← Book details Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel Local reading mode
READING PART 5 OF 45

Sashe 5

Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read

mishi nauyi,abdallah yace to ai hanyanku d'aya,marwan yace sosai kuwa kuma ai zan samu lada ko,abdallah yace kwarai lokacin rashida ta iso suka gaisa sannan abdallah yayi mishi sallama har ya juy se kuma yace abokina bani numbern wayanka,marwan yana fad'a mishi shi kuwa yana sawa a wayansa sannan yace nagode sena kiraka,marwan yace tonagode sena sake zuwa. Rashida ta kaftawa maryam ido akan ta zauna a gaba,badan tasoba hakata zauna ita kuma rashida tana baya suka tafi. Koda suka fara tfy babu wanda yayi magana acikinsu,se marwan yace auntyn yara ina zakuje a cikin jimeta,tace gurin NTA ,yace ok gaskya abdallah yarone mai hankali yaron ya shiga raina sosai wlh,maryam tace mungode,yace yace inzo zaki dinga koyamin karatu,tayi murmushi tace toba damuwa seka zo,marwan ya d'auki wayanshi yace hello Majid yane,majid yace ka dawone,yace na kusa isowa dai,yace ok idan ka shigo kamin waya,marwan yace ok sannan ya katse wayan. Babu wanda ya k'ara cewa komai har suka iso har gidan,sannan suka fito tare da cewa mun gode fa,yace bakomai wlh kozan dawo in maidakune,maryam tace a'a za'a mai damu mungode sosai,yace to shikenan nima na gode. Har seda suka shige gidan sannan yabar gurin yanata yaba kyau da nutsuwan maryam da kuma halaiyarta da abdallah ya gaya mishi. Hira sosai sukayi da zahida sunata nishad'i gwanin sha'awa,zahida tace samira tacemin sunje mubi ko,maryam tace eh wlh se gobe zasu dawo, zahida tace ku tashi muje YAKUBU SHOPPING LPAZA zan sayi always da kuma kayan ado sun k'are,rashida tace ashe dai kin warke to muje kar muyi dare. "Shopping sukayi dukkansu d'an daidai sedai maryam tayiwa yaranta tsaraba. Harsunzo fita se maryam taga key wata ya fad'i daga cikin bag nata batare data saniba, da sauri ta d'auka ta bita hargun motar k'irar HENESI tace 'yar'uwa kin yarda key d'inki,yarinyar ta juya suka had'a ido ta karb'a tare da cewa ayya nagode sosai kuma kinga keyn motatace wlh bansan ya fad'iba nagode sosai,maryam tace karkimin godiya 'yar'uwa inaso kema ki taimaki mutane uku a rayuwarki sannan suma kice su taimaki wasu ukun,murmushi tayi tace to shikenan ya sunanki,tace sunana maryam,tace eyyah ni kuma sunana LUBNA,tace ok sannu lubna se anjuma,lubna tace dan Allah bani number ki mana,nan taba maryam wayanta tasa mata number sannan tayi flashin,maryam tace zanyi saving lubna ko,lubna tace eh nagode sannan ta wuce gunsu zahida suka tafi. [7:10am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas & Hama gee muh'd 13-14 maryam basu koma gidansu zahida dan gudun kar dare yayi musu daga nan sukayi sallama har suna k'ok'arin tare mota sega drivern manosh yayi parking tare da fitowa suka gaisa se yace oga ne yace inzo in maidaku gida. Murmushi maryam tayi tace to mungode,har zata bud'e gaba seyace no madam ku zauna a baya bakomai,batasoba amma haka suka zauna ya kaisu har gida sannan suka mishi godiya. Marwan ne ya kira abdallah a waya suna hira yake tambayarshi cewa auntyn yara tana da saurayine? Abdallah yace eh akwai dai masu sonta dewa amma babu wanda take tsayawa dashi gaskya,meyasa to,yace wlh ban saniba nidai ban tab'a ganin tana hira da waniba a matsayin saurayi kana sontane? Marwan yace aboki kashe wayan zan kiraka kaji,abdallah yace to tare da kashewa. "Marwan ya d'auki call d'in manosh yace captain busy busy nakiraka d'azu dan naje girei dama in tambayeka