Sashe 64
Ciki Da Gaskiya Part 2 Complete Hausa Novel · about 7 min read
Wuni guda haka yau suka kasance manne da juna, dukda babu wata fira dake shiga tsakaninsu, Dan gaba d'aya ya khaleel yamaida hankalinsa kacokan a duniyar tunani, saima Aysha tad'an gaji da shirunne take zungurarsa.
Yakan juyo ya kalleta, wani lokacin yakan mata alamar tambayar miyafaru?, kokuma yamata murmushi.
Bayanda Aysha ta iya dashi, haka tahak'ura suka taru sukai jugum-jugum, saidaifa Aysha nacikin tsananin farincikin kawo k'arshen Momy, tana kannewane kawai saboda kunyar khaleel, dantasan koyayane akwai shak'uwa tsakaninsa da Momy mai k'arfi, baidace takuma assasa damuwa aransaba, danta kula kokad'an bayason jin dukwani Abu daya shafi Momy, wannan yasaka Aysha kame kanta, tacigaba da ririta jikintama.
Bayan yayo sallar isha'i suna zaune afalo, kan Aysha saman cinyarsa tana kwance a doguwar kujera, hannunsa Na cikin gashinta yana wasa dashi, idonsa kam akan TV yana kallon labaran ait.
Kallonsa Aysha tayi, murya ashak'e tace, "ya Sadauki!".
" uhhm".
Yafad'a yana maido idonsa kanta.
Shiru tayi itama tana kallonsa.
Yace, ''ina jinki, akwai matsalane?".
Kanta ta girgiza masa tana shagwa6e fuska.
Ya tattaro dukkan hankalimsa akanta, fuskardai babu walwala, wannan yasaka Aysha jin Shankar masa tambayar dake ranta, dantasan halin kayanta sarai.
Ganin tayi shiru saiya d'alli la66anta da d'anyatsa, baki taturo masa, ashagwa6e kuma ido cikeda kwallah tace, "kai ya khaleel, ALLAH mugunta babu k'yaudai".
"uyimmm hakanefa, bara Na daina miki karfa nima ama d'iyata wataran".
Kunya takama Aysha data tuna lokacin data fad'a masa maganar, hannu tasaka ta rufe fuskarta.
Bakinsa yad'an ta6e yana guntun murmushi.
Har yanzu idonta arufe yake, tace, " inban takurakaba, kafad'amin miyasa kayita bibiyata har k'asar Islands?".
'Dan murmusawa yayi, Dan dama tun d'azun yalura da abinda takeson tambayarsa kenan, danyaga kallon tuhuma datake jifansa dashi tun suna asibiti, ya lumshe idanunsa yanamai tariyo komai tamkar yanzun yake faruwa.
Itakuma ta tsuramasa idanu tana sauraren amsarsa.
Kusan mintuna 5 sannan yabud'e idon akanta, cikin murya k'asa-k'asa kamar mai gudun kar wani yajisu yace, "miyyasa kikeson ji? Miyasa kikeson tunomin abinda yawuce?, tuna abinda kike buk'ata tamkar tuno wasu muhimman abubuwan da zuciyarsa ke buk'atar mancewane, baki labarinnan tamkar ruguza tubalin hak'uri da juriya dana fara tanadama rayuwatane, fad'a miki tamkar sake dawo da abubuwa masu cimin zuciya da cizonsune, please & please my Noorulhayat d'ina, karkice saikinji, karkice saina fad'a, karki tono komai, barni Na manta, kid'auka Na manta komai, kid'auka nid'in sabon mutumne, Wanda yafara rayuwa daga shekaranjiya waccan zuwa yau, kimanta komai A'eesha, kimanta please, kimanta kamar yanda Na d'auka Na manta Nima............
Da sauri Aysha ta rungumeshi tareda sakin kuka, ''kayi hak'uri ya khaleel, ka gafarceni, bannemi kafad'a d'inba danna tada maka da ahankali, inason jine akwai, kaikanka Idan kafad'a zuciyarka zata rage nauyi, zakaji sassaucin abubuwan da suka maka dabaibayi azuciya, barin abubuwan arai sukan assasa bak'inciki da damuwa mai tsanani, sukan gusar da dukkan farinciki ko walwalawar mutum, sukan ruguza dukkan wani security mai kare lafiyar garkuwar d'an Adam, kafad'a koyayane ya khaleel, kafad'a please, karkacemin a'a, kafad'amin koda sau d'ayane domin fiddani daga rud'ani, kafad'amin kodan nayi farinciki, kafad'a kodan naji araina banyi nadamar aurenkaba, Dan ALLAH ya Ibraheem.
