Sashe 21
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Ficewa yayi, babu dad'ewa saigashi yadawo d'aukeda fresh milk da glass cup, kusada ita yazauna, kan Aysha na k'asa tana wasa da yatsun hannunta da har yanzu lalle yake rad'am bai fitaba, hakama na k'afafunta.
Fresh milk d'in yazuba yasha kusan rabi, sannan ya d'ora cup d'in abakin Aysha, d'ago idanu tayi ta kallesa, ganin fuskarnan babu alamun wasa ta lumshe idanunta tareda bud'e baki tana sha, saida ta shanye tas sannan ya janye cup d'in, tashi yay dasu a hannu yad'ora bisa dirowar gefen gado, yashiga bayi, kusan mintuna 20 saigashi yafito d'aure da towul.
Aysha tai saurin rintse idonta, danta tsorata da ganinsa haka, shikam baimasan tanayiba, yace, "tashi kije kiyi wanka mu kwanta, koba kince barci kikejiba?".
Jinjina masa kai tayi, Dan babu bakin magana, miyyasa zaice wankanma ad'akinsa zatayi? Yana nufin barcinma tare zasuyi? Itakam yau taga takanta, mi ya khaleel ke nufi da itane?, da wannan tunanin tashiga bayinsa tayi wankan, tayi brosh, duk wani abin k'amshi datayi karo dashi a bayin saida tayi amfani dashi, tasaka farar rigar wankasa, tsaye tayi takasa fita saboda kunya.
Muryarsa tajiyo yana fad'in " kifito kiyi shirinki, ni Na fita falo", baijira cewartaba yafice abinsa, yasan inhar yana nan bazata fitoba d'in.
Tanajin alamar fitarsa tafito, cikin mamakin take kallon kwalliyar furanni da akama gadon, harta Shiga wanka dai babusu, kuma blue d'in bedsheets nema agadon d'azun, amma yanzu an lailayeahi da Fari tas, sannan aka k'awata tsakkiyarsa da furanni ja da farare, anyi love k'ato💝.
Nace Aysha tunda rana mai d'akin yayi abunsa, ya lulu6a wani bedsheets d'in Asama Dan karki gani, 😏to ammafa batajiniba, Dan ina la6e a bayan labuloli, gudun kar ya khaleel ya ganni, ya koroni rahoto ya wuce daku🤥🤧.
Mansa tad'auka ta shafa, mai sanyin k'amshi, ta faffesa turarurrukansa, tunanin yanda zata d'aukar kayan barci d'akinta tatsaya yi, idontane ya sauka akan rigar dake gefen gadon, fara mai adon firanni jajaye, d'aukar rigar daketa wani bala'in k'amshi tayi tabud'e, kutt tafad'a tana zaro ido waje da bud'e baki😨, mi ya khaleel yake nufi? Ni shatu d'iyar Abubakar, waini zan saka wannan rigar natsaya agabansa?, kai impossible wlhy bazan iyaba, aii wannan rigar da ita da babu duk d'ayane, shiko kunyama bayaji?.
To amma kuma idan ban sakaba akwai matsalafa, bara kawai nasaka kafin ya shigo, saina saka hijjab, kinga Na rufama kaina asiri kenan.
Cikin hanzari tasaka rigar, cif taimata tamkar an gwadata, gashi Tamata bala'in k'yau, ta haska farar fatarta, tajuya tana fad'in woow! Ammafa Na had'u wlhy, ko a ina ya khaleel yasiyo rigar barcinnan? Nibamma ta6a ganin kayan barcin dasukamin k'yauba irin yau, da Sauri ta tufk'e gashinta (Dan Aysha dama can batason kitso, kullum kai atsefe, sai mama Tamata tsiya takeyi ko gudun dukan makaranta, tokuma zamanta a turai d'innan Yakuma lalatata akan k'in kitso).
Hijjab d'in datayi sallah tad'auka ta zumbula, tana gama sakawa kuwa ya khaleel yashigo d'akin, tsaye tayi jikin madubi tayi k'asa da kanta, takasa d'agowa ta kalleshi saboda kunya, gani takeyi kamar yana kallon rigar tata.
Cikin takunsa Na nutsuwa da k'asaita yak'araso Inda take, zuciyar Aysha tak'ara k'arfin gudu da sauri-sauri, saida ya kalli gadon yaga babu rigar sannan yamatso kusada ita, kumayin k'asa tayi da kanta.
Guntun murmushi yasaki, sannan ahankali yakai hannu kanta yana k'ok'arin cire hijjabin.
Da sauri tadafe tana fad'in "please ya khaleel kabarmin". 'Tayi maganarnr kamar zata masa kuka'.
