Sashe 34
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 8 min read
Bayan sun gama kwashesu suka fice, lokacin har garin yafara haske, harma an idar da sallar asuba.
Kai tsaye setesion d'insu suka wuce dasu, duk aka zubasu inda yadace.
Ma'aikatan daba nan suke kwanaba harsun fara isowa.
Ya khaleel ya kalli agogonsa yana fad'in bara naje gida nayi wanka nai sallah asuba, bazan iya sallah da kayan nanba.
Adams ya yunk'uro zaibi su rakashi kamar yanda suka saba, ya dakatar dashi.
kai Adams idan akace kabini saika bini?, koka manta da nauyin dake kanmu wanda yafi komai muhimmanci, kaje tunda akwai mota hannunka, nima dagani sai ema zamu tafi, daya ajiyeni zaitafi gida. Idan nagama kwaje ku d'akkoni.
Baijira cewar adams d'inba yashiga mota da ema ya bud'e masa.
Yayinda adams ke binsa da kallo, wata k'aunar ogan nasa dakuma ganin kimarsa na k'aruwa a idonsa, tunda yake dashi baita6a ganinsa yana aikata wani abun asha ba arayuwarsa, mutumne mai tsananin rik'o da addininsa, baya wasa da dokar ALLAH, inhar kaga sallah takwacema ya khaleel to tabbas dolene, babu yanda zaiyine, kodai jikinsa babu tsarkin gabatar da sallar, kokuma bai yarda da tsarkin wajen daya tsinci kansaba.
Ya ALLAH kabani ikon yin koyi da k'yawawan halin bawan ALLAHn nan, ALLAH ka kare manashi dadukkan wani sharri.
Nace, "amin Adams".
**********
Aysha Na tsaka da gyaran gidan, zeenatu Na tayata ya khaleel yashigo da sallama, har k'asa zeenatu ta tsugunna ta gaisheshi, ya amsa yana nufar d'akinsa, Aysha ma sannu da zuwa tamasa tana ajiye moper d'in hannunta tabi bayansa, zeenatu kuma tacigaba da aikin.
Ad'aki ta iskeshi yana 6alle ma6allin rigarsa, warin giya da Aysha taji yanayi bak'aramin tada hankalinta yayiba, cikin kare hancinta da hannunta tace, " sadauki warin giyafa kakeyi? Dama kana shan giya?, atsorace take maganar, dan muryarta har rawa takeyi".
Amatuk'ar d'aurewar fuska yajuyo yana kallonta, yazame rigar daga jikinsa yana fad'in bakisan inashan giyaba? Barama Na tabbatar miki!!", cikin tsawa yayi maganar.
Har saida Aysha ta zabura baya.
Shikuma yatako inda take, ya matseta ajikin bango, da hannu d'aya ya damk'o ha6arta yamatse da k'arfin tsiya, d'ayan hannun kuma yadafe bango.
Saboda matsotan dayayi saitaji warin giyar Na hawa kanta, kamar zatayi amai, ga jikinta sai rawa yakeyi saboda yanda yazo gabanta a fusace, bakinsa yad'ora kan nata ya had'e da k'arfi saboda mugunta😏..............✍
💓💓💓💓💓😍😍😍😍😍😍😍😍❤❤❤❤❤❤❤❤❤
*_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🤲🏻😭
*_part 2_*
(littafi na biyu📕)
*_hummm bazaku ganeba, typing akwai wahala wlhy, wani lokacin kuma mutum yanada uzuri, muma mutanene kamar kowa, munada gida, munada yara, muna zuwa zuminci, munada miji, amma ahaka muke cire lokaci muyi typing d'in, duk da hakadai gazawarmu ake gani, ba'a ganin k'ok'arinmu, saikaji wasu nacewa ana musu Jan ajiaji ko wulak'anci ko yanga, humm kumana adalci mana, tun farkofa mu muka saka kammu, babu Wanda yasamu, wataranfa idan mutum yaga yana free har 2pages yi yakeyi arana, amma dukda haka inbakayi washe gariba sai anmaka maganar dazata sosa ranka, dukda dai nasan soyayyar dakuke manace take sakaku zumud'in son posting d'inmu._*
_To ALLAH yabar k'auna, muna godiya. Amma please & please aringa amana uzuri_.💓💓💓💓💓❤❤❤🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀.