Tsam suka rungume juna, zukatansu suna k'una, sunkai tsawon lokacin ahaka, saman khaleel yad'ago Aysha daga jikinsa.
Amamkinta saitaga yana murmushi.
Kallonsa takeyi cikin mamaki.
Yad'age mata gira sama, muryarsa a sanyaye yace, "kinsan mizaisa Na iya fad'a miki?".
Kanta ta girgiza masa.
Ya kauda kansa yana furzar da huci abakinsa, dawo da kallonsa yayi kanta, yad'auki hannun damarta yahad'a da nasa yad'ora saman cikinta, " zanfad'ane kodan yarinyata ko yarona, zanfad'a domin idan sunzo duniya kibasu labarin wahalar da mahaifinsu yasha akan soyayyar mamansu, zanfad'a kodan suji cewa mamansu taciri tuta, kuma itad'in lucky ce wajen janye zuciyar mahaifinsu a KALLON FARKO, wlhy ked'in kinzamemin maganad'isu, zanfad'a koda kowa bazai yardaba, harke kanki matata. Domin kin tankwara zuciyar Ibrahim alokacin danakejin babu wata mace datakai isar hakan, kin ruguza dukkan kurina da cika baki alokacin dani kaina nakejina on top, kece kika canja komai A'eesha, kece kika sauya Ibrahim khaleel alokacinda nakejin babu wata mace datakai isa ko k'arfin ikon hakan, alokacin danake d'aukar soyyaya shirme, wasan yara, rashin aikinyi, da k'arancin k'arfin zuciya."
Dolene yau d'inan kiji tushen soyayyar Ibrahim Abdallah *(J!)* akanki 'yammatana😉👍🏻...................✍🏻
*_Ayya jiya kunjini shiru, murace tamin kamun kazar kuku👩🏻🍳, da k'yar aka tsamoni a tukunya😂_*.
Kumuje zuwa my guys😉🤪👍🏻👍🏻👍🏻👍🏻.
Bilyn Abdul ce🤙🏻👯♀.
*_ALLAH ka gafartama mahaifanmu baki d'aya._*😭😭😭😭🤲🏻🤲🏻.
*_Typing📲_*
🤰🏻
*_CIKI DA GASKIYA!!......._*
_{🔪wuk'a bata hudashi🗡}_
*_Bilyn Abdul ce🤙🏻_*
*_HASKE WRITERS ASSO......_*
_(Home of experts & perfect writer's)_
*_part 2_*
_(littafi na biyu📘)_
*_kuna cikin zuciyar bilyn Abdul kuma, kuna dabbane wlhy my fans_*
@Maryam Muhammad, @Safiyya Danmusa, @Khadyinde. @Fulani, Shamcydurling🥛🥛🥛, @きαmiια チiκα💖,@Jamila zozo🧕🏼, @Fadeelah Goje, @LAILA @, @Mom Abdulmalik @MOM MEENAL💃🏼 @Maimuna Ado, @Momyn Afnaan 😊 @Dallua @Fadila DM @Zainab Mshinkafi @🎀ummu~ maryam🎀, @+234 703 972 6966 @maijidda abbas. @SADDIQA BAFFA. Fatima saleh, khairat, karima, princes rasmah, habiba dakare,asiya saidu, marcy, 1, Sukhailah Hassan Umar or Ummu Sadeeq 2, Maryam Adam Abdullahi 3,Souraya,Nana yakaku, Mum shureym, 76uwaniy, Ummu iman, Mrs usman, Mahdauwalu, Anty saa, Ummu suhylerh, Munauwara bature, Zainab Gadaka, Mom Amar, Marry beauty, Maman khalil,, Mummyn ihsan, Itz sury d one, Safiyya Aminu, Maryam G wada Garba, Baby mommy, Rabiyat, Teemah, MamanHumaira, Hadizan baba, Babybluv, Saadatu Ibrahim, Rukayya bala kamilu, Beeky, Buy your chebe powder, Bilkisu isah, Maryam sulaiman, Ayshatu UST, Maman waleeda, Aisha, Khadijat umar said, Fauziyya sidi, Wisdom is a gift , Inna sokoto, Hafsat Ahmad Muhammad, Akori kishiya aci Daula, Mrs fawwaz, Mmn xee, Maryam yahya umar, Maryam Hassan, Hasana Ibrahim, Maimuna baba, Fatima ZANGINA, Mum rukky, SARATU SABO, Innan noor, Sadiya TELA, Maman faty, Dija dankakalo, Aisha yero, Sarauniya Fatima, Maman humaira, Ummu ameera, Umcycool , Umhana kabeer, Maryam Abdul aziz, Fazla ardo, Ummu salsabil, Jiddatul khairr, Rabi at nasir83, Ruquyya saleh, Ami, Nice one, Maman fati, Maman muhammad.