Harara yasakar mata, wadda tasakata cire hannunta dole, shikuma yacire hijjabin, da k'arfi Aysha ta rintse idanunta, siraran hawaye nabin kumatunta, yanzukam tadaina mamaki saidai tsoronsa daya fara shigarta, tarasa dalilin ya khaleel nayimata hakan.
Ya khaleel kam yagama mutuwa atsaye, saboda k'arema halittar Aysha kallo dayakeyi daki-daki, rigar tayi masifar yimata k'yau fiyema da zatonsa, tamkar an halicci rigar ajikintane, baisan sanda ya furzar da sassanyan huciba, yasaka hannunsa yana sharema Aysha hawayen dake zirara a kumatunta, har yanzu idanunta arufe suke, yad'an lumshe idonsa yana sakin guntun murmushi, tad'an bashi dariya, Ashe duk tsiwar tata matsoraciyace haka?".
Jitayi kawai ya mannata da jikinsa, atare suka saki sassanyar ajiyar zuciya, cikin wata irin muryan da Aysha bata ta6a zaton ya khaleel Nada makamanciyarta bama bare itad'in yake mata magana acikin kunne, " Ashe duk tsiwarkinnan ked'in matsoraciyace sholy?".
Gaban Aysha yafad'i, danjin sunannan akaro Na biyu daga bakinsa, yacigaba dafad'in ked'infa jarumace mai kare mijinta daga harbin bullet, matar police aii police ce inji masu iya magana.
Gaba d'aya kalamansa sun dulmiya kwalwarta a awata duniyar tunani tadaban, kafin tadawo hayyacinta yacirota daga jikinsa, yakamo hannunta da'aka k'awata da zanene lallale ya sumbata, sannan yace, "bud'e idonki".
Babu yanda zatayi, dole tabud'e idon nata, amma takasa kallon inda yake, shiyamata jagora har gaban gado, danta kasa bud'e idonta da k'yau saboda kunya da tsoro.
Yace, " bud'e idonki ki kalli gadonnan".
Bud'e idonta tayi sosai bisa gadon, an lailayeshi da da farin bedsheets, Flowers d'in sunyi k'yau sosai agadon, sai k'amshi furannin sukeyi, anyi wani rubutu da flowers d'in a tsakkiya, Wanda ayshan takasa ganewa, amma saitaga kamar tata6a ganin rubutun, to amma a ina?, wannan shine abin tambayar.
Batakai k'arshen tunanintaba taji an sureta andire bisa gadon, kafin tayi wani yunk'uri taji bakinsa cikin nata🤫.
Abubuwa masu wuyar fassara ga Aysha suka cigaba dagudana, tuni tsoro da firgici sun gama cikata, jikinta sai 6ari yakeyi, shikansa boss d'in jikinsa tsuma yakeyi, abinka da sabun shiga🤭.
Da zafi-zafi yake sarrafata, (hummm auren tuzuruma aii had'arine alkur'an🤣).
Yaukam Aysha tagane batada wayo, yayinda ya khaleel yanufi yin mai gaba d'aya sai Aysha ta rikice masa da kuka da magiya, abinda yaso faruwa tsakaninta da john yafad'o mata rai, tatuna yanda ya kacaccala Ngozi ranar a maimakonta, tuni k'arfin kukanta yak'aru, ganin zata masa tonon silili yarufe mata baki danasa🙊.
Anzo wajenda alk'alamin bilynku bazai iya aikiba😒, dan haka nakwaso akorikurar k'afafuna da d'an littafina da alk'alami nayo waje, inama Aysha addu'ar fitowa lfy,🚶🏻♀, Dan irinsu ya khaleel tuzurai sai anhad'a da addu'ar🤐😫😝.
Cikin sand'a da dabara suka hauro katangar, sukusan 6 ne, kuma duk garada majiya k'arfi da k'uruciya.
Ahakankali suke zagaye 6angaren nasu ya khaleel, wanda yajia khaltum tamusu kwatancensa.
Gwaska yace, "mufayi komai da lura, kunsandai mijinta kowanene, amma haija ta tabbatarmin baya cikin gidan, ita kad'aice, Dan haka mu kwamusota cikin taka tsantsan mu fice kawai............✍
Hummmm, su gwaska sai abada himma🤣👍🏻.
Please kuyi manage da wannan, yau inada bak'i, idankuma sun wuce da wuri, k'ila Na k'ara muku, inatafa godiya da k'auna, kuma kuna zuciyar bilyn Abdul💖.
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤👍🏻.