2⃣4⃣
Iya dai gurzuwa bakin Aysha ya gurzu wajen ya khaleel, Dan harda bak'ar mugunta yahad'a wajen kissing nata, saida ya tabbatar ta jigatu sannan yasaketa, cikin balla mata harara yabar wajen.
Kuka Aysha tafashe dashi, "ALLAH saina had'aka da baffa nace giya kakesha, wataranama Baka kwana agida".
Wandonsa ya ida cirewa, sannan yad'ago idanu ya kalleta, "k! Bakinki baya mutuwa ko?, aikam yau zaki tabbatar giyar nakesha d'in", zuwa yayi yasakama k'ofar key, baibi takantaba yashige toilet.
Aysha tak'arasa jikin k'ofar tana jijjigawa, wai nufinta tagudu kafin yafito, amma ina ya kulle k'ofar ya cire key d'in, dawowatayi tana Neman key d'in, bata ganiba.
Rasa yanda zatayi tai, sai kwarar da hawaye takeyi, tasan inhar yafito kashinta yabushe, dukda akan gaskiyarta take, aiba k'arya tayiba, warin giyar yakeyi.
Tana nan tsaye tana sak'a wasik'ar jakai yafito sanye da rigar wanka, kallo d'aya yamata tana tsaye ya d'auke kai, babu ko kunya yacire rigar wankan yazauna zir dashi.
Da sauri Aysha tasaka hannu tarufe fuskarta gaba d'aya, bakinsa yata6e, yad'auki body spry ya fesa yasaka doguwar farar riga, sallar asuba yarama.
Saida Aysha taji alamun ya kabbara sallah tabud'e idonta, idanu tazaro waje, batareda tasan maganar ta su6uce mataba take, la'ila, harma sallah bakayiba?, tab lallai giya takai maka, hu'im, aikam tamkar agaban baffah akayi, saina fad'i komai👯♀.
Atsanake yay sallarsa, yay addu'oi da azkar kamar yanda yasaba, tareda rok'on ubangiji gafara akan taushe hak'in lokacin sallah dayayi, bayan ya shafa yamik'e yanad'e abin sallar.
Itadai Aysha tana tsaye kanta ak'asa, la66anta sai uban zugin azabar zafi sukeyi mata.
Tana cikin tunaninta taji kawai anyi sama da ita, wutsil-wutsil tafara da k'afafu tana fad'in "wlhy nidai ka saukeni, ni ka saukine nace".
Bai kulataba yajefata agado, shima ya haye, nauyin rabin jikinsa yasaki ajikinta, 🤣dak'yar Aysha ke numfashi, cikin huttai tace, " please ya khaleel wlhy kanada nauyi, karka fasamin ciki ALLAH kuwa".
"Uhhm, mikike fad'a ina sallah d'azun". 'Yay maganar cikin d'aure face'.
"nifa ALLAH bance komaiba, please wlhy zaka fasamin ciki".
"yafashe mana ina ruwana, kedai bakinki bazebar rashin kunyaba ko? Wai miyasa bak'yajin maganane?".
Tunzuro baki tayi gaba, " yo aidai kaima kasan gaskiya nafad'a, wlhy sanda kashigo warin giya kakeyi, kuma ba jiya kwalliya kaci kafitaba? ina kaje to?".
"Kishinsa yagani k'uru-k'uru a cikin idanun Aysha, tana bashi mamaki yarinyarnan, ko kad'an bata tsoronsa, baisan miyasaba?".
Ya dungure goshinta, tareda saka yatsansa ya d'alli bakinta, da sauri tadafe bakin tana zubar da kwallah.
" shikenan, bakince zaki fad'ama baffah ba?, bara nahad'a da punishing d'inki saiki had'a duk kifad'a masa yamin hukunci".
Kafin Aysha tayi wani yunk'uri ya janye hannunta...........🤫kundai san sauran basai an fad'aba.
(Wlhy ya khaleel yacika wayo, shidai kawai yace yakwaso damuwarsa a club zai sauke kan Aysha, amma yake dojewa😂).
______________________________
*_Islands uk_*
Hankali tashe Anty glory keta safa da marwa da waya a hannu, su Lola sunyi cirko-cirko kowanne fuska da damuwa, Lyn tayi k'arfin halin cewa, "shin wai Anty glo..... Mima yakai Moxies 9ja yanzu?, bayan kuma anfad'a masa anakama Anty Ruth a 9ja cikin wannan week d'in".
