Sashe 20
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Bayan yadawo daga sallar isha'i ya iske babu kowa afalon, Aysha na d'akinta tana sallah.
Kusan minti talatin da zamansa tafito, saidai sanye take da hijjab, sannu tamasa da tambayarsa akan abinci?.
Idonsa nakan waya Yace, "a'a dafamin tea kawai".
Ta amsa da to, aranta tana jinjina masa akan k'aunarsa da shayi, cikin mintuna kad'an tagama dafawa, tajuye cikin flask, sannan tad'ora saman k'aramin tire tareda mug.
Ta taras yatashi, ta ajiye a inda yake zaune, babu dad'ewa saigashi yafito d'aukeda system d'insa.
Yakoma inda yatashi ya zauna, tea d'in Aysha ta had'a masa, yayinda shikuma yamaida hankalinsa wajen jona system d'in a charge.
Yana danne-dannensa yana shan tea, yayinda Aysha tamaida hankalinta akan kallon film a tashar Action.
Sallamar husnah ce tasaka Aysha d'agowa tana amsawa, hararta husnar tayi, itama tarama, ta kauda kanta, ya khaleel baisan hidimar dasukeyiba, amma yaji sallamar husnah.
"Ya khaleel barka da dare".
Batareda yad'agoba yace, " yauwa, lfy dai?".
''Yaya wlhy jikin momyne, kuma tahana akiraka, wai abarka kawai, yanzu hakama basusan nasilaloba nazo fad'a maka".
'Dago ido yayi yana kallonta, yace, "yanzu yajikin nata?".
" wlhy Yaya tanacan sai murk'ususu takeyi, tunfa wajen 5pm".
Mik'ewa yayi da sauri, ko kashe laptop d'in baiyiba, yana fad'in "muje naga jikin nata".
Husnah ta ballama Aysha harara tareda mata gwallo.
Hawayene suka cikama Aysha idanu, ta kauda kanta daga kallon husnar.
Suna fita tamik'e ta kulle k'ofar falon, tasandai saikuma gobe itada ganinsa.
Wannan wace iriyar rayuwace, kodai takira mama ta sanar matane?, kai a'a mizama tace mata?, mijinta baya kwana gida?, kai za'a fassarata dawani Abu daban, itakuma wlhy badan hakanba, koda yana d'akinsane tana nata tasandai gidan aure take, amma ace wai tunda aka kawota amatsayin amarya yau kwana 2 kacal, za'a Shiga na uku bata ta6a zaman awa 10 ba da mijinta, ta fashe da kuka maiban tausayi.
Nikaina kuka nakeyi😿. Dana sani nabar y'an ciki da gaskiya fans, ko hira sa tayatama☹.
______________________________
Hajia babba nata juye-juye, hannun ya khaleel cikin nata, yace, " gaskiya momy kibari yau muje asibiti, yaza'ayi kullum ciwo na addabarki amma kin hana a nema miki lafiya".
To Ibrahim muje d'in, mom tayi maganar cikin matse baki, ita adole ciwo yahana sakat.
Suna shirin tafiya asibiti su kad'ai, Dan tahana afad'ama baffah, sai kawai sukaga Ammah tafad'o falon.
A'a lfy dai naga kun zagaye uwar taku?".
"Batada lfy Ammah, kusan kwana uku kenan kullum bama barci wlhy", cewar Anty shukrah.
"Kenan tun randa aka kawo Aysha?".
"Eh wlhy Ammah tun ranarne".
Anty shukrah ce kawai ke magana, amma Anty zuwairah dasu mufeedah sunmata shiru, ya khaleel kam hankalinsa nakan momy wadda taji wani k'arin tsanar Ammah, fad'i take azuciyarta "miya kawo fitinanniyar tsohuwarnan?".
Ammah ta jinjina kai tana fad'in "to lallai sanu Laure, amma shine ko mijinki zaki hana afad'amawa, to kujirani, aibasai anje ssibitiba, ina zuwa".
"Kajimin tsohuwarnan, kaga khaleel kutashi mutafi".
"A'a Anty zuwairah, yakamata mujirata d'in, cewar ya khaleel".
Dole Anty zuwairah ta hak'ura suka jira dawowar Amman.
Babu dad'ewa saiga baffah da Ammah harda Anty Mamie da Ramadan.
Bak'inciki kamar yakashe momy da Anty zuwairah, duk sannu sukai mata, baffah yace, " Ramadan kakirashi?".