[9/16, 4:13 PM] Aysha Galadima: *_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🤲🏻😭
*_part 2_*
(littafi na biyu📕)
_Gaisuwa agareku Hauwa'u (kululuwa uwar gidan janu😉) & fateema (Maman Rufaida) & Maman Huzaifa, kuna ran bilyn Abdull irin sosai sosai d'innan😍😍😍😍_.
1⃣6⃣
Tsorone yafara kamani danjin kamar takun mutane, hhhh yaukam tak'arema bilynku, karfa su kwamishine su zata Ayshan ce😿.
Addu'a nafara da fatan ALLAH ya fiddo ya khaleel nikam😩.
_______________________________
Su gwaska suka gama zagaye gidan, kowa yatsaya inda yadace, suna hasashen yanda za'ayi sushiga ainahin cikin gidan.
Ya khaleel kam yanacan rungume da Aysha daketa kukan da muryartama bata fita, wani irin tausayinta da k'aunarta Na ratsa dukkan wata ga6a da magudanar jini ta jikinsa, yana godiya ga ALLAH daya masa k'yautar samun mace tagari, wadda tarik'e mutuncinta, takuma kawoshi inda yadace, sosai kukanta ke sukar zuciyarsa, amma yakasa hanata, Dan shima bashida wani k'arfi, ga wani zazza6i dake Neman rufesa.
Dukda ba lokacin sanyi baneba, amma rawar sanyi yakeyi, yanaso yaja bargo yarufesu amma yakasa hakan, kuma matse Aysha yayi ajikinsa daboda taimako da d'umin jikinta ke bashi.
Aysha tafara tsagaitawa da kukan datakeyi, saboda jin ya khaleel na rawar sanyi, gawata matsa dayamata ko numfashin kirki batayi, dukda d'akin akwai duhu hakan bai hanata bud'e idanuntaba da k'yar, dansun mata jingim saboda kukan data 6arza, bata ganinsa sosai, d'akin babu fitila dukya kashe, sai hasken fitulun waje dana farin wata dasukad'an hasko glass d'in windows d'in.
Tana k'ok'arin mik'a hannu ta kunna fitilar gefen gadon kuma aka d'auke wutarma gaba d'aya, yarage asken farin watane kawai.
Hakan yayma su gwaska dad'i sosai, zasu gudanar da aikinsu cikin kwanciyar hankali kenan.
Dukda tayi bala'in wahaltuwa hakan baihanata son tashi danta taimaki ya khaleel d'inba, rawar sanyi yakeyi sosai, har hakwaransa Na had'uwa waje d'aya.
Kuma matseta yayi, Dan bayason tabar jikinsa.
Muryarta a dakushe cikin wahaltuwar tace, "ya khaleel kabari natashi, ko fitila Na kunna".
" karkibar jikina A'eesha, sanyi nakeji, kedai lullu6emu". 'Yaya maganar cikin dauriya'.
Bata iya cewa komaiba, Dan itama bawai lafiyar garetaba, da k'yar ta yunk'ura tajawo jargon takuma kullu6esu da k'yau.
Kamar wasa ya khaleel ya rikice mata sosai, ga jikinsa yayi masifar zafi, sai rawar sanyi kuma yakeyi, ita kanta kamar zazza6in keson kamata, ga azabar zugi da k'asanta keyi, gakuma ya khaleel yahanata koda motsin kirki yamanneta tsam da jikinsa, sai hawayen wahala da tausayin ya khaleel d'in takeyi, tarasa yazatayi.
Kamar wasa tafara jiyo motsin takun mutum ta bayan windows d'insu, tad'aga ido da k'yar saita hango inuwar mutum.
Wata irin fad'uwar gaba tasameta, itama sai jikin NATA yafara rawa, ahankali cikin rad'a tace, "ya khaleel kalla mutum jikin window d'inmu".
Baijitaba saboda muryarta a dasashe take, bata fita da k'yau, takuma matsar da bakinta saitin kunnesa tafad'a masa.
Dukda halin dayake ciki bai hanashi d'ago kai cikin hanzariba ya kalli window d'in shima, shiru yayi yana nazarin inuwar mutum d'in.
Aysha zata k'ara magana yay saurin rufe bakinta alamar tayi shiru.
Shirin kuwa tayi, saidai Duk tsoro ya dabaibayeta.
Dak'yar ya iya mik'a hannu yad'auki wayarsa dake gefen gadon, komai yanayinsane cikin dabara da taka tsantsan, Yakuma Jan bargon ya lullu6esu sosai sannan yakira number Adams.
Atak'aice yamasa bayani yakashe wayar.
Itadai Aysha dukta Shiga damuwa, gani takeyi kafin su Adams d'in suzoma mutanene sunyi yanda zasuyi dasu.