" hum Lyn bakisan taurin kai da izza irinna moxies ba, shi yad'auki kowa wawa, ranar Saturday fa saida nasanar masa yahak'ura da zuwa 9ja, saboda jami'an tsaro suna farautarmu, ankama Alhaji bishasha da yaransa, hardama Lazarus, yanzu hakama Neman alhaji barau modibbo sukeyi, amma sai cemin yayi su sukaso, shifa birthday d'in joy k'awarsa zaije, nabashi shawara yabi mata kud'in jirgi tazo nan saimuyi amma dayake munafukine saiya zare jiki yatafi bansaniba, yamin k'aryan zaije America ".
" yanzu haka cocaine yasiya yatafi da ita a6oye dankar musani, mai kwakwalwar kifi kawai".
"Happy tace, " ALLAH ya k'ara masa, ni dama su tarwatsa Kansa da bullet jaki kawai".
"Besi tayi dariya tana fad'in amma happy ked'in muguwace".
Serah da Queen dai basuce komaiba.
Anty glo ta zabga tsaki, " nifa Inda zasu kasheshin daidai kenan, kunsan bakin Moxies tamkar bututun mai yake, dayaji wahala wlhy tonamana asiri zaiyi".
Sudukansu kallonta sukeyi a tsorace, Lola tace Mo.....ka cucemu wlhy, Anty yakamata kikira ko Anty kubra kisanarma, kokuma Anty Grass".
"Hakane Lola kema kinzo da shawara".
Grass tafara kira amma baijeba, tamaida akalar kiran kan kubra, bugu biyu tad'aga, bayan sun gaisa ta kwashe komai ta sanarma kubra.
Hankalin kubra yayi masifar tashi, Dan itama jiya dak'yar tasha, wata mota taita binta abaya, shin wanene kemusu tsinci d'ai-d'aine haka?, kiran hajia khaltum tayi itama ta fad'a mata".
''Duk hatsabibancin hajia khaltum matsoraciyace, dandanan tagama rikicewa, tasaka driver yakaita gidansu ya khaleel, Dan aganinta zancen yawuce Na wayama....
🤸🏻♀🤸🏻♀🤸🏻♀muje zuwa guys🤧.
___________________________
Ido sha6e-sha6e da hawaye Aysha tashiga wanka, bak'aramar mugunta ya khaleel yamataba wajen kusantarta, saida tayi nadamar yimasa maganar shan giyarnan, (tasan baikamata ta tambayeshi ta wannan sigarba, amma tanada dalilinta itama nayimasa wad'annan abubuwan), haka tahad'a ruwa a toilet d'insa tagasa jikinta, Dan yahanata key d'in bare taje d'akinta ta kimtsa.
Shikam yana kwance akan gado idonsa a lumshe, zuciyarsa fal da tunanin Aysha da k'uruciyarta, akwai rashin kunya kuma akwai tsoro, saidai dauriyarta wajen k'ar6arsa yana sakashi jin tana burgeshi, sosai yake jinjinama k'ok'arinta wajen kar6ar uzurinsa aduk yanda yazo mata, yakanji tausayinta over, saboda tayi k'arama dayawa, shigarta bayi yasakashi bud'e lumsassun idanunsa.
Ya furzar da iska abakinsa sannan yasakko daga gadon shima, toilet d'in yashiga, tana kwance cikin ruwa ta rufe idanunta, kallonta kawai yatsayayi, tabashi tausayi yanda take zubar da hawaye har yanzun, yasaki guntun murmushi sannan yashiga cikin ruwa.
Da sauri tabud'e idanu tareda zabura zata tashi, yamaidata cikin ruwan, amma baice komaiba, itama shiru tayi takasa fitar, takoma ta lafe a k'irjinsa saboda rungumota dayayi, ahankali yake shafa gashin kanta idonsa a lumshe, duk suna cikin ruwan, d'uminsa na ratsa dukkan wata ga6a ta jikinsu.
Kusan mimtuna 40 suka d'auka cikin ruwan, sanan sukayi wanka da taimakon ya khaleel, yanad'o Aysha a towel yafito, itadai tama kasa kallonsa saboda kunyakunya.
(Nima nakasa kallonku saboda kunya gaskiya🙈).
Dakansa ya shiryata cikin wata doguwar riga brown, mai kwalliyar fari d'ishi-d'ishi, tamata k'yau, har yanzun tana mamakin yanda yake zak'ulo kaya iri-iri yana bata tana sakawa, badai tayi maganaba saboda tsaro ba tsoroba😎.