Sashe 45
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Lokacin da ake bak'incikin cikin dake jikin Mufeey baby🤣, ya khaleel nacan Na farincikin result d'in kazarsa da Aysha taci tabiya a asibiti.
Gwajin farko doctor Faisal ya tabbatar musu Aysha ta harbu, cikin watanni biyu da sati 👆🏻😀.
Wayyo zokaga bidiri wajensu anty Shukurah da Ama...
Oga kwata-kwata kam rungume Aysha yayi dukda tana barci ansaka mata k'arin ruwa, hawayen farincikine ke zirara a kumatunsa, wai yau shine za'a haifama d'a, gudan jininsa, wanda dole akakira sunan d'an ahad'a da nasa sunan, duk inda 'yar ko d'an yaje za'ace d'an/'yar Ibraheem khaleel ce, wayyo ya ubangijina, kaike bada k'yautar da kud'i ko mulki bazasu sayaba, kaike bada abinda babu wani mahaluki aduniya dake ikon bama mutum ko hanashi sai kai kad'ai ubangijin talikai, ngd maka godiya mara adadin k'ididdiga, godiya irin wadda tafi k'arfin harshe, saidai zuciya taita ayyanawa.
Duk su Hafiz cirko-cirko sukayi suna kallonsa, kowa fuska d'aukeda murmushi, yau sunga farincikin d'an uwansu.
Cikin tsokana hafiz ya kirashi, "ya khaleel tunda nina kawota asibiti idan ta haifi namiji sunana za'a samasa".
Dariya duk sukayi, harda ya khaleel da idanunsa ke a lumshe, ya kwantar Aysha ahankali yana kallon Hafiz, " Hafiz ko sunan 'yan gidanmune duka zan iya sanya masa ko mata kaji".
Nanma duk dariya sukayi, Hafiz yaciro waya zai kira gida yayi kwarmato Anty shikurah ta dakatar dashi, "A'a Hafiz dakata, dolenefa mufad'a yanda za'a bamu goron Albishir, wayakamata afara kira?".
"Anty!, baffah ko Ammah".
" yes akirah Ammah, tunda itace tushen kowa".
Hafiz ne yakira Ammah, dukda yanda ta amsa sallamarsa bai damuba, Dan zumud'i baisa yagane muryar tata da damuwaba, "Ammah Albishirinki".
Cikin dakewa amma ta amsa da goro, Dan batason katsema Hafiz farincikinsa, dantaga azumud'i yakirata".
" mizaki bani to?".
"Duk abinda kakeso bayan kafad'amin kaza6a".
" anzo wajen, Anty Ayshan ya khaleel tanada ciki".
Da sauri Ammah tamik'e tsaye tana fad'in Alhmdllh, yanzu kuna inane?".
"Muna asibitin doctor Faisal, ansaka mata k'arin ruwa tana barci".
Duk jama'ar falon suna kallon Ammah ne, jira kawai suke tagama wayar ta sanar dasu abinda yasakata farinciki, dukda suna cikin bak'inciki.
Tana yanke wayar kuwa tayi gud'a, dafad'in "Alhmdllh. Dama wani Na haddasa maka damuwa wani yana yaye maka, matar iroce da ciki".
kowa saida yafurta Alhamdllh, banda hajia babba data farfad'o yanzu, hakama Anty zuwairah bak'inciki kamar zai karta.
Tuni kowa yadaina damuwa da cikin mufeedah yakoma murnar Na Aysha, mama dai batace komaiba itama, saboda kara.
Bayan uncle ma'aruff ya iso akabama dangin Aminu hak'uri, aka kuma sanar dasu za'azo har gida ak'ara bada hak'urin.
Annakuma take Aminuddin cikin jin kunya yabama mufeedah saki d'aya.
Babu Wanda yaji haushi, saidai mufeedarce ta rushe da kuka, momyma kukan zuci takeyi.
Sudai su Aminu sukayi sallama suka tafi, bayan sunmusu murnar cikin Aysha.
Babu wanda yasake bi takan mufeedah, Dan hukunci kuma sai'an zauna, baffah ya sallami kowa, suka d'unguma zuwa asibiti.
Momy dai da Anty zuwaira basubiba.🤣.lol.
********
Labarin cikin Aysha dana mufeeda yakarad'e gida, harda result d'in saki d'aya.
Kowa saidai yace ALLAH ya k'yauta, Na Aysha kam sai murna sukeyi, musammanma 'yan Kano.
Amma da baffah dawasu cikin 'yan Kano da uncle ma'aruff dasu Sultan, Anty Mamie duk suka d'unguma zuwa asibitin.
