Sashe 40
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 8 min read
tayi kuka harta gode Allah can sekashi ya dawo tanata had'a kayanta ciki kit. Kallonta yakeyi tare da tambayar ina zakije? Ko kulashi batayiba ta gama komai tazo wucewa seya kamo hannunta ya matseta a jikinshi yana cewa haba luv meyake damunkine,meyasa bazakin uzuribane yanzu har zaki iya tfya kibarni? Tace shiyafi komai sauk'i wlh. Yace luv bakigane bane ina cikin damuwa dan Allah kimin uzuri pls my luv,rungumeta yayi tsam yace inada bukatarki atare dani kece zaki kwantar min da hankali amma kuma shine kike gayamin maganganu kike k'ok'arin tfya kibarni? Pls luv kiyi hakuri i luv you so much. Hawayene kebin idanunta inda tace i luv you too bazan tab'a barinkaba kaine kab'ata min rai ai. Yace kiyi hakuri pls kinji,tace yawuce tana murmushi inda suke kallon junansu daga nan ta fara kissing nashi shima haka har suka sulale akan gado hmmmm. Manosh ne kwance a k'asa baya cikin hayyacinsa se muryan wani mutum da yakeji yana cewa manosh bud'e idanunka ka kalli jirginsu matarka ya tashi,amma ina manosh bazai iyayin komaiba a wannan lokacin. Mutumin yace manosh gacan aunty cikin jirgi daure ka mata fatan Allah ya kiyaye hanya. Shuru kakeji kamar gawa, ni kuwa *sad-naa* kallonsu nake kamar a tv babu halinna in gane inda suke,haka dai nayita cija baki ina zubda kwalla tare da kallon jirginsu aunty harna dena hangoshi. Ganin hakan yasa mutumin ya d'auki manosh kamar an d'auke wuta haka na dena kallonsu,sena koma hilton gunsu marwan inda suke manne da junansu a cikin bargo,gadukkan alamu dai marwan yana biyan bashin kwanakin da suka wuce ne hahahaha! "Mutuminnan bai tsaya ko inaba se gidan manosh,dahar zai shige sekuma ya tuna da cewa ai babu kowa a cikin gidan inbada mai gadi. Hakan yasa ya baina a daidai bakin gate rik'e da manosh a hannusa kamar dai yadda ake rik'e jarirai. Mai gadi yaji ana buga gate,kuma sam mutumin baikaima hannunsa kusa da gate ba. Da sauri yazo yana cewa wayene gidan babu kowa seni kadai mekuma kuke sone...? Mai gidansa yagani wato captain manosh a hannu wani tsohon mutum,Alhamdulillah maigadi ya furta yana kwallan farinciki tare da cewa Allah majirok'o bayinsa alhamdulillah.... [6:44pm, 4/2/2017] Hamagee: [7:18am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas *this page is for you kanuna guys* *You know what? i can stop laughing* 89-90 maigadi yakasa rufe baki,ya kuma rasa mezaiyi a wannan lokacin. "Tsohon yace bamu taburma mana, bamusu maigadi yaje ya d'auko carpet nashi mai kyau wanda aka kawo mishi tsaranban makka ya shinfid'a cikin rawan jiki yace bisimillah. Tsoho ya zauna tare da kwantar da manosh yace ahanya na sameshi kwance babu yadda yake,bayan na d'aukosane nake tambayarsa inda yake waye mahaifinsa shine dai ban samu amsaba,kawai senaga hotonsa a gurare da dama an manna,shine na tambayi jama'a suka kwatantamin gidansa tare da nuna farin cikinsu. "Mai gadi Allahu Akbar" "Tsohon yace nidai zan tafi dan akan hanya nake nabar iyalita tana jirana can" Maigadi yace dan Allah kad'an jira barina sanar da iyayensa,amma sam tsohon yaqi yace shidan Allah yayi badan asan yayiba dan haka ya tafi amma inaso ka gayawa matarsa ina tayata murna,kace mata inji baba. Koda tsoho ya fito lokacin maigadi yana kiran numbern aunty amma sam baya shiga. Hakan yasa ya kira numbern dad d'in manosh bugu d'aya kuwa ya d'auka tare da