"Eh baffah, yana zuwa yace".
" aidama kunbarshi, tunda asibiti zamuje", 'momyce kemagana da k'yar wai ita ciwo'.
"A'a aibai kamata sai an kinkimekiba, bara kawai yazo d'in".
Babu dad'ewa saiga family doctor d'insu yazo, ammah tajashi gefe, babu Wanda yasan mita fad'a masa. (ho Ammarmu🤪👍🏻).
Doctor yak'araso gaban momy yamata tambayoyi, cikin bak'in ciki take bashi amsa.
Yagama jinta sannan yahad'a allurai, momy ta tubure baza'a mataba, Cikin kaushin murya baffah yace, "kamarya baza'a mikiba, su yarannaki basuda y'ancin dazasu sami barcine? Kusan kwanaki uku basa samun barci bazaki tausaya musuba, doctor yimata kaji, banason shirme, keba k'aramar yarinyaba kidinga Abun yara".
Doctor bai saurari masifar momy ba ya zurkud'a mata allura🤣.
Cikin mintuna 5 barci ya d'auketa.
Baffah yace, "duk kutashi kuje Ku kwanta tunda tasamu barci, mu'azzam tashi, kullum kana barar min yarinya ita kad'ai, ko tausayinta bakayi, basai karinga tahowa da itaba".
Kansa ak'asa yace, " amin afuwa baffah".
Anmaka tashi kawuce, aini nasan maganin kowanne shege aduniya, Amman ce da wannan zance😂.
Kowa kuwa makwanci yanema, su Anty zuwairah bak'inciki kamar zai kashesu, dansu ciwon momy dad'i yake musu, tunda yana ma ya khaleel Katanga da kwana da Aysha.
Haka Ammah tatafi tana mita, sama-sama momy kejin abinda ake fad'a, hankalinta atashe yake, amma batada k'arfin d'aukar mataki, Dan allurar barci Amman tasaka akama momy🤣.
Tanaji tana gani ya khaleel yatafi wajen amaryarsa💋.
___________________________
Saida yay Knocking d'in k'ofar saboda Aysha ta kulle.
Tsoron da Aysha takeji yak'aru, tasandai ba ya khaleel baneba, k'ilama su Anty zuwairah ne sukazo casata adarennan, tunda sunga yanacan, kuka takuma fashewa dashi, jikinta sai rawa yakeyi.
ya khaleel kuwa Yakuma kwankwasawa, nanma yaji tsit.
Zagayawa yayi tajikin window d'in d'akinta, can ya hangota k'arshen gado ta cusa kanta cikin cinyoyinta tana kuka, tabashi tausayi, cikin taushin murya yace, "taso kubud'e min k'ofar nadawo, daina kukan".
Da Sauri tad'ago kanta, ganin ya khaleel ajikin window sai kunya takamata, ta goge hawayenta tafito ta bud'e masa, k'asan zuciyarta kam tanajin dad'in ganinsa.
Tana bud'e masa yashigo sai kawai yad'auketa cak.
Zaro ido Aysha tayi waje Dan mamaki.
Bai kalletaba yanufi d'akinsa da ita.
Ya khaleel please kabarni barci zanyi, zanje na kwantanefa.
Oh kina kukan bana nand'inne zakiyi barci?, Saikin fad'amin miya sakaki kuka?, yau ba ranar barci baceba, ranar biyan kazace.
Bata fahimci zancen nasaba ko kad'an, harya direta bisa sofa.
Yashige toilet, bin bayansa tayi da kallo, tana juya maganar biyan kaza aranta, kowacce kazar?............✍🏿
Hhhhhh, zaki tuna wacce kazar? da k'yau sholy🤣🤣🤣🤣.
🏃♀🏃♀🏃♀muhad'u tomorrow, Dan muji kazar da Aysha zata biy boss💪🏻😂😜
💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋💋
[9/15, 3:30 PM] Aysha Galadima: *_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA........_*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdull ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSOCIATION_*
_~Home of experts and perfect writers~_
*_Sadaukarwa_*
_My sweet dady_
~(ALLAH ya gafarta maka)~
🤲🏻😭
*_part 2_*
(littafi na biyu📕)
1⃣5⃣
......Tana nan zaune wajen tunanin kazar dazata biya yafito, da Alana alwala yayi, ya kalli Ayshan fake satar kallonsa ta gefen ido.