Har lokacin dai Aysha bata farkaba, ya khaleel yana manne kusada ita yak'i ya matsa konan dacan, jiyake yana matsawa wani Abu zai iya samun matarsa da cikinsa.
Su Anty Ama....... Sai dariya suke masa kuwa, INA ko'a jikinsa, dama ya khaleel da son yaran tsiya, barekuma yau ganashi😁.
Su baffah sun iso anatama juna barka da addu'ar ALLAH ya sauketa lfy, ya khaleel kuma duk sai kunya tad'an kamashi, sai sinne kai yakeyi kuwa.
Harma abin yabasu dariya, Ammah ta tasashi gaba da tsiya kuwa, shiru yayi yakasa maida mata, saidai su ya Sultan ke karemishi da uncle Ma'aruff.
____________________________
Sai kusan 1 Aysha ta farka, lokacin su ya khaleel sun fita sallah, Anty Mamie Ce kawai da Ammah, saisu Anty Shukurah dawasu daga bak'in Kano da gwaggo bintu, duk suma sallar sukeyi..
Aysha tabud'e idanu da kyar, ledan ruwan tabi da kallo har k'arshe, ta lumshe ido tareda maida kallonta Kansu Anty Mamie dake sallah, aranta tace ni Aysha nice da kwoncia asibiti? Banta6a ciwon daya kwantar dani asibitiba, ta yunk'ura danta tashi amma saida kasa, saboda jikinta babu kwari, kusan tun shekaran jiya rabon Aysha dacin abinci, saidai taci wannan taci wancan, shima 'yan yame-yamene, bawai abincin kirkiba.
Komawa tayi takwanta tana sauke numfashi da k'yar, Anty Mamie ce tafara hangota, da Sauri tamik'e ta k'arasa gareta, ''Aysha kin tashi?".
Kanta ta iya d'agama Anty Mamie da k'yar, sannu kinji, mike miki ciwo yanzun?".
"Anty Mamie yunwa nakeji wlhy".
" ok... To mizakici?".
Shigowarsu ya khaleel yakatsema Aysha bada amsa, duk suka k'araso gaban gadon da sauri, suma su Ammah sun idar.
Sannu duk suketa mata, ya khaleel kam yakasa cewa komai, sai kafe Aysha yayi da idanu, jiyake kamar ya tsaga jikinsa yasakata. Itadai sau d'aya ta saci kallonsa. Anty Mamie takuma cewa ''fad'i mikikeson ci a nemomiki?".
Saida tad'an yatsine fuska sannan tace, "Anty Mamie kaza gasashshe, da papcorn, da waina masa, sai kuma ice-Cream da shinkafa da wake, garau-garaufa irin adafata daga attarugu sai manja kad'an da daddawa".
Kutttt miza'ayi inba dariyaba🤣🤣🤣, har baffah dariya yake mata.
Ya khaleel kansa harda jingina da bango saboda dariya.
Itako ta turo baki, danmi za'a mata dariya, itafa da gaske yakeyi duk zata iya cinyewa🤣🤣🤣🤣.
Ho sholyn sadauki, nimafa kinbani dariya, nasan dolene fans ma su dara🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣.
Saida suka gama cin dariyarsu sannan uncle ma'aruff yace, '" karki damu d'iyata, yanzunnan zaki samu duk abinda kikeso, amma bara afara siyo miki abinda ke kusa ko?".
Kanta ta gyad'a masa tana murmushi.
Ya khaleel aransa yace lallai ba'a biyani kazata abanzaba ashe.😉😂
Babu dad'ewa saiga ya Mujahedeen yadawo da kaza, harma dawasu abubuwan.
Sanda yadawo nurse tashigo tacirema Aysha k'arin ruwan, aka kawo mata wata tasa ta wanke bakinta, sannan Anty Mamie dakanta tadinga bata kazar, saidai kuma bataci ta kirkiba labarin ya canja, tafara yunk'urin amai, kafin abata wani taimako tafara kwarashi.
Duk kuma sai tausayita yakamasu, kowa fuskarsa ta canja, saida tagama sannan nurse suka shigo suka gyara wajen, ya khaleel kamar zaiyi kuka.
Doctor Faisal dakansa yashigo yakuma dubata.
Cikin damuwa ya khaleel yace, "yanzu nan doctor haka zatayita amayar dad'an abinda tasamu taci?".
" saidai hak'uri j!, amma inaganin kawai mutafi gida da ita saina saka mata wani k'arin ruwan a can, zaima taimaka mata akan cin abincin, koya kukagani?".