cewa kana lfy,maigadi yace lfy lau alhaji se alkahiri yauga oga yanzunnan wani mutum ya kawoshi a stintarshi yayi kwance a k'asa,gashinan...dad d'in manosh ya katseshi da cewa kana nufin d'an manosh? Maigadi yace shidai alhaji gashinan amma baya halin lfy. Subhanallah ganinan..... Dad yana ajiye waya yayita Hamdala yana godiya wa ALLAH tare da d'aga hannayensa sama da sauri ya kira malam da kuma aminansa da duk dai nakusa dashi. Kowa yaji lbr se godiyawa Allah. "Mahaifin majid ne ya kira majid suna hospital akan dad d'in marwan" koda suka sami lbrn murna da farin ciki baya misaltuwa. Shikansa dad d'in marwan dukda dai jikin nashi yayi tsanani amma sedayayi murmushi tare dayi godiya wa Allah ya kalli abokan d'an nasa dukyaga suna burin ganin aminunsa daga idanunsu ya gane hakan. Anitse ya tashi ya zauna yace karku damu muhsin kuje kuga abokinku aina samu lfy ku isarmin da gaisuwata agareshi kafin nazo. Bamusu suka fati cikin d'oki inda yake ta binsu da kallo Manosh kwance maigadi yayita yayyafa mishi ruwa amma sam ko motsawa baiyiba daidai nan motoci suketa hon abakin gates yayi saurin bud'ewa suka shihshigo. "Daga dad d'in manosh har abokansa bansan suwaye suke mararin ganinsaba harda gudunsu suka k'arasa gun. Majid ne ya karb'i key yabud'e gidan muhsin da muhammad kuwa suka d'auki manosh se cikin palo inda duk gurin yayi k'ura. Akan kujera suka kwantar dashi kamar gawa baya ko motsi. Kowa ya tsaya kallo manosh inda kowa yake zance zuci akan yadda suka ganshi. Muhammad ya gwadashi ya tabbatar da cewa yana da rai,hakan yasa akayita masa addu'oi ana tofawa a ruwa ana yayyafa mishi,shi kuwa malamin man habbatus sauda dadai sauran had'in su man juda yaketa shafa mishi ajiki. "Aikuwa segashi ya fara motsawa ahankali amma idanunsa a rufe yake motsawa da dukkan jikinsa" Murmushi abokansa suka farayi tare dacigaba da addu'an" Mahaifinsama addu'a yaketa mishi, shi kuwa malami mai ruk'yya se karatu yakeyi. "Ahankali manosh ya fara bud'e idanunsa yana rufesu hardai ya bud'e garau inda yakebin kowa dake palon da kallo d'aya bayan d'ayan harya gama sannan yace ruwa zansa. Malam ya bashi ruwan addu'an muhammad ya tallafosa aka bashi ruwan ya shanye tas yace ak'ara mishi,hakan yasa aka gane lallai ya dawo hayyacinsa saboda manosh yana son shan ruwa sosai kobayajin k'ishi. Bayan an k'ara mishine yace zaisha fruit,hakan yasa akan yana jin yunwa. Cikin mintuna goma mahjid yafita nemo fruit ya dawo ya wuce kichine ya d'auki plate da wuk'a yadai yanka yadda zai iya sannan ya dawo ajiye agaban manosh inda yaketa binsu da kallo kamar bai sansuba. "Majid yace ga fruit d'in" "Ido manosh yasa akan fruit d'in" bayan wasu dak'ik'ai seya girgiza kai alamun bazai shaba. Muhsin yace kasha mana abokina nasanka da son fruit fa. Manosh ya girgiza kai yace ba irin wannan nake shaba. Majid yace kamar yah? Wanne kake sha to? Kafin manosh yayi magana muh'd ya tuna da irin fruit da aunty take mishi seyace kana nufin irin wanda aunty take maka? Da sauri ya d'aga kai yana kallon muh'd cikin alamun tambaya? Muh'd yace eh na aunty kake so koh mai irin fiskarka?? Ihu mai karfi manosh yasa wanda dukkansu seda suka tsorata harda malamin. Manosh yacigaba da ihu yana cewa nooooh! Dad shukrah ce wlh tacuceni tagama dani dad ya rik'o dad nashi da k'arfi yana kuka. Dad yace son saurara mune anan babu shukrah ka saurareni kaji? Ahankali ya nutsu yace "dudes?" Nanne