akan apple ne kuma inje mu gaisa se kuma baka d'aukaba. Manosh yace wlh ka bari kawai aikin namu ne se'a hankali harka dawo kenan,eh tun d'azuma,manosh yace ai kuwa gidansu ba b'oyayye bane a girei sunanta maryam amma amfi saninta da auntyn yara. K'irjin marwan ya buga yace auntyn yara,manosh yace eh wlh tanada son yarane shiyasa ake kiranta da hakan. Marwan yace ok sedai inka dawo semuje kawai,yace to shikenan sannan sukaci gaba da hiransu. Bayan sun gamane ya sake kiran abdallah yace abdallah kabar wannan maganan auntyn yaran kaji,abdallah yace meyasa,marwan ya bashi lbr tas akan maryam da manosh abokinsa ko kuma ince amininsa. Abdallah baiji dad'iba dan ayau kawai amma se yaji yana son marwan kuma yanaso su kasance tare da auntyn yara. Marwan yace ya kayi shuru,yace bakomai wlh naso had'aka da aintyn yara abokina kana da kirki sosai,marwan yayi murmushi yace karka damu abokina shiyafi dacewa da auntyn yara danshi bai tab'a furtawa mace kalmar soba se akanta,ni kuwa nayi sosayya abaya har an gama komai da komai na auranmu ana saura 2weeks tayi zazzab'i na kwana d'aya shikenan ta tafi ta barni,tun lokacin ban kara furtawa wata mace kalmar soba shekara guda kenan. Lbrn yabawa abdallah tausayi yace Allah ya jikanta da rahama,yace ameen. Abdallah yace amma abokina dan Allah in tambayeka mana,marwan yace ina jinka,abdallah yace kana son auntyn yara? Marwan yace eh shiyasama na kiraka dan inji ko an mata miji,to ashe itace aminina yake bamu lbrnta kaga gara danyi shuru dan haka maganar ya zama sirri a tsakaninmu kuma kagayawa auntyn yara koda mun sake had'uwa wataran karta nuna mun tab'a had'uwa kaji? Abdallah yace Allah sarki abokina insha Allah zan gaya mata kasan me,yace a'a,yace da har ina tunani idan airenku ya tashi da auntyn yara zakayi mana walima namu na MAZA wanda zanyi karatu sosai dan yadda nake son auntyn yara kuma k'awar yayat ce. Dariya sosai marwan yayi yace to ai yanzuma bai b'aciba za'ayi insha Allah ka zauna cikin shiri kawai zan gayawa abokina ayi mana waliman mazan kaji,dad'i abdallah yaji yace wlh kana da kirki nagode,marwan yace nima na gode seda safe. Maryam tana kwance a d'akinta abdallah ya kirata ya gaya mata komai. Mamaki tayi sosai tace eyyah dama shine abokinsu d'ayan kenan da suka gayamin bai samu zuwaba, abdallah yace eh shine,tace bakomai abdallah nagode kaji ka gaisheshi,yace zaiji sannan tace yau dai barita kira manosh. "Ringing d'aya ya d'auka tare da cewa slm aunt,yadda yake kiranta yana mata dad'i sosai ta amsa wslm ina wuni,yace lfy sannan ya katse ya sake kiranta. Ta d'auka tana murmushi tace ya aiki,yace alhamdulillah yasu mama,tace lfyansu lau min godefa kasa an dawo damu gida,yace bana son godiyanki aunt,meyasa bakicemin zaki fitaba,tace bakomai,yace to daga yau idan zakije wani wuri kidinga gayamin pls,tace to shikenan,yace me kokeyi aunt,bakomai,yace zakiyi bacci kenan,tace eh,yace bazaki min hiraba,mirmushi tayi tace name kenan,yace ina kikaje yau,tace munje duba k'awatace zahida bata da lfy,yace eyyah sorry Allah ya bata lfy ta ina take a jimeta,nan dai ta mishi kwatance yace ok nasan gurin ai akwai wani abokin dad nawa acan,tace eyyah,yace daganan kuma se kukayi ina,tace YAKUBU SHOPPING PLAZA,yace me kika saya kuma dawa kuka had'u mutane nawa suka tsaidake? Dariya tayi yana mirmushi yace "yes tell me" tace babu wanda ya tsaidamu sannan mun had'u da wata sunanta lubna, uace lubna? Tace eh nan dai ta bashi lbrn,yace ok akwai wata lubna dana sanine k'anwan marwan abokina da bai samu zuwaba ita