"Hakan yayi doctor". 'cewar baffah'.
Kowa yayi na'am da zancen.
Saida doctor yayma Aysha Allurar barci sannan suka tattara suka fito, ya khaleel ya d'auketa kamar wata 'Yar babie, to dama tsawonne kawai, garama cikinnan yasakata 'Yar k'iba.
Koda suka Isa gida sai Ammah tadage akan 6angarenta za'akai Aysha, dole aka yarda a hakan saboda jarabar Ammah, inba hakaba kuma ta buwayi kowa😂.
🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀sai Ammarmu ko k'asar ba kowa wlhy🤣🐀.
Ya khaleel kam baiso wannan tsari Na Ammah ba, yaso yabama matarsa kulawa da kansa, dukda dai yasan dawuya aikinsa yabarsa, ballema yanzu da aiki yagama rinca6e musu, cases sunyi yawa a hannunsa, wasu ana kan shari'a a Cote, wasu kuma anakan bincike, wasuma basu kamasuba.
Hakadai yadire Aysha a doguwar kujerar falon Ammah mai taushin tsiya, 😉komaifa Na Ammah Na musamman ne😜.
Saida doctor Faisal yagama d'aura mata ruwa yatafi sannan 'yan uwa sukaita shigowa dubiya, 'yan Kano dai tafiyarsu saikuma gobe.
Mamaki yacika zuciyar ya khaleel danbaiga giccin Momy da sauran k'annensaba, Anty shukirah ce kawa. Ficewa yayi yanufi 6angarenta dam duba ko lafiya?................✍🏻
*_kuzo mu yanka cake tawan (Xoxo) tasamu lafiya,😀👯♀🔪🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂🎂, kowa dai yamaida kwad'ayinsa saita faraci😉🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀_*
*_ina Reefat yahaya 'Yar team d'in Hajia babba? Yakamata kimatso kusafa, takusa 6arewa daku🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀😂_*
Koya kukace fans?🤷🏽♀🤣.
*_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdul ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of experts & perfect writer's)_
*_part 2_*
_(littafi na biyu📘)_
_Gaisuwa da fatan alkairi agareki takwarata, Bilkisu, *(Ummie Garkuwa writer d'in JENNIFER)* ALLAH yabar zuminci, ina godiya agareki har babu adadi, I love you so much wlhy my Sister._
❤❤❤❤💃🏻
3⃣2⃣
Da dariya ya isa 6angarensu, yacire kaya yashiga wanka, can k'asan zuciyarsa kuwa tana cikin nishad'i, yayinda gefe guda kuma yake tunani akan matar da taheer ya tabbatar masa tana cikin gidansu, dadai Aleeya zuciyarsa ke zargi, amma idan yatuna da cewar ance kwannanta uku agidan saiyaja tsaki, afili yace, "to wacece wannan?".
Haka yayta sak'awa da kwancewa harya kammala wankan yafito, gaba d'aya kwakwalwarsa a dagule take, abubuwa biyu sun gitta masa a ranar farin cikinsa, ranar data kasance yadace yayta murmushi har washe garinta.
K'aramin tsaki yaja, sannan yahaye gado yakwanta danya d'an huta.
____________________
Farkawar Aysha tasaka ammah saurin isowa gareta, sai sannu take mata, Aysha kuma tana d'aga kai da k'yar, ta yunk'ura zata tashi taji hannunta yamata nauyi, dakatawa tayi tabi hannun da kallo.
Ammah tace, "karki tashi. Bara nakira iro yazo yacire miki, shima nazata bama zaiyi nisaba aii".
Aysha dai batacewa Amman komaiba.
Kiran ya khaleel Ammah tayi, bayan tagano Alamar data sakama number sa da k'yar, harta yanke bai d'aukaba, kunsan dai Ammah babu sauk'i, tacigaba da doka masa kira babuji babu gani.
Tun yanajan k'aramin tsaki cikin yanayin barci, harya bud'e idonsa ahankali, sosai kirannan yatakurasa, batareda yaduba wake kiransaba yad'aga yakara akkune, a muryar barci yace, "hallo! Please wanene".
''Iro nice, kazo kacirema Jikata wannan ruwan ta farka".
Da sauri yatashi zaune, ''Ammah kina nufin A'eesha ta farka?".
"Eh, kana inane?".
" ganinan zuwa".
Bai jira cewartaba ya yanke wayar, sakkowa yayi daga gadon yashiga bathroom, mintuna kusan 5 yafito.