Sashe 14
Auntyn Yara Part 1 Complete Hausa Novel · about 1 min read
hira da mamane se call d'in manosh ya shigo. Da sauri ta d'auka tare da cewa hello peach,wani sanyi yaji har cikin ranshi yace apple ina fata basu miki komaiba,cikin muryan kuka tace eh bakomai amma ina jin tsoro sosai dan ga dukkan alamu mutanen bana garibane domin kayan shaye shaye ne cike a d'akin kota ina peach,hankalin manosh ya sake tashi sosai yace ki b'oye wayan apple zan kiraki anjuma i love you aunt ki kula da kanki pls zanyi k'ok'arin gano inda kike kinji? Ok Allah ya taimaka peach bansan inda nakeba bare in gaya maka,pls aunt ki dena kuka "i will soon come to you" nasan inda kike already,ina nake pls ka gayamin,calm down apple kina *numan* ne nima yanzu haka muna numan d'in zanzo inda kike yanzu ki b'oye wayanki zan kiraki anjuma okey? Ok thankyou,i luv apple,i luv u too byeee... [7:10am, 4/2/2017] Sadiya Taheer: AUNTY'N YARA Written by sad-nas