“tashi kije kiyi alwala”.
"Nafayi sallar isha'i har shafa'i da wutirima". 'Aysha tayi maganar a shagwa6e'.
Batareda ya kalletaba yace, "umarinine ba shawaraba".
Yanda yay magana cikin d'aure fuska sai tsoro Yakama Aysha, jiki a sanyaye tatshi zataje d'akinta, ak'asan ranta tana mamakin halayen ya khaleel masu rikid'a kamar hawainiya, yanzu zaimaka maganar arzik'i, yanzu kuma zai juya ta tsiya.........
"Ina kuma zakije?".
Maganarsa ta katse mata tunani, harta kama k'ofar tasaki, juyowa tayi garesa, amma kanta ak'asa takasa kallonsa.
Ya fesar da zazzafan huci daga bakinsa, a zuciyarsa yana fad'in matsalar auren k'ananun yaran kuma kenan, komai saika koya musu, ansaka surutu da ciwon kai, yaja guntun tsaki afili.
Aysha dai tana bakin k'ofa tsaye saikace dogariya.
" idan bazakiyi alwalarba kiwuce ki tafi".
Muryarta Na rawa tace, "kayi hak'uri, aii alwalar zanje nayi, daganan nad'akko hijjab.
Banza yamata Yakoma kan sofa ya zauna, tareda d'aukar wayarsa yahau danne-dannen k'addara.
Ganin ta 6ata masa rai, sai kawai tayi tunanin bara tayi a toilet d'insa, a d'arare tawuce tashiga toilet d'in, babu dad'ewa saigata tafito, shareta yayi, saida tace, " nayi alwalar".
Nanma ya6ata wasu mintuna sannan yamik'e, ya mik'a mata hijjab, kar6a tayi tana mamakin a ina yasamo?.
Jam'i yajasu raka'a biyu, sannan yadafa kanta yay addu'ar da addini ya umarcesa dayi, daga nan yazarce kwararo addu'oi akan musulmi baki d'aya, masu rai da matattu, marasa lafiya da fannin aiiki!.
Aysha dai y'ar amince, nima daga gefe ina amin, amma ahankali.😂.lol
Batayi mamakiba, danta gama yarda da mijin nata a fannin ilimin addini, yayi zurfi bana wasaba, bayan shafa addu'ar yajuyo gareta suna fuskantar juna, yatsareta da wad'annan mayun idanun nasa, masu kwarjini da hasken aminci, cikin taushin murya dabatasan yanada itaba yafara mata tambayoyi akan addini, cikin harshen larabci.
Itama cikin harshen larabcin take amsawa, inda takeda rauni yakan tunatar da ita, daga k'arshe suka kuma rufewa da addu'a.
Ya Sanar da'ita zai samo mata islamiyya tacigaba, tunda yaga tayi nisa sosai a ilimin addini, aganinsa baikamata a dakushetaba.
Tamasa godiya cikin raunin murya, wadda tak'ara tsundumasa cikin wani yanayin shauk'i Na musamman.
*_Hattara samari_*
_yakamata idan kayi sabuwar amarya, adaren farkonku, bayan kun gudanar da sallah domin Neman tabarraki, kad'an kwankwasa amarya dankaji ya kwarinta a fannin addini, tanan zakasan wane mataki zaka d'auka domin gyara fagen tarbiyyar y'ay'anka tunkan suzo, kaga idan akwai rauni ta fannin addininta saika maidata islamiyya, kokuma idan kai kanada lokaci karinga d'ora mata agida, inaga hakan zai kawo gyararraki a gidajen ma'auratan da suke cikeda hargitsi a halin yanzu, Dan wlhy k'arancin ilimin addini Na taka rawar gain wajen ruguza tubalin ginin rayuwarmu baki d'aya, ko k'arancin tarbiyyarnan daya addabi al'ummarmu harda jahilcin ilimin addini, Dan munfi bama boko amanar kanmu da y'ay'anmu, ALLAH yasa mun fahimci sak'on._
Da kansa yazarema Aysha hijjab d'in, itadai duk kunya da mamakin sun cikata, wannan sabon salon Na ya khaleel yad'aure mata kai.
Yaymata umarni akan tatashi takoma kan sofa, babu musu ta tashi, Dan babu wasa acikin al'amuran nasa, shikam yana d'aurewa ne dankar Aysha ta kawo masa raini.
Nace.hummmm.🤪👍🏻sai babana.