k'awar miher sista nace shiyasa na sake tambayanki,tace eyyah tama bani number"nta. Yace hakan yana da kyau ai Allah yasa ita ce,tace ameen. Sunanta ya sake kira aunt,tace na'am,yace kin iya amsawa da NA'AM d'innan kamar ke kika k'irk'iri kalmar,dariya tayi sannan yace me burinki na gaba aunt,shuru tayi batace komaiba,yace tambayarki nakeyi fa,tace karatu,yace ehen seme,shuru tayi seyace aure,tace uhm,dariya yayi yace mezai hana kiyi auren sekiyi karatun a d'akin mijinki,kasa cewa komai tayi dan kinya,yace aunt bakice komaiba,tace tome zance,yace kice eh zanyi aure se incigaba da karatuna,dariya tayi sosai shima ya tayata,tace hmm,yace "whats is hmm?' Tace bakomai, yace aunt ki bari muyi aure sekiyi karatu kinji inaga hakan zaifi koh,batace komaiba,yace kokinaga bazan yadda kiyi karatubane,sisterna miher tana karatu 100 level kima majid ne zai aureta amma dole tayi karatu dokan dana kafawa majid kenan kuma ya amince,so kinga bakida matsala dani indai akan karatune aunt. Dad'i sosai taji tace to zanyi tunani akai,yace ok my apple kiyi tinani tare da shawara "i will be waiting okay?"tace ok nizan kwanta,yace to aunt ma'assalam,tace bissalam tare da katse wayar tana mai farin ciki tare da k'ara jin sonshi na ratsata. Washe gari maryam ta shirya taje gun wata makwabciyansu mai suna Hajiya iya. Tsuhuwace mai kirki dason mutane kowa yasanta a unguwan,kuma kowa yasan yadda take k'aunar maryam sosai ta d'auketa kamar jikanta. Gata kala kala takeyiwa maryam dayake tana da d'a a yola mai kidin ne sosai dan haka maryam take morewa agunta. [7:10am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas & Hama gee muh'd 15-16 Lubna ce kwance a gida tana chartn setaga numbern maryam akan list nata. Nan take ta kirata suka gaisa sosai sannan maryam ta mata godiya. Samira ta dawo daga mubi dan haka sukazo gun maryam ita da rashida sunata hira se wayan maryam ya fara ringing,tana dubawa taga zahida ce,tasa a handfree suka gaisa,se take gaya mata cewa majid marwan muhsin da kuma muh'd sunzo su gaisheta,maryam batayi mamakiba dan dama manosh ya tambayeta unguwansu. Maryam tace eyyah sun kyauta Allah ya biyasu su,tace ameen gaskya k'awata sun had'u,dariya su samira sukasa tare da cewa kai zahida kodai...zahida tace wlh kuwa muhsin ya kyasa yanzuma muka gama waya dashi,dariya suka sakeyi se maryam tace shikenan abu yayi kyau to Allah ya tabbatar da alkhairi,zahida tace ameen nagode sosai. Koda maryam ta ajiye wayan dariya sukayi tare da shewa sukace lallaifa abu yayi kawaye da abokai hahahah. Maryam tace ya isa mana duk randa mukayi waya da manosh seyace in gaisheku,sukace to amaryan captain muna amsawa,kallonsu takeyi tana murmushi tare da cewa amarya tun bamuje ko inaba,rashida tace ai zakuje,dariya sukayi sannan ta d'auki kiran manosh tasa a hands free slm,yace wslm aunt kin tashi lfy,lfy lau ya aiki,yace kai kibari akwai akwai gajiya ban samu na kiraki da safeba wlh ban zauna bane hope kina lfy,tace lfy lau,yace yasu mama,tace duk k'alau suke,yace bakije gun baba a shop bane,tace eh se zuwa anjuma,yace ok,tace yanzu zahida take gaya min cewa su majid sunje sun dubata mungode fa,yace bakomai wlh muhsin wai yana ciki,dariya tayi tace to Allah ya tabbatar musu da alkhairi,yace ameen,ina samira da rashida da amina,tace muta tate dasu amma banda amina,yace to banisu mu gaisa,tace to sannan ta mikawa samira sukasha hida yanata mata raha,tace ab'asan soja da dariyaba amma kai gashi kanada far'a,yace kika sani kodan ina son k'awarkine,tace
Chapter 5 · 0% Book details