_Alkairin ALLAH ya iso gareku cikin salama ababen alfaharina._
❤❤❤💋💋💋👍🏻👍🏻👍🏻
4⃣3⃣
Idon Aysha k'yam akan ya khaleel, yayinda shikuma ya lumshe nasa, bayansa ya maida ya jingina da kujerar, tamkar mai karanta labarin novel ko maibada labarin wani film dayake shauk'i.
Hannunsa d'aya nakan cikin Aysha, d'ayan kuma yana shafa sumar kanta ahankali.😉👍🏻
"Hummm karon farko da Ibraheem khaleel yaji fad'uwar gaba yayin kallon mace, wadda bama takai macenba. aranar dana dawo daga k'asar Tanzania bayan aikin kwanaki 70 danayi a can, kaitsaye nabama su Adams damar wucewa dani gida, saboda matuk'ar gajiya da kasalar jiki dake tartare dani. Ina cikin shauk'in son ganin mo... Momy aranar, saboda sayo mata wata sark'a data dad'e tana so, amma bata samu sayaba, nikuma cikin ikon ALLAH saina samu wannan sark'ar zinari acan, wannan ne dalilina Na d'okin ganinta."
"Sabon labari a shafukan tarihina, koda Na sakko amota sainaci karo da tauraruwa mai wutsiyar alkairi........
Da sauri Aysha tabud'e idonta, shima yabud'e, suka kalli juna, cikin turo baki Aysha tace, " nice tauraruwa mai wutsiyar?."
Guntun dariya yayi, yaduk'o ahankali ya sumbaci goshinta, "a'a fa, bakiji minaceba? Tauraruwa mai wutsiyar alkairi".
Baki Aysha tamurgud'a tana kauda idonta daga kansa, shima kauda kan yayi yana murmushi.
Yacigaba da fad'in, ''akanki idona ya sauka kaff yawan jama'ar dake harabar gidan, bak'aramin fad'uwa gabana yayiba lokacin dakika d'ago manyan idanunnan naki kema kina kallona kuna magana keda d'iyar iya hama, bansan yazan misalta miki halin dana shigaba alokacin saboda rud'ani, (small girl like you kina Neman sakani Na rasa tunanina) bak'aramar jarumta nayiba wajen tattare dukkan hankalina namaida kansu Ammah, gaisawa nakeyi dasu ammafa dukkan hankalina nakanki, burina kawai nasake kallonki, amma hakan batafaruba.
Bamma sake ganinkiba saida Mamie takawoku domin yimin gyaran d'akina.
Hummm bazaki ganeba A'eesha, wlhy lokacin dana bud'e k'ofa wa Anty mamaie naganki zuciyata bugawa tayi tamkar zata fito, saida Na had'a da addu'a gudun kar Anty Mamie ta fahimceni.
Inakan Sani nasakaki wankin toilet alokacin, sannan kina shiga natura bishirah kar6omin tea badan inason shaba, saidan kawai nagankine atsanake.
Zaman jiranki nazaunayi har kika gama kika fito, lokacin dakika fito kintadda ina latsa waya ko? Bakomai nakeyiba face video d'inki, duk abinda kikeyi inata kallonki ta wayane, harnabaki umarnin cigaba da aikin, da lokacin da kika d'auki bedsheet zaki shimfid'a Na hanaki........
......."kadai dakamin tsawa".
Aysha tayi maganar tana cije la66anta.
Murmushi yayi, kawai yana cigaba da zagaya hannunsa akan cikinta.
Daban Daka miki tsawarnanba da tabbas babu makawa saikin harbor jirgina alokacin. natsuwarki itace Abu nabiyu daya kuma zuzuta wutar sonki araina, inason mace mai yawan nutsuwa, gakidai k'arama alokacin amma komai naki mai ajine.
Bank'i nakasance dakeba tun alokacin, saidai k'ank'antarki tamin katanga dahakan, kuma kodama kinkai girman dazan iya aurenki alokacin to tabbas, tarbarki nace inasonki shine babbar matsalata, Dan maganar gaskiya bazan iyabama.
Aysha tace, "sabodami?".
" saboda banason raini". 'Yay maganar yana jan hancinta".
K'aramar dariya Aysha tayi tareda salute nashi, cikin salon kissa tace, "agaida boss".
Dungure kanta yayi yana mata hararar wasa, shima yace, " agaida 6arauniyar zuciya".
Atare suka tuntsure da dariya, saida sukayi mai isarsu sannan khaleel yacigaba da fad'in.
"Kinsan wani Abu?".
" a'a saika fad'a".