abokansa suja san cewa yana cikin hayyacinsa sunda ya kirasu da wannan sunan *dude*" murmushi sukayi tare da rungumeshi sukace Alhamdulillah Allah mun gode maka _we are so happy to see "dude_" "Murmushin k'arfin hali yayi yace _thankyou_, sannan ya kalli dad nashi yace dad mum fa? Yace suna hanya itada driver dasu abdallah,murmushi manosh yayi yace ina dad d'in marwan? Tare da juyowa da sauri ya sake kallon su majid yace ina marwan? Shuru sukayi dan suma tunda ya tafi suketa nemansa basusan inda yajeba tunda numbernshi baya shiga kuma bai kira kowaba har yanzu. Manosh ya sake maimaita tambayarsa ina marwan? Muhsin yace kaima kasan da yana gari da tare zakaganmu yayi tfya ne. Manosh yace ok dad nashi fa? Dad yace yana asibiti bayida lfy,subhanallah harda asibi dad,meyake damunsa to? Dad yace my son kana da buk'atan hutu dan haka muje gida idanka huta zakaji komai. To yace da dad d'in nashi yana kallon su muhsin da alamun tambayan *ina aunt?* sukuwa dake sun gane abinda yake tambaya,bayaso dad nashi yajine saboda yana kunyan dad nashi. Se suka ce yawwa gasu mum sun iso,ai abdallah da alfiya suna ganin dad nasu suka ruga aguje suka haye jikinsa ya rungumesu yana sauke ajiyan zuciya kad'an-kad'an. Mum kuwa da umma mahaifiyar yah ibrahim hawayen farin cikine ya lullub'esu sunkasa cewa komai se murmushin farinciki. "Manosh yace mum umma ina yininku,sukace lfy manosh barka Alhamdulillah Allah ya dawo mana dakai,kunyansu yakeji sosai bai iya sake cewa komaiba sesu alfiya dasuketa damunsa da surutu. Mum tace kuzo nan bayida lfy kubarshi idan ya huta sekuyi hiran,abdalla yace yaudai da ddynmu zamu kwana,mum tace tabbas kuwa amma sekun barshi ya huta,da kyar majid ya lallab'esu suka koma gun mum inda malam yace to Alhamdulillah inaga shikenan ai nizan tafi. "Dad da malam ne waje suna tattaunawa inda malam ya bashi magani yace manosh ya dinga shafawa a jikinsa,sannan ya samu hutu kuma a dinga mishi karatu koyayi da kansa. Godiya sosai dad yamishi yabashi abun sadaka amma sam malam yak'i karb'a yayi tafiyarsa. Maigadine yazo da wuri yace alhaji ogan ya tashi? Dad yace eh Alhamdulillah yana halin lfy,maigaji yaji dad'i sosai yace to masha Allah zan iya shigowa? Dad yace eh bisimillah. Tare suka shigo yagaida ogansa,cikin fara'a manosh ya amsa sannan yatafi yana farinciki sosai. Iyayensu majid sukayi addu'oi sosai sannan suka tafi inda dad ya rakasu. Alfiya da abdallah kuwa gurin wasan lilonsu suka wuce se wasa sukeyi. Bayan fitan su dad ne manosh yacewa majid ina miher ne? Majid yace taje suna k'awarta ta haihu,tun d'azu nake neman numbernta dan in sanar da ita amma baya shiga" Manosh zaiyi magana kenan seka dad ya shigo yace toku tashi mutafi gida,ba musu suka tashi tare da tallafawa manosh ya tashi tare da k'arewa gidan kallo ko ina yayi kura sosai. Haka suka tafi inda muhsin ya d'augo abdallah a sama yana cewa wlh nikam agidanmu zan kwana,muhsin yace bakaga gidan yayi k'ura bane aidole se anzo anyi share share. Manosh suna tfya atare hargun mota inda ya shiga motarsu majid yana rik'e da alfiya a ciyarsa yana gyara mata gashi seyace rad'a mata cewa _ina mummynkine dasu babanta_? Alfiya kuwa tabashi amsa da k'arfi ta yadda kowa zaiji tace tayi tfy ai bata gayamaka bane? "Kunya sosai yaji dansu dad sunjisu" "Hakan yasa yayi shuru har seda motansu dad dasu mum yayi gaba sannan nasu manosh d'in inda shida abokansane kawai