyi duk silar masifar da'aka jefamune, kuma wlhy wasu sunkoyone wajen y'ay'an manyan, k'awaye ko samari, saboda shegen kwad'ayinsu, Dan muma talakawan wani lokacin bamusan darajar kanmuba wlhy, bamusan ciwon kanmuba, kowa burinsa ace dashi wane. Why!!!!?.
My friends why!!?.
Wace iriyar rayuwa mukeyi aduniyarmu? Miyasa muke mantawa da mutuwane? Miyasa muke mantawa akwai ranar hisabi? Ranar da kowa zai baje kolin ayyukansa a kasuwar daba'a ta6a Tara irintaba?. Wlhy muji tsoron ALLAH, mukiyayi ranar da ALLAH zai kamamu, Duk shagalar dazakayi duniya karunga tuna watarana zaka *MUTU*, ko shekaru millions aka Baka saisun k'are, kafinkai anyi manyan tantirai aduniya wad'anda suka fika shara aduniyarma amma sunzama labari, tofa kaima watarana saidai labarin, kuma bayankama za'ayi wad'anda suka fika, ammafa muringa tunawa akwai *WUTA DA ALJANNAH* kuma kowacce zata samu jama'a.
Suduka jikinsu yayi sanyi da jawabin nasa.
Murya a sanyaye sukace sun bada goyen baya, Dan haka saisu fara shirin yanda zasu kafa k'ungiyar.
Alhmdllh naji dad'in amincewarku y'an uwana, nayi wannan tunanin saboda dubi da albashinmu alhamdllh. Ko aure mukayi zai ishemu rik'e iyalanmu harma da saura, gakuma y'an kasuwancin damukeyi a bayan fage, to damu tarasu abanza alhalin gamasu buk'ata nan aii gara muyi abinda ko bayan ranmu baza'a manta damuba, nifa banida burin barma y'ay'ana d'unbin dukiya dansu gada, Nafi burin natsaya tsayin daka akansu dansu sami ilimin addini dana zamani watarana suma sunema da Kansu, dansusan wahalar nema, mizaisa Natara musu dukiya sudunga k'agarama Na mutu dansu gada, bayan mutuwar tawa suje suyita iskanci anamin azaba akabarina, _(da abaka gasashshen kifi, gara akoya maka yanda ake kamunsa a rafi)._
Gaskiyane wannan, kuma duk munyi mubayi'a, ALLAH yamana jagora.
Haka sukaita tattaunawa har zuwa dare, sanan kowa yanufi gidansa.
____________________
Khaleel zaune agaban baffah da uncle ma'aruff dayazo yau, sai Ammah, kansa ak'asa yana sauraren iyayen nasa.
Uncle ma'aruff yay garan murya irintasu ta manya, idonsa akan khaleel d'in, cikin murmushi yace khaleel anzama manya kenan? ALLAH ya sanya alkairi.
Ammah ta amsa da ameen.
Alhmdllh munje anyi maganar aurenka da sirikanka mutanan kirki, komai nasu cikin turban addini da yanda ALLAH yace muyi.
Sun yanke mana ranar d'aurin aure nanda watanni 6, saboda sunce ansaka bikin y'an uwanta dama su hud'u, to an daidaita danasu d'in, kaga yakama cikin sabuwar shekara watan biyu. Sun yanke sadaki naira dubu 50k kacal, dan albarka ake nema acikin auren.
Ya khaleel yakuma yin k'asa da kansa, dama can shi mutumne mai kunya, shiyyas kaf yaran gidan babu Wanda zaice gashi yata6a ganin ya khaleel da ko sitirar dazata fidda masa jiki.
Baffah yakatse tunaninsa dafad'in yauwa mu'azzam saika za6i 6angaren dayay maka a filayenku dake baya Dan afara ginawa, kakuma za6i kalar dakake buk'ata kamar yanda sauran y'an uwanka sukayi su Sultan.
To baffah ngd sosai ALLAH yak'ara bud'i.
Gaba d'aya suka amsa da ameen, sund'an cigaba da tattaunawa akan bikin, amma khaleel yayi d'if, baya cewa uffan.
Hardai uncle ma'aruff ya fuskanci kunya yakeji, Dan haka yace yatashi yaje ya kwanta ya huta.
Godiya yamusu tareda sallama yafice.
Yana shiga falon Aysha Na fitowa da gudu daga d'akinsu, rik'e take da wayar fadeelah tana danna wani Abu, fadeelah kuma nabinta tana rok'onta da Aysha karki tura masa, ALLAH banason haka, Aysha karfa kitura.
Hhh wlhy Yaya fadeelah dama kin hak'ura, yo haka akeyi baza'a turama bawan ALLAH kalaman soyayyaba, bayan yayi hak'uri kusan wata uku kinwani mak'ale wankan jego.........
Maganar ta mak'ale mata amak'oshi saboda shigowarsa.
Atare suka kalli juna, ya harareta ta murgid'a baki.
Mamakin rashin kunyar yarinyarnan yakeyi, ko kad'an batajin tsoronsa, yarasa miyasa haka?, shiba rayuwa yayi a waje d'aya da itaba, ko k'annensa basu masa haka, ko mufeeda datake sakonsa sotsonsa takeji, haka duk jarabar Anty Zuwairah yayarsu shakkarsa takeji, amma wannan y'ar ficiciyar yarinyar take masa yanda ta gadama.
Kwafa yayi yashige 6angaren momynsa.
Aysha takuma murgud'a baki da harar bayansa tana k'unk'unai.
Ahaka fadeelah tazo ta kwace wayarta tana fad'in mara kunya, watarana koda kud'i akace kimasa bazakiyiba wlhy, Arana d'aya kacal zai koyamiki hankali.
Bata jira cewar ayshar ba tabar wajen.
Itama bin bayanta tayi tana k'unk'uni.
Nace hummm su Aysha ammata😂, zaki magantune indai ya khaleel ne😜.
Afalo ya iske Momy, kallon datake masa kawai yasaka jikinsa sanyi..
Ita kad'aice afalon, guywa a sa6ule yak'arasa cikin falon..................✍🏿
😍😍😍😍😍😘
[9/6, 5:54 AM] Aysha Galadima: *_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🤲🏻😭
*_part 2_*
(littafi na biyu📕)
5⃣